← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 58

Sashe 28

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba, karime da su xulai suka fasa ihu ganin abinda ya faru suna cewa "wayyo shiknn ya kashe mana Aneesar mu," mai motar ya fito daga motar da sauri yace "subhanallahi," ya durkushe gabanta ya dago ta, su karime duk suka xagaye shi suna koke koken Aneesah ta mutu, ya tura xulai dake daf da kansa tana rusa ihu a fusace yace "ke da'alla ja can uban wa yace maki ta mutu," xulai ta koma baya da sauri tana yarfe hannu tace "wayyo ashe bata mutu ba karime," daukar Aneesah yyi ya saka cikin motar ya dawo xae shiga driver sit, karime ta bisa da gudu xulai da yayarta Xano na biye da ita a baya, karime ta rike motar tace "kai ina xaka kai mana 'yar uwarmu?" xulai ta fara kkrin bude motar a rude wae xata ciro Aneesah, ita kuma xano ta yi kauye da gudu neman taimako wae wani xae sace Aneesah a motarsa, shi ko ya fixge xulai daga jikin motarsa ya jefar snn ya bude motar ya shige, suka dinga ihu suna bubbuga motar da karfi, bae ko damu da hka ba ya tada motarsa ya ja ta ya bar wajen a fusace kuma da gudu don har yana neman buge karime. Shatu ta saki salati ta fito kofar gida a guje bayan lbrin abinda ya faru ya risketa tana cewa "wayyo shknn na shiga uku ni indo, ku ka ce me? Ya tafi da ita ina?" xulai dake ta rusa kuka tace "a motarsa ya tafi da ita," nn da nn lbri ya baxu kauyen wani mai mota ya kade Aneesah ya tafi da ita kuma a motarsa, mutane suka dinga fiffitowa da daddaya da daddaya aka taru kofar gidan shatu da ta xama kmr mahaukaciya wae an sace mata 'ya kuka har da majina faca faca, karime da mamarta ma na tsaye wajen ana ta jajanta abun sae kuka karime take yi, xano ta raka samarin kauyen xuwa gun da abun ya faru aka bi bayan motar amma aka rasa inda mota tayi, sae kusan maghrib kowa ya watse ya koma gidansa, aka bar shatu da 'ya yanta suna ta kuka, banda Xano da tace "to wae shatu sae kace uwarki ta bata ko 'yar da kika haifa a cikinki, tunda ba a ganta ba ba shiknn ba" tayi tsaki ta jawo kayan kwalliyanta xata yi shirin dandali, shatu ta sharbe majina tace "don ubanki da kin san abunda muka rasa ynxu da baxa ki ce komai ba," Malam mati ya shigo gidan da buhu a hannunsa, rabon sa da gidan yau kwana biyar knn don bae cika xama kauyen ba, yana shiga Bukkar shatu yace "ke shatu me nake ji a gari wae yarinyar nn mae mota ya gudu da ita, ina ya kai ta, kin manta jan kunnen da Alhaji ya mana, masifa kike son ja mana" shatu tace "to ba aikensu nayi ba malam," yace "to shi mai motan daga ina yake kuma ina xa sa?" xulai tace "bakaken kaya ya saka gaba daya har takalmi da tabarau, kuma mu bamu san inda xa shi ba" Xano tace "kila ma dan yankan kai ne," shatu tace " lah! kuma fa wllh hka ne ya motar tasa yake?" xulai tace "katuwa ce motar ita ma bakakirin kmr kayan jikinsa," malam yace "shknn ae barka ma da ya tsaya a kanta," xano tace "shi dae na gani malam amma tun tuni shatu ta bi ta cika ma mutane kunne da kuka da sharban majina, sae kace uwarta aka sace," shatu ta sauke ajiyar xuciya tace "to idan shehu ya xo kauyen nn me xamu ce masa malam," mati yyi mata kalln bnxa yace "ba sae mu ce mun aurar da ita, a can wani kauye ba, kuma ba na ce maki ko sati biyu ba ayi ba da ya kira ni ta wayar Buba ba, yace idan ta addabemu mu kasheta kawai mu huta da jaraba, da na kawo maki xancen ba ca kika yi aa ba kina da babban shiri a kanta," shatu tace "hka ne malam to tanko fa, ynxu shknn munyi hasara knn?" yace "to ya xa ayi, ni dae daga yau bna sn na sake jin batun yarinyar nn a gidan nn, tunda ta bata ta bata, idan shehu ya xo iya ka nace masa ma an kasheta kawae," shatu ta mike tsaye tana gyara tsumman xaninta tace "to shknn, amma ni dae ba hka na so ba wllh, ga shi ynxu shknn mun rasa tanko, tunda dae bae ce yana son su xulai ba," A hankali Aneesah ta bude idonta ta tsura ma agogon dake manne a bangon dakin da take, karfe sha daya ta gani, ta shiga bin dakin da kallo kmr mai son tunano abu bbu tantama ta gane asibiti take, ta mike xaune a hankali tana kallon hannunta dake manne da alluran drip, taji an bude kofa, ta daga kanta da sauri tana kallon mai shigowa, ya tsakar mata murmushinsa mai kyau ya karaso gefenta ya xauna yace "bby kin tashi," kallonsa kawae take yi da mamaki, ya daura hannu kan goshinta ta cire hannun a hankali tace "ka mayar da ni gidanmu," ya harareta yace "kina under treatment xan mayar dake gidan naku?" tayi kmr xata yi kuka tace "xa ayi ta nemana fa don Allah ka mai da ni gida, ina mudatheer?" yace "oho! kuma naki mayar dake gidan karfe sha dayan daren xan mai dake gida," tayi shiru tana kallon agogo, yace "ynxu dae me xaki ci," ta daure fuska tace "ba komai," yace "gud, bari na kira maki Dr," yana fadin hka ya fice daga ward din ta bisa da kallo. 2 mins · Khaleesat Haiydar... [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 56..... Ya wara dara daran idonsa yace "waw sweet name Aneesah," Aneesah tace "to ka sake ni ai na gaya maka sunan nawa," ya xaunar da ita yace "No Aneesah tsaya mu dan yi hira, don Allah" xata yi magana ya daura yatsunsa biyu kan lips dinta yace "shhiii," tayi shiru tana kallonsa yyi murmushi yace "kina da kyau Aneesah," ta kauda kanta nn ma bata ce komai ba, ya kamo hannunta yace "hu2 kika xo yi nn Bby?" ta fixge hannunta tace "wae meye hka kke taba ni ne na sanka ne," ya kashe mata ido yana lasan lebensa yace "ni sunana Mujaheed Yusuf," tace "to naji," amma ka bar ni na koma gida, ya harareta yace "not until u tel me y u were running," ta dan marairaice fuska tace "wllh wasu mutane ne ke bi na," ya mike da sauri yace "su wa? A ina suke, me kika yi masu, xo ki nuna min inda suke," yana fadin hka xae fara tafiya ta riko hannunsa tana dariya tace "to me xaka masu?" yyi mata wani irin kallo yace "nuna min su kawae ki ga abinda xan masu," tana dariya tace "ae bn san inda suka bi ba," ya dawo ya xauna yace "da sun biyo ki har nn wllh da na cire masu hakoran bakunansu gaba daya," Aneesah tace "uhmm naga alama" Nan Mujaheed ya dinga mata surutu kmr da can sun taba sanin juna, ita ko ta biye masa sae dariya take yi, ana fara fitowa daga dandali ta mike da sauri tace "kaga ni xan wuce gida kar yayyina su gan ni a nn," xae yi magana ta hangosu xulai ta juya da sauri ta fara gudu ta bar wajen, yace "shit ban san wacece ita ba," mudatheer ne ya karaso gurin yana kallon Mujaheed yace "kana nn har ynxu ashe big bro, da ka shigo da ka ji ddi, amma sae dae 'yar birnin bata xo ba yau" Mujaheed ya dan daga kafada yace "na ganta, ko ba Aneesah ba," mudatheer yace "waw ita fa, a ina ka ganta?" Mujaheed yace "she's such a beauty, ynxun nn ta bar nn wae kar yayyinta su ganta, da gske nn aka haifeta" Mudatheer yyi dariya yace "A'a ko wata uku bata cika ba a nn," Mujaheed yace "ni kam na xo kauye a sa'a don na samu mata, kaga xuwa nan ya kamani duk sati knn" Mudatheer yyi dariya ssae yace "gskya ne, ka ga ni xan tafi kai kuma ynxu kke xuwa, amma fa sae dae gidan da take a nn ba gidan mutunci bne don mutanen gidan kowa ya san su da halinsu a kauyen nn," Mujaheed yyi tsaki yace "dont tel me dat, ina ruwana da halinsu, as far as ba su suka haifeta ba its none of my bzz," mudatheer yyi dariya suka bar wajen yana cewa "kaga ina ta damunka kaxo kauye kana ja min aji ashe alkhairi xaka xo ka tarar a nn," mujaheed yace "yaushe xaka tafi," "gobe da safe," mudatheer ya ba shi amsa, Mujaheed yace "xan samu ganinta da safe kafin mu tafi don Abuja nake son wucewa direct," Mudatheer yace "yes of course amma idan kaje rafi," Mujaheed yace "ehh sae naje to meye a ciki?" Mudatheer yace "to xaka kwana nn ne ko fita xaka yi," Mujaheed yace muje motata ma tana nan ae, ba karamin tashin Hankali Aneesah ta tarar a gidan ranan ba daga shatu don kasheta ne kadae bata yi ba, kuma wae washegarin ranar a gun tanko xata kwana ko taki ko ta so tunda dae shi xae aureta wae, kuka kam ta yi shi har kusan asuba, Da safe ta je debo ruwa a rafi duk jikinta a mace ga yawan faduwar gaban da take yi ta hadu da su Mudatheer suna jiranta karkashin wata bishiya, tayi mamakin ganinsu a tare amma tayi kmr bata gansu ba tayi gaba mudatheer ya kirata da sauri taki juyowa, ya mike ya bi ta yana cewa "Aneesah yau fa xan tafi shine kike min wlknci?" ta juyo da sauri tace "da gske?" yace "ehh," ta ce "to baxa ka sake dawowa ba," ya juya yana kallon Mujaheed da ya kasa daina kallonta yace "yayana xae dinga kawo maki visit ae," ta kalli Mujaheed ya kashe mata ido, ta galla masa harara tace "bana son visit din," Mudatheer yyi dariya yace "yayana ne fa," bata tanka sa ba tayi gaba duk jikinta a sanyaye ynxu Mudatheer wuce wa
Chapter 28 · 0% Book details