Sashe 54
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
xata dauka a gidan snn suka fito, abun mamaki sae su ka ga Abdul tsaye kofar gidan yana jiransu ashe tun daxu yake anguwar bae san takamaiman gidan da suke ba sae ga su sun shigo anguwar dae dae lkcn da yake shirin komawa gida don ya gaji, ya bi bayansu da motasa da sauri ya ajiye motar kusa da nasu ya fito ya tsaya kusa da gate yana tunanin abun yi, suna fitowa Aneesah ce ta fara yin ido hudu da shi ta kwala ihu ta fada kan Mujaheed da ya rude yana tambayarta lfya, ta shiga nuna masa Abdul jikinta na rawa, Mujaheed ya juya da sauri yana kallonsa yyi kansa ya shake sa snn ya buga sa da bango yace "don ubanka me ya kawo ka nn me kke nema daga gare mu?" Abdul ya girgixa kai yace "wllh wllh ni ba cutar ku xanyi ba, don Allah ka saurareni, ni dae nasan nasan yarinyar can, ka tambayeta kaji, kawae manta inda na santa nayi ne" dae dae nn mota tayi parkin kofar gidan, Mujaheed ya sake Abdul ya tsura ma motar ido motar gidansu Hydar ne, yace "ya salam." Like · Reply · Report · 6 minute[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: leesah Haiydar 79..... Mujaheed ya bude gate da sauri ya tura Aneesah da ta tsaya kallon motar ita ma ya kullo gate din, aka bude motar pretty ta fito, Mujaheed ya kirkiro murmushi yana kallonta yace "bbyn yayanta ce a gidan namu yau?" ta hade rae bata ce masa komai ba ta gaida Abdul ya amsa absent- mindedly, Mujaheed yace "ya gidan pretty daga ina hka da nyt dinnan?" ta hararesa tace "wae don kar naga budurwar taka shine kke wani tura ta cikin gate ko?" ya wara ido yace "wa? ni din, har da sharri ko bby," bata sake ce masa komai ba tayi hanyar gate din xata shiga ya rikota yace "bbu kowa ciki fa," pretty ta galla masa harara ta fixge hannunta ta bude gate din ta shige ciki abinta ya sauke ajiyar xuciya tare da sakin murmushi ya bi ta da kallo, ya juya yana kallon Abdul yace "bani nmbrka xamuyi waya ltr sae ka gaya min meye hadinka da yarinyar nn," Abdul ya basa complimentary card dinsa yyi masa gdya, Mujaheed yace "xan kira ka anjima," Abdul yace "ok" snn ya shiga motarsa yyi reverse yana kare ma gidan kallo, Mujaheed yyi murmushi yace "sae kuma ka sake ganin mu ae, amma fa kamr yana da brain disorder," ya daga kafada ya shiga gidan yana tunanin taya xa ayi yace bae gane Aneesah ba amma kuma ya santa idan ba juya masa brain aka yi ba, Aneesah kam Har lkcn tana tsakar gidan a tsaye tana kuka a hankali jin muryar pretty, ynxu sbda ita fa aka saka mata yayanta da take ji da a gidan yari, tana jin shigowarta tayi hanyar balcony da sauri xata shiga falo, Mujaheed da ya shigo gidan bayan ya sallami Abdul ya kalli pretty dake tsaye tana bin Aneesah da kallo yace "mu shiga ciki kanwata," ta girgixa kai tace "dama wucewa xanyi ne nace bari na tsaya na gaida ka, sae da safe," ta juya xata wuce yyi saurin kamo hannunta yace "ae baki isa ba sae kin shiga ciki kuma har girki ma sae kin min," bae jira mai xata ce ba ya ja ta suka shiga gidan, Aneesah na xaune falo ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya sake pretty ya karasa kusa da ita ya durkusa yace "meye na kuka Aneesah, pretty ce tashi ku gaisa," Aneesah ta dago kai tana kallon pretty da ta tsaya da mamaki tana kallon Aneesah ta girgixa kai cikin rashin fahimta tace "ya Mujaheed, wacece wnn," Mujaheed yace "Aneesah" ta fashe da kuka tana kallonsu, Mujaheed ya mike ya kamo hannunta yace "ni bance ki min kuka ba Zainab, kar ki damu tunda muka ga Aneesah, yayanki xae fito idan Allah ya yrda, daxun nn ma muka je gunsa," pretty tace "da ita?" Mujaheed ya gyada mata kai yace "amma fa bance ki ce ma su Hajiya komai ba, duk da nasan baxa ma ki fada ba," ta gyada masa kai tace "nasani," snn ta xauna gaban Aneesah tana kallonta, Aneesah ta dago kai tana kallonta ita ma, pretty tayi murmushi tace "Aneesah," ita ma murmushin tayi bata ce mata komai ba. Pretty tana kallon Mujaheed tace "yaya tare kuke a nn?" Mujaheed yace "ko xaki dinga taya mu kwana ne? Dama gata kullum cikin tsoro take" tace "ku biyu fa kadae yaya" ya galla mata harara yace "to me ya faru?" tayi murmushi ta canxa xancen tace "aa ni baxan taya ku ba," yace "kira mum kice mata xaki kwana a nn," ya fadi hkn ne don ya san bbu ruwan Hajiyar ko kadan baxata damu ba da yake ita gantalalliya ce, pretty tayi murmushi ta girgixa kai tace "fushi take dani ae baxata ma daga kiran ba na sani," Mujaheed yace "to shknn, gobe kya xo ki taya mu kwana amma a wancan gidan ba wnn ba," hira suka dinga yi har kusan karfe goma, ita dae Aneesah sae dae tayi murmushi bata ce masu komai, da xolaya pretty tace "wllh wnn amaryar yayan nawa ta cika jin kunya," Mujaheed ya juya yana kallonta yace "waye yayan naki? Hka yace maki amaryarsa ce" pretty ta tsaya kallonsa bata ce komai ba ya dan yi tsaki ya mike tsaye yace "ynxu xaki koma gida ne ko ko, don xamu tafi gida ne," pretty bata ce komai ba ta tashi tsaye snn tace "ehh ynxu xan wuce," Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata tashi mu wuce nasan kin fara jin bacci ynxu," ita dae bata ce masa komai ba ta mike ya kama hannunta, pretty na gabansu suka fita gate. Sae da ya raka pretty har gida snn ya fito suka yi sallama ita ma ta leka mota tayi ma Aneesah sallama snn ta shiga da motarta ciki bayan mai gadi ya bude mata gate, shi ko yyi reverse suka kama hanyar gida, suna isa gida yace "dama gidansu Mudatheer xamu daxu, kinga ynxu dare yyi sae gobe," cikin murna Aneesah tace "da gske? Amma kuma yace min shi dan kano ne ae," Mujaheed bae tanka ta ba ya haura sama ta bi bayansa da sauri, ya juya yana kallonta bayan sun shiga daki yace "kije ki kwanta kanwata ni bacci nake ji," ta bata fuska tace "ni kadae xan kwana?" ya bude baki yana kallonta yace "to da ke dawa xaki kwana?" ta marairaice masa tace "ni wllh tsoro nake ji ynxu," yyi shiru yana kallonta snn yace "ajinki nawa a islamiyya?" ta wara ido tace "ni nayi sauka tun yaushe," ya gyada kai ya matso kusa da ita ya kamo hannunta yace "iyye, to naji xaki kwana nn amma kwana xakiyi kina sllh, ni kuma nayi baccina, don baxan iya bacci kina bacci ba, amma idan kina ta sllh tsaf xanyi baccina," [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 80...... Mujaheed ya tura kofar dakin a hankali ya shigo yana kalln Aneesah yace "ke fa nake jira kanwata baki shirya ba har ynxu," bata ce masa kmai ba kuma bata kallesa ba ya karaso gefen gadon ya xauna yana kallonta yace "am tokn Aneesah," ta juya masa baya tace "bbu inda xa ni," ya xaga yana kallonta yace "haba kanwata hw many tyms xan baki hkuri, nace kiyi hkuri kin ki" ta fashe da kuka tace "ni nace maka ka kyaleni bbu inda xanje," yyi shiru yana kallnta snn yce "kada Allah yasa kije din" ya mike ya bar dakin ta bisa da kallo ta fada kan gadon ta fashe da wani kukan, throughout ranar bata fito ba shima bae shiga dakin ba, iyaka lkcn sllh na yi tayi alwala tayi sllh ta koma ta kwanta, har sae da yamma snn ya budo kofar dakin ya shigo ya ajiye mata ledan abinci ya fice, bata ko juya ba bare ta kalli ledan da ya ajiye mata, tana xaune kan darduma ta idar da sllhn Maghrib ya shigo dakin ya xauna kan gado yana kallnta, ta mike ta dauke darduman ta linke snn ta xaga xatayi kwanciyrta kan gado ya riko hannunta, "haba Aneesah wae me yasa kke min hka ne, meyasa kka cika taurin kai hka ne," ta fixge hannunta tana shirin fashewa da kuka, ya xaunar da ita gefensa yace "don Allah kiyi hkuri ki ci abinci, nace mki daga yau...." aka turo kofan dakin pretty ta shigo suka daga kai suna kallnta, Mujaheed yyi murmushi yace "sae ynxu bby, tuntuni nake kiranki baki xo ba har sae da ta huce," pretty ta dan yi murmushi tace "Hajiya ce bata barni na fito ba," ta karaso ciki ta xauna gefen Aneesah, Aneesah tayi murmushi tace "ya gidan," pretty tace "lfya lau," Mujaheed yace "to kuci abincin tare xan je gun abokina dake nn kusa," pretty kadae ta amsa masa, Aneesah ta bi sa da kallo, ya kashe mata ido ta dan yi tsaki ta hararesa ta kauda kai, yyi dariya ya fice, pretty ta xamo kasa a hankali hawaye ya cika idonta, amma in har hka ne Mujaheed bae ma yayanta adalci ba, ita kuma Aneesah bata yi masa halacci ba, Aneesah ma ta sauko kasa ta jawo abincin tace "in xuba maki," pretty ta girgixa mata kai kawae, ita ko ta xuba nata ta fara ci. Ranan tare Aneesah suka kwanta da pretty don Mujaheed yace dole sae ta kwana sbda Aneesah, can cikin dare kmr jiya tayi mafarkin su bala sun sake biyota, bata yi ihu kmr jiya ba sbda pretty, ta toshe bakinta da sauri tana kuka, ta mike ta bude kofar dakin tayi hanyar dakin Mujaheed, ta tura kofar dakin yana xaune kan gadonsa coffee a gabansa kan table, ya dago da sauri yana kallonta ta karaso cikin dakin yace "ya akayi kanwata bakiyi bacci ba," ta durkushe gabansa hawaye na ci gaba da xuba a idonta tana kallonsa tace "yayana ni tsoro suke bani kullum," ya sauka kasa ya xauna dan nisa da ita yace "ya isa kanwata ke ce bakya addu'a," ta girgixa masa kai