← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 58

Sashe 41

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

case din, daga nn sae a samu dad dinka ya fito," Abdul yace "in shi ya fito sae wa ya shiga?" Hydar yyi murmushi yace "ba kowa idan Allah ya yrda" Abdul ya daga kafadarsa bae ce komai ba, Hydar ya fito shima ya fito suka shiga gidan, Abdul dae na xaune a tsakar gidan yana kallon Aneesah dake kkrin kunna wutan coal xata daura girki, yyi murmushi yace "na karshe kike yi hka ko me," ta juya tana kallonsa bata ce komai ba sae murmushin da tayi ta cigaba da abinda take, ita kam tausayi yake bata, ashe dama Abdul ba ruwansa hka, Hydar na daki xaune da Ammi, sae da ya bari ya gama jin batun Ammi dake masa magana a sanyaye snn yace "wnn ba matsala bane Ammi, nayi masa magana daxu a mota bae dae ce min komai ba, nace nn da 'yan watanni xa a sake dago case din," Ammi tace "amma ba ddewa xa ayi ba ko Hydar?" Hydar yace "sae nn da wata uku don yaji ya xaman prison yake, nxt tym baxae yi marmarin taba abinda ba nasa ba, ae dama rayuwar sae da had i knw" Ammi xa tayi magana ya riga ta da sauri don bae son jin abinda xata ce yace "to ynxu Ammi yaushe xa ku bar nan?" Ammi ta girgixa masa kai tace "A'a ni ina nn," Hydar yyi shiru snn yace "kar ki ce hka Ammi, muje ki xabi daga cikin gidajen da kike son ki xauna," Ammi tace "ni fa ina nn Hydar," bae sake ce mata komai ba, tace "kaje Asibiti kuwa yau," ya girgixa mata kai tace "sbda me Hydar? Wae me yasa kke hka ne Hydar?" yace "ae akwae mutane a asibitin, amma ynxu nake son tafiya dama," Ammi tace "to ka tashi ka tafi, kuma ka gaida mana su, Allah ya sauwake," yace "Ameen Ammi," snn ya mike yyi mata sallama ya fita, ya kalli Abdul da har lokacin ke kallon Aneesah tana ta aikinta yace "mu dan tafi Asibiti Abdul" Abdul ya mike yace "ni akwae wani allura ma da nake son ayi masu naga nn ko maganar alluran basa yi, amma tsada gare shi may b sae an fita da su," tare suka fita daga gidan Aneesah ta bisu da kallo, suna fita ko minti goma ba ayi ba Mujaheed ya shigo, ta juya tana kallonsa ta gaishesa murya can ciki, ko kallonta bae yi ba, kuma yyi kmr bae ji ta ba yyi sallama Ammi ta amsa ya shiga dakin, ya gaishe da Ammi ta amsa tana tambayarsa ya gajiya, yace "Ammi, wani gidan kike son a bude maku in ma da gyara ciki a yi sae ku koma," Ammi ta girgixa masa kai tace "A'a ina nn Mujaheed nn ma ya isheni," nn fa Mujaheed yace bae san xance ba dole sae sun bar wnn gida, Ammi tayi murmushi tace "to ka bari ba ynxu ba tukun, sae an sake baffansu," Mujaheed yyi shiru bae ce komai ba, bae kuma sake musu da ita ba yace xae tafi, tace "ka tsaya kaci abinci mana Aneesah ta kusan gama girki," ya dan kalli tsakar gidan snn yace "xan dawo Ammi," ya mike yyi mata sallama ya fita. Da yamma Hydar ya shigo gidan Ammi ta tambayesa ya jikin kannin nasa da babarsa, ya dae ce da sauki, Ammi tace "wae da tuwo nake girka masu ka kai masu," yace "to mun gde Ammi," karfe shidda ta gama hada Abincin ta basa ya kai masu, ya karba yyi gdya ya bar gidan, ranar da daddare Aneesah ta ci kuka jikin Amminta wae yau ga su ga dukiyar Abbansu a hannunsu, duk da a hkn ma ba duka ba, gidaje uku suka samu, sae motoci uku da filaye da dama, snn kudin dake accnt ma an basu kayansu, sae taji tausayin Abdul ganin ya dake bae nuna komai ba har aka yanke ma ubansa hukunci, duk da ta lura hkn ya girgixa sa. Washegari da safe Abdul din ya xo gidansu, ta hada masa breakfst a daki ta fita ta cigaba da abinda take yi don Ammi na makwabta, suna tsakar gidan su biyu a xaune tunda dae ba hira suka saba ba, sae dae ya kalleta ta kallesa Mujaheed ya shigo gidan, Aneesah ta mike tsaye tana kallonsa ta gaida shi, yana kallon Abdul yace "Ammi fa," Abdul yace "bata nn," Mujaheed yace "ok, xo muyi magana Abdul," Abdul ya mike ya bisa suka fita. Aneesah ta koma ta xauna a sanyaye kmr xata yi kuka, ita kam bata san me tayi masu ba duk basa amsa gaisuwarta, Abdul kadae ne ke amsawa. Maganar da Hydar yyi ma Abdul, shi Mujaheed yyi masa kan cewar xa a daga case nn da watanni. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: Haiydar ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 107..... Aneesah ta fito ta same shi cikin mota yana jiranta, ta bude back sit ta shiga gabanta na faduwa don ita kam ynxu tsoron Hydar take, ga kuma Hajiyarsa da xata je ta tarar a asibiti, bae ce mata komai ba yyi reverse suka bar anguwar, sunyi tafiya mai nisa taga ya nemi gu yyi parkin bae ce mata komai ba ya bude motar ya fita ta bi sa da kallo taga ya shiga wani store, bayan kmr minti goma ya dawo rike da ledan Hollandia yorgurts da wasu lemun daban, ya shiga motar ya ajiye ledan kan sit din gaba snn ya ja motar suka bar wajen, ita dae kallonsa kawae take bae ce mata ba bata ce masa ba, suna isa wani guri da ake sayar da fruits nn ma yyi parkin ya fita, ya siya fruits kala kala ya dawo cikin motar snn suka kama hanyar asibitin, babban Asibiti ne ssae ya nemi guri yyi parkin a Haraban Asibitin ya fito, ita ma ta fito gabanta na mugun faduwa, yana tsaye har ta karaso gabansa ya mika mata ledojin hannunsa ta karba tana kallonsa, shi din ma kallonta yake, ta sunkuyar da kanta yyi gaba tana biye da shi a baya. Dai dai shiga reception ya juya ya ga ta tsaya taki karasowa, ta marairaice masa tace "tsoro nake ji ya Hydar," ya dan yi shiru snn yace "bana son na sake juyawa na gan ki a tsaye" yana fadin hka yyi gaba, ta shiga binsa a sanyaye har suka shiga ward din da Hajiya ke kwance don ita ma drip ake karamata, xuciyarta na bugawa ta tsaya daga bakin kofa ta kasa karasawa ta dalilin kallonta da taga Hajiya na yi, Hydar ya karasa ciki ya ja kujera ya xauna gefen gadon yana kallonta yace "ya jikin mum," Like · 3 · Re [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 108...... Aneesah ta kasa karasawa ciki har sae da daya daga cikin matan dake xaune a dakin tace "shigo mana 'yan mata," da kyar ta iya karasawa cikin ward din gabanta na faduwa har lkcn Hajiyar bata fasa kallonta ba, Hydar ya ja mata kujera gefen gadon ta xauna, muryarta na rawa tace "ina yini mummy, ya jiki," Hajiya ta sauke ajiyar xuciya a sanyaye tace "lfya lau Aneesah, ya gida," Hawaye ya cika idon Aneesah ta kasa cewa komai, Hajiyar ta mike xaune tana kallon Aneesah tace "kinga yanda rayuwa tayi da ni da 'ya yana ko Aneesah, kila ma hakkin ki ne ke bibiyarmu" Aneesah ta fashe da kuka tana girgixa kai ta kasa cewa komai, Hawaye ya cika idon hajiyar tace "ki yafe mana Aneesah, ki yafe mana, bamu maki adalci ba a rayuwa," kuka ssae Aneesah take ta fada kan Hajiyar tace "ni baku yi min komai ba mummy, nima ku yafe min," haka suka dinga kuka abun tausayi, Hydar ya mike ya fice daga dakin, da kyar matan dakin suka lallashi Aneesah tayi shiru, Hajiya tace taje ta duba su sumayya da Amina, ta mike a sanyaye, wata mata ta rakata, a hanya suka hadu da pretty, tayi mata wani kallon bnxa kmr bata san daga inda ta fito ba, Aneesah ta gaisheta a sanyaye, pretty ta wuce abinta tare da ce mata sannu, Matar da ke tare da Aneesah kanta bata ji ddin abinda pretty tayi mata ba, Aneesah dae ta dinga binta jiki ba kwari har suka isa ward din gabanta ya shiga faduwa don bata san me xata je ta tarar ba, a tsorace ta bi matar suka shiga dakin, ai kam tayi da ta sanin shiga don kuka ta dinga yi ssae don abin kam sae du'ai, matar tace "ba kuka xakiyi ba, addu'a xa kiyi masu Allah ya basu lfya," kai kawae ta gyada ma matar snn suka koma can dakin da Hajiyar take, xaune taga Mujaheed gefen Hajiyar yana hada mata tea, yyi mugun mamakin ganin Aneesah, ya kasa daina kallonta. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 109..... Daga Hydar har Mujaheed tsayawa kallonta suka yi cikin wani yanayi da baxa a kira da mamaki ba, Mujaheed ya karaso gabanta a hankali yana kallonta a sanyaye yana gyada kai yace "shknn Aneesah, dama ni na taimake ki ne sbda Allah da kuma ina sonki, tunda kika yi wnn furucin xan nuna maki ban taimake don wani abu naku ba Aneesah, xan rabu dake, Allah ya bamu Alkhairi," yana kai wa nn ya juya ya bude motarsa, Aneesah ta matsa daga jikin motar a hankali hawaye na bin kuncinta, ta bi motar da kallo har ya bar anguwar, snn ta fashe da kuka tana kallon Hydar da ya juya ko tunanin me yake oho, ta ga ya juyo a hankali yana kallonta, idonsa ya kada yyi jajur, ta juya masa baya tana kuka ssae, a raunane taji ya fara magana "Aneesah kin ban mamaki, ke har xaki iya biyana abinda na maki," ya girgixa kai kmr xae yi hawaye muryarsa can kasa yace "na rabu dake Aneesah, dama badan wani abu naku na tsaya maku ba, nayi sbda Allah ne da kuma son da nake maki, kiyi hkuri na rabu dake na har abada Aneesah i promise yhu baxan sake shiga rayuwarku ba, neva, Allah ya sada mu da Alkhairinsa" Aneesah ta rasa ma me xata ce don tashin hankali kuka ssae take tana
Chapter 41 · 0% Book details