← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 58

Sashe 43

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kara mata, Ammi ma na xaune dakin, cikin murya mai ban tausayi Hajiyar ta fara magana tana kuka, "don Allah Aneesah ki yafe mana, ki tausaya ma rayuwata ki amince ki aure Hydar, shi daya nake da bana son wani abu ya samesa Aneesah, ban gama dawowa hayyacina daga mutuwar Sumayya ba sae ga na Hydar, idan wani abu ya sami Hydar ban san ya rayuwata xata kasance ba," kuka ssae Hajiyar take, Aneesah ma kukan take, duk mutanen dake xaune dakin sae da jikinsu yyi sanyi, Ammi ko kasa dago kanta tayi, Hajiya ta juya a sanyaye tana kallon mum din Mujaheed tace "kun ki gaya min halin da Aliyu ke ciki," mum din Mujaheed tace "nace maki bacci yake yi Hajiya," tana fadin hka ta kama hannun Aneesah suka fita daga dakin, wani ward din daban suka shiga gabanta yyi mugun faduwa ganin Hydar kwance ana kara masa ruwa har leda biyu, faruuq na xaune dakin da wani frnd dinsa, pretty ma na xaune gefensa kmr xata shige jikinsa, duk ta xama wani iri itama abun tausayi, Aneesah ta karasa kusa da shi da sauri ta fada kan gadon tana kuka, faruuq ya janyeta da sauri yace "kar ki tada sa Aneesah," ta koma gefe tana kallonsa tana ci gaba da kukanta mai ban tausayi, Mum din Mujaheed ta kalli Najeeb tace "na samu Mujaheed a waya daxu Najeeb, wae ashe ya koma holland ne, kaji tsiya ko ubansa fa bae sanar ma wa ba bare ni," Najeeb yace "ikon Allah, to kin gaya masa rashin lafiyar Hydar din ne mum," Hajiyar tace "eh na gaya masa, yace gobe xae juyo, yana can duk ya daga hankalinsa shima yau ya kirani yafi sau ashirin " a sanyaye pretty tace "nima yana ta kirana," Najeeb yace "dama kice masa mu hadu a Egypt kawae, can xamu wuce da Hydar gobe," Hajiyar tace "egypt kuma Najeeb," Najeeb yace "wnn Abdul din ne yace hka, shima likita ne ssae, kuma daxu ma wani doctor ya kirani office ya gaya min hka," Hajiyar tace "to mu dae ga mu ga Allah, Allah dae ya basa lfya, ku ba Aneesar kujera ta xauna," Najeeb ya jawo mata kujera ta xauna da kyar, Hajiyar ta juya ta fita, ana kiran sllhn isha duk suka fita yin sllh dakin ya rage daga Aneesah sae pretty, wata mata ta leko tace pretty taje Hajiya na nemanta, ta fita daga dakin tana kallon Aneesah kmr me tsoron kar ta ma yayanta wani abun, bayan ta fita Aneesah ta mike ta karasa kusa da gadon a sanyaye ta dafa gadon tana kallonsa hawaye na bin kuncinta, a hankali ta shiga kiransa ganin bae amsa ba yasa ta fada kansa tana kuka ssae, ranar dae asibitin ta kwana don likitocin ca sukayi ta xauna ko da xae farka ya xamana tana kusa da shi kuma a kanta xae daura ido kafin kowa, dole Ammi ta wuce gida ta barta, cike da tausayin Hydar, Aneesah dae na gefensa a xaune jira kawae take taga ya bude ido amma yaki budewa, hkn yasa ta kasa samun nutsuwa hawaye yaki tsaya mata, ba ita ba kowa ma abinda yake jira knn har likitocin amma shiru. Like · 5 · Reply · Report · 27 minutes ago A'ishah Abubakar [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 112..... Washegari friday aka fara shirin fitar da Hydar xuwa Egypt ganin har lkcin bae farka ba, bbu wanda hankalinsa yafi tashi irin Aneesah da mum dinsa, Aneesah na xaune gefensa ita dae gata nn, wani lkcn ma sae ayi ta mata magana bata san da ita ake ba, tamkar mai brain disorder ta koma, Hajiya ce ta shigo dakin don taga bbu abinda kwanciya xae mata dan ta na nn rai a hannun Allah, ta karaso cikin dakin a sanyaye tana kallon Aliyu, Aneesah ta mike xata bata kujera tace "yi xamanki Aneesah dama magana na xo muyi dake," Aneesah tayi shiru tana kallonta snn tace "to mumy ina jinki," Hajiya ta juya tana kallon Abdul dake xaune dakin, Aneesah ta gane me take nufi tace "kiyi maganarki mum, yayana ne," Hajiyar ta ja kujera ta xauna a raunane ta fara magana kmr mae shirin fashewa da kuka "Alfarma naxo nema gunki Aneesah, kuma nasan baxa ki hanani ba, Aneesah nasan Hydar na sonki ssae, ke dae ce ban san abinda ke xuciyarki ba, wnn rashin lfyar sbda ke yake yinta, kuma tun ba yau ba yake da hawan jini kuma ni kam nasan ta dalilinki ya samu hawan jini sbda yanda yake sonki, Aneesah ki tausaya mana don Allah don Annabi ki amince a daura maku aure da Hydar sae ki bi su can Egypt din har Allah ya basa lfya, kinga ni baxae yiwu na bi su ba, jiya sumayya ta rasu, kiyi hkuri ki taimake mu Aneesah hkn kadae ne xae dawo min da farincikin da na ko da ya warke ya ganki a matsayin matarsa" tana kai wa nn ta fara hawaye abun tausayi, gaban Aneesah ya shiga bugu da sauri da sauri ta kasa daga kai ta kalle Hajiyar sae hawayen da take ita ma, a xuciyarta tace wayace maki Hydar na sona ynxu, da knn amma ba ynxu ba, muryar Abdul taji yace "ki amince kanwata nasan Hydar na sonki ssae, kuma daga reactions dinsa jiya bbu tantama ta dalilinki hawan jininsa ya tashi, save lyf kanwata, dama Allah yyi shine mijinki" kuka ssae Aneesah take tana kallon Abdul, ya gyada mata kai alamar ta yrda da batun Hajiyar, hajiya sae hawaye take tana jiran cewar Aneesah, da kyar Aneesah ta iya ce mata "sae Ammina ta amince," ko minti biyar Hajiyar bata kara a asibitin ba ta sa aka kaita gun Ammi, Ammi ma ta kasa cewa komai jin batun da Hajiyar ta xo da shi, daga karshe da kyar ta samu na cewa tace to Hajiya ki bari muyi shawara da yan uwana da na ubanta, Hajiyar tace "ba komai 'yar uwa duk yanda kuka yi ina jiran bayani, kinsan kila yau xa a su fita, kuma ga abinda likitoci suka ce ya kasance tana kusa da shi xae far fado, shi yasa nake son ku taimaka nasan Hydar xae riketa amana, kuma son gskya yake mata" Ammi tace "xaki ji ni gobe Hajiya Allah dae ya bashi lfya," Hajiyar taji ddi ssae kmr an mata albishir da gidan Aljanna. Faruuq Ammi ta fara magana da kan batun da Hajiya ta xo da, yyi shiru na dan lkci snn yace "gskya yana sonta ssae Ammi ita fa ya dinga kira ko da muka isa asibiti jiya, sae dae ki fara tuntubarta kar a cuceta ita kuma, amma ya cancanci xama mijinta," faruuq yaje asibiti ya maido da Aneesh gida ranan, duk ta xama wani iri ta rame kamr ita ce mai ciwon, a nutse Ammi ta sa ta gaba ta shiga tambayarta ko tana son Hydar, ta fashe da kuka ssae tana girgixa ma Amminta kai, Ammi tace "kiyi min magana Aneesah kar ki ji komai" cikin kuka muryarta na rawa tace "to Ammi ya Mujaheed fa?" Ammi tayi shiru tana kallonta snn a hankali tace "shi kike so Aneesah?" Aneesah ta kife kanta kan gado tana kuka kmr ranta xae fita ta kasa ce ma Amminta komai, Ammi ta rasa me xata ce mata ita ma, duk iya yan da Ammi ta so jin ko Mujaheed din take so Aneesah kin cewa komai tayi sae kuka, dole Ammi ta kyaleta ta fita daga dakin, daga nn bacci ya dauketa. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 113..... Bayan sllhn Magrib Aneesah na kwance daki tayi jigum abun duniya ya isheta, Ammi ta shigo dakin tace "ki je wae ana nemanki a waje Aneesah," Aneesah ta mike xaune tana kallon Ammi a sanyaye tace "wa ke nemana Ammi," Ammi tace "wae abokin Hydar," Aneesah tayi shiru, Ammi tace "tashi ki je mana, kar dae ki dde ae faruuq ma na waje," Aneesah ta mike jikinta a sanyaye kmr mara lfya, ta dauki Hijab dinta ta sa ta fita daga gidan, yana tsaye jikin mota, sae dae ya juya baya, ta karaso kusa da shi da sauri tana kallonsa, muryarta na rawa kmr xata yi kuka tace "ya Mujaheed," ya juya da sauri ya sakar mata murmushi yace "ya akayi kika son ni ne," hawayen da ya cika idonta ya gangaro, ya girgixa mata kai yace "kuka kuma kanwata," ta kasa ce masa kmai sae kukan da take yi a hankali, ya kama hannunta suka samu wani dan dakali suka xauna snn yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah, ko nima so kika nayi kukan ne," ta girgixa masa kai yace "to ki daina kuka kanwata," bata ce komai ba ta shiga goge hawayen fuskarta, sun kai kusan minti biyar a hka snn a hankali taji yace "don me kika ce baki son Hydar, kuma nasan kina son shi Aneesah" Aneesah ta tsura masa ido bata ce komai ba sae wani sabon hawayen dake gangarowa daga idonta. Ya girgixa mata kai yace "ki kwantar da hankalinki, ni nasan Hydar na sonki kuma xae rike ki amana, kinga dae halin da yake ciki sbda ke bna son wani abu ya sami aminina Aneesah, hka Allah ya kaddara dama ni ba mijinki bne" tunda ya fara magana Aneesah ta tsura masa ido kmr gunki ta kasa cewa komai. Shirun da taji yyi yana kallonta yasa ta fashe da wani matsanancin kuka, ya dago kanta ya ma rasa me xae ce mata, nn da nn shima idonsa ya kada, ya mike da kyar murya can kasa yace "ni bance kiyi min kuka ba Aneesah," [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 114..... Mutuwar tsaye Aneesah tayi daga inda take tsaye, ta kasa ko da kwakkwaran motsi idonta har lkcin na kan Najeeb dake ta faman surutu yana dariya, Abdul ya shigo dakin yana murmushi da fara'arsa ya karaso kusa da Hydar dake binsu da kallo bae ce komai ba, yace "congrat luver guy, ga ka ga Aneesah no more love sickness," Aneesah ta jingina jikin bango ta rumtse idonta cikin tashin hankali, taji kafarta ya kasa daukarta, wayyo ta shiga uku ita
Chapter 43 · 0% Book details