Sashe 6
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
tana jiran Aneesar ta xuba masu, Aneesah ta karaso dinning din bayan ta wanke hannunta ta shiga tambayarsu abinda xasu ci suna bata amsa a walakance cikin gadara ita kuma tana xuba masu, wani ma sae ta gama xuba masa xae ce bashi yake so ba kuma ta xuba masa wani, tana cikin xuba ma Hajiyar Haiydar ya sauko kasa ya karaso dinning din ya ja kujera ya xauna yana kallon idon Aneesah, tana gama xuba ma Hajiyar ta juyo inda yake ba tare da ta bari idonta ya hadu da nasa ba tace "me xan xuba maka......" a hantare Hajiya tayi saurin katseta tace "'yan aiki basa serve dinsa, shi da kansa xae xuba kayansa, ki bace mana da gani kar mu kware," ta sunkuyar da kanta ta juya xata bar wajen yyi saurin cewa "A'a ta xuba min mum na gaji dayawa," Hajiyar ta juyo tana kallonta tace "sae ki dawo ki xuba masa," a hankali ta tako har inda yake a xaune ta ja plate ba tare da ta kallesa ba tace "me kke son na xuba maka," ya tsura mata manyan idonsa yana kallonta amma taki kallonsa kanta na kasa, a hankali taji yace "to ae bn san me dame aka girka ba nn" shi dae so yake kawae su hada ido, amma ba tare da ta kallesa ba still tace "akwae fried rice da plantain, cous-cous da miyar kwae, jollof din taliya, farfesun kifi, farfesun kayan ciki da na kaxa, sae cream salad," yyi shiru yana kallonta, gabanta ya shiga faduwa, kar dae ya sake ja mata wani dukan ta dan juya ta sacii kallon hajiyar dasu meenah taga dukkansu hankalinsu na kan abincinsu, pretty kadae ce ke kallonsu, ta sunkuyar da kai tace "ina fatan ka fahimceni, me xanyi serve dinka," taji yyi mata shiru, hkn yasa ta dago kanta a hankali tana kallonsa, suna hada ido taga ya wara idanunsa yyi murmushi alamar jin ddin sun hada ido, dama idonta kawae yake son ta daura kan nasa, ta hade rae ta kauda kanta, murya can kasa yace "ke me kika ci?" ta hararesa a hankali tace "wnn ba matsalarka bace malam," yyi murmushi bai ce komai ba, Hajiya ta dago tana kallonsu tace "A'a har ynxu bata xuba maka bne son, ko duk abincin basu maka ba ta girka maka sabo," ya girgixa mata kai yace "A'a taje kawae anjima sae taxo ta xuba min," yana fadin hka Aneesah ta juya ta fara sauka daga dinning din Hajiya ta daka mata tsawa "ke! Ke wace irin yar kauye ce,uban wa ya baki ixinin wucewa daga yayi magana sae kiyi gaba kmr wata tababbiya," yace eh xata iya wucewa mum, anjima xan nemeta," Hajiyar ta galla mata harara taci gaba da cin abincinta. Haiydar bae tashi kiran Aneesah taxo tayi serve dinsa ba sae da kowa ya watse daga dinning din suka haye sama, ta karaso dinnin din ba tare da ta kalli inda yake ba fuskarta a hade tace "me xan xuba maka," ya mike tsaye yana kallonta yace "nace ke me kika ci," ta galla masa harara gabanta na faduwa don tsoro yake bata tace "ina ruwanka malam, ni kaji dani na bar nn wajen," ya dan kalli hanyayr stairs ko wani na xuwa ya ga ba kowa, ya fixgota yace "ae sae kin gaya min me kika ci ke idan ba hka ba sae dae mu kwana nn" ta tsorata sosai jikinta ya dauki rawa lkci daya ta fara hawaye muryar ta na rawa tace "nashiga uku na lalace ka rufa min asiri ka rabu dani wllh ni ba 'yar iska bace," hkn ya basa dariya, ya wara mata ido har lkcin hannunsa na kan kafadarta yace "dagske" ta gyada masa kai tana hawaye sosai, ya sake ta yace "to xo ki xuba min fried rice da plantain din," jikinta na rawa ta xuba masa abinci don duk ya tsoratata, tana gama xubawa kuwa ta juya xata bar wajen yyi saurin kamo hannunta ya dauki plantain daya ya sa a baki snn ya dauki wani ya kai bakinta yace "ina xaki kuma, ae dolen ki ma tare xamu ci, idan ba hka ba wllh baxa ki bar nn ba, kin dae ji nace wlh, oya bude bakin" ta dafe kirji tayo waje da ido tace "ni? Ka rufa min asiri wllh wanke wanke xanyi na koshi," ya mike tsaye ya tsaya gabanta yana kallonta ta koma baya ta jingina jikin fridge a tsorace tana hawaye, yyi murmushi yace fridge din xaki shiga, Ta fashe da kuka tace, "kanae ma darajan Allah ka rabu dani nace mka wllh ni ba 'yar iska bace, ka tausaya ma rayuwata ka rufa min asiri ka kyaleni" [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: haleesat Haiydar's post