← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 58

Sashe 36

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suka idar da sllh snn Mujaheed yana kallon Abdul yace "srry fa Abdul in tambayeka," Abdul yace "am ol ears," Mujaheed yace "naga kmr kayi karatun addini ssai ko," Abdul yyi masa wani mugun kallo yace "wace irin silly questn knn kke min?" Mujaheed yace "A'a yi hkuri," har Mujaheed ya fidda ran Abdul xae sake magana ya ji yace "eh nayi, don tun ina 12 yrs na sauke qur'ani mai girma, at 14 na sauke littattafae da dama," Mujaheed ya tsura masa ido yana kallonsa xae yi magana Abdul ya rigasa yace "though ban taso gidanmu ba, gun kakana da ya haifi dad dina na taso, at 15 yrs na koma gun parent dina, kafin grand dad din nawa ya rasu knn, though nasan da gidanmu na taso ko karatun sllh ma ba iyawa xan yi ba" Abdul ya mike yana kallon Mujaheed da ya kasa daina kallonsa yace "let move, lkci na wuce wa," da yake Mujaheed na son magana da Abdul din sae ya fake da cewa, "ka bari mana muyi la'asar kawae, kaga lkci ya kusa," Abdul bae yi musu ba ya koma ya xauna, Mujaheed yace "to kana da ilimin addini hka, mai ya kai ka shan giya Abdul, nasan ka fini sanin hukuncin me yin hkn" Abdul yyi masa mugun kallo snn ya tabe baki bae ce komai ba, Mujaheed yace "hmm kayi shiru," Abdul ya dan kishingida yace "bari na dan yi bacci kafin lkcn sllhn yyi, am so exhausted," Mujaheed yyi murmushi yace "to ita Aneesar son ta kke ko me?" da sauri ya gyara xaman sa yace "Aneesah, ehh ina sonta, though ba don ina sonta nake son na aure ta ba, tun tana karamarta take min fitsara, bata da kunya ko kadan yarinyar, though ni kadae naga take ma rashin kunyar, don hka nake son na aureta ne don na dan nuna mata hankali, bayan nn kuma xamuyi soyayyar mu, don ina sonta ssae, kuma kalarta kalar xama a london ne" Mujaheed ya hade rae bae ce komai ba, Abdul yace "kuma bayan hka, na so idan na aureta na dawo masu da farin cikinsu da dad dina ya tauye masu, amma sae ta haifa min kyakkyawar dota kmr ta," Mujaheed ya mike yace "kaga mu tafi kawae ma yi sllhn a wani waje idan lkcn yyi," Abdul ya mike yace "ok," snn suka fita suka shiga motar Abdul ya ja motar suka shiga cikin gari. Karfe biyar suka isa gidan, gida ne mai girman gske, mai gadi yace baxa su samu shiga ba don mai gidan baya nn, sae dae idan suna da nmbr daya daga matansa, su kirasu, in sun yrda su shigo, sae su shiga, don baki basa shiga gidansa hka nn" Abdul yyi tsaki don shi bai ma san matan Alhajin ba, Mujaheed yace "kai baka da nmbr mai gidan ne, ka kirasa," Abdul yace "bani da," Mujaheed yyi tsaki yana kallon mai gadin yace "kmr yaushe mai gidan xae dawo," Mai gadin yace "xuwa gobe ko jibi," Mujaheed ya juya yana kallon Abdul yace "sae mu je mu kama hotel," Abdul yace "ok," suka shiga mota suka bar anguwar. Washegari da yamma Hydar ya koma gida daga gidan Dr umar, ba laifi ya dan ji sauki amma ba na abinda yake damunsa a xuciyarsa ba, Hajiya sae nn nan take da shi kmr ta mai da shi ciki, ta dinga rokansa tana lallabasa ya gaya mata meye matsalarsa a rayuwa, tayi alkawarin ko ma me yake so xata masa, shi dae ido kawae ya xuba mata yana kallonta. Like · 4 · [truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 95..... Washe gari da safe misalin karfe goma Mujaheed da Abdul suka kama hanyar gidan Alhaji suleman ko Allah ya sa ya dawo, mai gadi yace bae dawo ba stil sae gobe, a fusace Abdul yace "kai malam da'alla bude ma mutane gate su shiga, nn gidan aminin dad dina ne, so dnt tel me dat," Mujaheed ya dafa kafadarsa yace "dnt wrry guy, Allah ya kai mu goben," Abdul yyi tsaki yyi gurin mota, mujaheed na biye da shi a baya, suna komawa Hotel din da suka yi lodge, Mujaheed ya shiga bathroom yin wanka, Abdul ya sauka downstairs xuwa dan eatry din dake Hotel din ya siya wine da hamburger sae malt biyu da table water, ya koma sama, ya tar da Mujaheed ya fito daga wankan yana xaune kan gado yana danna wayarsa, Abdul ya ajiye masa malt da hamburger, ya xauna kan kujera ya bude wine dinsa ya fara kwankwada, Mujaheed ya kasa daina kallonsa, sae da ya ajiye kwalban snn Mujaheed yace "kai ni fa bna son kana shan wnn abun a gabana," ba tare da Abdul ya kallesa ba yace "ok," snn ya mike tsaye yana kallon Mujaheed yace "let get a nearest boutique mu siya kaya, coz baxan iya maida kayan nn ba, its irritatin me " Mujaheed yace "kaje ka siya ni ina da kayana a mota," Abdul yace "dnt wrry about d expense i wil take care of dat," Mujaheed yyi masa mugun kallo yace "nayi maka kama da talaka," Abdul yyi dariyarsa mai kyau yana nuna Mujaheed da yatsa, ya juya ya fice daga dakin, dariyarsa exactly irin na Aneesah, Mujaheed ya bi sa da kallo don bae taba ganin dariyarsa ba sae ranar, yyi murmushi tuno Aneesar sa da yyi, lallai jini ba wasa bane, hka kawae ya ji Abdul na burgesa, in har hka ne to bae yo halin ubansa ba. Ko da Abdul ya dawo Mujaheed na kwance yana kallo, ya ajiye masa dayar ledan hannunsa don biyu ya shigo da, Mujaheed ya mike xaune yace "wnn fa," Abdul yace "kaya na siyo mana. Tunda kai baxa ka iya siya mana ba" Hydar na kwance Hajiya ta shigo dakin tana kallonsa tace "son baka sha tean da yawa ba," yace "ya isheni mum," ganin yanda duk ta daga hankalinta a kansa ya sa ya mike tsaye ya shiga ciro kayan da xae sa tace "ina kuma xaka Aliyu," yace "xan dan fita mum," hkn yasa ta dan ji ddi, tace "to shknn me xa a girka maka kafin ka dawo," yace "ko ma me kuka girka xan ci mum," har bakin mota ta rakosa tayi masa Allah ya kiyaye duk da mugun karfin hali yyi ya ja motar ya fita daga gidan don bae ma san inda xa shi ba. Yyi tafiya mai nisa ya samu kansa da shan kwanan gidansu Mudatheer, a hankali yyi parkin dai dai kofar gidan, ya kife kansa da steerin motar, ya kai kusan minti goma a hka snn ya fito ya shiga cikin gidan bayan sun gaisa da mai gadi, ya danna bell ummi ta bude masa kofa, tana ganinsa kuwa ta hade rae don tasan dole sae Aneesah tayi kuka yau, ta dae gaishesa ya amsa da dan fara'arsa ya shigo falon yana tambayrta mumy, sae da ta fara sanar da mumy xuwansa snn ta shiga daki ta tar da Aneesah xaune gaban madubi ta gama shirinta don fita xasuyi da Mudatheer gaba daya, tace "Aneesah ana nemanki a falo," Aneesah ta mike tsaye da sauri tace "waye?" don a tunaninta Mujaheed ne, ummi tace "wnn yayan naki ne," gaban Aneesah yyi mugun faduwa, jikinta yyi sanyi, badan wani abu ba da baxa ta je gun Hydar ba don ita tsoronsa ma take ji ynxu, ta juya tana kallon Ummi dake kallonta tace "ummi xo ki rakani," Ummi tace "A'a ni baxan je ba, ynxu gun coursemate dina xanje na karbo wani book kafin ya Mudatheer ya dawo," Aneesah bata ce mata komai ba ta fita daga dakin ta shigo falo a sanyaye ta tar da shi suna gaisawa da mumy, ta nemi gu ta xauna baki bakin kujera kamar mara gskya, sun kai minti biyar a hka snn ta gaishesa a hankali, ya dago yana kallonta bae ce komai ba, hkn ya sa ta sunkuyar da kanta, can bayan kmr wani minti biyar din ya kalleta bbu yabo bbu fallasa yace "kin duba waec result din ki?" ta dago tana kallonsa ta girgixa masa kai, alamar Aa. Like · Reply · More · 5 minutes ago [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 96..... Hydar ya kauda kansa kmr baya son maganar yace "je dauko hijab ki gaya ma mumy xa mu je cafe ynxu" ta dan yi shiru snn tace "ya fito ne?" yyi banxa da ita har lkcn baya kallonta, ta mike tsaye kmr xata yi kuka ta tafi dakin mumy ta gaya mata, mumy tace "da sae ki gaya mana kinyi waec, ko da Mudatheer ne ba sae ku je ya duba maki ba, ke dae Aneesah akwae shirme," ta dan yi murmushi mumyn tace "to shknn amma kar ku dde kinji Aneesah," tace "to mumy" snn ta shiga daki ta cire mayafin jikinta ta saka hijab, ta dawo falon, kallo daya yyi mata ya kauda kansa ya mike yyi hanyar fita daga falon ta bi sa a baya gabanta na faduwa, a compound suka hadu da Mudatheer ya dawo, ya gaishe da Hydar da fara'arsa snn yace "xaku fita ne," Hydar yace "no, waec result xan duba mata," Mudatheer yace "maimakon ki gaya min na duba maki 'yar birni, waec ai ya dde da fitowa," Aneesah tayi murmushi bata ce masa komai ba ganin Hydar, Mudatheer yace "to gashi kuyi magana da yayanki tun daxu yake son magana da ke," Aneesah ta dan sace kallon Hydar ta karbi wayar daga hannun Mudatheer dake mika mata, yace in kun dawo na karbi wayar, yana kai wa nn ya shiga cikin gida, ta kara wayar a kunne a hankali tace yayana, yace "kanwata," ta dan yi dubara xata juya suka hada ido da Hydar dake kallonta, ta kasa juyawar da tayi niyyar yi, kuma ta kasa dauke idonta daga nasa, duk kiran da Mujaheed ya dinga yi mata kasa amsawa tayi, Hydar ya juya yyi hanyar gate ta bi sa a baya ta katse kiran Mujaheed din, yana isa kusa da motarsa ya xaga ya shiga motar ta karasa daya bangaren jikinta a sanyaye ta bude ta shiga, Allah sarki yayanta da shi ne
Chapter 36 · 0% Book details