Sashe 38
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kofar gida Mudatheer yace su shiga daga ciki don shi baya gida, Mujaheed bae lura da motar Hydar dake parke a waje ba ya shiga gidan, Hydar dake xaune kan kujera karkashen wata 'yar bishiya yana jiran Aneesah don shima shigowarsa knn gidan ya bi su da kallon mamaki, su kam basu lura da shi ba ma, Aneesah da tunda mai gadi yace ana nemanta taji gabanta na faduwa don tasan Hydar ne ita kuma tsoransa take ji ynxu ta fito a sanyaye bayan ta nemi ixini gun Momy, tana fitowa daga falo suka yi ido huda da Mujaheed a tsakar compound yana taho wa, Abdul kuma na bayansa, ko lura da Abdul din ma bata yi ba, ta yo waje da ido cikin wani mugun farin ciki tace "yayana," Mujaheed ya wara mata ido shima da farin cikin yace "kanwata," ta taho da gudu, ya buda hannunsa ta fada jikinsa ta kankamesa, ya daura bakinsa kan goshinta, kmr xata yi kuka tace "yayana, ina ka tafi ka barni," cikin rada yace mata "abubuwa ne suka min yawa kanwata," sae a lkcn ta lura da Abdul ya dan koma baya a tsorace tana kallonsa, ta kauda kanta da sauri tana shirin barin wajen gabanta na faduwa, cak komai na ta ya tsaya ta dalilin ido hudun da suka yi da Hydar, tuni jikinta ya dau rawa, ta fixge hannunta daga rikon da Mujaheed yyi Mata da karfi ta sulale kasa wajen jin kafarta ya kasa daukarta, Mujaheed ya durkushe gabanta da mamaki yace "me ya faru kanwata," ta fashe da wani matsanancin kuka tana kallon Hydar da ya mike da kyar daga kan kujerar da yake, yyi hanyar fita daga gidan, Mujaheed ya bi sa da kallon mamaki shima, Aneesah ta mike tsaye da sauri ta bi bayan Hydar din, Mujaheed ya bi ta da kallo xuciyarsa na tafarfasa, har hydar ya bude motarsa xae shiga Aneesah ta karaso kusa da shi ta durkushe gabansa tana kuka ssae tace "wayyoo ya Hydar wllh ban san....." mari mai rai da lfya ya watsa mata snn ya fincikota ya jefar da ita daga gabansa ya shige motarsa ya wuce, kallon kallo Mujaheed da Abdul suka shiga yi a tsakar gidan, a nutse Abdul ya karaso kusa da shi yana masa wani irin kallon yace "dama son Aneesah kke, kake amfani da ni wajen cimma burinka," to bari kaji na gaya maka, baka isa ka aure Aneesah ba, Aneesah tawa ce ba ta kowa ba, Abdul na fadin hka ya juya xae fita daga gidan Mujaheed ya riko hannunsa yace "ka cire Aneesah a ranka, she ix mine" yana fadin hka ya cika sa yyi hanyar fita daga gidan shima. [12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 98..... Hydar ya juya yana kallon Aneesah bayan ya gama parkin a kofar gidansu Mudatheer, karo na farko yyi mata magana yana kallonta don tun da suka fita xuwa cafe yin registration din jamb a duk inda ya kama sae yyi mata magana baya kallon fuskarta yake maganar, ynxu kam kallonta yake ganin bata ma lura da sun iso gida ba, ko tunanin me take oho, tayi saurin sunkuyar da kanta da ta lura da kallonta yake, a nutse yace "me ke damun ki?" ta dago tana kallonsa hawaye cike a idonta, yyi mugun hade rae yace "ni bance ki min kuka ba, i only asked u a questn" tayi saurin goge idonta da tafin hannunta, yana kallonta a hankali yace "me ke damunki Aneesah," tayi shiru, shi ma hka, bayan kmr minti biyar yace "to fita, sae anjima," ta dago kai da sauri tana kallonsa a sanyaye tace "kayi hakuri," ya tsura mata ido snn yace "to me ya faru?" ta goge hawayen idonta tace "ni ban san me nayi maka ba ya Hydar...." sae kawae ta fashe da kuka, ya kauda kansa da sauri, ya bar ta tayi mai isarta snn yace "ki shiga gida dare yyi," bata yi masa musu ba ta bude motar har lkcn hawaye yaki tsaya mata tace "ngd" ya bi ta da kallo snn ya dafe kansa cike da takaici, haushi Aneesah take basa bae san meyasa ba, ganin xae tada xaxxabinsa ne ya sa ya ja motar ya bar anguwar. Duk jikin Aneesah a mace yake ranar, kawae ji tayi tana mugun son ganin Amminta hka kawae, duk da irin kular da momynsu mudatheer da dad dinsu ke mata, ta kasa bacci cikin dare tunanin Amminta ya isheta, to wae ina Amminta, ina ta shiga ta bar ta, meyasa ta kwantar da hankalinta 4 ol dis while ba Amminta, kuka kam ta yi shi har ta gaji ranar da daddare. Abdul kam a gidansu Mujaheed ya tare bayan dawowarsu daga katsina, don ko awa daya basu yi da isa gida ba Hajiyarsa ta kirasa kmr xata yi hauka bayan ta samu lbrn yaje ya dauko Ammi, daga matan Alhaji suleman, daga karshe bae bari ta kai aya ba yace mata, "2 hell wif yhu," ya kashe wayarsa ma gaba daya, Mujaheed yace "ya dae, kae da wa," yace "mumcy na ta samu lbrin na dauko mum din Aneesah," Mujaheed yace "to ynxu ya aka yi," Abdul yace "nothin," Mujaheed yace "xan maka bayanin komai Abdul don naga bbu ruwanka, yhu're vry calm," shi dai Abdul kallonsa kawae yake, cikin nutsuwa Mujaheed ya fara ma Abdul bayanin yanda abubuwa suka wakana, tun daga lkcn da ya dauko Aneesah daga kauye har xuwa gidansu mudatheer da ya kai ta, bbu abinda ya boye ma Abdul, Abdul yyi murmushi yana cije lebe yace "ku kuka daure min dad knn," Mujaheed ya daga kafada yana kallonsa, Abdul ya tabe baki yana kallon agogo yace almost tym 4 prayer. bayan sllhn maghrib Mujaheed yace su je can gidansu Aneesah kar Ammi taje gidan baffa, suka tafi kuwa, Mujaheed yyi mata bayani ita ma briefly, amma irin kallon da ta dinga masu yasa suka gane bata yarda da xancensu ba, Hkn yasa Mujaheed ya mike tsaye yace "to momy xa mu koma, goben xamu kawo Aneesar, jibi kuma akwae xama a kotu" bata tanka masu ba suka mata sllma, dama shi Abdul tun shigowarsu bae ce komai ba. washegari da Asuba, Abdul ya tashi Mujaheed sllh ganin yanda ya ke bacci kmr wani matatce alamar gajiya, tare suka tafi masallaci suka dawo, Mujaheed ya koma xae kwanta Abdul yace ya ba shi qur'ani, Mujaheed ya nuna masa inda yake, yyi kwanciyarsa. Karfe bakwae dai-dai Abdul ya da da masa duka, Mujaheed ya mike xaune da sauri yana kallon Abdul din yace "wat's wrong," Abdul yace "ni bana son naga namiji na bacci after 6 o clck, wnn ae ragwanci ne, kaga 2 b a doctor ma is a great thing in lyf, da wuya ka ga likita still on bed after six a.m," yana kai wa nn ya mike ya fada bathroom, Mujaheed ya ja dogon tsaki yace "to ni nayi maka kama da doctor ne, wnn ae wlknci ne," karfe takwas Amira ta kawo masu break sama, ta gaishe da yayanta, snn ta gaida Abdul dake bnta da kallo ya gyada mata kai, ta ajye masu ta fita, Abdul yace "kanwar nn taka bakauyiya ce wllh," Mujaheed na kallonsa ya tabe baki bai ce komai ba ya sauko ya shiga hada tea, Abdul yace "ni fa coffee nake sha, " dole Mujaheed ya sake kiran Amira ta kawo masa coffee. Bayan sun gama karyawa Mujaheed ya fito masa da kayansa ganin yaki mai da kayan jikinsa daga shi sae singlet da nicker, Abdul yace "bana sa kayan mutane, boutique xan tafi ynxu" Mujaheed bae tanka masa ba ya shige bathroom, ko da ya fito ya tarda Abdul sanye da kayan nasa yace "ashe dae kai karamin dan iska ne, ae da ca nake da singlet din xaka boutique," Abdul bae tanka masa ba yana ta kallon hotunan wayar Mujaheed din, ya mike yana nuna ma Mujaheed hotansa da Hydar yace "wnn shine Hydar din da kke fada min ko?" Mujaheed yace "yea," mujaheed na gama shiri suka sauka downstairs a tare, mumy tace ina xa ku, Mujaheed yace xamu dan fita ne, tayi masu Allah ya kiyaye, suka shiga mota Abdul ya ja ta. Sae da suka yi nisa snn Abdul yace "ina xamu?" Mujaheed yce waida inda Aneesah take xamu, amma mum ta hanani xuwa kuma ni bana tsallake umarninta," Abdul yyi tsaki yace "kai fa wani gara ne, ae ba kai xaka je ba kai ni kawae xaka yi, naga kanwata." [12/8, 21:13] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 100..... Mujaheed na fitowa kofar gidan ya tarda Aneesah durkushe kasa tana kuka, tana ganinsa ta mike tsaye tana share hawayenta, ya karaso gabanta yana mata wani mugun kallo yace "me yasa baki bi sa ba," ta girgixa masa kai tana kuka tace "yayana....." sae kuma maganar ya makale ta fashe da wani sabon kukan, Mujaheed ya girgixa kai ya daga mata hannu yace "kar ki gaya min komai, hold on 2 yhur crocodile tears, dama munafurta ta kika yi kika ce min Hydar baya son ki, don me kika min karya kikace bbu komai tsakaninki da Hydar, whereas masoyinki ne, why Aneesah?" kuka kawae take tana girgixa masa kai, ya kauda kansa ya hade tafikan hannunsa, can ya juya yana kallonta cikin tsawa yace "don me baki bi sa ba, nace don me baki bi sa ba, ae da kin bisa da kukan da kika tsaya kina ma mutane a nn, munafuka kawae" yana kai wa nn ya juya a fusace ya shige motarsa yyi gaba. Aneesah ta sulale kasa a hankali ta bi motar da kallo tana girgixa kanta, kukan ma wnn karan kasa yi tayi, wnn wace irin rayuwace, a hankali taji Abdul ya dafa kafadarta ta juya da sauri tana kallonsa sae a snn ta fashe da wani kuka mai ban tausayi, ya dago ta yana kallonta ya shiga share mata idonta yace "it's owkay Aneesah," bata ce masa komai ba ya dauko gyalenta ya mika mata ta karba hawaye na bin kuncinta, ya kama hannunta suka bar wajen, ita bata ma san binsa take ba suna tafiya, duk abun duniya ya isheta, har lkcn bata daina hawayen da take ba, sae da