Sashe 51
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
kauye ya kai ni a kaduna," Hydar yyi shiru snn yace "Ammi fa?" cikin kuka tace "ya Hydar ban ga Ammina ba amma yayana yace xae samo min ita," Hydar yace "gun wa kike ynxu?" tace "gun yayana," yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed, wnn karon dae Hydar bae kallesa ba, Hydar bae sake ce mata komai ba ya kauda kansa, ganin yyi shiru ne ya sa tace "ya Hydar ka gaya min wa ya kawo ka nn, me kayi?" ba tare da ya kalleta ba yace "ca akayi na sace ki," ta fashe da kuka tace "wa yace hka ya Hydar?" Hydar yace "baffanki," kuka ta shiga yi ssae, ya dagota ya sa hannu yana share mata hawayenta yace "kar ki damu Aneesah, in'sha Allah komai ya xo karshe ki kwantar da hankalinki," ta gyada masa kai kawae, ta juya bata sake ganin Mujaheed ba, ta tsayar da kukanta ta mike tsaye da sauri tace "ya Hydar ina yayana?" bae ce mata komai ba ya tsura mata ido, ta fara waige waigen neman Mujaheed, Hydar yace "ki duba sa a waje," ta fice da sauri ta gansa xaune daga waje, tace "yayana," ba tare da ya kalleta ba yace "kun gama?" ta gyada masa kai, ya mike ya shiga inda Hydar yake yace "sae mun hadu a kotu ran monday," Hydar yyi shiru yana kallonsa ganin ya juya xae wuce ne yasa yace "so early?? Bbu bayanin komai jaheed?" Mujaheed ya juyo yana kallonsa yace "bayanin me?" Hydar yyi shiru yana kallonsa can kuma yace "shknn Allah ya kiyaye hanya," har mujaheed ya juya xae wuce sae kuma ya fasa ya juyo ya dawo ciki yana kallon Hydar yace "kar ka damu Aliyu gobe xan dawo a kwae lbri, ynxu sauri nake wllh" yana gama fadin hka yyi murmushi yyi pat din shoulder dinsa yace "c yah," snn ya juya ya fita Hydar ya bi sa da kallo, Mujaheed ya kalli Aneesah dake tsaye daga bakin kofa a hankali yace "ki je kuyi sallama," tace "to ka jirani" ya gyada mata kai ta karasa kusa da Hydar a sanyaye tace "ya Hydar mun tafi," yyi shiru yana kallonta snn yace "ina xaku ynxu?" ta sunkuyar da kai tace "ni da yayana xamu wuce gida," ya dauke kansa yace "ok," Aneesah ta juya hawaye cike a idonta ta fita ta samu Mujaheed tsaye a waje ya jingina da bango idonsa rufe yana jiranta, tace "yayana," ya bude idon yana kallonta bae ce komai ba yyi gaba tana biye da shi a baya har suka fita ya bude mata mota ta shiga snn ya xaga ya shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen. [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 76..... Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude motar xata fita ya kirata a nutse, ta koma ta xauna tana kallonsa, yace "kinji ddin ganin Hydar yau ko?" ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, ya kira sunanta ta dago a hankali tana kallonsa yace "magana nake maki" tace "yayana a ina ka san shi to" yace "ki amsa min tambayata," ta dan karyar da kai ta marairaice tace "ehh mana ssae ma," ya gyada kai yace "to yyi kyau," ya bude motar ya fito ya bar ta a ciki, ta bishi da kallo har ya shiga cikin gida snn ta fara kuka, tayi mai isarta ta fito ita ma ta shiga gidan a sanyaye, yana kwance falo ya lumshe idonsa, ta karaso falon kmr bata son taka tiles din dake shinfide a falon, ta isa gabansa ta sulale kasa tana kallonsa a hankali ta shiga kiransa "yayana," ya bude ido yana kallonta, ta sunkuyar da kai hawaye na xuba idonta, ya mike xaune yace "ya akayi," ta girgixa masa kai bata ce komai ba, yace "ko na sake maida ke gun Hydar din ne?" ta tsura masa ido tana kallonsa bata ce komai ba, ya mike tsaye yace "fine! Sae ki je ki harhada kayanki," yana kai wa nn ya juya ya bar wajen da sauri ya haura sama, ta fashe da wani sabon kukan ta kife kanta kan kujera. Baffa ne xaune hankalinsa kwance a falonsa yana kallon tashar bbc, Hajiya zuwaira na xaune gefensa tana waya, Abdul ya shigo falon da jakar kayansa ya xaune kan kujera yana kallonsu, shehu yace "ya dae guy na ganka da katuwar jaka hka?" ba tare da ya kalli mahaifin nasa ba yace "yau xan kama hanyar london ne dad," baffa ya dan sace kallon Hajiya da ta kauda kanta tana dan murmushi yace "a haba dae guy, har ka gama hutun," Abdul yace "ni nama rasa me ya xaunar da ni har ixuwa ynxu a Nigeria yau fa watana kusan biyar," Hajiya tace "ae shine son, kar ma kaje ka samu matsala gurin aiki," baffa yace "shknn son Allah ya kiyaye, kana bukatan wani abu ne?" Abdul ya mike ba tare da ya kallesa ba yace "ba komai," ya ja jakarsa ya fice daga falon, baffa yace "amma driver ne xae kai ka airport ko?" basu ji ya ce komai ba, Hajiya ta juya tana kallon baffa, tayi dariya tace "ya kaga aiki na Alhaji," cike da jin ddi yace "yana kyau matata, shi yasa nake bala'in san ki wllh," ta mike tana dariya tace "bari naje muyi sallama mai kyau da dana," karfe hudu Mujaheed ya sauko kasa tun bayan hawansa sama, har lkcin Aneesah na xaune inda ya barta, ya karaso cikin falon yana kallonta yace "kin gama hada kayan," ba ta kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya xauna kan kujera yace "na fa gaya maki ki je ki hado kayanki na kai ki gun Hydar din ki xauna," ta tashi tsaye tana kallonsa tace "ae ba da kaya naxo gidan nn ba," tana fadin hka ta juya tayi hanyar fita daga falon, ya mike tsaye da sauri yace "ke ina xaki" bata ko juya ba bare ta tanka sa, ya fito shima da sauri yana kiranta, har ta kusa gate, mai gadi na sllh dakinsa don hka kawae ta bude gate din ta fice, tana fita ta saka gudu sanin Mujaheed xae biyota, ko da ya fito kofar gidan tayi nisa, yace "ya salam," ya koma ciki da sauri ya dauko makullin mota ya bude gate ya bita, ya rasa hanyar da ta bi don hanyoyin daban daban ne, Aneesah gudu kawae take tana kuka ba tare da ta san inda xata ba, ta isa titi xata tsallaka wani mai taxi ya tsaya yace "tafiya ne Hajiya," bata ce masa komai ba ta bude bayan taxi ta shige, ya ja taxin yana tambayarta ina xata, tace "can gaba," sae da yyi nisa don har sun fito babban titi snn tace "malam banda kudi fa?" ya juya yana kallonta snn yyi parkin yace "to fita," tace "to ngd," snn ta fito ya ja motarsa yyi gaba, ta fara kalle kalle ta rasa inda xata yi ta fashe da kuka, xata tsallaka titi kmr daga sama taji mota ya bugeta ta fasa ihu ta durkushe wajen don bata wani bugu ba amma ta tsorata, mutane suka taru gun suna mata masifa bata kallon inda xata wae, mai motar ma ya fito yana kallonta a fusace yace "ke wace irin mara hankali ce kina tafiya hankalinki na karkashin takalminki haka kurum ina xaman xamana ki ja min sittin," Aneesah ta dago da sauri jin muryar mae maganar, dae dae nn kuma Mujaheed ya shigo crowd din. [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: post