← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 58

Sashe 35

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ni bn gane xancen nata ba ma, amma gidan mai kudine ssae abokin dad din nawa ne, kuma gidan da tsaro dayawa, matansa uku, kila aiki take masu a gidan" Mujaheed ya gyada kai yace "gud, to ynxu ya xa ayi ka fito da ita indae har kana son gnin Aneesah," Abdul ya dan yi shiru snn yace "sae naje katsina knn," Mujaheed yace "to shknn, kmr yaushe xaka tafi knn?" Abdul yace "ko xuwa gobe," Mujaheed yyi shiru yana dan naxari snn yace "to mu tafi tare mana," Abdul yace "idan hkn yyi suit dinka," Mujaheed yace "shknn ngd ssae gobe as early as 7a.m ka taho gida ka sameni, sae mu tafi da motata" Abdul yace "ok," Mujaheed ya basa hannu suka yi shake din juna snn suka fita daga Eatry din. Hajiya duk ta rude ta shiga damuwa ganin ynda Aliyu ya rame, yau kam tun safe bae ko kalli break din da ta hada masa ba har gashi kusan karfe 1, alhalin abincin jiya ma da daddare bae ci ba coffee kadae ya sha, ta xauna gefen gadon da damuwa tana kallonsa tace "haba Aliyu ka ki gaya min meye matsalarka, don Allah ka tausayamin ka gaya min me ke damunka hka, duba fa yanda ka koma," ya mike xaune yana kallonta yace "ni nace maki bbu abinda yake damuna mum," ta girgixa kai tace "ban yrda ba Aliyu, a hkan xaka ce min bbu abinda ke damunka," ya dan kirkiro murmushi yace "kawae dae bana dan jin ddi ne kwanan nn," tace "to ka tashi mu tafi asibiti ko kuma na kira maka Dr umar," yace "aa ki bari kawae mum am feelin much beta ynxu," bata ce masa komai ba ta fita daga dakin, bayan kmr minti talatin sae ga Dr umar din ya xo, da yake babba ne Hydar bae masa musu ba ya bari ya dubasa don abokin late father dinsa ne, har ya gama gwaje gwajensa bae ce ma Hydar komai ba ya fita yaje ya samu mahaifiyar tasa a kasa, tace "me ke damunsa doctor malaria ko typhoid?" likitan ya mata wani irin kallo yace "wani malaria? Kina nn xaune jinin danki ya hau har hka, haba Hajiya me ke damun Aliyu hka? Don ma yaron mai karfin hali ne, Meye matsalarsa a rayuwa?" Hajiya ta saki salati ta fashe da kuka tace "wllh doctor ban sani ba, duk kwanan nn ynda ka gansa hka yake ko abinci baya ci, shi kadae gareni doctor ban san me yasa a ransa hka ba yake damunsa, ka tambayar min shi don Allah ko xae gaya maka doctor" likitan ya shiga kwantar mata da hankali yace kar ta damu xae shawo kan koma, snn xae tuntubesa ya ji meye matsalarsa, dole Hydar ya yrda ya bi likitan gidansa don yace xae fi maida hankali a kansa a can. Karfe bakwae Mujaheed da Abdul suka yi set off xuwa katsina, bayan Mujaheed ya xuka ma Hajiyarsa karya cewar xae je kaduna kan wani case, tayi masa Allah ya kiyaye, Hka suka dinga tafiya ba ji ba gani, idan wnn ya gaji ya ba ma wnn tukin, Abdul ya juya yana kallon Mujaheed dake tuki yace "idan ka samu dan restaurant ka tsaya yunwa nake ji," Mujaheed yace "ok," hka aka yi yana samun wani dan eatry yyi parkin suka shiga, Mujaheed yace "me xaka ci?" Abdul yace "nothin much," ya karasa wajen waiter din ya fadi wine din da xa a basa aka mika masa kuwa, Mujaheed ya bude baki yana kallonsa yace "wnn kuma fa Abdul?" Abdul yace "shi kadae xan siya," Mujaheed yace "alcoholic drink knn fa," Abdul ya juya xae fita daga eatry din yace "ka siya abinda xaka siya ka fito mu wuce," can malt biyu kawae mujaheed ya karba snn ya biya kudin ya fito yana kalle kallen inda xae ga Abdul can ya gansa tsaye kusa da wani me kiosk, ya siya kwalin taba har ya kunna daya yana xuka, Mujaheed ya girgixa kai yace "ya salam," Abdul na hangosa ya karaso yana kallonsa yace "har ka gama," Mujaheed yace "mu tafi amma karka shigo min mota da cigarette dinnan don bana son warin," Abdul yace "ok, ya jefarda guntun na hannunsa, ya saka kwalin cikin aljihu yana rike da kwalban wine dinsa ya shiga mota, Mujaheed ma ya shiga ya tada motar suka bar wajen, dk da Mujaheed yy niyyar masa magana a kan abinda ya gani don ya lura free man ne shi bbu ruwansa rayuwarsa irin ta turawa yake yinsa, sae kuma ya fasa gnin har ya fara bacci. karfe uku suka shigo katsina. Like · Reply · Report · 3 minutes a[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 92..... Mujaheed ya karaso cikin dakin yana kallon pretty yace "ke wae yaushe kika fitsare ne hka Zainab," pretty ta juya tana shirin fita daga dakin tace "ba ca nayi maka ina xuwa ba," ta fice ba tare da ta jira mai xae ce ba, don wani mugun haushinsa take ji ynxu, Mujaheed ya kalle Hydar da ya lumshe idonsa ya karaso gefen gadon ya xauna yana kallonsa yace "ya dae frnd ina ta kiranka baka daga wayar ba," Hydar yyi masa shiru har lkcn idonsa a lumshe, Mujaheed yace "wae bacci kke ne ina magana kayi shiru," Hydar ya bude ido a hankali yana kallonsa yace "ina jinka, banga call din ka ba" Mujaheed ya mike ya dauko wayar yana kallo yace "ba gashi nn ba, har 3 missed cals" Hydar yace "to ban sani ba," Mujaheed ya ajiye wayar yana kallonsa yace "wae ya na ganka wani iri ne Aliyu, ko baka da lafiya ne?" ba tare da Hydar ya kallesa ba yace "lfyata lau," Mujaheed ya tabe baki yace "to Allah ya kyauta, kana ji na magana na xo muyi?" Hydar yace "ina jinka," Mujaheed yace "ae kasan son din Baffan Aneesah, Abdul?" Hydar yyi shiru bae ce komai ba, Mujaheed yace "am tokn fa Aliyu, wae don Allah me ke damunka ne" Hydar yace "ina jinka me aka yi?" Mujaheed ya daga kafada alamar shi ya sani snn yace "kasan sa?" Hydar yace "ehh," Mujaheed yace "gud, mistakenly akwae randa muka hadu dashi a hanya da Aneesah, but funnily bae ganeta ba, tun daga lkcn yake bibiyanmu yana nuna min kmr ya santa, ni ko na nuna masa xan basa mamaki idan ya sake binmu, as in d guy was vry confuse, har dae daga karshe ganin yanda ya damu yasa n karbi card dinsa nace xan kirasa duk don ya rabu damu, so just recently i thought he myt b of help 2 us nd guess wat i was absolutly ryt cos nn da kwana uku yace xae gano min inda Ammin Aneesah take, is'nt dat great, though na dan masa tambayoyi na samu informations kadan, nd kasan wani abu frnd, wllh bae gane ita ce Aneesah ba still, ina ga kmr gayen na da brain disorder, amma dae don ya maida hankali gun sanin inda Ammi take nace masa ita ce Aneesar da yake nema, amma baxae ganta ba har sae ya nemo Ammi" Mujaheed yyi shiru yana kallon Hydar ganin shi daya yake ta surutunsa, don Hydar idonsa a lumshe yake kmr mae bacci, a fusace Mujaheed yace "Hey wnn wani irin wlknci ne kke min hka Aliyu, ina magana ka mai da ni kmr wani mahaukaci kayi bnxa da ni," Hydar ya mike a fusace yace "to me kke son na ce maka ko kuma me xan yi maku, meye nawa kuma a ciki, plss don Allah ka rabu dani i beg yhu stay away frm me huh!" Mujaheed ya tsaya da mugun mamaki yana kallon Hydar da ya koma ya kwanta, yace "oohh wnders shall neva cease! don an bata maka rae a gida sae ka huce kai na kuma malam, ae ba ni na bata maka ran ba don hka sae ka sauka ka same su downstairs," a fusace Mujaheed yyi maganar, Hydar ya mike shima a fusacen ya shakesa yana huci yace "kai!!" hka Mujaheed ya bude baki yana kallonsa, Hydar yace "ka kama kanka kar ya bace mana a dakin nn," Mujaheed yyi murmushi ya cire hannun Hydar a wuyarsa ya mike tsaye yana kallon Hydar din yace "ka ci sa'a ni naxo na same ka amma da baxae mana kyau ba daga ni har kai yau," yana kai wa nn ya fice daga dakin, Hydar ya koma ya xauna kan gado ya dafe kansa yana mayar da numfashi, Aneesah ta cucesa ta cucesa, yyi daya sanin saninta, ya fada kan gado ya shige cikin blanket jin wani irin sanyi dake shigarsa. Like · 9 · Reply · Report · 1 hour ago Hauwee Jidderh Abdulkadir tnx [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 94.... Mujaheed ya juya yana kallon Abdul dake danna wayarsa yace "to ina muka nufa yallabai, gamu nn a cikin katsina," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "tun daxu nake ce wa ka bani drivin kayi ignorin dina, ynxu in ka san wajen ae sae ka kai mu naga," Mujaheed yace "hka kawae kan idona ka gama kwankwade wine kwalba daya na baka drivin ka wurga mu cikin daji, haba ae wnn ganganci ne baxa mu ce tsautsayi ba" Abdul ya juya yana kallonsa bae dae ce komai ba, Mujaheed yyi parkin yace "nasan ynxu ka dawo nml, xo ka karbi tukin," Abdul bae yi musu ba ya fito suka yi exchangin sit," Mujaheed yace "daga nn ina xa mu knn?" Abdul yace "masallaci, ba muyi azahar ba ga la'asar ya kusa," Mujaheed ya fashe da dariya ssae har da rike kansa, Abdul ya juya yana kallonsa yace "wat's funny?" sae da Mujaheed yyi dariyar mae isarsa snn yace "to mu je," Abdul ya ja tsaki ya ja motar, suka samu wani masallaci yyi parkin, Mujaheed na alwala yana kallon Abdul dake tasa alwalan, so yake yaga ko ya iya alwalan ma kuwa, Abdul ya gama alwalan ya mike a fusace yace "wae wnn kallon fa Jaheed?" Mujaheed yyi murmushi ya mike don shi ma ya gama alwalan yace "sorry" suka shiga masallacin a tare, sae da
Chapter 35 · 0% Book details