Sashe 34
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 66..... Tun kan Mujaheed ya karaso inda take ta sake masa wayar ta juya da sauri ta bar dakin, ya bita da kallon mamaki, can dae ya girgixa kai yyi tsaki ya dauki wayar yana kallon screen din da ya tsage a dalilin faduwar da yyi, ya daga kiran yace "xan kira ki pretty," ya ajiye wayar ya ci gaba da shirinsa. Yana gama wa ya dauki makullin motarsa ya fita, ya kullo kofar falon snn yyi hanyar garage ya dauki motar da xae dauka, mai gadi ya bude masa gate ya fice daga gidan. Sae bayan fitarsa da minti goma snn Aneesah ta sauko falon a sanyaye ganin ta bata masa rai tunda bbu abinda ya taba a dinnin table din, kukan da bata san dalilinsa ba ta shiga yi durkushe a falon, tayi mai isarta ta mike ta haye sama ta shiga daki ta fara sabon kukan, daga hka bacci ya dauketa ba ita ta farka ba sae kusan Azahar, tana xaune bakin gado har lkcn sllhn yyi snn ta mike ta shiga bathroom ta dauro alwala ta fito tayi sllh, yunwa ya isheta don bata yi break ba har lkcn amma bata damu da hkn ba, abin duniya ya fi isanta akan yunwan, to meye amfanin xamanta a gidan Mujaheed tunda gashi haushinta ma yake ji ynxu, ta goge hawayen da ya silalo mata ta mike daga kan dardumar jiki ba kwari, ta linke shi ta ajiye inda yake snn ta bude kofar dakin ta fita, ita kam bata ga amfanin fitowarta daga kauye ba indae hka ne, da kawae can aka barta ta karashe rayuwarta tunda ba Amminta, tunanin hkn yasa ta fashe da kuka, ta sauko falo tana goge hawayen fuskarta ta fice daga falon tayi hanyar gate gwara ta koma gun baffanta ya mayar da ita kauyen kawae, tana isa bakin gate ta tarda mai gadi xaune da dan radionsa a hannu, ganin babba ne ya sa ta dan risina ta gaishesa ya amsa yana dan murmushi ganin yanda ta girmama shi, tace "xan fita ne baba," yace "ke ko ina xaki yar nn," ba tare da ta kallesa ba tace "xan siyo abu ne," ya girgixa kai yace "yallabae yace kar a bari ki fita," amma xaki iya bada kudin ki fadi me xa'a siyo maki na kira driver ya je ya siyo maki ynxun nn," ta girgixa kai tana kkrin boye hawayen idonta tace "ka bar shi kawae baba," ta juya da sauri ta koma cikin gidan ta fashe da kukan takaici, to meye nufin Mujaheed xae ajiyeta gidansa kmr matarsa yyi ta harkokin gabansa, ita kam tayi da ta sanin biyosa da tayi, kuka kam tayi shi har ta gode Allah, ta mike ganin la'asar yyi ta hau sama tayi alwala tayi sllh, kan darduman bacci ya kuma dauketa. Karfe bakwae da rabi Mujaheed ya shigo gidan, tana jinsa ya hayo sama ya shiga dakinsa, bata sake jin motsinsa ba sae after eight da ta ji ya bude dakinsa ya fito ya sauka kasa, tana kan darduma ta i [1:00PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 90.... A Eatry Mujaheed ya hadu da Abdul kmr yanda suka shirya, suna gama gaisawa Abdul yace "nayi ta jiran call dinka shiru, kuma naje can gidan sau dayawa bana samunka," Mujaheed yace "eh ina kano" Abdul yace "ok, ina kanwartaka," Mujaheed ya shashantar da batun yace "ya kuma aka ji da abinda ya faru da dad dinka" da mamaki Abdul yace "A ina kasan dad dina?" Mujaheed yace "A haba dae wanene bae san Honourable Shehu ba a nn Abuja," Abdul ya daga kafadarsa yace "wnn kuma shi ya siyan ma kansa," da mamaki Mujaheed yace "don me xaka ce hka Abdul, ba dad dinka bne," Abdul bae ce komai ba ya daga wayarsa dake ringing, Mujaheed ya tsura masa ido yana dan murmushi jin irin turancin da yake, har ya gama wayar snn yace "A abroad kke knn?" Abdul ya gyada masa kai ba tare da ya kallesa ba, Mujaheed ya jinjina kai yace "wae me dad naka yyi hka ne? An sake sa kuwa? " Abdul yace "A'a ban sani ba, kuma dukiyar da ba tasa ba ke hannunsa," Mujaheed ya girgixa kai fuskarsa dauke da damuwa kmr gaske yace "dukiyarsu waye?" "na kaninsa ne," Abdul ya fadi yana maida wayarsa cikin Aljihu, yanda Abdul ke ba sa amsan ya nuna masa baya son xancen, Mujaheed yace "ayya, kuma ina kanin nasa," Abdul ya gyara xama lkci daya ya dauki lemon gabansa yana sha yace "he'z late," "to iyalensa fa?" Mujaheed ya sake jefo masa wani tambayar, Abdul yyi masa wani irin kallo yace "am i here 2 answer yhur unnecessary questns?" Mujaheed ya dan saita murya yace "ba hka bane abokina, i just want 2 knw ba dae kanwata kke son gani ba, xan kai ka wajenta yau," Abdul yace "iyalensa suna nn mana," Mujaheed yace "nn garin?" Abdul ya dan yi shiru snn da damuwa yace "ban san inda cousin din tawa take ba, hka ma mum dinta ban san inda dad dina ya kai ta ba," Mujaheed ya tsura masa ido yana kallonsa sae a nn ya lura da kaman da suke yi da Aneesah ssae kuma, don Abdul kyakkyawa ne na karshe, idonsa exactly na Aneesah, Mujaheed ya kauda kansa yace "kasan me nake so da kai Dr," Abdul yana kallonsa yace "am ol ears," mujaheed ya fara magana murya can kasa yace "Abdul, idan ka bani hadin kai wllh xan nemo maka cousin din taka, i just want yhu 2 help me, ni kuma nayi maka alkawarin xan fito maka da 'yar uwarka don nasan inda take," da sauri Abdul yace "me kke bukata daga gare ni?" Mujaheed ya dan yi cylnt snn yace "ka samo min information din inda dad dinka ya kai mata mahaifiyarta, snn na san baxa ka rasa sanin inda document din dukiyarsu da komai yake ba, don hka nake son ranar da xan nuna maka ita ka taho da su ka damka mata a hannunta," Abdul yyi masa mugun kallo yace "kai din wa xaka sa ni nayi hkn?" Mujaheed ya daga kafada ya mike tsaye yace "ok, i wil b on my way," Abdul yace "wait, ka gaya min meye hadinka da su?" ya koma ya xauna yana kallon Abdul da kyau yace "Aneesah da kke nema tana gu na, amma baxa ka ganta ba har sae ka san inda Amminta take ka gaya min," Abdul ya mike tsaye da sauri yace "ok wnn ba matsala bane, amma yaushe xan ganta?" Mujaheed yace "as soon as Amminta ta bayyana," Abdul yyi shiru kmr mai naxari snn yace "ok nn da kwana uku xaka ji ni," Mujaheed ya mike tsaye yace "to ngd i wil b on my way," Abdul yace "wait, ka gaya min kai waye don Allah," Mujaheed yace "sunana Mujaheed Muhd," a tare suka fita daga eatry din suka yi sallama da juna a kan sae nn da kwana biyu xasu hadu. Aneesah na xaune a garden ita da ummi, sanye suke cikin riga da skirt gaba daya, ranar dae ummi ta tilasta Aneesah ta dan yi light make up tayi kyau ssae har ba a magana, suna game a laptop wayar ummi yyi kara, Aneesah ta daga ganin mummy ce ke kiran, tace "mumy har kin shirya," mumyn tace "Aneesah ce?" Aneesah tace "eh nice mumy," Hajiyar tace "maxa ki shigo gida ana nemanki," Aneesah tace "to gani nn xuwa mumy," ta mike tana kallon ummi tace "ummi xo ki rakani wae ana nemana kila yayana ne," ummi tace "je ki ina xuwa don baxan tashi ba sae na gama abinda nake," Aneesah bata sake saurarata ba ta shiga falo da sallamarta, xaune ta gansa yana danna wayarsa, gabanta yyi mugun faduwa don a tunaninta Mujaheed ne ya xo, ta karaso falon a sanyaye jiki ba kwari, ta dan xauna kan kujera tana kallonsa tace "ina yini," ba tare da ya dago kai ba yace "lfya lau," ta sunkuyar da kanta bata sake cewa kmai ba shi ma hka, can ta dago a hnkli tana kallnsa taga kallnta yke, suna hada ido ya sauke idonsa da sauri itama hka, a hkn Hajiya ta sauko ta samesu tace "lah ke dae Aneesah shirmammiya ce wllh, ko ruwa baki kawo masa ba ashe," Aneesar ta mike tsaye tana murmushi, hajiyar ta koma sama, ita ko tayi hanyar fridge ta dauko lemo da ruwa ta daura kan faranti da cup ta shigo falon ta durkusa gabansa ta ajiye masa, har xata mike sae ta fasa ta bude lemon ta xuba masa a cup ta daga tana mika masa a sanyaye tace "gashi ya Hydar," ya tsura mata ido bae ce komai ba, hkn yasa xata ajiye kofin, ya mika mata hannu ta dago dara daran idonta tana kallonsa ta mika masa lemon, hmm tarihi ya maimaita kansa, don kasa rike cup din yyi, ya [truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 93... Mujaheed na komawa gida Hajiyrsa ta dinga tambayarsa mai ya faru ganin ynda ya shigo gidan, bae ce mata kmai ba ya haura sama ya shiga bedroom dinsa, ta juya tana kallon kanwarsa Amira tace "ina yace maki xae je Amira," yarinyar tace "bae gaya min ba," Hajiyar ta mike ta bisa dakin nasa, yana xaune yana shan lemon kwali, ta xauna kan kujera tana kallnsa tace "ya akayi prince wa ya bata maka rae hka?" ya girgixa mata kai yace "no one, just tired," ta ce "to ka kwanta ka huta," ya gyada mata kai ta fice daga dakin ya fada kan gado, ynxu Aneesah kawae yake son gani amma Hajiyarsa ta hanasa, shi kuma gashi baya tsallake umarninta don tun ranar da ya kai Aneesah gidansu Mudatheer bae sake komawa ba. Bayan kwana biyu Mujaheed ya hadu da Abdul kmr ynda suka shirya, bayan sun gaisa Mujaheed yace "ya dae, ka gano min inda take," Abdul yace "na dan wahala kafin mum dina ta gaya min, tace tana katsina" Mujaheed yace "katsina kuma, me take yi a can," Abdul ya dan yatsine fuska yace "kmr ko aiki take yi ko menene