Sashe 31
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
layin nn da, amma ya tashi ynxu" Aneesah da farin ciki ya isheta ga ta ga unguwarsu tace "haba dae da gske?" yace "eh wllh na taba xuwa nn sau daya kafin ya tashi," Aneesah tace "Allah sarki, a nn xaka yi park," ta nuna masa kofar gidansu, yyi parkin din snn suka fito daga motar, tayi kofar shiga gidansu da sauri yace "kanwata jirani mana," ta dawo cike da doki tace "to yayana," a tare suka shiga gidan, Aneesah ta karasa bakin kofar dakinsu da sauri tana cewa "Ammina, Ammina" amma shiru, ta tura kofar dakin da sauri taga duhu, ta fara kalle kallen tsakar gidan bata ga alamar da mutum cikin gidan ba, bata san lkcn da ta fashe da kuka a rude ba, Mujaheed ya karaso kusa da ita da sauri yace "me ya faru kanwata," cikin kuka tace "Ammina bata ciki?" ya kunna fitilar wayarsa da yake gari ya fara duhu yana haska dakin, ko ina baja baja, ga hotuna ta ko ina a dakin, kuka sosae Aneesah ke yi a bakin kofar dakin, Mujaheed yyi sallama ya shiga dakin ta bi sa a baya, bbu alaman mutum na rayuwa a dakin a ynxu dae don ko ina yyi kura, ya juya yana kallon Aneesah yace "haba kanwata, ki kwantar da hankalinki Amminki na nn bbu inda ta je," bata ce masa komai ba sae dae har lkcn bata fasa kukan da take ba, ya durkusa yana kallon hotunan dake watse a dakin, ya dauki hoton yusuf yana kallo yace "ina kuwa na taba ganin yaron nn, he looks familiar" Aneesah ta durkushe gabansa da sauri tace "ka taba ganinsa ne," Mujaheed ya sosa kai yace "yea ina ga kmr hka," can yace "yes na taba ganinsa ranar da nace maki na xo anguwan nn gun frnd dina," Aneesah na murmushi tace "don Allah, a ina ka gansa toh?" Mujaheed yace "ball dinsa na taka da motata ranan," Aneesah tayi shiru a sanyaye tana kallon Mujaheed, Mujaheed yyi murmushi yace "he ix a vry brave boy, tun kan na fito yyi knck din min kofar motata, ina fitowa kuwa yace sabuwa xaka siya min ko gyaramin wnn xaka yi," Mujaheed yyi dariya ssae yace "kai yaban dariya ranan, don mamaki ma kasa ce masa komai nayi" yana ganin hka yace "to idan bnda kudi na tafi, amma watarana na kawo masa ball dinsa," Mujaheed yyi murmushi yana kallon Aneesah da hawaye ya cika idonta yace "dubu biyu ke hannuna ranan, na dauka na basa yyi min gdya ya shiga gida abokanansa na ta dariya, a vry brave boy" can Mujaheed yyi shiru daga surutun da yake yace "hope ba sh[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:11] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 63..... Budewar kofar da Mujaheed yyi ne yasa ta mike xaune da sauri ya karaso cikin dakin yace "kin yi sallah kanwata," ta gyada masa kai yace "Gud, sauko ki ci abinci to," ta girgixa masa kai tace "na koshi," ya harareta yace "c'mon, ko naxo na daga ki ne," da sauri ta tashi tsaye tana kallonsa, ya juya ya fita yace "ina jiranki," sae da ta daina jin takunsa a stairs snn ita ma ta fito daga dakin ta sauko falo, yana xaune kan dinnin yana cin apple, ta xauna a falo yace "ki taho mana kanwata," "A'a ni nn xan xauna," ta fadi hkn ba tare da ta kallesa ba, yace "Allah idan kika bari na tashi dauko ki xanyi, ni fa bna son kina min hka," ta hararesa bata ce komai ba, ya mike tsaye, da sauri ta tashi tsaye ita ma tace "wayyo don Allah kayi hkuri xan xo," tayi hanyar dinnin din ya ja mata kujerar ta xauna, snn ya tura mata kulan abinci gabanta, shinkafa ce da miya sae farfesun kaza da lemo, yace "gidan matar abokina naje na karbo maki, naga fried rice din daxu baki ci ba, kin saba da tuwon masara da miyar kuka a kauye koh?" murmushi kawae tayi bata ce kmai ba, da kansa ya dibar mata abincin a plate ya tura mata gabanta yace "maxa ki ci," bata yi musu ba ta dauki spoon tayi bismillah ta fara cin abincin, kallonta kawae yake yana tauna apple a hankali, ta dago kanta yyi saurin kauda kansa yana tace "kai baxa ka ci bane," yana kallonta yace "ae baki ce na ci ba," tayi murmushi ta ci gaba da cin abincinta, yace "ohh baxa ki ce na ci ba," ba tare da ta kallesa ba tace "ka ci mana," yace "to xuba min," tace "abinci nake ci," yyi murmushi yace "to yyi kyau bari na xuba da kaina," ita dae bata ce masa komai ba, ya xuba abincin shima ya fara ci, ta ci rabi ta tura sauran yace "ya dae, bae maki ddi ba ko?" tace "A'a na koshi ne," xae yi magana wayarsa tayi ring, ya dauka yana kallon mai kira, yyi murmushi yace Hajiya knn, Aneesah ta tsura masa ido, ya daga kiran taji yace "an yini lfya mum, eh ina Abuja daxun nn na shigo wllh... A'a ba sae kin xo ba ina gama cin abinci xan taho ynxu dama, ok bata mu gaisa, Hello 'yan matan yayanta ykk," Aneesah tayi murmushi ganin yanda yyi maganan, shi ko dariya yyi yace "to srry bby sae na xo," snn ya katse kiran ya ajiye, ya kalli Aneesah da ta kasa daina kallonsa har lkcn yyi mata far da ido yace "ya dae," kunya ya kamata ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba, yyi murmushi yace " je ki shirya xa mu fita kanwata," ta hade rae tace "ina xa mu?" yace "gidansu wnn frnd din nawa da nake baki lbri, mum dinsa ce ta kirani ynxu," Aneesah tace "bbu inda xa ni," yace "sbda me kanwata, so kike na bar ki ke daya a gida," tace "ehh" yace "hmm sbda me baki sn xuwa ki gaya min kanwata," "don kar su yi wani tunanin daban," ta fadi ba tare da ta kallesa ba, yyi dariya yace "bbu ruwansu da hkn bby, they live a vry free life," ganin tayi shiru ne yasa yace "oya je ki shirya, ki bude wardrobe ko wani kaya yyi suit dinki ki dauka ki sa, nima shiryawa xan je nayi" ta mike tsaye tace "ni fa bbu inda xanje, ka je ka dawo," ta bar dinning din ta haye sama, ya bita da kallo yyi murmushi yace "perfect!" snn ya haura sama shi ma, yana gama shirinsa ya fito, yyi sallama ya shiga dakin da take, yace "idan kwanciya xaki yi ga bed, bana son kina kwantawa a kasa," yace "na kunna maki tv ne?" ta girgixa masa kai yace "to kina karanta Novel ne?" ta juya tana kallonsa tace "wani iri?" ya jingina jikin kofa ya rungume hannayensa yana mata wani irin kallo yace "na turanci mana, love nd romance," ta kauda kanta da sauri tace "A'a bna karantawa," yace "amma daxu na ga Novels a dakin ku ae," ba tare da ta kallesa ba tace "ba nawa bne," ya juya ya fita tayi tsaki a xuciyarta tace "wnn dae gantalalle ne," a tunanin ta wucewa yyi sae ga shi ya dawo da Novels har kusan uku ya ajiye gabanta yace "nyc Novels amma fa akwae romance....." a fusace tace "kai wae ni nace maka ina karantawa ne, ni ka tafi da kayanka," ya daga kafada yace "just 2 while away ur tym, ni na tafi bye, me xan siyo maki," ta galla masa harara tace "ba kmai," yyi dariya yace "to, idan lkcn sllh yyi kiyi," yana kai wa nn ya fice daga dakin, ita tsoro ma yake bata wllh, sae da taji fitar motarsa snn ta mike ta kulle kofar dakin da makulli[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:11] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 62..... Aneesah ta fashe da kuka tace " uhm shine," Mujaheed ya wara ido yace "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un," me ya samesa?" ta kasa ba sa amsa sae kukan da take yi har da shessheka, ya dago kanta yace "ya isa Aneesah Allah ya sa ya hutu, kar ki sake kuka, Addu'a xa kiyi masa," kai kawae ta gyada masa, ya dago ta yace "ina kike tunanin ammi xata tafi ynxu?" ta girgixa kai tana hawaye tace "nima bn sani ba," ya ciro handkerchief ya goge mata fuskarta yace "wani neighbour ne kuka fi close da a anguwan nn muje mu ji ko sun san inda Ammi tayi," a hankali Aneesah tace "Anty Amina ce," ya kamo hannunta yace "to xo mu je gun ta," suka fita daga gidan ta nuna masa gidan matar, Aneesah ce ta fara shiga da sallama Amina na xaune tsakar gida tana alwala, ta amsa sallamar tana cewa "wanene," Aneesah tace "ni ce maman mubarak," sororo ta tsaya kallon Aneesah baki bude, Aneesah ta yi murmushin dole tana gaisheta, matar ta rike haba tace "anshiga uku ke Aneesah daga ina hka?" Aneesah bata ce komai ba sae murmushin karfin halin da take, Aminar ta ja ta da sauri suka shiga daki tace "ikon Allah Aneesah ina kika shiga, daga ina hka" Aneesah tace "maman mubarack Ammina fa?" Matar ta girgixa kai cike da jimami tace "ae Ammi rabona da ita yau kusan wata uku Aneesah ban san inda tayi ba wllh, tun bayan sallaman da ta xo tayi min gashi ita ba waya ba, na kira su kaka a can gombe sun ce bata je ba, amma kuma suna waya ko ta yaya oho," Aneesah ta shiga xubda hawaye ba kakkautawa maman mubarack tace "ynxu me ya kawo ki nn Aneesah rayuwarki na cikin hatsari wllh kullum a kalla mutane fiye da biyar sae sun xo anguwan nn don ke, tsinannan baffanku ma duk kusan bayan sati yana xuwa kila don ya xo ya ga ko Ammi ta dawo ne ya sake korata oho, don ca tayi min shi yace ta tafi, wllh nemanki ake ruwa a jallo ban san me ke faruwa ba har kudi aka ce xa a bama duk wanda yasan inda kike ko ya gano inda kike a anguwan nn kuma mugayen mutane ne da alama, ynxu ke da waye, daga ina kike kuma?" kuka ssae Aneesah take