← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 58

Sashe 10

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

iya ci gaba da xama a gidan nn ina kallon tabarar da yaran nn ke yi ba,tunda na dawo bn ga shegen da ya dauki buta ko sau daya da sunan xae yi sllh ba, idan basa gaban t.v suna gidan party," tunda ya fara magana Hajiya tayi tsit ta marairaice fuska tana kallnsa can ganin ba shiru xae yi ba se dada tona ma 'ya yanta asiri da xe tayi yasa tace "to kayi hkri Aliyu ban san laifi tayi maka ba, ke kuma meenah me ya kai ki yi ma yayanki fitsara, meyasa ba ki jin magana," meenah ta xumburo baki taki cewa komai, yyi tsaki ya haye sama, sae a nn meenah ta mike cikin tsawa ta shiga kwala ma Aneesah kira, Aneesah dake kitchen ta fito da sauri ta durkushe gabansu tace "ga ta," "don ubanki ki je ki kwashe duk kayan da kika wanke min ki sake wankesu don basu fita ba," Haiydar ya sauko kasa cikin tsawa yace "ae baki isa ba don uwarki, kmr yanda ban isa na sa ki ki yi ba, to karya ki ke ki sa wani yyi," ya kalle Aneesar dake durkushe har lkcn gabnsu yace "ke tashi ki fita daga falon nn, kar kuma ki sake yin wani aikin har ki bar gidan nn yau, Aneesah ta kasa tashi daga inda take ya daka mata tsawa nace ki fita, ta mike a hankali ta bar falon shi kuma ya haye sama, cikin kuka meenah tace "momy kina jinsa ko salon shegiyar yarinyar nn ta rainani, wllh sae ta sake wanke min kayana," Hajiya tace "ke kiyi hkuri ki wankesu a washin machine meenah, ki rufa mana asiri ki rufa ma kanki asiri idan ba so kike ya xane ki ba yau kinsan kadan da aikinsa,tunda yace kar tayi komai yau to ya muka iya, sumy ke je ki ki xuba mana abinci a kan dinnin bana son jaraban Aliyu ku barsa kawae yau yanda kuka gansa kar yaci ubanku" sumy tace "tab wllh ban iya ba," ranar dae dole hajiya ta xuxxuba masu abincin, don har Aneesah ta koma gida bata yi komai ba. Like · 1 · Report · 15 minutes ago [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 16.... Ammi ta mike da sauri ta fixgo yusuf tayi masa rankwashi cikin fada tace "kana da hankali kuwa xaka jefi babanka," yusuf yace "eh, kuma idan na girma ma dukan tsiya xan mashi wnn ba babana bne," Aneesah tayi saurin kamo shi kar Ammi ta dokesa tunda dae gskya ya fada, baffan ya bude kofar hannunsa har lkcn na goshinsa yana kallon yusuf din yace "ni xaka duka idan ka girma ko," yusuf yace "eh, idan har baka daina ma Ammina ihu ba," ya gyada kai ya fice daga gidan ba tare da ya sake cewa komai ba, Aneesah ta rungume yusuf tace "yauwa kanina shi yasa nake son ka," nn fada ya dawo kanta, Ammi ta dinga mata fada wae basu da respect tunda ubansu suke ma fitsara daga ita har yusuf, Aneesah ta mike ta wanke hannunta ta dauro alwala, taxo tayi slln isha snn ta jawo kaninta suka kwanta. Washegari Ammi ta dinga fushi da ita da yusuf, ita dae bata san me tayi ba kuma har ga Allah taji ddin abinda yusuf yyi, ta xauna gaban Ammi ta marairaice murya tace "don Allah kiyi hakuri Ammi, kin ga fa jiya bayan kinyi bacci nayi ma yusuf fada Ammi," hka Aneesah ta dinga ba Amminta hakuri ta kira yusuf ma ya bata hakuri snn Ammi ta sauko, ta shirya yusuf ya wuce sch, ita kuma ta kama hanyar gidan aikinta, hka ma Ammi don gidan da take ma aiki sun dawo, ranar through out bata ga Haiydar ba sae taji wani iri, yau Monday tana isa breakfast ta fara hada masu ganin karfe takwas ya kusa sbda pretty mai xuwa makaranta don duk sauran sun gama ita ma a Higher institution take, har lkcn 'yan gidan basu tashi ba, tana cikin wanke wanke taji mutum a bayanta ta juya da sauri, yana sanye cikin bakin suit da tie yyi kyau sosai ga briefcase a hannunsa kamshin turarensa ya gauraye ko ina, ta tsura masa ido tana kallonsa yau kwana biyu knn bata gansa ba, ya sakar mata murmushi yace "Gud mrnin," ta kauda kanta tace "ina kwana," ya gyada mata kai ya dawo gabanta ya tsaya "ke kin karya ne," ta juya bata sake tanka masa ba ta ci gaba da abinda take yi, ya juyo da ita yace "me kika hada na break," tace "suna can dinnin" yace "to debo min nawa ki kawo nn," ya fadi yana nuna mata dinnin din kitchen, tace "to ai bn san yanda kke hada tean ba," "ki hada yanda kike tunanin ya kamata amma kar ki cika min suger, jez cube biyu yyi," tace "uhmm" snn ta fice daga kitchen taje hado masa nasa tean a kan table, ko da ta dawo kitchen din yana xaune kan dinning, yace "to hado min coffee plss," ta hado masa ta ajiye gabansa xata wuce ya fixgota ya xaunar kan kujera yace "ni bana break a gida ran monday, amma yau sbda ke xan yi don tare nake son mu ci," xata yi magana ya sa mata dankali a baki yace "kar ki ce min komai" hka Haiydar ya tilasta ta suka ci duk abinda ta kawo masa a tare, tean ma kanta yasa ta hado ma don coffee kawae ya sha, gabanta ya dinga faduwa kar Hajiya ta sauko ta gansu a hka, ta marairaice fuska kmr xata yi kuka tace "wllh na koshi, na fa karya a gida" ya mike yana kallonta ya kashe mata ido yace " ai de kin ci, sae na dawo, kiyi min ginger drink kanwata," ta gyada masa kai kawae, ya kalli agogon hannunsa ya bi ta garden ya tafi garage xabar motar da xae fita da. Tana gama gyara inda suka yi break din Hajiya ta sauko tare da pretty dake cewa "momy yayana ya wuce ne, wae fa da droppin dina nake son yyi tunda driver baya nn," hajiyar tace "nima wllh ko sallama bai yi min ba bby," ki karya sae nasa sumy ta ajiye ki tunda har ynxu tsoran drivin kike yi, Aneesah ta risina ta gaida su, snn ta hau sama ta gyara masu dakunansu ta wanke bathroom, tana gamawa suka tula mata kayan wanki ta wanke, ba ita ta gama wankin nn ba sae kusan karfe biyu, bbu kowa gidan duk sun fita, ta shiga kitchen a gajiye don ta girka masu abinci kafin su dawo, karfe uku saura ta gama girkin ta jera masu kan table, ta tuna Haiydar yace tayi masa ginger drink, ta koma kitchen da sauri ta shiga hada masa drink din, tana gama hada drink din ta xuba cikin jug ta saka cikin fridge snn ta juya xata bar kitchen din ta gansa jingine jikin kofa yana kallonta, yyi murmushi yace "sannu da aiki kanwata," ta gyada masa kai ta gaishesa ta fice daga kitchen din, shima ya fito ya haye sama ganin meenah a falon tsaye tana ma Aneesahn magana cikin gadara, "ke meyasa xaki hada min wanki da fararen kayana," Aneesah tace "Aa su na fara wanke wa, bn hada su da komai ba," meenah ta kai mata mari tace "karya kike munafuka, ki tabbatar kin sake wanke min su kafin ki bar gidan nn yau," tana kai wnn ta haye sama tana xage xage, Aneesah ta bi ta da kallo hawaye na bin kuncinta, ganin Haiydar na saukowa yasa ta juya da sauri xata bar wajen ya kirata, ta tsaya har ya karaso kusa da ita yace "me kika yi mata?" tayi shiru bata ce masa komai ba, ya kwala ma Meenar kira ta sauko tana kallonsa tace "gani," ya hade rae yana kallonta yace "me nace kiyi min jiya kafin na dawo," ta yatsine fuska tace "oho na manta," ya kai mata tagwayen m[truncated by WhatsApp] [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 18...... Yau friday karfe takwas da rabi Aneesah ta isa gidan aikinta don ma daurewa kawae tayi bata wani jin ddi, jin muryar Hajiyar a falo da 'ya yanta yasa ta kasa shiga ciki xuciyarta ya dinga bugawa, ganin dada bata ma kanta lkci take yi tsaye a verendan yasa tayi shahada tana karanto addu'a a xuciyarta ta shiga falon da sallamarta a sanyaye, Hajiyar na xaune sumy na kwance kan kafarta, meenah na goga abu a fuskarta madubi na hannunta, shi ko Haiydar na xaune kan dinnin yana rubutu pretty na kusa dashi, ta durkusa a sanyaye ta shiga gaida Hajiyar gabanta na faduwa, cikin tsawa tace "yanxu kike xuwa min aiki sbda kin raina ni ko? Xaki gane kuranki yau wllh wllh," a raunane ta fara ce mata bata da lfya ne, Hajiya ta mike tsaye ta yo kanta a fusace kmr me shirin dukanta tace "baki da lafiya? Ni kike gaya ma baki da lfya. ina ruwana da rashin lafiyarki ko ni na daura maki don uwarki," ganin Haka yasa Haiydar ya shigo falon ya nemi guri ya xauna yana kallon momyn tasa yace "yauwa mum maganar da nace xamuyi daxu," ya juya yana kallon Aneesar dake hawaye yace "ke tashi ki ba mutane wuri," ta kalle hajiyar da har lkcin ke tsaye kanta, hajiyar ta daka mata tsawa "don uwarki ba da ke yake ba xaki xuba ma mutane tula tulan idanuwa kmr tulu, mayya kawae" ta mike a sanyaye ta bar falon tayi hanyar kitchen, Hajiyr ta koma ta xauna tace "yauwa ina jin ka son, wacce magana ce xamu yi," ya dan yatsina fuska ya mike tsaye yace "ko kuma bari ma sae xuwa anjima, ynxu ina busy ne, ya koma dinnin din ya ci gaba da abinda yake ," sumy tayi tsaki a hankali tace "dan rainin wayo kawae," Hajiyar tace "ke baki da kunya ko, ynxu idan ya ji ki ya doke ki ki bara min baki kmr speaker ko," sumy ta mike tana bubbuga kafa ita an mata fada ta haye sama da shirin xuwa tayi kuka, Hajiyar ta bita da sauri tana cewa "lahh, to meye abun kuka nn sumy," meenah ta bi su
Chapter 10 · 0% Book details