Sashe 53
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 77..... Abdul yyi tsit daga masifar da yake yi yana kallonta kmr mae son tuna Abu ya dafe kansa, can ya durkusa gabanta yana kallonta yace "sannu baki ji ciwo ba dae ko," ta mike da sauri tayi gefen Mujaheed da ya kasa ce mata komai sae kallonta da yake cikin bacin rae, ta kamo hannunsa a rude tana kuka tace "yayana mu tafi gida don Allah," ya fixge hannunsa yace "ki dae tafi inda xa ki" ta juya da sauri xata wuce ya fixgota a fusace yace "na ga alamar baki da hankali," Abdul yace "ka bi ta a hankali mana," Mujaheed bae ko kalli Abdul ba yyi hanyar motarsa da ita, ya bude bayan motar ya jefata ciki, snn ya xa ga ya shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen, Abdul ya xaga ya shiga tasa motar ya bi su a baya, kuka kawae Aneesah take a bayan motar, duk a tsorace take ganin Abdul, Mujaheed bae ko kalleta ba bare yace mata komai, kamr ance ta juya taga Abdul biye da su a baya, ta fasa wani raxanannen ihu, Mujaheed ya taka burki da sauri ya juya yana kallonta da mamaki yace "ya salam wae kina da hankali kuwa Aneesah?" ta nuna masa baya a tsorace ya juya yana kallon motar Abdul da ya tsaya, mujaheed ya kalleta yace "meye wnn?" cikin kuka tace "bin mu yake," Mujaheed ya bude mota ya fito yana kallon motar Abdul, Abdul ya fito daga tasa motar Mujaheed ya karasa gunsa yace "malam kana da matsala da mu ne?" Abdul yace "A'a just want 2 make sure she's alryt don na bugeta ssae," Mujaheed yace "dnt bother xan kai ta asibit," Abdul yace "dama ka bari na dubata nima likita ne," xae fito da I.D card dinsa mujaheed yace "nace maka karka damu malam," Abdul ya daga kafada alamar ok, snn yace "kanwarka ce," ba tare da mujaheed ya kallesa ba ya juya xae koma motarsa yace "matata ce," Abdul yace "matarka? karya kke wnn bata yi kama da matar aure ba, ina tunanin ma kmr na taba saninta," Mujaheed ya dawo da sauri ya cakume Abdul yana huci yace "kai! Wllh xan iya kasheka a kan wnn yarinyar, ka kama hanyar ka kar kasa nayi maka dukan fitan hankali a nn," bae jira cewar Abdul din ba ya turasa da karfi yyi hanyar motarsa ya shiga yyi reverse ya fasa komawa gida duk da sun kusa gidan tunda a layinsu yake, bae damu da irin kukan da Aneesah take ba har sae da yyi nisa ssae snn yace "waye wnn mutumin Aneesah," cikin kuka tace "yayana ne," ya taka burki da sauri don bbu motoci a titin anguwar yana kallonta yace "yayanki kuma?" ta gyada masa kai tana ci gaba da kuka tace "dan baffana ne," Mujaheed yace "wat?" ya sanki ne?" ta gyada masa kai nn ma tace "shine wanda ke son aurena baffa ya dauke ni ya kai ni kauye," Mujaheed yace "innalllahi wa'inna ilaihi raji'un," ya ja motar suka bar wajen snn yace "to ya akayi bae gane ki ba?" ta goge fuskarta tace "nima ban sani ba," bae sake ce mata komai ba har suka isa wani gida, yyi horn mai gadi ya bude gate ya shiga yyi parkin ya fito ya bude mata mota tace "ina ne nn yayana?" yace "nn ma gidanmu ne," tace "me xamuyi a nn?" ya kauda kansa yace "ae ya riga da ya san anguwarmu hatsari ne babba idan muka ci gaba da xama a can, shi yasan me yasa yyi pretend kmr bae sanki ba, kuma nasan xae kai ma ubansa information," Aneesah ta gyada kai tana hawaye tace "haka ne," yyi hanyar shiga gidan tana biye da shi a baya. Abdul na shiga gida mahaifansa suka tsaya kallonsa da mamaki, na farko a tunaninsu kmr yanda yace masu xae je gun abokinsa yyi sallama da shi ya ajiye motarsa a can snn ya wuce tashar jirgin sama, na biyu kuma ya shigo masu a hargitse kmr mahaukaci, baffa ya mike da sauri yana kallonsa yace "ya akayi son, wa ya taba min kai," ya xube kan kujera ya dafe kansa yace "dad wata nagani kuma ina tunanin kmr na santa, dad duk nayi confuse," Hajiya tace "ikon Allah, to a ina ka santa Abdul?" Abdul ya yatsine fuskarsa kmr mai son tuna abu sae kuma yace "wllh na manta amma ni dae na santa," baffa yace "a ina ka ganta to?" Abdul yace "kawae shigo min titi tayi na dan bugeta amma bbu abinda ya sameta, sae yayanta ko mijinta ne ni dae ban sani ba ya xo xae tafi da ita," Baffa yyi dariya yace "guy knn, da ynxu ka isa airport ka bata lkcn ka a bnxa ka dawo kan maganar da bae da tushe," Abdul ya mike a fusace yace "maganar tawa ce bata da tushe, wllh na san yarinyar nn, kuma ni sae na nemota, ae nasan anguwar da take," yana kai wa nn ya juya fuu ya bar falon ya haura sama, Baffa ya juya yana kallon Hajiya da ta kasa rufe bakinta yace "anya Hajiyata wnn karon aikin ki yyi kyau kuwa," tace "haba Alhaji sae kace baka san ni bane, ae idan akwae abinda yafi kyau ma aikina yyi, ka barni da shi kawae, ni nasan wanene son dina," Mujaheed na xaune kan dinnin table ya dafe kansa, Aneesah na kitchen tana girkin da ya sa ta, duk case din Aneesah ya birkita masa kwakwalwa can station an gano cewa wata Hajiya ce ta tura su bala su kashe Aneesah duk da har lkcn ba a gano wacece ba don su bala sun ki fadi shi ko yasan Hajiyar Hydar ce, nn kuma ga dan baffanta ya gansu, dole yasan baffa xae samu information, kai rayuwar Aneesah na cikin hatsari. [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 78..... Aneesah ta gama girkin da take yi a kitchen ta jera masa kan dinnin don har lkcn yana xaune gun sae dae wayarsa yake dannawa wnn karon don tunanin da yake na sa masa ciwon kai, xata wuce yace "ina xaki," bata kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya mike ya karasa kusa da ita ya kamo hannunta suka koma kan dinin din ya xaunar da ita kujeran dake gefen wanda yake, snn ya shiga xuba mata shinkafa da miyar yace "kin gaji ko? Dana sani da cefanen da driver yyi da siyo mana kawae yyi a eatry," ita dai bata ce masa komai ba, ya juya yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri, a hankali ya dago kanta yace "ki daena sama kanki damuwa Aneesah," hawaye ya ciko idonta ya sakala hannu a wuyarta yace "xa fa muyi fada kanwata bana son wnn unnecessary kukan naki, kullum baki da aiki sae na kuka, dnt wrry kanwata Hydar na fitowa xaki ga Amminki," a hankali tace "yayana yaushe xae fito?" Mujaheed yyi shiru kmr baxae ce mata komai ba sae kuma ya sauke ajiyar xuciya yace "ran monday," tace "yau thursday," ya gyada mata kai kawae snn ya shiga bata abinci tana karba a baki, tace "kai baxa ka ci ba?" yace "sae kanwata ta koshi," tayi murmushi ta dauki cokali tace "aa ni xan ci da kaina kai ka ci naka," ya tsura mata ido ta rufe fuskarta da sauri tana murmushi, shima yyi murmushin yace "to kanwata an gama," snn ya fara cin abincin, ganin ta daina ci ne ya sa yace "ya dae kanwata," tace "na koshi," yace "da gske," ta gyada masa kai ta dauki newspapern dake kan dinnin din tana dubawa, bae sake ce mata komai ba ya ci gaba da cin Abincinsa, wayarsa tayi ring ya dauka yana duba mai kiransa, ya daga yana murmushi yace "ya akayi son," yyi dariya yace "ba hka bane wllh, abubuwa ne suka sha min kai ga ta nn ku gaisa," Mujaheed ya mika ma Aneesah dake kallonsa wayar ta ki karba tace "wanene," yace "Mudatheer," ta karba da sauri tace "da gske," tana kara wa a kunne tace "uhm yau ka tuna dani Mudatheer," Mudatheer yyi dariya yace "'yar birni ashe kin koma birni," Aneesah tayi dariya tace "kaji da shi, ya gida ya aiki," yace "lfya 'yar birni," ganin yanda Aneesah ke ta fira tana dariya da Mudatheer ne yasa Mujaheed ya karbe wayarsa yace "xan kiraka ltr Mudatheer," snn ya kashe wayar, Aneesah ta hade rae tace "magana fa yake min yayana ka karbe," Mujaheed ya harareta bae ce komai ba ya mike ya bar dinnin din ya ja dogon tsaki snn ya haye sama, hkn yyi mugun bata ma Aneesah rae tayi ta xama a dinnin din har maghrib, ya sauko xae wuce masallaci yace "ke yarinyar nn banga alamar ma kin yi sllhr Azahar ba bare la'asar yau, ko baki sllh ne?" ko kallonsa Aneesah bata yi ba ya fita xuwa masallaci, ko da ya dawo a balcony ya ganta xaune, yace "me kike yi a nn kanwata?" ta mike tsaye tace "ka barni ni kadae tsoro nake ji," ya kamo hannunta suka shiga falo yace "tsoran me kanwata?" bata ce masa komai ba suka haura sama, yace "to je kiyi sllh ni wanka xanyi, ko da gsken bakya yi" ta girgixa kai kmr xata yi kuka tace "aa ni dae tsoro nake ji ni kadae," yace "wae tsoron me?" bata ce masa komai ba ya ja ta suka shiga dakinsa yace "to je kiyi alwalan ki fito ina jiranki," ta shiga ta yi ta fito ya nuna mata darduma snn ya shiga wanka, ko da ya fito tana xaune kan darduma ta idar da sllh ya xauna kan gado yana kallonta yace "xakiyi wankan ne? Don fita xamuyi," ba tare da ta kallesa ba tace "baxan yi ba," yace "to je ki canxa kayanki, xamu fita ne," tace "bbu kaya a nn," yace "oh hka ne," to tashi muje can gidan ki dauko kaya, bata yi musu ba ta shiga gaba yana biye da ita a baya suka shiga mota suka kama hanyar dayan gidan, a kofar gida yyi parkin snn suka fito mai gadi ya bude masu gate suka shiga ta dauki abinda