← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 58

Sashe 49

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

snn ya kashe A.cn dakin dn garin da sanyi, ya kashe wutar dakin ma ya fita ya ja mata kofa ya shiga nasa dakin. Washegari friday da yace ma Haydar xae xo sae ya tsinci kansa da kasa xuwa gun Aminin nasa, Aneesah tace "yayana ba kace xaka fita ba yau," ya juya yana kallonta ya kasa ce mata komai, ta ce "kun gama case din wnn abokin naka da kace min ya sace yarinya?" bae ce mata komai ba ya kauda kansa ya shiga danna wayarsa. Unlike · 3 · Reply · Report · 3 minutes ago [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 71..... Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude motar xata shiga gida Mujaheed yace "show! Wa xae daukar maki load din naki kanwata," ba tare da ta juyo ba tace "ni na gaji, snn ta shige gida, yyi murmushi ya shiga fiffito da kayan yana shiga da su, mai gadi ya xo ya taimaka masa suka shiga da dukka kayan, a tsakiyar falo ya dire kayan snn ya haura sama ya bude kofar dakinta ya shiga, tana kwance ta kudundune cikin bargo har lkcn xuciyarta ya kasa nutsuwa, ya karaso kusa da ita da sauri ya xauna ya cire bargo yace "ya dae kanwata, me ya faru," a hankali tace "kai na ke ciwo," ya dagota ya daura hannu kan nata da damuwa yace "subhanallahi tun yaushe kanwata baki gaya min ba" ta girgixa masa kai bata ce komai ba, ya kwantar da ita kan faffadar kirjinsa yace "srry kanwata xo ki ci abinci ki sha magani," bata yi masa musu ba ya dagota suka bar dakin suka sauko downstairs ya hada mata tea ya bata ta sha snn ya dauko magani ya bata ta sha da kyar daga nn bacci ya dauketa a falon. Ba ita ta farka ba sae kusan karfe shidda yana xaune gefenta yana kallon American film, ta mike ta xauna, ya rikota yace "ya jikin kanwata," ta hararesa tace "baka kai kayan can daki ba," ya juya yana kallon kayan shoppn din da yyi mata baki bude yace "iyyee, ni ma xan kai maki daki ko" ta ce "eh mana," ya fixgota yana dariya yace "ke din nn ko kanwata, kan ya daina ciwo ynxu ko" ta gyada masa kai ya jawo ledan fruit yace "ga shi na sa a siyo maki," tayi murmushi tace "ngd yayana," ya gyada mata kai yana kallonta, ta mike taje kitchen ta dauko plate ta juye don anyi slice dinsu, snn ta fara sha, ta daga kai taga kallonta yake tace "xaka sha ne, ya gyada mata kai, tace "to bude bakin," ya bude ta dauki kankana kmr xata kai bakinsa ta saka nata bakin, ya xaro ido yana kallonta ta dinga dariya, tace "srry bude to na baka," tana daukan fruit din kuma tayi kmr xata kai bakinsa ta tura nata bakin ya fixgota ya daura goshinsa kan nata yace fito da shi, da sauri ta fito dashi, ya sa baki ya karbe kankanan hade da kiss dinta. A tare suka shanye fruit din snn yace taje tayi sllh shi xae wuce masallaci, ko da ya dawo tana wanke wanke a kitchen ya shiga kitchen din ya jingina jikin kofa yace "kanwata gobe ki shirya xa muje gun abokina..... " da sauri ta katse sa tace "wnn da ya sace yarinya," ya kauda kansa yace "bae sace yarinya ba sharri aka masa," tace "A'a ni ba ruwana tsoro nake ji bbu inda xani," yyi shiru yana kallonta ganin hka ne yasa ta marairaice tace "to yi hkuri yayana xan je," ya kirkiro mata murmushi ba tare da yace komai ba ya bar kitchen din, suna xaune a falo kusan karfe goma ya jinginar da ita jikinsa tana kallo shi ko yana dan rubuce rubuce kan centre table laptop kunne gabansa, ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata bacci kike ji, kije ki kwanta gobe da wuri xa mu fita," ta girgixa masa kai tace "ni ba bacci nake ji ba," bai sake cemata komai ba ya ci gaba da abinda yake, bayan kmr minti biyar ya sake juyo wa yaga idonta a lumshe ya shafi fuskarta a hankali yace "nace kije ki kwanta Aneesah," ta bude ido da sauri tace "ni nace maka ba bacci nake ba," ya gyada kai yyi kwafa yace "yarinya kika min bacci a nn, barin ki xanyi idan na gama abinda xanyi naje na kwanta," cikin muryar bacci tace "ko dae kai xaka yi baccin a nn na barka naje na kwanta," yyi murmushi bae sake ce mata komai ba sae dae har lkcn tana jingine jikinsa, ya waigo yaga tayi bacci yyi murmushi ya gama abinda xae yi ya kashe na'urar gabansa ya mike tsaye xae daga ta sama ta bude ido da sauri tace "wayyoo," yyi dariya yace "ae da sae dae kiji na dauke ki na kai ki daki," ta galla masa harara ta mike ta yi hanyar stairs, yace "ba sae da safe," ba tare da ta kallesa ba tace "eh" ta haye sama ta afka daki," yyi murmushi ya kashe kayan wutan falon ya wuce dakinsa shima, Aneesah na shiga daki ta shiga bathroom tayi wanka don bata yi ba, kusan minti ashirin tayi tana wankan, snn ta fito daure da towel, tana kkrin dauko kayan da xata sa taji taku a hankali a stairs, ta ci gaba da abinda take yi, bata ankaraba taji an bude kofar dakinta a hankali, ta juya da sauri xata shige bathroom don a tunaninta Mujaheed ne, taji ance "ke," ta juyo a tsorace jin bakon murya taga mai magana, mutanen daxu na supermarket ne, ta xaro ido a gigice xata fasa ihu daya ya nuna mata bindiga, a hnkli yace "kina bude baki ina harbe kanki yarinya," ta toshe bakinta jikinta ya dau rawa taji kafarta ya kasa daukarta ta sulale kasa a hankali hawaye na bin kuncinta, bala ya karaso kusa da ita ya tsugunna yana kalln jikinta yce "hadin kai kawae xaki bani," sallau yace "kai meye hka da'alla harbeta mu fice dgann hadin kan me" bala ya galla masa harara yce "in ga santaleliyar budurwa hka na kasheta ba tare da na....." yana fadin hka ya daura hannu kan cinyarta yana shafawa yana murmushi yace "ban san ki bar duniya a wahale 'yar budurwa, bna son kwarmato kawae ki bani hadin kai," cikin rada yake mata maganar, sallau yyi tsaki yace "ae sae kayi sauri mu bar nn ko" Like · 2 · [truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesah Haiydar 73..... Likitan yace "to ina kayan aikin da xan duba ta da?" Mujaheed ya hararesa yace "dole sae da kayan aiki kawae ka duba min ita malam," Aminu ya girgixa kai yana kare ma su bala dake kwance shememe a tsakar dakin kallo ya karasa kusa da Aneesah ya kara dubata snn yace "ka kwantar da hankalinka yallabae tsorata ce kawae tayi ba wani abu ba, basu taba ta ba ina ga, wae yan fashi ne wa in nan koko?" mujaheed yace "oho," snn ya ciro wayarsa ya kira wani abokinsa dan sanda yyi masa bayanin abinda ya faru, dayake dan sandan babba ne yace to gasu nn xuwa, ya katse wayar yana kallon Aminu yace "don Allah kaje gida ka dauka su stesthoscope da allurori ka farfado min da yarinyar nn Aminu," Aminu yyi dariya yace "asibiti ma gaba daya xan dauko," yana fadin hka ya fice daga dakin yace "ina xuwa," mujaheed ya bi bayansa yace "ni ban ma je na duba mai gadin nn ba," suna fita suka tura dakin mai gadi suka tarar da shi a kwance an xuba masa cocaine, da sauri Mujaheed ya kullo dakin kar shima ya shaka yace "Allah sarki," ya bubbude windows din dakin don warin ya fita snn ya koma ciki bayan fitar Aminu da kamr Minti sha biyar 'yan sanda suka shigo gidan, suka shiga yi ma Mujaheed tambayoyi yace "ni fa ban san ko suwa ye ba" nn dae yyi masu bayanin abinda ya shigo dakin ya tarar yyi defendin din kansa kuma, suka kwashe su bala da bindigoginsu suka saka cikin motarsu mujaheed yace ma su gobe xae xo station din snn suka wuce, suna barin gidan Aminu ya dawo, yyi mata allurori, snn ya taimaki Mujaheed suka gyara dakin, bayan kmr minti ashirin ya duba ta yace "kaga ynxu bacci take, at anytime xata iya farkawa ga magunguna nn ka bata idan ta tashi ni xan koma gida," Mujaheed yace "haba dae it's too late ka bari gobe mana," Aminu yace "aa bbu koma ae da mota nake," Mujaheed ya rakosa waje ya nuna masa mai gadi, shima yy masa alluran snn yace "ka bar kofar dakin a bude gobe xae dawo hayyacinsa shi kuma," Mujaheed yace "ok," snn ya rakasa ya shiga mota ya dawo ciki ya kulle gidan yana mamakin me ya hana mai gadi kulle gidan da wuri, bae san tun karfe tara su bala ke labe a anguwar ba, suna ganin mai gadi ya fito suka shaka masa cocaine suka shiga da shi dakinsa suka kulle, snn suka fita daga gidan suka rufo gate, sae daxun nn suka shigo. Mujaheed na komawa dakin ya yaye bargon da ya lullube Aneesah da ya tsura mata ido yana kallonta daga ita sae inner wears, tausayinta ya cikasa, ya rumtse ido rufeta ya koma gefen gado ya xauna ya dafe kansa, yana xaune wajen har kusan karfe daya ya ga tana motsi, ya juya da sauri yana kallonta a hankali ta bude ido tana kare ma dakin kallo, lkci daya ta fasa ihu, ya mike da sauri ya karasa gabanta ya riketa yace "menene kanwata" ta fashe da kuka tana kkrin mikewa xaune ya rikota yace "haba Aneesah nine fa yayanki," ta kankamesa tana kuka tace "na shiga uku yayana," ya rufe bakinta da sauri yace "sun maki wani abu ne kanwata," kuka kawae take kmr ranta xae fita bata ce masa kmai ba, hankalin Mujaheed ya tashi yace "haba kanwata kiyi min magana mana, sun maki wani abu ne," ta girgixa masa kai da kyar tana kuka tace "wae kasheni suka xo yi," ya rungumota da sauri yace "bbu wanda
Chapter 49 · 0% Book details