Sashe 24
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
meye hadinki da su xulai ne" Haiydar ne xaune ya dafe kansa, Hajiya ta sa sa gaba a rude tana mako masa tambayoyi, ganin yaki bata amsan ko daya ne yasa tace "wae wlknci ne wnn Aliyu ko me, ka min magana mana nasan inda muka dosa," ya dago kai da kyar yana kallonta yace "me kike son sani mum, ta matso kusa dashi a hankali tace "ka gaya min tsakaninka da Allah Aliyu meye hadinka da Aneesah?" [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 47..... Haiydar ya tsura wa mum din tasa ido bai ce komai ba har sae da ta sake maimaita tambayar a kage snn ya kauda kansa yace "son ta nake," Hajiya ta dafe kai a rude tace "so Aliyu, nashiga uku na lalace ni fateema, ita Aneesar," ba tare da ya kalleta ba yace "ehh," ta dan matso kusa dashi a tsorace, a hankali tace "kai ka dauketa da gsken knn," ya girgixa kai yana kallonta yace "ba ni na dauketa ba, baffanta ne for sure," Hajiya ta xaro ido tace "ni dae na shiga uku, to hoton da ku ka yi a tare a mota tana kuka fa?" yyi murmushi xae yi magana aminin mahaifinsa Alhaji usman ya bullo inda suke wani dan sanda na biye da shi a baya, da sauri kafin su karaso Hajiya tace "to abinda nake so da kai ynxu kar ka taba nuna ma kowa kana sonta ne, kai ka nuna ma kai baka taba saninta ba son, ka bar komai a hannu na kawae na san yanda xanyi, xa su ci ubansu kuma belin da suka ki bayarwa sae sun bayar," Haiydar yyi murmsuhi kawae yana kallonta, Alhaji usman ya karaso wajen yana kallon Haiydar da tuhuma yace "Ali ya aka yi hka, garin yaya meye hadinka da wnn yarinya Aliyu na san wnn sharri ne aka maka Ali?" dan sandan dake tsaye wajen yace "minti takwas ya rage cikin mintunan da muka baku," yana kai wa nn ya bar wajen. Abdul ne tsaye kan mahaifinsa dake magana da dpo a waya, baffa na gama wayan ya juya cikin jimami yana kallon Abdul yace "ka kwantar da hankalinka guy idan Allah ya yrda xa a ga Aneesah," cikin tsawa Abdul yace "nonsense, kullum surutan bnxan da kke min knn xa a ganta amma gashi yau har sati daya bbu yarinyar nn bbu lbrinta," baffa yace "ohh God ya kke son nayi guy, kaga kullum sintirin station nake, nn da kwana biyar kuma xa a shiga kotu, ko belinsa fa ban yrda an bayar ba, ka kwantar da hankalinka duk inda ya kai Aneesah xae fito da ita," Hajiya xuwaira dake xaune ta xabga tagumi kmr gske, tace "ni duk na rasa ta cewa Alhaji, ynxu wa yasan halin da yarinyar nn take ciki, amma wnn anyi tsinannan yaro" Abdul yyi tsaki yace "to ita ma uwartata sace ta aka yi knn don bata gidan" baffa yace "no, ni na sa ta ta tafiya gombe washegarin ranar da abun ya faru, ko daxu na kirata nace ta kwantar da hankalinta an kusan ganin Aneesah, ko so kke na bar ta nn ita ma ayi awon gaba da ita, ace gangancina ne, Allah kadae yasan me suka yi masa ya dauke Aneesar,duk kwadayinsu ne ya jawo masu wnn abun " hajiya xuwaira tace "kuma fa haka ne wllh, amma kadaina cewa hka Alhaji dan adam baya wuce fadawa kaddara" Abdul ya tabe baki yace "duk wnn ku ta shafa ni dae kawae a fito min da Aneesah na aura," yana kai wa nn ya fice daga falon fuuu. Baffa yyi dariya kasa kasa yace "yaro man kaxa," Hajiya xuwaira ma dake dariyar tace "ae ni Alhaji ina alfaharin da na same ka a matsayin miji, kayi a rayuwa wllh," yyi dariya yace "kinga ina maka wnn tsinannan a kurkuku shi ma Abdul kama gabansa xae yi ya koma kan harkokinsa can london, kinga shi knn magana ta mutu, ita kuma tsinanniyar matar can tana gombe ta sake baki kan 'yar ta na gidana," suka yi dariya ssae Hajiya xuwaira na koda mijin nata tana wasa masa kai. Aneesah na tafe suna hira da karime da ta kulla kawance da xasu rafi debo ruwa, karime tace "har yau dae kin ki shigowa gidanmu ki gaida babata Aneesah," Aneesah tayi murmushi tace "ki bari anjima da yamma idan xamu sake komawa debo ruwa sae naje gaidata," karime ta tafe hannun jin ddi tace "yauwa kawata mai kyau," mudatheer su ka gani yana tafe yana shan rake, Aneesah ta bi sa da kallo har ya wuce su ganin bae masu magana bane yasa tace "kai dae baka gajiya da shan rake," ya juya yana kallonta yyi dariya yace xaki sha ne? Ta tabe baki ta girgixa kai tace "kayi ta shan kayanka," yace "me yasa jiya nake maki magana kika yi bnxa da ni," Aneesah tace "ohh shiyasa kayi kmr baka gan ni ba knn ynxu," yyi dariya yace "eh mana, sae mun hadu a dandali anjima sauri nake ynxu" yana fadin hka yyi gaba, Aneesah ta bisa da kallo tana girgixa kai, karime ta sauke ajiyar xuciya tace "Aneesah ina bala'in son mudasir din nn kmr xan kashe kai na amma shi bae ma san ina yi ba, kuma bani kadae ba duk matan kauyen nn rububinsa suke, duk baya kulasu sae ke da ko sati biyu ba ki cika a kauyen ba, dubi fa yanda yake fira dake yake raka ki duk inda xaki snn yake hana su garbebe da tasiu kawo maki raini" Aneesah tayi dariya tace "kar ki damu xan gaya masa" karime ta xare ido tace "ke ki rufa min asiri don Allah, ba ruwana tsoro nake ji," a hka suka isa rafin Aneesah na ta dariya, cike suka tar da rafin da 'yan mata sun xo deban ruwa da yake da safe ne, Aneesah ta tsaya har mutane ukun da suka tarar gabansu suka gama deban ruwa snn ta tsoma tulunta cikin rafin, da karfi taji an fixgota, ta juya da sauri, tana juyawa ta ga Abu ce da kawayenta uku, tun da suka lura da shirin da Aneesah ke yi da mudatheer a kauyen dama suka tsaneta suka sa ta gaba. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: 2:43pm Sep 27 ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 50..... Aneesah ce xaune karkashin wata bishiyar mangwaro da tulunta cike da ruwa don daga rafi take, gefenta kuwa mudatheer ne da ke ta harbin tsuntsaye da catapault yana shan mangwaro, kallonsa kawae take ba tare da ya san ma tana yi ba, can ta mike tsaye tana kkrin daukar tulun ruwanta tace "kaga sae Anjima," ya juyo da sauri yana kallonta yace "au yi hkuri mantawa nayi ashe kina nn har ynxu," ta galla masa harara tace "lallai ma mudassir ka kirani kuma kace ka manta ka bar ni xaune kmr wata sha sha baka san ana jirana a gida ba," yace "yi hkuri dama tambaya kawae nake son maki," ta dawo ta xauna tace "to ina jinka," ya juya yana ci gaba da harbin tsuntsayen yace "wae da gske ne jiya kin ma Abu duka a rafi?" Aneesah tace "koh?" yace "eh mana, ashe dae ke din jaruma tunda har kika iya nakada ma katuwar nn duka" ta tabe baki ta mike tsaye tace "to yyi kyau, shknn tambayar dama ta gulmace" yyi dariya yace "to yi hkuri xo muyi magana 'yar birni," ta dawo ta xauna da sauri tace "ehem yauwa dama ina son nayi maka tambaya mudatheer," yace "ina jinki," tace "dama ina son sanin ina ne hanyar gidanku a nn kauyen ni ban san hanyar gidanku ba," yana kallonta yace "xa ki je ne?" xata yi magana wani abokinsa mudi ya kwala masa kira daga nisa "mudassiru," ya mike da sauri yana amsa kiran abokin nasa yace "gani nn xuwa," da sauri Aneesah tace "A'a baka bani amsa na ba mudassir xaka wuce kuma," ya juya ya kalleta yace "it's of no use 'yar birni," yana fadin hka ya juya da sauri ya bar wajen yyi gun mudi dake jiransa. Ta bisa da kallon mamaki baki bude har suka bace mata, lah yana jin turanci, abinda ta fadi knn a xuciyarta ta mike tsaye har lkcn tana mamaki ta dauki ruwanta ta bar wajen. Yau ita ce ranar da aka shigar da karar Haydar cout, kotun ya samu halartar jama'ah da dama masu son jin yanda xa a kare don lbrin ya baxu ko ina a Abuja ta dalilin Alhaji shehu don babban dan siyasa ne, gidan redio, tashoshin tv da sauransu duk xancen ake yi, kowa dae ya baxa kunnuwa ana son jin hukuncin da xa ayi ma Haydar da ya sace 'yar honourable shehu wae, wasu suce kasheta yyi wasu kuma su ce saida ta yyi dae, duk yanda barrister umar ya so kare Haydar bisa xargin nn da ake masa na sace Aneesah hkn bae yiwu ba don xafi kawae Haydar ya tara masa a kotu ya rikita masa kwakwalwa duk yanda ya so Haydar ya basa hadin kai kin basa yyi, tsaf bbu karya ya xayyane ma kotu abinda ke tsakaninsa da Aneesah har ixuwa ranar da aka ce ta bace sabanin yanda mahaifiyarsa tace xae yi, bbu abinda ya daga ma Hajiyar tasa hankali irin wnn, don daga ita har barrister umar ca suka yi masa ya nuna bae san Aneesah ba ma kwata kwata, amma Haydar bae yi hka ba, iyakar gskyansa ya fada ma alkali har hoton su da aka nuna masa bae karyata ba yace su ne kuma kuka take yi lkcn amma bae san wanda ya dauki hoton ba, Alhaji usman duk ya rikice sae xufa yake bae yi tunanin Haydar xae yi hka ba bayan ga yanda suka tsara masa, baffa da matarsa kuwa kmr su xuba ruwa a kasa su sha a lkcn dan murna amma basu nuna ba don Hajiya xuwairar sae matsar kwalla take wata munafukar kawarta na lallashinta kmr gske, baffa ko sae jijjiga kafa yake cike da jimami yana girgixa kai, Haiydar kam ca yyi Allah kadai ne shaidarsa da mahaifiyar yarinyar nn amma kuma bae ganta a nn ba, nn da nn baffa ya rude, Alkali ya bukaci da a fito da mahaifiyar yarinyar