← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 58

Sashe 22

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hau titi kuma, a ladabe drivern yace "to ina muka dosa mai gida," baffa yace "samu waje kayi parkin ka bani motar kawae baxa ka yi irin tukun da nake so ba, driver yyi parkin motar baffa ya dawo driver tsit shi kuma ya koma daya bangaren, snn baffa ya ja motar ya dinga sharara gudu kmr xasu ta shi sama, Aneesah kam duk ta tsorata kuka kawae take tana kiran Allah a xuciyarta, tun tana gane hanye har ta daina, taga sun soma fita daga Abuja, ta fara ganin daji da duhu, baffa ko tuki kawae yake kme xae tashi sama da motar, har baccin tashin hankali ya dauke Aneesh. [9:30PM, huh12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 44.... Duk yanda Hajiya ta so ganin Dpo hkn bae yiwu ba don 'yan sandan ca suka yi baxa ta sami ganinsa ba, tace to tana son magana da dan nata, nn ma suka ce sae dae ta dawo xuwa anjima, nn da nn tashin hankalin dake fuskarta ya bace ranta yyi mugun baci, amma bata ce masu komai ba, ta tsura ma hotan Aneesah dake hannunta ido tana huci, ynxu duk hankalinta na ga son sanin 'yar gidan uban wacece Aneesah, meye hadinta da Aliyunta har xa a daure mata son a kanta, tayi murmushin mugunta tace "muddin na tabbatr ke wacece kwananki ya kare yarinya" ta fice daga station din kmr xata tashi sama a xuciyarta tace ynxu gun su barau da lado xa ni, Allah ya kai mu anjiman, amma yarinya kin jawo ma kanki don sae na sa an kashe min ke an kashe banxa snn duk wani naki ma sae ya bakunci lahira, kai har matar da ta kawo min ke ma sae na sa an nemo min ita yau, "wato Ammi," duk sae na ga bayanku ni Fateema,. A bangaren Ammi kuwa baffa bae sauka gidansa ba yana isa Abuja wajajen karfe shidda gidansu Aneesahn yyi dama, Ammi na xaune kan darduma ya shigo gidan, ya tura mata kofa yana cewa "au baki ma fara shirin tafiyar ba knn matar nn, to maxa ki tashi gani nn ina jiranki, ni da kai na xan kai ki tasha don na tabbatr gombe kika yi ba wani gun ba," ta dago tana kallonsa tace "ina ka kai min 'ya ta baffa?" yace "eh tana gidana kuma can xa ta ci gaba da xama har lkcn da na sa ma mata miji dai-dai ita na aura mata, don baxa ki ci gaba da rike min 'yar kanina ba ana cewa 'yar macece, bbu abinda Aneesah xata rasa a gidana har makaranta ma xuwa xatayi, amma tace xata kawo min rainin hankali ni da matata sae na ci ubanta al-qur'an" Ammi tace "to ni baxan je gombe ba ka bar ni kawae nayi xama na a nn," nn da nn ya hade rai yace "kinga fa kar ki bata min lkci, ina da gurin xuwa, ki tashi ki dauka jakarki na kai ki tasha kije kauyenku nace," Ammi tace "kaje kawae ae ba tashin duniya bne abun xuwa anjima xan shirya na tafi," cikin tsawa baffa yace "to baki isa ba wllh wllh, ynxun nn kafata kafarki xan kai ki tasha." Aneesah ce durkushe tana tankade garin masarar da Shatu ta hada ta da, duk ta galabaita da aiki, garin kamr na wasan yara don kana kallon datti da duwatsu su ma suna kallonka, abun ma mamaki ya ba ta, ynxu wnn mutum ne xae ci ko kuwa, tanakade garin take amma hankalinta duk yyi gida gun Amminta ba a ma maganan ya Haydar, ko ya xata ji ba ta, tunanin hkn yasa kwalla ya cika idonta amma tayi saurin gogewa don shatu na tsakar gidan a xaune tana fama da wasu bakaken rake, Aneesah ta dan saci kallonta ta dauke kai da sauri ita kam tsoro matar take bata, ga wani shegen kayan dake jikinta sae ka rantse kace yyi shekara, mutum sae kace monster, Xulai 'yar ta ta fari ce ta shigo gidan da kawayenta hudu, duk suka yo kan Aneesah da sauri suka tsaya xulai tace "kun ganta," Aneesah ta ki dago kanta, ita kam ta banu tun safe ake xuwa ganinta, tun da 'ya yan shatu suka daura idonsu a kanta da safe suka dinga jajibo kawayensu wae su xo su ga balarabiya, wnnan set din na fita wasu xa su shigo, daya daga kawayen mai suna jummalo tace "kai kai kai, xulai ina kuka samo ta, kice ta dan daga kanta mu ganta da kyau don Allah, shatu ce tace "kai wnn ai jaraba ce sai kun shafa mata daudan jikinku ne, ku dan koma daga baya mana wnn masifa har ina, aiko da sauri duk suka koma baya, shatu na ci gaba da shan rakenta tace "ni nn gaba ma duk wanda xae shigo ganinta sae ya ajiye naira biyar," Aneesah dae bata dago ba tana ta aikin gabanta, ganin sun ki tafiya ne yasa shatu tace "ke lu'u lu'u tashi ki shiga ciki," wani sabon sunan da ta tsiri kiranta da knn tunda wani mai shayi ya aiko mata da shayi da biredi da kwai ganin Aneesah daxu, Aneesah ta juya tana kallonta tace "ni," shatu tace "eh," ta mike a hankali ta shiga bukkar su xulan, suna fita ynxu xata kwada mata kira tace "shegiya fito," Aneesah ta xauna a bakin bukkar tayi jigum ta lura shatu so take suyi kudi da ita don hatta kawayenta sae da ta basu lbrinta, tun bayan da ta dawo daga rafi, wani mutum ya biyo ta ya shigo har cikin gidan yake tambayar shatu wacece wnn kuma, da shatu ta tashi sae ta tsula masa shegen karya wae 'yar aminiyarta ce dake birni ta dawo wajenta da xama, naira dari mutumin ya hada shatu da kafin ya fita daga gidan yana washe bakinsa da rubabbun hakori suka kewaye yace to sae na xo da daddare. Shatu na ganin hka tace "ke ya sunanki," Aneesah ta kauda kai cike da takaici tace "Aneesah," shatu ta tabe baki tace "oho dae, anjima da yamma ke xaki je min talla dandali, maxa ki shirya kici kwalliya irin taku ta karuwae, su xulai su raka ki," Aneesah bata ce komai ba sae kallonta da take yi abun tausayi, shatu tace "ga dumamen tuwon da xan ci can ki dauka kici, ni na nemi wani abin na ci," Aneesah ta je ajiye ruwan hannunta a sanyaye, tana karema kaxantattcen gidan kallo, dama shi malam tun asuba bata sake ganin sa ba. Shatu ce ta kwada mata kira tana cikin tunaninta, ta fito da sauri ta tarar duk kawayen xulai sun wuce. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: neesah~ By Khaleesah Haiydar 43..... Daya daga cikinsu ya fito da I.D card daga aljihunsa ya nuna ma Haiydar yace "yhu re under Arrest," da mamaki Haiydar yace "4 wat reason?" suka ce idan muka je station ka ji, any more word wil b said against yhu in d court..... Yace "ok" snn ya mika makullin motarsa ya bi bayansu suka shiga tasu motar, wani daga cikinsu kuma ya taho da motar haiydar. Ba karamin abun mamaki da al-ajabi Haiydar ya tarar a station ba, wae ana tuhumarsa da sace yarinya daxu da safe, ya ma rasa ta cewa sae ido da ya xuba ma 'yan sandan, suka mika masa hoton Aneesah da kuma wani hoton shi da Aneesar ya tsura ma hotan ido da mamaki, cikin motarsa aka daukesu hoton, ya girgixa kai yace "ni ban san me xan ce maku ba, amma ni nayi maku kama da kidnapper," yana fadin hka ya ciro Identity c. Dinsa ya nuna masu, inspectorn dake gabansa ya karba yana kallon I.d din, snn ya tabe baki yace "to barrister meye hadinka da wnn yarinya, kuma ina xa ku a wnn hoton cikin motar gashi da alama ma cikin tashin hankali take a lkcn, tunda kuka take?" xae yi magana Abdul ya shigo station din a hargitse kmr mahaukaci, kan Haiydar ya yo ya cakumosa yace "wllh wllh ka fito da Aneesah idan ba hka ba sae na kashe ka," 'yan sandan suka rirrike Abdul din, cikin fushi inspector yake cewa "wnn kuma waye xae shigo mana kamar mahaukaci, halan bae san inda yake bne" da sauri wani sergeant ya sara masa yace "dan wajen honorable Shehu ne sir," inspector ya mike tsaye yace "ohh kar ka damu yallabai muna nn muna bincike ne ka kwantar da hankalinka, kaje gida xuwa anjima ka dawo," Abdul yyi ma Haiydar dake kallonsu da mamaki wani mugun kallo snn ya fice daga station din yana huci, duk yanda aka yi da Haiydar a kan cewa shi ya sace Aneesah sae dae ya girgixa masu kai yyi murmushi yace "bani ne na sace ta ba, ku dae yi bincike da kyau," hkn ya harxuka 'yan sandan chief inspector yace a wuce da shi cell kawae, suka karbe duk wayoyinsa da agogan hannunsa, yace "amma ku yi min alfarma daya na kira mum dita," wani sergeant yyi masa mugun kallo yace "an ki maka," Haiydar yyi masa wani mugun kallo yace "kasan ko ni wanene," inspector ya sa aka dauko wayar station din aka basa ya kira mum din tasa, ba karamin rudewa Hajiya tayi ba bayan Aliyu yace mata yana station snn ya bata address din, tace "Aliyu statiion kuma, me kke yi a station mai ya faru?" yace "ki kwantar da hankalinki mum, sae kin xo," yana kai wa nn suka amshe wayar snn suka wuce cell da shi. Baffa ne ya shigo station din yana xaxxare ido yace "ya fadi gaskiyan inda ya kai min 'ya ta?" wani sergeant yace "A'a bae fadi komai ba har ynxu, sae ma mahaukata da ya mayar da mu," cikin tsawa baffa yace "ina dpo yake, uban me xae hana ku lallasa shi, tsayawa ku kayi kallonsa kawae,?" wani sergeant ya taho da sauri yace "honourable sir, dpo yace ka shiga office dinsa," a fusace baffa yyi hanyar office din dpo yana cewa "ae wnn maganar bnxa ce, kunsan halin da muke ciki ne na rashin yarinyar nn, xaku dinga binsa cikin ruwan sanyi, shine fa karshen wanda yaje wajenta jiya mahaifiyarta ta ce min kafin tayi disappear, ba kuyi amfani da statement din da
Chapter 22 · 0% Book details