← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 58

Sashe 47

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

biyu snn ya juyo yana kallonta yace "ki gyara falon nn, snn ki wuce kije ki kwanta nd stop day dreamin gobe da inda xamu as early as possible," yana kai wa nn ya haye sama, ta fashe da kuka tace "bbu inda xani wllh," sae da taci kukanta mai isarta snn ta mike ba tare da ta bi ta kan plates din abincin da suka ci ba da cups ta haye sama ta shige daki ta kulle. Wa shegari tana idar da sllh ta wanke baki tayi wanka snn ta gyara daki, har ta kwanta ta tuna abinda ya sa ta jiya, ta bude kofar dakin a hankali don bata son ya sauka yaga bata yi ba, a hankali ta sauko falon ta tar da shi yana moppin, kunya ya sa taji kmr ta nutse ba dan ya ganta ba da ta juya da sauri ta koma, ya tabe baki yace "u felt guilty shi yasa kika sauko da asuba ko?" bata ce komai ba ta karaso falon ba tare da ta kallesa ba tace "kawo in yi," ya girgixa kai yace "no ki barshi na iya," tace "kayi hkuri jiya bacci nayi ban sani ba," ya harareta yace "ae naga alama, c'mon xo ki karba abun nn a hannuna" taki karasawa kusa da shi don tsoransa take, barin ynxu da singlet da 3qtre ce jikinsa, tace "ka bar shi a nn ka wuce, xan yi" yace "sbda xan cinye ki idan kika karaso ko" ta tsura ma faffadan kirjinsa da ke bata tsoro ido, ta dan marairaice tace "ni wllh baxan xo ba," ta juya da sauri ta fara hawa sama, ya ajiye mop din ya bi ta, tana ganin hka ta fasa ihu da gudu ta afka daki don tsabar rudewa ma ta kasa kulle dakin da makullin. Bae shigo dakin ba taji ya shige tasa dakin, jikinta na rawa ta sa ma kofar key, karfe bakwae taji ya fito daga dakinsa, ya kwankwasa kofar dakin yace "ki shirya ki fito ina jiranki" da sauri tace "ina xa mu?" sae da ya danyi shiru snn yace "ki dae fito ina jiranki," ta girgixa kai kmr yana ganinta tace "A'a ni baxan je ba," har ta tsamman ya wuce jin shiru na kusan minti biyar sae kuma taji yace "to yyi, ki dae tabbatar kin ci abinci kar ki tsaya da yunwa," tace "tam," tana jin fitar motarsa ta bude kofa ta sauko kasa, mop din na nn yanda ya bar shi daxu, tayi murmushi a xuciyarta tace "hka kawae naje ka rungumeni ba riga," cikin minti talatin ta gama gyaran ko ina na falon snn ta dan hada break din da xata ci ta wuce sama da shi. Karfe tara saura Mujaheed ya isa gidan yarin da Hydar yake, bae samu wahalan ganinsa ba bayan ya nuna masu identity card dinsa, yana xaune a dan wani daki yana jiran Haydar din, guards kusan uku suka shigo tare da shi, Haydar yyi murmushi ganin Mujaheed yace "prince yaushe ka shigo gari?" Mujaheed yyi tsaki yana girgixa kai yace "just take a look at ur sef, dubi halin da 'yar aiki ta saka ka ana xaune kalau, wllh Aliyu ka ban mamaki kuma ka ban kunya," nn da nn Haydar ya hade rae yace "uban wa yace maka yar aiki ce ita, idan abinda ya kawo ka knn malam ka kama hanyar ka bna son wlknci," Mujaheed ya tabe baki ya ciro wata 'yar karamar recorder yace "whatever, ka bani bayanin duk abinda ya faru tun daga farko in details ynxu, kuma kar ka boye min komai frnd" Haydar yace "me kke son sani?" Mujaheed yace "ina son sanin wacece yarinyar kuma me yasa aka maka wnn sharrin, waye kuma ubanta a Abuja, kuma a yanda Hajiya ke ban lbrin uban nata nayi mamakin me ya kai ta aiki gidanku, tambayar da umar ya kamata yyi fire dinsu da tun farko knn ya kasa, snn ka bani Address dinsu tunda na samu lbrin har gidansu kke xuwa" Haydar yyi murmushi yace "ka kyaleni da wa in nan tambayoyin Mujaheed, wat i only want u 2 have in mind ix dat baffanta ne ya dauketa," Like · Reply · Report · 3 minutes ago [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar. 68...... Haydar ya dafa kafadar Mujaheed ganin halin da ya shiga lkci daya yace "ya dae Amini naga mood dinka ya canxa," Mujaheed ya kirkiro murmushin dole yace "lamarin ne da rikitarwa Haydar, amma kar ka damu everythin wil go smoothly," Hydar ya daga kafada yace "wat ever, ni dae da xa ka min favour daya da na baka address din gidansu Aneesah kaje min gun mum din ta, but kar ka bari Hajiya ta san da hka, don ni ban san irin xuciyarta ba," Mujaheed ya share xufar da ke keto masa ya ce "kaga lkcin da aka ba mu ya cika, ka bari gobe idan na dawo xamu yi magana," yana gama fadin hka ya fice da sauri kmr wanda ake hankadawa, Hydar ya bi sa da kallon mamaki, guard din daxu suka shigo suka tafi da shi. Da kyar Mujaheed ya iya drivin ya isa gida, a waje yyi parkin ya shiga cikin gidan mai gadi na gaishesa bae ma san yana yi ba, da sauri ya shiga falo, bbu kowa cikinta, ya haura sama ya bude bedroom din da Aneesah take bbu kowa cikin dakin amma kamshin sabulun da ya ji ya sa ya gane wanka take, ya xauna gefen gado ransa a jagule, ya dafe kansa, bayan kmr minti goma Aneesah ta fito daure da towel don gown ta sa da safe, bata lura da Mujaheed dake xaune dakin ba, ya tsura mata ido yana mata kallon sama xuwa kasa, tana goge gashinta da karamin towel ta karasa gaban madubi, ta Madubin ta ga Mujaheed da ya kasa daina kallon kyakkyawan fatar jikinta, ta fasa wani raxananen ihu ta durkushe wajen a tsorace tana salati, ya mike tsaye ya karasa gabanta, kuka ta dinga yi a gigice tana rokansa don Allah ya rufa mata asiri ya fita, bae damu da irin kukan da take ba ya dagota jikinta ya dau bari sae hawaye take ta kasa cewa komai, ya xaunar da ita gefen gado yana kallonta yace "Aneesah me yasa baki da gskya ne?" gabanta na faduwa murya na rawa tace "ni" ya rumtse ido yace "meyasa baki gaya min kinyi aiki a wani gida ba nn Abuja da na bukaci ki ban lbrin ki," Aneesah tayi shiru har lkcn gabanta na faduwa yace "magana nake maki Aneesah" ta share hawayen idonta tace "sbda naga its of no use, ko ka sani ko kar ka sani, amma wa ya gaya maka nayi aiki" ya dan yi shiru kmr me tunanin abinda xae ce snn yace "daga anguwarku nake gun neighbour din nn taku naje karban more information, ita ce ta gaya min," ya daura hannunsa kan kafadunta, kmr xae yi magana sae kuma ya kasa, ta fara ja da baya ganin daga ita sae towel, ya tallabo kanta da hannunsa biyu da kyar yace "ina xa ki," a hankali tana kuka tace "kayi hkuri ka fita ina son na sa kaya ne," ya girgixa kai idonsa ya kada yyi jajir a hankali taji yace "i love yhu Aneesah, i love yhu, ki soni plss" bae jira mae xata ce ba ya rungumeta hade da kankameta, kuka ta shiga yi ta kasa ce masa komai, a kunnen ta taji yana cewa "ki fada min gskya Aneesah, akwae wanda kike so a xuciyarki ko" ta girgixa masa kai da kyar, yace "tok 2 me plss ki fada min gskya," muryarta na rawa tace "A'a ni ba ni da wanda nake so a xuciyata sae..." da sauri ya katse ta yace "sae wa Aneesah" a hankali tana kuka tace "Ammina," ya kankameta yace "ki gaya min tsakaninki da Allah Aneesah," tana kuka tace "Allah," yace "akwae wanda ya taba taimakon ki a rayuwa Aneesah?" tana kuka ta gyada masa kai, da sauri yace "waye shi Aneesah," a hankali tace "ya Haydar," a hankali taji ya sassauta rikon da yyi mata murya can kasa yace "son ki yake knn" ta girgixa kai da sauri tace "A'a, yayana ne bae ce yana sona ba, kawae taimakonmu yake ni da Ammina, a gidansu nayi aiki, yana da kirki ssae," Mujaheed ya rumtse idonsa yace "tsakaninki da Allah ba sonki yake ba Aneesah," ta girgixa masa kai tace "bae taba cewa yana sona ba, kuma ni a matsayin yayana na dauke shi," Mujaheed bae sake cewa komai ba ya dago kanta yana kallon cikin idonta, ita ma kallon nasa take, ya lumshe idonsa ya bude, har lkcin idonta na kan fuskarsa, ta ga ya sa hannu ya rufe idonta, bata ankara ba taji bakinsa kan nata, ta shiga tura hannunsa da sauri daga idonta, kin cire hannun yyi har sae da yyi mata light kiss snn ya mike ya bar dakin, ta bisa da kallo tana hawaye, ya kullo kofar dakin, da kyar ta tashi ta dauki kaya xata sa don dama period ne ya sa ta wanka don tayi da safe. Mujaheed kam through out ranan kasa sukuni yyi, ba dan Hydar amininsa bne da bbu abinda xae sa ya shiga case din nn, don no matter wat bai jin xae iya rabuwa da Aneesah, lkci daya sonta mai karfi ya shigesa, da kyar ya iya xuwa siyo masu lunch don har lkcn Aneesah bata fito ba, yana dawo wa ya bude dakin ya ajiye mata abincin a bakin kofa [truncated by WhatsApp] [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 70...... Mujaheed ya mike yana kallon Aneesah yace "sae na dawo kanwata," ta bi sa da kallo har ya fita daga falon, tana jin tashin motarsa ta fashe da kuka don a tunaninta laifi tayi masa. Sha daya saura Mujaheed ya isa prison din, yau ma kmr jiya bae sha wahalan ganin Haydar ba, Haydar yyi murmushi ganinsa yace "nayi xaton baxa ka xo ba" Mujaheed ya dan yi murmushi yace "ni na isa, yaushe ne ma xa a sake xama a kotu?" Haydar yace nn da sati daya, in baka Address din gidansu
Chapter 47 · 0% Book details