Sashe 37
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da da kansa xae bude mata motar, har suka bar anguwar Hydar bae ce mata komai ba, Mujaheed ya dinga kiranta a waya ta kasa dagawa, daga karshe ma sae ta kashe wayar gaba daya. Suna isa cafen ta bi bayan Hydar suka shiga ciki, ita dae ta ga yanda xa ayi ya duba result dinta tunda dae bata da informations dinta a tare da ita ynxu, amma ga mamakinta, taga yyi komai bayan ya siya scratch card, snn yasa aka yi print out din result din, sae a lkcn ta lura da takardar dake hannunsa da ya taba karba da ddewa bayan sun gama exams, nmbers ne a jikin takardar da ya sa ta rubuta masa, tun daga na exam, xuwa na exam centre da sauransu. Ya bada kudi suka fita daga cafen, yana rike da result dinta, sae da suka shiga mota snn ya mika mata result din ta karba amma ta kasa budewa, shi dae bae ce mata komai ba har suka isa gida snn yace "gobe xamu je kiyi register na jamb," ta gyada masa kai yace "sae anjima," bata yi masa musu ba ta bude motar ta fita a sanyaye tace "ngd," bae ce komai ba ya ja motarsa yyi gaba. Wa shegari Mujaheed da Abdul suka samu shiga gidan Alhaji sulaiman, ya tarbe su da kyau ganin Abdul dan Honourable shehu, da Abdul ya lura da cewa Alhajin bae san abinda ya faru da dad dinsa ba yasa yace "dad ne yace ya kawo maka wata mata tana maku aiki nn da ddewa," Alhaji sulaiman yace "ehh hka ne, har ynxu tana nn gidan kuwa," Abdul ya juya yana kallon Mujaheed da ya ji ddin jin hkn yace "eh dama ca yyi mu xo mu taho da ita ne," Alhaji suleman yace "ohh har ya shawo kan komai knn ynxu?" Abdul yace "eh" ba tare da ya gane mai Alhajin yake nufi ba. Alhajin yace "to shknn amma ae ya ci ace ya kirani ya fara sanar min da xuwanku, ga shi duk kwanan nn bna samun layinkansa" Abdul yace "ehh ya dan fita waje ne, ynxu hka ma yana can kila gobe xae dawo gida," Alhaji suleman yace "to shknn," kmr yaushe xa ku tafi da matar? Abdul ya juya yana kallon Mujaheed da ya dan masa sign alamar yace yau, yace "aa ynxu xa mu koma tun shekaranjiya muke garin nn, aka ce baka nn, kuma sae kana nn ake shigowa gidan," ya gyada kai cikin gamsuwa yace "shknn bari na kira su hajiya na sanar masu," ya ciro waya ya kira matan nasa da daddaya da daddaya suka su dinga shigowa falon, ya sanar da su abinda ke tafe da su Abdul, 1st wife din tace "to amma ai da Hajiya zuwaira xata kira ni tayi min magana in hka ne," Abdul yace "dad bae ma sanar mata ba," 2nd wife din tace "to ynxu ta ina xa a fara neman wata mai aikin, gashi muna jin ddin aikinta a gidan nn," last wife din tace "to ai akwae masu aiki dayawa a gidan naga," 1st wife din ta watsa mata harara tace "amma ai duk ta fi su kwarewa," last wife din ta tabe baki tace "sae yau ku ka san da hka knn, duk da da kuke walakantata baku san tana aiki ba sae yau da ake shirin tafiya da ita ," Abdul ya mike hka ma Mujaheed kamr sun hada baki, yana kallon Alhajin yace "dad, xamu koma lkci na kurewa tana ina ne," yyi hakan ne don baya son asirinsu ya tonu su yi saurin barin katsina don matan na iya kiran mum dinsa. Alhajin ya kalli matan nasa, da yake shima dan duniya ne cikin tsawa ya ce "ku kira min ita mana kun min hake hake a falo kmr an dasa ku," suka mike kowa na fadin abinda ke xuciyarsa suka bar falon. [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 97..... Hajiya salamatu matar Alhajin ta uku ta shigo falon Ammi na biye da ita a baya, tace "ga ta nn Alhaji," Ammi ta ja tunga daga bakin kofa ta tsaya kallon Abdul da mamaki, shi din ma kallonta yake, Alhaji suleman yana kallon Abdul yace "gata nn, kace ma Shehu ina expectn kiransa, shi hka ake yi" Abdul yace "ok xan gaya masa dad" Abdul ya kalle Mujaheed da ya kasa daina kallon Ammi don mugun kamar da suke da Aneesah kamr an tsaga kara, baka taba cewa ita ta haifi Aneesah don she look 2 young a ido, Abdul yace "mu tafi," Ammi ta dake ta hade rae tana kallonsa tace "mu tafi ina," Abdul ya kauda kansa yana dan murmushi ya juya yana kallon Mujaheed, Mujaheed ya dan fara kame kame kar Alhaji suleman ya gano su, yace "em, dama mumy, Aneesah ce bata da lafiya shine baffa yace mu xo mu taho da ke," nn da nn tashin hankali ya bayyana a fuskarta a sanyaye tace "Aneesah, me ya sameta, ita din ma kashe min ita xae yi ne," tana kai wa nn ta fara hawaye, Abdul yace "ke take son gani shi yasa aka ce mu xo mu taho da ke," yana fadin hka yyi gaba Mujaheed ya bi bayansa, Ammi ta bi bayansu har lkcn tana hawaye tana tunanin halin da 'yar ta ta ke ciki, kullum da Aneesah take kwana take tashi a ranta, barin in ta tuna bata gama mallakan hankalin kanta ba, kuma bata nuna mata abubuwa da dama na rayuwa ba. Tunda Ammi ta shigo gidan ranar ce rana ta farko da ta fito, har ta manta yanda anguwar yake ma, Mujaheed ya bude mata bayan mota, xata shiga taji an kirata da Anty, ta juya sanin me kiran nata, Faruuq ne dan Alhaji suleman din, shima baxae wuce su Abdul din ba, ya karaso yana kallonta yace "ina xaki Anty, su waye wnn," tayi murmushi tace "xan koma can Abuja ne faruuq," yace "me kuma xaki je yi a can Anty, ba gwara ki wuce gombe ba," tace "A'a Aneesah ce bata da lafiya wae," yace "ya salam, me ya sameta, tun yaushe take rashin lafiyar, ix it dat critical," Mujaheed yyi masa wani mugun kallo yace "kana bata mana lkci malam," ya juya yana kallon Mujaheed din yace "fuck yhu, nayi da kai ne" Ammi tace "kar ka damu faruuq sae naje na gani, nima ban sani ba," yace "to bari na bi ku Anty sae na dubata, quack doctors sunyi yawa a Abuja ynxu" a fusace Abdul yace "ah'ah!! Da'alla get out malam kana bata mana lkci, kai kama san hanyar Abujan ne" Ammi tace "kasan halin hajiyarka Faruuq kawae kar ka damu kayi xamanka kai da xaka koma aiki gobe," ya ciro wayarsa daya, ya mika mata yace "to shkkn Anty, ga waya ma dinga gaisawa kafin na shigo Abujan, don ina ga na daga tafiyar tawa, ki gaida min da Aneesar ssae, xanyi missn dinki mum " ta karbi wayar tai masa gdya da fara'arta, snn ta shiga motar, Abdul ya ja motar kmr mai shirin buge faruuq din, suka bar anguwar, Ammi tana kallonsa tace "ka kai ni tasha kawae na hau mota," Mujaheed yace "A'a momy ki bari mu tafi kawae," kiri kiri Ammi taki yarda ta bi su tace su kaita ta hau motar haya kawae, Mujaheed ya kalli Abdul yace "muje park kawae," Abdul bae yi musu ba suka tafi gun shiga mota, suka biya mata ticket, suka tsaya har motar ta tashi, snn suma suka shiga motarsu su ka kama hanya. Karfe shidda na yamma suka shigo Abuja, daga park din ma bbu yanda ba su yi da ita ta shiga mota su kai ta gida ba ta ki, duk da a lkcn basu ma san inda xa su kai ta ba, Ammi na kallon Mujaheed da yafi takura mata a kan ta shiga su kai ta gidan tace "kar ka damu samari, gida xan wuce daga nn, xuwa Anjima sae naje gidan baffan." hkn yasa suka bar ta ta hau tricycle, ta wuce gida, su kuma suka shiga cikin gari, Mujaheed yana kallon Abdul yace "ina xan ajiye ka guy" Abdul yyi masa mugun kallo yace "hw dare yhu? dat's nt our deal, ina Aneesar da kace xaka nuna min," Mujaheed ya dan yi shiru snn yace "ae sae ka bari mu fara hutawa ko yallabai" tare suka isa gidansu Mujaheed da Abdul din, a falo suka tar da Hajiya da autarta Amira, Amira ta rungume yayanta tayi masa oyoyo snn ta gaida Abdul dake kare ma gidan kallo kmr sabon shiga gun ganin hadadden gida, ya kalleta ya gyada mata kai kawae, snn ya gaishe da Hajiyar ta amsa da fara'arta, Amira tace yaya dady ya dawo fa, Mujaheed yace "da gske?" tace "Allah amma a lagos ya sauka gobe xo iso nn," Mujaheed ya kalli Abdul yace "mu tafi sama," Bae yi musu ba ya bi bayan Mujaheed din suka haura sama. [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: Khaleesat Haiydar ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 99..... Mujaheed yyi shiru yana kallon Abdul, Abdul yace "yes, ae ba xuwan kanka xa kayi ba, rakani xaka yi," Mujaheed yyi murmushi ya ciro wayarsa, yyi dailn nmbr Hydar, ya shiga kiransa, tun bayan abinda ya faru tsakaninsu har yau basu yi cmmncate ba, har ya fidda ran Hydar xae daga ya ga ya daga, ba tare da bata lkci ba yace "dama na kiraka na gaya maka ne, mum din Aneesah na gida ynxu, ko xaka je ka dauketa daga inda take ka kai ta gida," Abdul ya fixge wayar daga hannun Mujaheed din ya katse kiran yace "ni ka bani Address din gidan naje na dauketa na kai ta gida, kila hkn xae sa ta daina min abinda take min, ta dinga ganin mutunci na," Mujaheed ya tsaya kallonsa yana doubt dinsa a xuciya, can dae yace bari kawae muje, xan ma mum bayani nasan xata yafe min, ko minti biyar ba ayi ba Hydar ya kira Mujaheed, mujaheed ya daga hydar yace "ban gane xancenka ba," Mujaheed yace "no barshi ma kawae," yana gama fadin hka ya katse kiran, suna isa gidansu Mudatheer, Mujaheed ya kirasa yace "ga su nn a