← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 58

Sashe 25

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lawyern da baffa ya kawo yyi saurin cewa ae tana can gadon asibiti rae a hannun Allah don ba karamin girgixa ta batar 'yar ta kwaya daya yyi ba, dole Alkali yyi adjourn din case din har xuwa nn da sati uku, Haydar kuwa daga nn prison xa a wuce da shi, kuma a tabbatar mahaifiyar yarinya xata bayyana cikin kotu ranar da xa a sake xama, lawyern baffa yyi saurin amsawa alkali ya kama gabansa don ita ce kara ta karshe a tym din, Hajiya bata nuna ko alaman tashin hankali ba bayan an fita da Haydar din, sae ma murmushin mugunta da tayi ta fice daga kotun pretty na biye da ita a baya tana kuka, su sumy dama ca suka yi bbu inda xa su, a bakin motar Hajiya ta daka ma pretty tsawa tace "da'alla ki rufe min baki munafukar bnxa kawae, Amina nayi nayi dake ki gaya min inda gidansu yarinyar nn yake kin ki, nace ki gaya min ko kinsan wani abu game da ita nn ma kin ki, kuma nasan karya ne ace yanda ku ke da Aliyu baya maki xancen shegiyar yarinyar nn," pretty bata tanka ma uwartata ba ta shiga mota tana ci gaba da kuka, baffa ne ya karaso gaban motar yana kallon hajiyar yace "munafukan bnxa kawae mugaye, ae asirin mugu macucin danki ya kusa tonuwa, in Allah ya yarda sae ya fito min da 'ya ta," Hajiya tayi wani irin dariya tana kallon baffan tace "mu xuba da ku, wllh wllh sae nayi maku abinda har ku bar duniya baxa ku taba mantawa ba kai da iyalan gidanka, ita kuma tsinanniyar 'yar taka sae nasa tayi da ta sanin sanin da na," tana kai wa nn ta shige mota ta tada masa kura ta bar wajen a guje, baffa yyi dariya ssae yace " to fa, ashe dae ita ma ba[truncated by WhatsApp] [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Khaleesat Haiydar‎Khaleesat Haiydar Novels 7 hrs · ~Aneesah~ By khaleesah Haiydar 49..... Shatu ta juya da sauri tana kallon Aneesah da ta kasa gaskata kanta cewa shatu ce ke kare ta yau, shatu tace "ke Aneesah duk shegen da ya taka ki a kauyen nn ki karyasa ni na sa ki, shiga muje ciki, idan ba tsiya ba duk an bi an takura ma 'ya ta a garin nn don bakin ciki, ae ma kadan tayi mata wllh, don ma bata kwashe mata hakora ba ta karkata mata baki" kyauta na huci a fusace tace "Ae kuwa yau bbu abinda xae hanani rama ma Abulo abinda karuwar yar nn tayi mata kan uban nn, wllh sae na rama ma 'ya ta" shatu tayi dariya da shewa tace "wllh kika sake ce mata karuwa sae na watsa maki garwashin wuta don tsohon barawon ubanki, akwae karuwar da ta wuce 'yar ki Abulo me fita gari a kauyen nn, kaji min mara kunyar mata" kyauta ta karaso tsakar gidan da gudu ta yo kan Aneesah Abulo na biye da ita a baya tana cewa "wlh yau sae mun kashe ki," shatu na ganin hka tayi hanyar murhun dake ci da icce ta kwaso itacen ta yo kansu da gudu tana cewa "dan bantan ubanku ku taba ta,", ba shiri suka fice daga gidan kmr mahaukata Abulo na ihu, shatu ta tsaye bakin kofa tana huci tace "da kun tsaya tsinannun ku ka ga yanda xan maku kaca kaca da wutan nn shegu matalauta kawae, barayi," Aneesah ta rakube jikin bango xuciyarta na ci gaba da bugu, shatu ta dawo cikin gidan har lkcin tana huci tana kallon Aneesah tace "kin min dai dai wllh, ae ni da kin gaya min tun farko dambe kika tsaya yi a rafi uban me xae kai ni taba ki, daga yau duk wanda ya taka ki a kauyen nn ki nutse sa cikin rafi ma karewarta ni na sa ki," Aneesah dae gyada mata kai kawae take a tsorace, tana kai wa nn ta shige daki sae ga ta ta fito da rub, ta mika ma Aneesah, tace "maxa ki shafa wnn a jikin ki," kai kawae Aneesah ta gyada mata nan ma, Zano ta tabe baki ta bar tsakar gidan, xulai kuwa tace "kinyi min dai dai Aneesah ae da cikin rafin ma kika jefata don na tsani Abulon nn," Aneesah dae bata ce mata komai ba sae kallonta da take, shatu ta kwalo mata kira ta xo ta dama kunu ruwan kan murhu ya tafasa, ta amsa da sauri ta shiga bukkar yin abinda ta sa ta. Haiydar yyi shiru yana kallon lawyern da Alhaji usman ya turo masa a matsayin lawyern da xae tsaya masa, lawyern dake ta jefo masa tambayoyi yaki amsa ko daya yace "Haba Aliyu sae kace ba barrister kmr baka san yanda ake tafiyar da case ba, pls ka bani hadin kai na karbi duk information din da ya kamata ka ga jibi xa a shiga kotu" Haiydar ya daga kafada yace "ni nace maku bna bukatan ko wani lawyer ya tsaya min, nima lawyern kai na ne," a fusace barrister umar yace "a ina ka taba jin anyi hka Aliyu, wnn ae haukane, ni don Allah ka amsa min tambayoyina na bar nn kafin lkcin da aka bamu ya cik," Aliyu yace "kaga what i only want yhu 2 have in mind is dat ba ni na dauke Aneesah ba, period. Kuma koma uban waye ya dauketa xae fito da ita, xae gane yyi da brrstr Aliyu," lawyern ya tabe baki ya mike yace "to yyi kyau, kana kullen xaka sa ya fito da Aneesar, idan ka ga dama jibi kayi compose din kanka, idan ko kaje kayi fuck up a court, dats ur cup of coffee kai ma kasan yhu will b goin straight 2 jail," yana kai wa nn yyi gaba, Aliyu yyi murmushi yana kare ma inda yake kallo ya gyada kai yace "ae gwara nayi ta xama a jail din da wnn takaicin," Baffa ne xaune a dakin Abdul dake ta faman smokin cigarette, duk ya cika dakin da hayaki, baffa yace "look son wajen ka fa na xo ka kashe wnn abun mana," a fusace Abdul ya mike tsaye kmr xae make uban nasa yace "me xan maka da ka xo wajena din," baffa yace "cool down son bnce xaka min wani abu ba," Abdul yyi tsaki ya koma ya xauna, baffa ya nisa yace "abinda nake so da kai shine ka koma bakin aikinka kafin lkcn da Aneesah xata......" cikin tsawa Abdul yace "kace me? Na koma london ba tare da wnn yarinyar ba, ina! Impossible baxae yiwu ba, ae in kaga na bar garin nn bbu wnn yarinyar to ba ni bne," yana kai wa nn ya jefar da guntun taban hannunsa kan tiles din dakin yace "nonsense, duk yanda xaku yi ku nemo yarinyar nn ku bani na tafi da ita inda xa ni na koya mata hankali da iya magana" ya fice daga dakin ya bar baffa da ya bisa da kallo ya kasa rufe bakinsa. Baffa yyi murmushi bayan ya fita yace "yaro yaro, yaro man kaxa, amma xaka ci ubanka," yana fadin hka ya mike har lkcin yana murmushi ya fice daga dakin. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 48...., Aneesah tace "meye hka xa ki fixgo ni hka Abu?" a fusace Abun tace "an fixgo ki din, baki ga mun riga ki ba xaki wani shige gabanmu," Aneesah ta tsaya da mamaki tana kallonta don ita bata ga kowa bayan 'yan matan nn biyu ba, karime tace "kai Abulo wllh bamu tarar da ku a nn ba," daya daga kawayen Abu ta watsa ma karime wani mugun harara irin ta 'yan kauye tace "xan nakada maki mugun duka idan baki kama kanki ba, yar shisshigi," Aneesah ta fixge rigarta daga rikon da Abu tayi mata tace "da'alla sake ni malama," mari Abu ta kai mata, Aneesah ta bude baki da mamaki tace "kika mareni?" Abu na huci tace "an mara din shegiya," Aneesah bata san lkcn da ta fixgota ta kai ta kasa ba ta shiga narka kamr an aikota, kawayen abu suka ruga a guje suka bar rafin, karime sae ihu take tana tsalle tana cewa "wayyoo Aneesah ki rabu da ita mu gudu babarta muguwa ce wllh," Aneesah bata ma san karime na yi ba, dukanta kawae take don tun ba yau ba Abu ke shiga gonarta a kauyen kawae kyaleta take yi, duk 'yan mtan rafin suka kasa raba fadan har sae da Aneesah ta gaji don kanta ta kyaleta ta deba ruwanta ta bar rafin, karime ta bi ta da gudu, suka bar Abu tana ta kwala ihu kmr xata tsaga rafin, ko da Aneesah ta isa gida bata gaya ma shatu abinda ya faru ba, shatu dake tsakar gidan xaune ta cika fam tana jiran aneesar da ta fi kusan minti talatin a rafi, Aneesah na shigowa gidan shatu ta dauki iccen da ta ajiye gefenta ta biyota a guje Aneesah ta durkushe wajen ta fasa ihu a tsorace tana kiran Amminta, sae da ta nakadeta iya son ranta snn ta kyaleta tana huci tace "don ubanki gobe idan na aike ki rafi baxa ki shanya ni a tsakar gida ba ga 'ya yana ko karyawa basu yi ba, xano ta fito tana huci tace "duk ba ke kika bata ta ba shatu, ta ga kullum nn nn kike da ita don ana shigowa gida ana hada ki da naira hamsin a sunan ana sonta, alhalin gamu nn bbu mai xuwa wajen mu ynxu, shatu xata yi magana kyauta mahaifiyar Abulo ta shigo gidan a fusace tana huci "shatu shatu shatu, fito ki ga abinda karuwar 'yar wajen ki tayi ma Abu na," shatu ta juya da sauri tana kallon abu da baki ya kumbura fuska duk jini tace " ikon Allah meye hka nke gani sae kace warce ta fado daga bishiya," kyauta na huci tace "bishiya?? tsinanniyar 'yar can ce tayi mata hka," shatu ta juya tana kallon Aneesah da jikinta ya dau bari tana hawaye, tace "me tayi maki ke?" Aneesah na hawaye a tsorace tace "mama ita ce ta fara neman tsokanata" shatu ta juya tana kallon kyauta tace "to kin dae ji," kyauta ta yo waje da
Chapter 25 · 0% Book details