← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 58

Sashe 27

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mahaukaciya, daga karshe ta saba gyale wae xata bi sa gida ta ba shi hkuri duk a rude take, Aneesah dae na durkushe tsakar dakin tana kuka, har shatu ta fita ta dawo kmr an hankadota cikin fushi tace "kuma maxa ki dauki bokitin gyadata ki koma dandali ki tabbatar kin sayar min gaba daya idan ko ba hka ba kar ki kuskura ki dawo min gida, shegiya kawae mugu 'yar bakin ciki," tana kai wa nn ta fice. Aneesah ta kife kanta a kasa tana kuka mai ban tausayi Amminta kawae take tunawa, da kyar ta lallaba ta mike ta dauki bokitin gyadar ta fita daga gidan, a hanya suka hadu da mudatheer ya kirata da kmr baxa ta je ba, har tayi gaba ta dawo, yace "shatu ta doke ki knn," tayi shiru bata ce komai ba tana goge hawayen fuskarta, ya nuna mata benchi ta xauna, bata yi musu ba ta xauna, yace "dandali xaki" ta gyada masa kai, yace "meyasa tun tuni baki je ba sae ynxu, gashi har kusan ten, ae an kusa tashi ma," bata ce masa kmai ba, yyi murmushi yace "me kika yi ta doke ki?" xata yi magana ta fashe da kuka, yyi shiru yana kallonta har tayi mai isar ta, snn ya sake tambayarta me tayi, ta kwashe duk abinda ya faru ta gaya masa, yyi dariya xae yi magana, ta mike a fusace xata bar wajen ya riko hannunta da sauri yace "Haba 'yar birni ni malam tanko ne ya ban dariya," tayi tsaki ta dawo ta xauna, yace "to wae baki gaya min hadinki da su shatu ba har ynxu" tayi shiru, yace "yau ma baxa ki gaya min ba knn" tace "sbda me kke son sani?" yace "i just want 2 knw a bit about yhu, kinga i may b leavin in 3dayz tym" ta wara ido tace "wucewa xaka yi?" yace "yes, na gama abinda ya kawo ni," Aneesah tayi shiru duk sai ta ji ba ddi, xata yi magana sae ga Zano da kawayenta sun dawo daga dandali, tana ganinta ta mike da sauri gabanta na faduwa tace "na shiga uku mudatheer xata gaya ma mama, kuma ban ma gama saida gyadar ba, ya ce nawa ne gaba daya, tace "dari uku ne ina ga," ya ciro dari biyar ya mika mata tace "aa ni ka rike kudin ka kawae," ya harareta yace "xaki koma ki kara shan wani dukan kuwa," ta karba tana kallonsa, tace "to gyadar fa?" ya ce "ki koma gida da shi, sae kice su garba ne suka baki kudin xata ji ddi tunda mayyar kudi ce," Aneesah tace "to bbu canji," yace "eh ki kai mata hka," tayi masa gdya ta mike jikinta a sanyaye ta kama hanyar gida, tana tunanin shawarar da karime ta bata ranan bayan ta bata lbrinta tun daga farko har ixuwa ranar da baffa ya kawota kauyen, karime tace ta gudu kawae amma ta kasa gudu wa daga kauyen kuma ta rasa dalili, kwata kwata bata sha'awar barin kauyen ita kam ta rasa meyasa, don wani lkcn ko tunanin gida bata son yi, a hka ta isa gida gabanta na faduwa a xuciyarta tana cewa "Allah yasa Zano bata gaya ma shatu ta gan ta da mudatheer ba, amma sae ta samu ma bata karaso gida ba, shatu na ganin dari biyar ta rikice ta dinga sa ma Aneesah Albarka ba tare da damu da inda ta samo ba ma. Washegarin ranar sae ga malam tanko ya xo da daddare, shatu ta lallabata ta fita, bata yi masa musu ba ta shiga rubabbiyar motar tasa, sae washe hakora yake yace "amaryata muje gun sule mai suya in dan siya maki nama," ta girgixa kai tace "bana ci," yyi dariya snn yace "to muje in xaga dake kauyen ko ya kika ga," gabanta ya dinga faduwa ga tsoran shatu, ba tare da ta sake wani tunani ba tace "toh," yyi murmushi yace "yauwa Amaryata, snn ya tada motar, ya ja ta," shatu na leke ta katanga, tana ganin hka ta sauke ajiyar xuciya ta daga hannu sama tace Alhmdllh bata tona min asiri ba, 'yar albarka. [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 55..... Aneesah dae bata tanka ma malam tanko dake ta sharara mata surutu a motar ba, hasalima kauda kanta tayi tana kallon glass din motar, ita duk kyankyamin motar ma ta isheta, yace "Haba amaryata ya hka ina ta magana kin min shiru," nn ma bata tanka sa ba, har suka isa gun sule mai nama, ya siya naman dari da hamsin ya bi ta shagon lado ya siya pure water leda biyu snn ya dawo ya shiga motar rike da naman da ruwan ya mika ma Aneesah yana washe rubabbun hakoransa, tayi kmr bata san yana mika mata ba, ya ajiye gefenta yace "sannu amaryata," ko kallnsa bata yi ba har ya ja motar suka bar wajen, taga yyi parkin wajajen gonannakin mutane, ko ina duhu sae dan hasken wata, ya kamo hannunta yace "amaryata ci nama," ta fixge hannunta gabanta na faduwa tace "meye hka?" ya dan hade rae yace "nama nace kici," a fusace tace "ban ci, ka ci kayanka nace mka yunwa nke ji ne" tana fadin hka ya fixge dan mayafin dake kanta yace "ke kar fa ki kawo min raini, kin san ko ni wanene," ta fara kkrin bude motar xata fita ya fixgota yace "ina xaki," ta hankadesa da sauri tace "to motar ta ubana ne da baxan fita ba," yace "ae baki isa ba yarinya sae kin biya min bukatata yau, cikin kwanaki uku na kashe maku fiye da dubu daya, hakosu nace ina yi a rami" ta yo waje da ido a tsorace ta fara kkrin bude motar ya rikota yana kkrin yaga rigar jikinta tace "nashiga uku, meye hka, malam ka rabu dani ni ba 'yar iska bace," yace "ae nima din ba dan iskan bne, kudina da kuka ci xan amsa ta nn," bae ko damu da haukan da take yi ba ya matse ta yana kiciniyar cire mata kayan jikinta, ta fasa ihu, amma bbu mai jinta dan gurin kmr daji yake, ta wanka masa wani lafiyayyan mari tare da basa wani naushi a ido da karfinta, ba shiri ya saketa bayan ya saki 'yar karar axaba, hannunta na rawa ta shiga bude motar ya budu xata fita ya fixgota ta yakushi fuskarsa ta fice a guje, ko dankwali bbu a kanta, gudu kawae take a tsorace tana bin hanyoyin da ta san xae sada ta da gida, garbebe da lado ta hadu da a wani corner suna ta tuntsirar dariya suna lbrin irin bata wata yarinya hajjo da suka yi jiya da daddare, tana ganinsu ta juya da sauri ta canxa hanya, ji tayi lado na cewa kae garu ga 'yar birnin nn ita ce, suka ko bita a guje, ita ma gudun take kmr xata tashi sama, cikin ciyawa ta labe jikinta na rawa har suka wuce ta da gudu, gabanta ya dinga faduwa ga tsoran kar maciji ya sareta a wajen, ta kai kusan minti goma a cikin ciyawar gudun kar ta yi gaba su hadu kuma, daga karshe wata hanyar ta canxa kuma, ta dinga gudu tana waige waige tana kuka kide kide ta dinga ji daga nesa alamar ta kusa dandali, ta tuna mudatheer yace ta xo dandali xae nuna mata abu, bata bi ta dandalin ma ba don bata san ko sun yi can ba ta sake canxa hanya tana dan tafiya da sauri da sauri tana waige waige, ji tayi ta ci karo da wani katon dutse ta fasa ihu tayi kasa xata fadi taji an yi saurin rikota su ka fadi a tare duk da bata wani buge ba dan kan wanda ya kamota ta fada sae da ta fashe da kuka, taga ya ciro wayarsa da sauri yana kkrin haska fuskarta yace "Goddam Yhu baki kalln gabanki ne kina..." yana haska fuskarta da wayarsa taji ya dan koma baya da sauri yyi tsit, ita ma shirun tayi tana ta kallon fuskar dake gaban screen din wayar, ganin ya ki daina haska ta ne yasa ta fixge wayar daga hannunsa ta shiga haska fuskarsa ita ma, wani kyakkyawan handsome guy idonta yyi tozali da, ta tsura ma manyan fararen idanunsa nata idon, ta saukar da kallonta kan pink lips dinsa dake ta kyalli, wayyo ya Haydar dinta exactly, fixge wayar yyi daga hannunta ita ma, ya tura ta ya mike tsaye yace "kina tafiya kmr wata mara saiti dubi yanda kika min da jikina," bata ce komae ba ta fara tafiya a sanyaye ya fixgota yace "cnt yhu thank me, da na barki da kin fasa kai yarinya," ta fixge hannunta ya sake fixgota ya ja ta suka xauna kan dakalin da yake a xaune, yace "amma fa ke kyakkyawa ce, wait ko ma dae kece mudatheer yace na xo na gani a wancan gurin haukan naku?" ya fadi hkn yana nuna mata dandali, tace "lah kasan Mudatheer ne?" ya gyada mata kai yace "yea sch son dina ne muna sec sch, nn yake service ae, amma gobe xai gama shine yace na xo naga yanda kauye yake tunda ina garin," ke kuma naga baki yi kalan 'yan kauye ba, hw come kike kauye, ko dae hutu kika xo kema, ya sunanki, me ma yake sa ki gudu da daren nn, baki tsoro baki dauki fitila ba Aneesah tace "kai wnn irin tambaya hka sae kace dan jarida," yyi dariya da ya bayyana dimples dinsa, ta tsura masa ido tana kallo, Haydar kawae take tuna wa, ya daura hannu a kanta ya wara idonsa yace "ya dae" ta buge masa hannu tace "meye hka," yace "ohh sowie bby," ta tabe baki a xuciyarta tace "wnn dae dan iska ne dama yyi kama da su," ta mike xata bar wajen ya fixgota har tana faduwa kansa yace "ke baki gaya min sunanki ba," tace "A'a meye haka malam," yace "sae kin gaya min sunanki xaki bar nn," d[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 57..... Kamar daga sama Aneesah taji abu ya buge ta da karfi, daga nn kuma bata sake sanin abinda ya faru
Chapter 27 · 0% Book details