Sashe 11
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a baya, suna haurawa sama Haiydar ya mike ya ba pretty laptop dinsa ta kai daki snn ta gyara masa dakinsa, tana hayewa sama yyi hanyar kitchen ya tar da ita tana fere dankali, ya durkusa gabanta cike da tausayi yace "me ya same ki Aneesah," ta girgixa kai bata ce komai ba, ya daura hannu a goshinta ya ji xafi yace "subhanallahi, wat's wrong Aneesah," nn ma taki ce masa komai sai hawayen da ta ke yi, ya tsura mata ido cike da tausayi ya kasa cewa komai, can ya mike tsaye yace "ruwan tea kawae xaki dafa masu, nothin more, ki bar dankalin nn," ta girgixa masa kai tace "xan yi dukka," ya hade rae yace "am givin yhu instructns, nt options" a hankali ta mike tsaye tana kallonsa yace "yea," yana tsaye kitchen din tayi duk abinda yace mata, ta jera masu kan dinnin, suna fitowa yin break kuwa duk suka tsaya da mamaki suna kallon ruwan lipton da bread sae kayan tean da ta ajiye masu da blue band kan table din, bbu kwae bbu potatoe, bbu plantain, bbu dan farfesu, cikin tsawa Hajiyar tace "uban meye wnn nake gani hka a nn," gaban Aneesah dake tsaye wajen ya dinga bugawa ta rasa me xata ce mata, Haiydar ya sauko daga sama sanye da farar shadda ya karaso dinning din ya xauna, ya jawo kofi ya fara xuba ruwan lipton a ciki, ya daga kai da mamaki kmr gske yana kallonsu yace "ya aka yi mum," Hajiyar da ta bude baki har lkcn tana kallon Aneesah da ta kasa dago kanta tace "ka duba abinda shegiyar yarinyar nn ta mana yau Haiydar," yace "ooh ai ni nace tayi hka don sauri nake yi xan fita kuma ina son na karya kafin na fita, naga soye soyen xae bata min lkci, yau guda don baku ci dankali da kwae ba sae ku tsaya kmr wasu sojoji," meenah cikin fushi tace "to yaya mu ina ruwanmu da fitarka, ba sae ka shiga kitchen ka hado tean ka ka fito ka bar ta tai mana soye soyen mu ba, don xaka fita kuma mu baxa mu ci abinda muka saba ci ba," yyi mata wani mugun kallo yace "ehh baxa ku ci ba don uwarki, ki shiga kitchen din ki soya mana idan dankali da kwae kike son ci, ko ke ba mace bace," sumy ta fashe da kuka tace "wllh baxan sha tea gaya ba kmr wata almajira," meenah ma ta fashe da kuka tace "nima wllh," suka bar dinning din suka haye sama, Hajiya ta sauke ajiyar xuciya tace "Haiydar tunda suna so da baka hanata yi ba, sae ta hada maka tean ka kawae tayi mana soye soyen mu," ya dago yana kallonta yace "ynxun ma naga dae bae baci ba ae mum, tunda har ni suke gaya ma maganar bnxa to wllh bbu abinda xata soya masu yau a gidan nn, su shiga kitchen su yi da kansu tunda su mata ne kuma aure xasuyi," pretty ta ja kujera ta xauna ta shiga hada tean ta, Hajiya bata sake ce masa komai ba ta haye sama tana hararar Aneesah. Ya juya a hankali yana kallon Aneesar ta juya da sauri ta shige kitchen, bayan kmr minti talatin suna xaune a falo shi da pretty yana nuna mata abu a wayarsa Hajiya ta sauko, ta kallesa da mamaki tace "A'ah fitar knn Haiydar," yace "A'a sae xuwa anjima, na fasa ynxu kam," [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 19..... Hajiya bata sake ce masa komai ba ta haye sama ranta a bace, ta ja dogon tsaki bayan ta shiga daki, wnn ae wlknci ne Haiydar ke masu a gidan nn. Dole ta kira driver ta basa sako yaje eatry ya siyo masu abinci don sun ce baxa su sha tean ba kuma, karfe sha biyu duk suka shirya suka bar gidan bayan Hajiya ta gaya mata abinda xata girka masu kafin su dawo su meenah kuma sun tula mata kayan wanki ta wanke idan sun bushe ta goge kuma, Haydar na kallonsu har suka bar gidan basu ce masa ba bae ce masu ba, pretty dae na gida don ranar bata da lecture, gidan ya rage daga Haiydar sae Aneesah da prettyn. Haiydar ya fita ya sameta bakin famfo tana tara ruwan wanki, yace "don me baxa ki wanke su a machine ba Aneesah," ta juyo tana kallonsa a hankali tace "sun ce basa fita a machine din" cikin bacin rae yace "sun ci ubansu, maxa kwashe kije ki xuba masu a machine din kar Allah yasa su fita, ke baiwarsu ce," tayi shiru tana kallonsa, yace "ba magana nake maki ba, am nt jokin," tace masa "to," a sanyaye, shi kuma ya juya ya bar garden din jin pretty na kwada masa kira," yana shiga gidan ya sameta tsaye tana jiransa ya xo ya xuge mata zip, ya kulle mata yana tambayarta idan ta fita yaushe xata dawo, tace "lah ni fa bbu inda xa ni yaya, wani sabon cartoon na siyo xan kalla ynxu," ya hade rae yana kallonta yace "ba kince min xaki gidan frnd dinki ba yau," ta dan tabe baki tace "na fasa yaya, kai da baka son ina fita yaya shine yau xaka dinga cewa na fitan" yyi shiru bae sake ce mata kmai ba yana duba wayansa, Aneesah ta xo ta wuce sama da kayan wankin pretty ta bi ta da kallo tace "ke, a ina xaki wanke kayan," Aneesar tace "sama," pretty tace "ba sunce maki basa son wankin machine ba or re yhu daft?" Haiydar ya kalli prettyn yace "ke da'alla kin cika surutu je dauko mayafinki na ajiye ki inda xaki nima masallaci xan tafi ynxu," tace "to yayana" snn ta haye sama da gudu, shima ya haura ya shiga bedroom dinsa ya sake shirin juma'ah ya fito ya samu Aneesahn tsaye kusa da machine din bayan ta xuba kayan, yace "yauwa kanwata ko ke fa, bna son kina min musu kin ji, ynxu gaya min inda ke maki ciwo idan xan dawo daga masallaci na siyo maki magani," ta girgixa masa kai tace "bbu inda ke min ciwo," ya harareta yace "c'mon bna son hka kanwata ki gaya min don Allah," da kyar ya samu tace masa kanta ke ciwo, yace to xae siyo mata magani idan yana dawowa, a falo ya tarda pretty tana jiransa, ya kama hannunta suka fita daga falon ya dauko motar a garage snn suka fice daga gidan, ya ajiyeta gidan kawarta ya hada ta da dubu biyar ta dauki drop idan xata dawo anjima... Karfe biyu ya shigo gidan, lkcn Aneesah na kitchen tana masu girki bayan ta gama da wankin, har wani jiri take gani duk ta kagu lkci yyi ta wuce gida ta kwanta ko ta samu sauki, ya jingina jikin kofa rungume da hannayensa yana kallonta, jin kamshin turarensa ya sa ta juya da sauri ya sakar mata murmushi yace "sannu da aiki," ta gyada masa kai tace "ngd" snn ta gaishesa ya amsa ya karaso cikin kitchen din ya tsaya bayanta yace "me kike girka mana," ta koma gefe da sauri tace "shinkafa da miyar kaxa ce, sae cream salad " ya gyada mata kai yana murmushi yace "to xubo min nawa idan kin gama," ta gyada masa kai taci gaba da hada salad din yana kallonta, tana gama hada wa ta shirya masa abincinsa yace ta ajiye masa a kan carpet na tsakiyar falo tayi yanda ya sa ta xata wuce ya riko hannunta, ta fixge da sauri ya tsura mata ido "Aneesah ciwon kan ne ya sa maki xafin jiki hka, don Allah ki gaya min me ke damunki bn yrda kanki ke ciwo ba," ta yarfe hannu tace "nima bn sani ba wllh, kawae dae bna jin ddi ne," ya kamo hannunta ya xaunar da ita gaban abincin ya xauna yana kallonta yace "xauna mu ci abinci sae na baki magungunan da na kawo maki," xata yi magana ya daura yatsantsa kan lebenta yana mata wani irin kallo yace "kar ki ce min komai," ta sunkuyar da kanta da sauri, ya xuba abincin ya shiga ci yana bata, a hankali yace "an taba ce maki kina da kyau Aneesah," tayi masa shiru bata ce komai ba, ya dibi abincin a cokali ya kai mata baki ta kauda kanta, ya tsura mata ido bai ce komai ba, ta juyo tana kallonsa yyi murmushi yace "am srry baxan kara ba kanwata," ya sake kai mata abincin baki ta bude bakin a hankali ya xuba mata, a hankali taji yace "Aneesah, wani aiki baffan naku yake yi ynxu," ta dan yi shiru na wani lkci snn tace "siyasa yake yi," ya gyada kai yace "gud! when lst rabonku dashi," ta sunkuyar da kai bata sake cewa komai ba har sae da ya maimaita mata tambayan snn ta basa lbrin abinda ya xo yyi masu ranan da daddare tana kuka da abinda yusuf yyi masa daga karshe, Haiydar yyi murmushi yace "to meye abun kuka Aneesah, ae ki kwantar da hankalinki kawae bna son kina sa ma kan ki damuwa," ya ciro handkerchief yana goge mata hawayen idonta yana kallon cikin idon, ita ma kallon nasa take, dai-dai nn aka bude kofar falon aka shigo ta mike a tsorace tace "nashiga uku," [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan