← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 58

Sashe 39

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suka bar anguwar snn tayi saurin fixge hannunta ta shiga waige waigen inda suke tace "ina xa ka kaini?" yana kallonta yace "gurin babarki xan kai ki," ta girgixa masa kai tana kuka ssae tace "aa Ammina bata nn, ka barni na koma gida," ya kamo hannunta yace "kar ki damu Amminki na gida," ta juya da sauri tana kallonsa cikin muryar tausayi da rashin hope tace "da gske ya Abdul," ya gyada mata kai yace "eh, xan kai ki ki ganta ai," hkn yasa ta dinga binsa jiki ba kwari, suna ta tafiya a kafa, duk a rikice take don bata san ko Abdul gaskiya ya gaya mata ba, ita dae kawae ta ga Amminta, sunyi tafiya mai nisa, ta dan duka alamar gajiya, ya juya yana kallonta yace "me ya faru?" a sanyaye tana kallonsa tace "ruwa xan sha ya Abdul," yaji tausayinta ssae, ya dago ta yace "ba kudi hannuna Aneesah, bank nake dubawa ko xan samu mu cire kudi a Atm," ta gyada masa kai kawae, ya kama hannunta suka ci gaba da tafiyar, har daga karshe suka samu wani banki, ya ciri kudi a ATM tana gefensa a tsaye, sae da ya fara siya mata table water biyu snn, ya tsayar da taxi ya fadi anguwarsu Aneesar, hkn yasa taji mugun ddi, ta yrda ba cutar da ita Abdul xae yi ba, duk da a xuciyarta tana cewa wahalar bnxa kawae xasu je suyi, amma bata nuna masa sun je da Mujaheed Ammi bata nn ba, ko bakomai xata ga makwabciyarsu ta gaya mata ko suna communicate da Amminta, bayan minti talatin suka iso anguwar tasu, sae taji duk wani bakin cikinta ya yaye, hankalinta ya kwanta, Abdul ya nuna ma mai taxin inda xae tsaya dae dae kofar gidansu Aneesah. Like · Reply · More · 2 minutes ago [1:05PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:07] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 101..... Abdul yyi kofar shiga gidan ganin Aneesah ta kasa shiga sae kallon gidan da take kmr bakonta, yana shiga xauren gidan ta bi sa a baya da sauri, yyi sallama ya shiga cikin tsakar gidan, tana biye da shi a baya kmr munafuka, cak ta tsaya ganin Amminta tana wanke tsakar gidan da ruwa, Ammi ta dago tana kallonsu, Aneesah bata san lkcn da ta fasa wani ihu tayi kan Amminta da gudu ta fada kanta ta fashe da kuka, suka xube kasa gaba daya Ammi ta dago kanta tana kallonta, Aneesah ta kankameta tana kuka mai tsuma xuciya, Ammi ta kasa ce mata komai, ita ma hawayen cike a idonta, Abdul dae na tsaye har lkcn kusa da su, sae da Aneesah tayi kukan mai isarta kmr ranta xae fita snn Ammi ta dago ta suka mike tsaye, ta ja ta suka shiga daki, muryarta na rawa tace "wayyo Ammina, ina kika tafi kika barni, meyasa kika tafi kika barni" Ammi ta share mata hawaye tace "gani Aneesah, ki daina kuka baxan sake barin ki ba," Aneesah ta dinga gyada mata kai tana jikinta, tana sauke ajiyar xuciya, can ta xauna da sauri tana kallon Amminta tace "Ammi ya Abdul yana waje," Ammi tayi shiru tana kallonta snn tace "ki ce ya shigo to," ta mike tsaye ta fita bata gansa ba, har kofar gida ta fita amma bata ga Abdul ba, ta dawo tana kallon Amminta da take ji kmr a mafarki take ganinta, ta xauna tace "Ammi ya tafi ban gansa ba," Ammi tace "Aliyu fa Aneesah?" Aneesah ta sunkuyar da kai wani sabon hawayen cike a idonta tace "nima ban sani ba Ammi," Ammi tace "to ina baffan naki," Aneesah tayi shiru tana kallon Amminta. Mujaheed na komawa gida Mudatheer ya kirasa, ya daga ko gaisawa basu yi ba Mudatheer yace "yah Jaheed kai ka dauki Aneesah ne," mujaheed dake kwance kan gado ya mike da sauri yace "ni? A'a ban dauketa ba me ya faru?" Mudatheer yace "tun daxu fa bata gida, momy tace tunda mai gadi yaxo yace ana sallama da ita ta fita bata sake shigowa gidan ba, kuma duk an duba ba aganta ba," Mujaheed ya mike tsaye ya katse kiran yace "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un," Abdul, fa di da karfi snn ya figi makullin motarsa ya fita, yana fita titi ya kira nmbr Abdul din cikin tsawa yace "ina a kai Aneesah," Abdul yace "fuck yhu," ya katse kiran, Mujaheed ya kusa sake motar don tsabar rudewa, da sauri ya samu gu yyi parkin ya kira dayar nmbrsa, ya daga kuwa, Mujaheed yace "don ya rasullilahi ina ka kai Aneesah Abdul," Abdul yace "ka bani ajiyar Aneesah ne? Dnt disturb me malam," nn ma ya kashe wayar gaba daya, Mujaheed duk ya rikice ya shiga kiran Hydar, sae da yyi ring fiye da sau uku snn Hydar ya daga, bae damu da hkn ba da sauri yace "Hydar ka dauki Aneesah ne?" Hydar yace "yhu must b vry vry crazy," yana fadin hka yyi tsaki ya katse kiran, Mujaheed yace "ya salam, wats happenin" da sauri ya shiga kiransa da dayan layinsa nn ma sae da ya ga dama ya daga, Mujaheed yace "wllh wllh am nt jokin ba a ganta ba Hydar, ka tsaya ka saurareni plss," Hydar yace "kmr ya?" Mujaheed yace "ynxu Mudatheer ya kirani wae tun daxu bata gida," Hydar yyi shiru snn yace "to ina ta je?" Mujaheed yace "wllh nima ban sani ba," Hydar yace "kana ina ynxu?" Mujaheed yace "na fito gida ynxu," Hydar yace "gani nn xuwa," ko da Hydar ya iso Mujaheed na nn cikin mota yana ta try din nmbr Abdul, Hydar yace "wae meye hka kke gaya min, ba tare na barku ba" Mujaheed yace "nima na fita na barta da Abdul," Hydar ya shakesa a fusace yace "don me xaka barta da wnn mahaukacin," Mujaheed ya kasa cewa komai Hydar ya sake sa yana cewa "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un" tare suka tafi gidansu Mudatheer din da Hydar, duk suka rude rashin ganin Aneesah, Ummi kuka momynta kuka, aka dinga kiran nmbr Abdul a kashe. Kowa dae yyi da kyau a rayuwa don kansa, ni banda abinda xance ma masu bi na da sharri, ana ganin baki na a social ntwrk. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 102.... Hydar yana kallon Mujaheed yace "ina kke tunanin xae kai ta?" Mujaheed ya girgixa kai cikin damuwa yace "wllh ban sani ba, gashi duk ya kashe wayoyinsa," Hydar ya dafe kansa yana kiran Allah a xuciyarsa, Mudatheer dake wajen a tsaye ya ma kasa cewa komai shima sae try din nmbr Abdul din yake, mujaheed yyi hanyar motarsa yace "ina xuwa" Hydar ya sha gabansa yace " ina kke tunanin xa ka? tun wuri lkci bae kure maka ba ka fito da Aneesah kar na baka mamaki, don nasan karya kke, karya kke, kai ka dauke Aneesah," Mujaheed yyi masa wani mugun kallo snn yyi kwafa yace "am on my own fa, kar ka tunxura Hydar, dont piss me off, baxae mana kyau daga ni har kai ba a nn," Hydar ya bugi kirjinsa yace "do yhur worst" Mudatheer ya shiga tsakaninsu yace "haba dis is nt a matter of quarrellin guyz, a bi komai a nutse xa a ga Aneesah idan Allah ya yrda," Mujaheed ya shige motarsa, yyi reverse, Hydar ma ya shiga tasa motar ya bi sa a baya, suka shiga tafiya, Hydar yyi mugun mamaki ganin Mujaheed ya sha kwanan anguwarsu Aneesah bayan tafiyar da suka yi mai nisa, ya na ta binsa har suka isa dai-dai kofar gidan snn duk suka fito daga mota, ko kallonsa Mujaheed bae yi ba ya shiga gidan, Hydar din na biye da shi a baya da mamaki, Aneesah na xaune tsakar gidan tana wanke wanke, Ammi ko na ta gyare gyare a daki wajen karfe biyar na yamma, wae yau ita ce ga ta ga Amminta a gidansu, Allah kadae yasan irin mugun farin cikin da take ji yau, wani lkcn sae ta ga kmr mafarki take xata farka, jin an shigo gidan ko sallama bbu yasa ta juya da sauri a dan tsorace tana kallon kofar soron, mikewa tayi da sauri ganin Hydar da Mujaheed, Mujaheed ya jingina jikin bango ya lumshe idonsa tare da sauke wani ajiyar xuciya, Hydar kam kasa daina kallonta yyi, ta juya a hankali tayi cikin dakinsu, Mujaheed ya bude idonsa yana kallonta, Ammi tace "kin gama ne Aneesah," ta girgixa ma Ammi kai a sanyaye tace "ya Hydar ne ya xo," Ammi tace "haba," ta gyada ma Ammi kai, Ammi tace "to ki ce ya shigo mana," ta girgixa mata kai tace "ba shi kadae bne," Ammi tace "to duk su shigo," ta mike ta fita tana kallonsu tace "wae ku shigo," Mujaheed ya juya yana kallon Hydar dake kallonta, da mamaki Hydar yace "Ammi na gidan nn ne?" kai kawae ta gyada masa yyi hanyar dakin, Mujaheed ya juya ya fice daga gidan. Hydar suka dinga hira da Ammi tana basa lbrin inda baffa ya kai ta bayan sun gama dogon gaisuwa, sae a snn ya shiga bata lbrin abinda baffan yyi masa shima, Ammi ta kasa cewa komai don tausayin hydar, ita ko Aneesah na tsakar gida a xaune don har lkcn ita bata ba ma Ammi lbrin irin abubuwan da ta fuskanta na rayuwa ba, Abdul ya shigo rike da ledojin eatry tana kallonsa har ya karaso gabanta snn tace "sannu da xuwa," ya gyada mata kai yace "Ammi fa," ta juya tana kallon daki alamar tana ciki, ya isa bakin kofar yyi sallama Ammi ta amsa, ya shiga, Hydar ya juya yana kallonsa, shi ko kallo daya yyi masa ya kauda kansa, ya ajiye ledan hannunsa yace "sae da safen mu," Ammi tace "to Allah ya kai mu mun gde Abdurrahman," ya gyada mata kai ya fita daga dakin, har lkcn Hydar bae daina kallonsa b [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 103.... Hydar bae bar gidansu Aneesah ba sae kusan Maghrib, tana xaune har lkcn a tsakar gida amma wnn karan alwala take, bae ce mata komai ba ta bi sa da kallo har ya fita daga gidan snn ta mike a sanyaye ta shiga dakin, sae da ta idar da sllh
Chapter 39 · 0% Book details