Sashe 45
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta janye hannunta da sauri, yace "ba komai ba fault dinki bane," ta gyada masa kai ta koma xata xauna yace "plss ki je waje ki karbo min wayana gun Najeeb, xan kira mum xasu kawo min abu," ta juya da sauri ta fice daga dakin, ya dafe kansa da yyi masa nauyi, me yasa ya kasa daina jin haushin Aneesah, da ya tuna abinda pretty ta gaya masa sae yaji wani xaxxabi na neman rufesa, ya koma ya kwanta da sauri tare da lumshe idonsa baya son yana irin tunanin da yake a kanta, Aneesah kam na fita daga nisa ta hango Mujaheed ae kam ba sae an gaya mata ba tasan yanda Mujaheed ke tafiya, ta karaso da saurinta kmr mai shirin fadawa kansa cikin wani yanayi tace "ya Mujaheed," ya koma baya da sauri ganin fadowa xata yi kansa cikin dan tsawa yace "baki da hnkli ne?" [12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 116..... Aneesah ta koma baya a sanyaye tana kallonsa, ya sakar mata murmushi yace "ya kike amaryarmu," ta juya da sauri hawaye cike idonta, jin shirun da tayi bae kuma cewa komai ba yasa ta juya a hankali taga wajen wayam ba kowa, ta fashe da kuka ssae ta samu wani dakali ta xauna ta hade kanta da gwiwa, tana nn a hka su Najeeb suka xo suka wuce ba tare da sun lura da ita ba, bayan kmr awa daya suka fito gaba daya har da Mujaheed suka shiga motarsa suka bar asibitin, ta mike da kyar tana goge hawayenta ta shiga ciki a sanyaye, xaune ta tarda shi da abokinsa doctor yana masa hira, doctorn na ganinta yace "to bari in koma office tunda amarya ta dawo," Hydar yyi murmushi yace "ngdd frnd," likitan ya fita daga dakin yana dariya, Aneesah ta nemi kujera ta xauna ba tare da ta kallesa ba, shi ma bae ce mata komai ba, bayan kmr minti goma taji ya kirata, ta amsa ba tare da ta kallesa ba, yace "ki kwantar da hankalinki , xanyi free din ki vry soon," ta dago tana kallonsa tace "kmr ya?" ya kauda kansa yace "nasan baki sona Aneesah, kuma ba tare da knowledge dinki da nawa ba aka daura mana aure, kar ki damu xan sauwake maki," a hankali Aneesah tace "ni bance bana sonka ba, kawae dae...." sae kuma maganar ya makale sae kuka, yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah, dnt wrry xan baki takardar ki sae ki aura wanda kike so, idan ma ba auren xa kiyi ynxu ba sae ki ci gaba da karatunki," bata sake ce masa komai ba ita ma hka, bayan kusan minti ashirin ba tare da ta kallesa ba tace "Anty bata dawo ba," ya dan yi shiru snn yace "ta kirani wae ta wuce gida," hankalin Aneesah ya tashi, ynxu suna nufin nn xata kwana, bata dae ce masa komai ba ta ci gaba da kallonta, wajen karfe goma ta fara bacci kan kujeran da take taji mutum a gabanta ta farka a firgice har tana neman faduwa ya rikota da sauri ya nuna mata spare gadon dake dakin yace "tashi kije ki kwanta," ta mike tsaye bata ce komai ba ta koma baya tana kallonsa, ya koma yyi kwanciyarsa, bae sake cemata komai ba har sae da taga dama don kanta snn taje ta kwanta. Cikin kwanaki ukun da suka yi a asibiti Aneesah dari dari take da Hydar, ita dae don dole take xaune a asibitin, shi ko a rana bae fi yyi mata magana sau uku ba, baya shiga harkanta kmr yanda ita ma bata shiga tasa, ynxu kam jikinsa da sauki sae dae har lkcn baya iya ddewa a tsaye, duk abinda tasan ya kamata tana yi masa ba tare da ta kallesa ba, shi dae sae dae yyi ta bin ta da kallo, har ranar mujaheed bae sake dawowa asibitin ba, Abdul dae na xuwa lkci lkci yana dubasa, hka ma Mudatheer da ta mayar babban yayanta don tana ji da shi ba kadan ba, shi kam faruuq ya koma katsina, taji kewansa ssae don faruuq na da mutunci ssae, a kwanakinsu na biyar a asibiti aka sallamesu, Hajiya murna gunta ba a magana ganin yanda jikin Hydar yyi sauki ssae kmr ba shi take tunanin xae mutu ya barta ba kwanaki, taji ta kara jin son Aneesah a xuciyarta, Aneesah na ta xuba ido taga inda xa a kaita taga sun koma gidansu Hydar, taji kmr ta kwala masu ihu don ita gun Amminta kawae take son wucewa, Hajiya ta sa Pretty ta gyara ma Hydar dakinsa dama kafin su iso, Aneesah ta takure kanta kujera bayan sun shigo falo, ana ta hirar farin ciki da Hajiyar da mum din Mujaheed sae mutanen da suka xo taya ta murna, Hajiya ta lura da Aneesah tace "lah nn kika xauna Aneesah," Aneesah ta kirkiro murmushi ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, Hajiyar tace "to ga fura can kan dinnin ki kai maku daki ke da Hydar," bata yi mata musu ba ta mike taje ta dauki furan ta wuce sama da shi amma ta kasa shiga dakinsa, sae da tayi kusan minti biyar a tsaye ba shiri tayi saurin bude kofar dakin jin pretty ta bude dakinta alamar xata fito, dae dae lkcn da shima ke fitowa daga bathroom daure da towel, ta juya da sauri a gigice kmr warce taga dodo suka yi ido hudu da pretty da ke shirin sauka downstairs don a bude aneesah ta bar kofar dama, pretty ta dauke kanta da sauri tayi gaba abunta, Aneesah ta kasa fita daga dakin kuma ta kasa juyowa ta koma ciki, ga hawayen da taji na neman cika mata ido, sunanta taji Hydar ya kira a hankali ta juyo ba tare da ta kallesa ba ta Ajiye masa farantin dake hannunta, taji ya bude drawer ta daga kai tana kallonsa ynxu kam jallabiya ce jikinsa, ya ciro paper da pen yana kallonta yace "ki karaso ciki," a sanyaye gabanta na faduwa ta karasa cikin dakin ya nuna mata kujera ta xaune, shi kuma ya xauna kan gado ya jawo kujeran dressin mirror ya daura takardar a kai yana kallonta, ita ma kallonsa take taga ya daura pen din kan takardar ya fara rubutu kmr haka; Ni Aliyu...... Lah!! Wayyo ni khaleesah @kuka da shessheka,,, ynxu Aneesah da gske kike baxa ki hakura ba ki xauna da Babana. [12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 116..... "Ni Aliyu na......" da sauri Aneesah ta rike pen din a tsorace muryarta na rawa tace "me xa kayi ya Hydar?" ya dago kai yana kallonta yace "takardarki xan baki Aneesah hkn shi xae fi mana alkhairi daga ni har ke," ta fashe da kuka tace "dn Allah ka bari ya Hydar wllh ina sonka karka min hka," a gigice take maganar, ya girgixa mata kai cikin yanayi mai ban tausayi yace "baki sona Aneesah wanda kike so daban, dis is d only best option 4 us, bana son na fiye son kaina dayawa, ki bari na sauwake maki ki aura wanda kike so," Aneesah ta rungumesa hade da kankamesa tana kuka ssae da kyar tace "wllh ina sonka ya Hydar, kunyar ya Mujaheed nake ji don yyi min abinda baxan iya manta shi a rayuwa ba, kai daban ne a xuciyata ya Hydar, don Allah karka sakeni," kuka ssae take rungume da shi, ya daura fuskansa a kanta a hankali yace "ki bari kiyi rayuwarki da Mujaheed kawae, don shi yafi cancanta ba ni ba," ta kankamesa kmr xata shige jikinsa tace "wllh kaine ya Hydar, ina sonka ina sonka yayana," ta fashe da wani matsanancin kuka ya dago kanta a hankali yana kallonta, da kyar ya iya ce mata ya isa hka Aneesah, ta kwantar da kanta kan kirjinsa ta fara sassauta kukan da take yi sae ajiyar xuciya, sun kai minti goma a hka tana jikinsa, snn ya dago kanta yana kallonta, ta lumshe idanunta, shima hkn yyi snn ya daura bakinsa kan nata a hankali, ta bude idonta a tsorace, shima ya bude idonsa, ba shiri ta rufe nata ya shiga kissin dinta, duk a tsorace take ssae, xata turasa ya riga ta, don turata yyi da sauri ya mike, ya shige bathroom tabi sa da kallon mmki. Tana nn ynda ya barta ya fito daga bathroom ya fita dakin ba tare da ya kalleta ba, ta xamo daga kan gadon a sanyaye ta xauna kasa, bayan kusan minti talatin ya dawo dakin, har lkcn tana xaune kan tile ta ma rasa wani irin tunani xata yi duk jikinta ya mutu, yana kallonta yace "kinci abinci kuwa Aneesah," ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba ya karaso gabanta ya durkusa yana kallonta. [12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 117..... Yau Aneesah ta cika sati biyu gidansu Hydar, duk da irin son da Hajiya ke nuna mata ta kasa sakewa, gun Amminta kawae take so a mayar da ita duk da kusan kullum sae Hydar ya bata waya su gaisa, pretty kadae ce bata wani sake mata don tsakaninsu sae gaisuwa, Ameera kanwar Mujaheed ma na gidan ita kadae ke yini gun Aneesah a daki don bata fiye saukowa kasa ba, Meenah dae na can India ta fara samun sauki mum din Mujaheed ne a gunta da wasu 'yan uwan Hajiya, duk irin kulan da Hydar ke ba Aneesah ko sau daya bae taba barin sun kwana gado daya ba ko kuma ya xauna kusa da ita, duk da daki daya suke kwana sae dae yyi kwanciyarsa kan kujera, Aneesah kam hkn ma da yake yi yafi mata ddi. Ran da ta cika sati uku a gidan Mujaheed ya xo da Abdul da suka kulla abokantaka ssae, Aneesah na sama, Hydar kuma na dakin pretty yana danna laptop da yake ranar lahadi ne, Hajiya ta shigo tace masa su Mujaheed sun xo ya sauko downstairs yaji ddin ganinsu ssae pretty ta bude fridge ta dauko lemo da ruwa ta ajiye masu tana gaida Abdul, Mujaheed yyi tsaki yana kallonta yace "to dae bakiyi kyau ba kin xo kina ma mutane wani fari da ido, a kai kasuwa yarinya," ta galla