← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 58

Sashe 46

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

masa wani mugun harara ta haura sama abunta, Abdul ya dinga dariya, Hydar yace "ban fa son cin fuska Mujaheed, pretty tafi karfin rashin mutuncin ka," Mujaheed yyi dariya yace oho dae ina kanwata?" Hydar ya dan dauke kansa yace "tana sama," dai dai nn Ameera ta shigo gidan sanye da Hijab dinta har kasa, ta wara ido tace "lah yayana," Mujaheed yyi murmushi yace "dama baki nn," tace "ina garden wllh," ta karaso cikin falon ta xauna tana kallon Abdul tace "ina yini?" ya gyada mata kai, snn ta gaida yayanta, Hydar ya mike ya haura sama ba a jima ba ya sauko tare da Aneesah, tayi mamakin ganin Mujaheed ta dae karaso cikin falon ta xauna ta kirkiro murmushi ta gaishesu gaba daya, duk suka amsa da fara'arsu shi dai mujaheed tun da ya kalleta sau daya bae sake kallonta ba yana ta surutu, ana ta hira amma Aneesah tayi shiru sae dae tayi murmushi, Ameera dae jefi jefi take magana, Mujaheed yace "wae yaushe xaku tare ne Hydar naga kun xo kun jabe ma Hajiya a gida, kuma yaushe xa ayi biki, ni dae ina ta xuba ido shiru," Hydar yyi murmushi yace "sae Ameena ta samu lfya," Mujaheed yace "ohh hka ne fa, to tarewan fa?" Hydar yace "Hajiya tace sae ta gama hada mata akwatunanta na lefe,nn da sati biyu ma xata koma dubai da wata kawarta sae ta bar mata kayan ta taho dasu daga can ita ta wuce India" Mujaheed yce "to Allah ya taimaka muma dae mun kusa angwancewa" duk suka yi dariya daga karshe Abdul ya kalli Aneesah yace "dauki permission gun mijinki ki xo muyi magana kanwata," ta kalli Hydar dake murmushi yace "je ki mana ni na isa na hanaki xuwa gun yayanki," ta kirkiro murmushi ta fita, yana xaune kan kujera a balcony, ita ma ta xauna kan kujera tana kallonsa yace "kin san me nake so dake Aneesah?" ta girgixa masa kai yace "ynxu ke matar aure ce Aneesah 4get about ur past lyf nd face reality, Allah ya riga da ya kaddara Hydar ne mijinki, ki manta kin taba soyayya da ko wani da na miji kiyi facin din marriage lyf dinki, ki bi duk wa inda suka taimake ki a rayuwa da addu'a datz ol," ta gyada masa kai tana kkrin boye hawayen idonta, yace "yauwa kanwata ki cire komai a ranki ki rungumi mijinki," a hankali tace "ta yayana," yyi murmushi ya mike tsaye sae ga Mujaheed ya fito yace "wani gulman kuke yi da kanwartaka ga mijinta can ya cika fam," Abdul yyi dariya yace "ae kuma sae dae ya fashe," Mujaheed yyi dariya yana kallon Aneesah yace "kai kinga yanda kika yi kyau kuwa kanwata, lallai abokina ya iya kiwo, kai ko dae mun samu bby ne" kunya ya rufe Aneesah kmr xa tayi kuka tace "kai yayana bana son hka ni yaushe aka haifeni," duk suka yi dariya ssae banda Hydar da ya kauda kansa, tace "amma yayana da gske nayi kyau banda cin fuska fa" yyi dariya yace "ehh to amma duk kyan naki baki kai matata ba," yana fadin hka ya juya yana hararan pretty dake tsaye tana kallonsu, duk suka yi dariya Aneesah tace "ni na isa nace nafi matarka kyau yayana," Mujaheed yace "gwara dae da kika tuna hka," tayi dariya ta juya xata koma ciki tace "to yayyina mun gode 4 d visit, Allah bar xumunci," duk suka ce Ameen suna tsokanarta ta juya ta shige ciki da sauri tana dariya Abdul yana kalln Mujaheed yace "kai wllh kanwarka kauyancinta yyi yawa, ko raka mutane ma bata iyaba ta wani labe a falo hba, Mujaheed ya hararesa yace "kar dae kaxo kana durkusa min gwiwowi bibbiyu a kasa akan na baka Amira, dk ka bi kasa ma yarinya ido to baxan baka ba don na gano ka" Mujaheed na fadin hka ya juya yyi gaba yana dariya, Hydar ma dariyar yake, Abdul ya wara ido yana kallonsu ya ma rasa me xae ce. Hajiya na ta shirin xuwa dubai cikin satin nn hado lefen Aneesah, sae kuma ga Mujaheed ma ya bata kudi ta siyo masa duk abinda xata hada ma Aneesah, na matarsa Hajiya taji ddi ssae ganin shima yyi hankali xae yi auren at lng lst, Aneesah sae taji duk ba ddi tafiyan da Hajiyar xata yi. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 118..... Ana gobe Hajiya xata tafi, tace ma Hydar ya kai Aneesah gida ta gaida Ammi, Aneesah taji ddi ssae don ba karamin kewar Amminta take ba, tare da pretty suka je, tayi mamakin ganin inda Hydar ya kawosu xata yi magana ya riga ta ta hanyar cewa "Mujaheed ne ya maido ta nn few wks ago srry ban gaya maki ba," Aneesah bata ce komai ba suka shiga gidan, suka tar da wata frnd din Ammi ce kawae a ciki, taji ddin ganinsu ta kawo masu ruwa da lemo tana yi tana kallon Aneesah da ta canxa mata, Hydar yace "Ammi fa" matar tace "ta fita kasuwa ba ddewa xata yi ba ynxun nn xata dawo," mintinansu goma a gidan Ammi ta shigo, Aneesah ta rungumeta don farin ciki har da hawayenta, Hydar yyi mata sannu da xuwa hka ma pretty ta amsa masu da fara'arta tana tambayarsu Hajiya da jikin meenah, ta karaso cikin falon ta xauna, Aneesah ta so su xauna daga ita sae Amminta su ji ddin hiransu amma ba dama don Ammi bata shiga daki ba bare ta bi ta, har lkcn tana falo a xaune suna ta hira da su Hydar, karfe daya matar da ta taresu ta kawo masu Abinci, Ammi tayi mata gdya don ta taimaka mata, sae a snn Ammi ta shiga daki, Aneesah ta mike da sauri ta bi ta, Ammi tace "meye hka? Aa ki koma abunki bana son gulma," Aneesah tayi kmr xatayi kuka tace "hira fa xamuyi Ammi," Ammi tace " wanda muke yi a falo fa? Kije idan kun gama cin abincin na xo falon muyi," Aneesah taji haushin hkn ssae amma bata ce ma Ammi komai ba ta koma falo, ba su suka bar gidan ba sae kusan karfe hudu saura Aneesah taji haushi ssae don bata gana da Amminta ba hkn yasa bata ga amfanin xuwan nata ba, kawar Amminta da take kira da maman fatee ce ta kirata daki, ta bi ta, ta bata abubuwan da tasan ya kamata ta bata ta sha, da kyar Aneesah ta shanye na karshen da ta bata a kofi tace "meye wnn maman fatee," matar tace "magani ne," ta ciro wasu turarruka ta mika mata kus [3:37PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar. 67..... A fusace Mujaheed yace "look ni fa kayi save din tym dina Aliyu, wnn ae wlknci ne da rainin hankali, dama Hajiya ta gya min irin taurin kan da kayi har ya kawo ka nn, ynxu xaman ka a nn kafi so ko me? Ana neman hanyar da xa a fito da kai daga kurkukun nn kana neman hanyar da xae xaunar da kai a ciki, haba act maturely mana Guy," Haydar yyi murmushi yace "ni abu daya xae sa naji sha'awar fito wa nn, kuma shine ace yau nasan inda Aneesah take naje na daukota, bayan hka kuma nasa baffanta ya ji baya sha'awar cin dukiyar marayu har karshen rayuwarsa" Mujaheed ya dan wara ido da mamaki yace "wacece Aneesah kuma," Haydar yace "ita ce yarinyar da ku ke kira da yar aiki, ni ko tafi karfin hka a wajena," Mujaheed ya yatsine fuska yace "Aneesah kuma?" Haydar yace "yea sunanta knn, suna xaune da mahaifiyarta a suleja, marainiya ce, sun tashi cikin kuncin rayuwa tun bayan rasuwar mahaifinta yrs bck, yayansa bae bar masu komai daga cikin abinda mahaifinsu ya bari ba hkn yasa suka tashi cikin talauci, shine kuma dalilin da yasa Aneesah ta fara aiki a gidanmu months bck, it happened dat naje na samesa bayan na tilasta mata na gano dalilin talaucin nasu na nuna masa cewa xanyi sue dinsa idan bae mayar masu da dukiyar mahaifinsu, 2dayz ltr ya dauke Aneesah ya sa aka yi arrestn dina wae na sace masa yar sa," Haydar yy dariya har da buga kafa yce "ina tausayin mutumin nn ran da xan fito daga hell din nn," Mujaheed ya share xufar dake keto masa ba kakkautawa ya dafe kansa batare da ya sani ba yce "Aneesah kuma" haydar ya dago yana kallnsa yce "ya dae" da sauri Mujaheed yace "no ina mamakin lamarin ne," ya dafe kansa yana tunanin lbrin da Aneesah ta basa, amma ai bata ce masa ta yi aikatau ba, kuma da ita ce wanda Amininsa yke fadi ynxu baxa ta rasa basa lbrin Haydar ba ko kadan ne, no ba ma ita bace haydar ke fadi, yyi assure din kansa. To amma ae suleja wnn ma take, mujaheed ya rasa ma tunanin da xae yi duk ya bi yyi confuse kan lamarin.. Like · 9 · Reply · Report · 52 minutes ago [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 67..... Aneesah tace "eh Gombe," ya harareta yace "ina ne kuma gombe?" ta mike xata bar wajen ba tare da ta ce masa komai ba ya fixgota ya xaunar yana mata wani irin kallo yace "ina maki magana xaki wuce" kasa ce masa komai tayi don takaici, yyi murmushi ya sakale hannu a wuyarta yace "baxa ki min magana ba," hawaye ya ga a idonta nn da nn ya rikice, "kuka kike yi Aneesah, me yasa ki kuka?" ta turasa cike da jin haushi tace "nace maka gobe xan tafi gombe," ya tabe baki yace "in kin ga kin bar gidan nn to Amminki ta dawo garin nn ne, ko so kike baffan ki ya sami information ya kuma mayar dake wani gun kuma daban," ta fashe da kuka tace "to yaushe Ammina xata dawo, ni na gaji da ma ka maida ni inda ka dauko ni har lkcn da xa ta dawo sae ka je ka dauko ni kuma," Mujaheed bai ce mata komai ba ya mike yyi hanyar stairs ta bi sa da kallo kmr ta fasa ihu, sae da ya hau matakala
Chapter 46 · 0% Book details