← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 58

Sashe 40

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

snn Ammi ta kirata, ta juya tana kallon Ammin bayan ta amsa, Ammi tace "Aneesah dama abinda ya faru da ke knn, dama kauye baffanki ya kai ki, meyasa baki son gaya min irin abinda kika fuskanta Aneesah" Aneesah tayi shiru bata ce ma Ammi komai ba tana kallonta, Ammi ta girgixa kai hawaye cike idonta tace "Allah ya saka mana Aneesah, ba mu da abinda xamu ce da ya wuce hka" ta kamo hannunta a hankali tace "Aneesah ina fatan wahala bata sa kin yasar da mutuncinki da darajar ki a waje ba," Aneesah ta girgixa ma Amminta kai tana hawaye tace "A'a Ammi," Ammi tayi shiru tana kallonta, can kuma tace "to shi kuma wnn da suke tare da Abdul waye," Aneesah ta share hawayenta tace "ya Mujaheed sunansa, shi ya dauke ni daga kauye ya dawo dani Abuja, abokin ya Hydar din ne, yana da kirki Ammi," Ammi tana kallonta tace "da ya daukeki a kauyen ya dawo dake nn ina ya ajiye ki?" Aneesah tayi shiru tana kallon Ammi snn a hankali tace "gidansa," Ammi tace "gidansa? Kike me a gidansa?" Aneesah ta kasa cewa komai har sae da Ammi ta sake maimaita mata tambayar snn tace "Ammi ko ina nemana ake wae xa a kasheni ni bansan me nayi masu ba, harda Hajiyarsu ya Hydar ma, shine daga baya ya kaini gidan maman wani abokinsa nake tsayawa a can, suna da kirki gidan ssae Ammi," Ammi tace "kin kwana gidan nasa ne Aneesah kar kiyi min karya," da sauri ta girgixa ma Ammi kai tace "A'a" Ammi tace "to Allah ya taimakesa kmr yanda ya taimake ki," sallamar da suka ji daga bakin kofa yasa Aneesah ta mike da sauri tace "Ammi shine," Ammi na kallonta tace "to ya shigo," ta fita da sauri ta samesa tsaye, tace "wae ka shigo," ya bi ta a baya har suka shigo dakin, suka gaisa da Ammi da fara'arta tana tambayarsa ya gajiya, Ammi tace "a xubo maka abinci," Mujaheed na kallon Aneesah dake kallonsa yace "ehh Ammi a xubo," Aneesah ta mike ta kawo masa abincin ta ajiye gabansa ta koma ta xauna, hira suka dinga yi da Ammi yana cin abincin, sun yi hira ssae fiye da yanda suka yi da Hydar ma kmr da can sun saba da juna, Mujaheed bae bar gidan ba sae kusan karfe sha daya, Aneesah ta fita rakasa bae ce mata komai ba har suka iso bakin kofa snn ya juya yana kallonta bbu yabo bbu fallasa yace "ki koma gida," yana fadin hka ya fice daga gidan, ta juyo jikinta a sanyaye ta koma daki, Ammi tace "amma yana da kirki Aneesah, shima iyayensa a nn garin suke," Aneesah tace "aa yace min suna malaysia," duk surutun da Ammi ta dinga mata kan Mujaheed hankalinta baya gun, ta rasa dalilin da yasa suke mata hka, ganin Ammi na shirin kwanciya lura da tayi cewar 'yar ta ta ba jin yin hiran take ba, yasa Aneesah tace "kinsan me Ammi," Ammi na kallonta tace "sae kin fada," Aneesah ta dan yi shiru snn a sanyaye tace "shine fa wanda ya taba fasa ma Yusuf ball dinsa ya basa dubu biyu," Ammi ta tsura mata ido tana kallonta, Aneesah ta hau kan gado tana kallon Amminta tace "sae da safe Ammi," tayi kwanciyarta tare da lumshe ido. washegari tun da sassafe Abdul ya xo gidan, Aneesah na sharan tsakar gida ta mike tsaye tana kallonsa har ya karaso cikin gidan snn ta gaishesa, ya amsa ya tambayi Ammi fa, Aneesah ta nuna masa daki, ya gyada mata kai snn ya ciro wayarsa ya kira Mujaheed yace "hy ka taho gidansu Aneesah ynxu, just want 2 hand over d documents over 2 yhu" yana gama fadin hka yyi sallama ya shiga cikin dakin. Ko minti ashirin ba ayi ba Mujaheed ya taho, shima ya shiga dakin bayan sun gaisa da Ammi Abdul ya mika masa takardun hannunsa, Mujaheed na murmushi yace "no Abdul, sae anjima a kotu xaka fito da wnn," kan Abdul yace komai wayar mujaheed ya shiga ring da kmr baxae daga ba ganin Hydar ne sae kuma ya dan tabe baki ya daga, Mujaheed yace "what?" bayan ya gama jin abinda Hydar yace, ya mike tsaye da sauri yace "subhanallahi," Abdul na kallonsa yace "me ya faru?," hka ma Ammi. Gobe baxa ku samu post da wuri ba sisters, shi yasa na daure nayi wnn, muna da bikin sisterna hidimomi sun min yawa wllh, kawae ina managing kaina ne, kar kuma aji shiru wata 'yar albarkan tayi amfani da sunana tace sae bayan wata shidda xan karasa Aneesah, a fara wani sabon cece kuce kan Khaleesah, littafin da kila ma nn da kwana hudu idan na maida hankali xan karasa shi, masu amfani da sunana suna laka min sharri akan abinda ban ce ba kuma ban san anyi ba suji tsoron Allah su daina, ni ban masu komai ba, ban ma san su ba, su tausayamin su daina sawa ana criticizing dina. Kila daga Aneesah ma baxa a sake ji na ba bare a xageni. Allah ya bamu alkhairi. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 104.... Mujaheed ya maida wayar cikin aljihunsa fuskarsa bayyane da damuwa, Abdul yace "wae me ya faru?" Mujaheed yace "wae kanninsa ne suka yi hatsari a hanyarsu ta dawowa daga lokoja, ko uban me ya kai su lokoja oho," Ammi tace "ya xaka ce hka Mujaheed kai da xaka masu addu'ar Allah ya basu lfya," Mujaheed bae sake cewa komai ba, Abdul yace "dama yana da wasu kannin bayan wnn warce nake ganin hotonta a wayarka?" Mujaheed yace "kaninsa uku ai duk mata," Ammi tace "to Allah yasa da sauki," Mujaheed yace "Ameen, bari muje asibitin" Abdul ya mike suka fita daga dakin bayan sun mata sallama, a kofar gida suka tar da Aneesah ta dawo daga debo ruwa, kallo daya Mujaheed yyi mata ya dauke kai yace "baki da hankali kike daura ruwa a kai," bae saurari mai xata ce ba yyi gun motarsa Abdul na biye da shi a baya. Ko da suka isa hsptl din a reception suka tar da Hydar xaune, pretty na xaune gefensa ta kifa kai tana kuka, Mujaheed yace "ya dae frnd, hope its nt critical, su biyun gaba daya suka je lokojan? to wae ma me suka je yi a can Hydar," Hydar ya mike cikin fada yace "ka tambayeni Mujaheed? Ka tambayi uwarsu, Ae wllh tllh naga abun yafi karfina cire hannuna kawae xanyi, wnn ae bala'i ne da masifa, yara an sake su kmr wasu akuyoyi, basa can basa nn, ka shiga kaga ko xaka iya kallonsu Mujaheed," Mujaheed yace "innalillahi wa inna 'ilaihi raji'un," Abdul ya karasa ward din da ya lura suke, gnin ynda likitoci ke sintiri Mujaheed ya kasa binsa, ko minti biyar ba ayi ba ya fito ya xauna kan kujera yana girgixa kai, da ganinsa kasan bae ji ddin abinda ya gani ba, ya juya yana kallon Hydar yace "shawarar da xan baka kawae a fita da su waje, bbu abinda xa a iya masu a nn, ku fita dasu kawae," Hydar yace "abinda ya kai su can lokoja ya xo ya fita dasu wajen amma ni bbu ruwana," Mujaheed xae yi magana Hajiyarsa da kanwarsa suka shigo da wasu mata har uku, basu ko kallesu ba suka yi cikin ward din, da daddaya da daddaya suka dinga fitowa da kuka. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 106.... Da yamma Hydar ya shigo gidan, Ammi ta ba shi abincin da ta girka ya kai asibiti, Hydar yace "Ammi da ma kin bar ba kanki wahala don ban tsamman suna iya cin abincin ba ma, wahalar da suka dauko ma kansu yafi karfin su ci abinci, ina ga da daddare ma xasu tafi india. " Ammi tace "wae kai meyasa kke hka Hydar, yau ko ba kanninka bane baxa ka ji tausayinsu ba bare kanninka uwa daya uba daya, haba Hydar" yace "a'a Ammi ni bance baxan kai masu ba ai xan kai," Ammi tace "to bana son kana irin wnn maganganun, Allah ne ya kaddara masu hkn," Aneesah dae na xaune tana kallonsu don ko da ya shigo ma yi yyi kmr bae ganta ba, Ammi tace "baki iya gaisuwa bne ke," ta dan wayance tace "A'a naga kuna magana ne," ta juya tana kallon Hydar din tace "ina yini ya Hydar," yace "lfya lau," Hydar ya karbi basket din da Ammi ta ajiye masa yace "to xan tafi Ammi, Allah ya saka da alkhairi," Ammi tace "da yaushe xasu tafi yau?" Hydar yyi shiru yana dan tunanin snn yace "ina ga xuwa bayan maghrib jirginsu xae tashi," Ammi tace "ummanka xata bi su ne," Hydar yace "A'a yayarta ce xata bi su da kanwar dad dina sae mum din Mujaheed," Ammi tace "to Allah ya sauwake masu ya basu lfya," Hydar yace "Ameen Ammi," Ammi ta juya tana kallon Aneesah tace "tunda yau xasu tafi da Aneesah kin shirya kuje ki gaishesu," gaban Aneesah yyi mugun faduwa ta kasa cewa komai sae kallon Amminta da take, shi kansa Hydar sae da ya dan ji wani iri, amma yyi saurin cewa "to ta shirya mu tafi mana," Ammi ta kalleta tace "ki shirya kuje Aneesah," Aneesah ta gyada mata kai, Hydar yace "ina jiranki a mota" snn ya fita, ta mike a sanyaye ta dauki Hijab dinta milk colour har kasa ta sa, snn ta dan gyara fuskarta, Ammi tace "amma fa kar ku dde Aneesah kinji, naga yana da kirki ne shi yasa nace kije," Aneesah tace "to Ammi" snn ta saka takalminta ta fita taje ta samesa a mota. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By khaleesah Haiydar 105..... Aneesah da Amminta suka dawo gida jikinsu a sanyaye ranar daga kotu, Rayuwa knn dama watarana sae lbri, kuma Hkuri shine wadata, Abdul ne yyi drivin din a motar Hydar ya mayar da su gida, Hydar ko na xaune gefensa a gaba, Mujaheed dama daga kotu yana shiga motarsa yyi gaba, suna isa gida bayan Aneesah da Amminta sun shiga, Hydar ya juya yana kallon Abdul yace "kar ka damu frnd, nn da 'yan watanni sae mu sake tada
Chapter 40 · 0% Book details