← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 58

Sashe 56

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

meke damunki," ta girgixa masa kai da sauri duk a rikice take tace "ba komai," ya dauko kayan barcinta da ya gani kan gado yana kallonta yace "ki sa kayanki ki kwanta," bae jira me xata ce ba ya fara kkrin kwance mata towel din idonsa cikin nata, ta rike a tsorace tace "wayyo ka bari xan sa," [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 119..... Yau ma kmr kullum Hydar ya dawo ya xauna downstairs da kanwarsa, ta dauko masa abincinsa a dinnin ya kalleta yace "Aneesah fa," tace "tana daki," ya dan yi shiru snn yace "ita tafi karfin ta sakko tayi ma mutum sannu da xuwa ko?" pretty dae bata ce komai ba, shima bae sake cewa komai ba ya shiga cin abincinsa, suna hira da pretty, ya mike yace mata xae je yyi wanka tace masa to, ya haura sama, kallo daya yyi ma kofar dakin Aneesah ya kauda kansa ya bude dakin da ya koma kwana ya shige, wanka yyi, yyi sllh snn ya hada coffee ya shiga sha yana danna laptop, yana nn har kusan karfe sha daya snn ya sauko yyi ma pretty sae da safe ya koma ya kwanta, duk wnn abun da yake Aneesah na jinsa, ita kam ta rasa me tayi ma Hydar yake mata hka, ko sallama bae mata ba da safe ya fice sae gashi ynxu ma ya dawo bae bi ta inda take ba yaje yyi kwanciyarsa, kuka ta shiga yi a hankali wata xuciyar tace to ta je ta tambayesa taji ko laifi tayi masa, ta kai kusan minti goma xaune tana tunanin taje ko karta je, gashi ita mugun tsoronsa ma take, da kyar ta daure tana karanta addu'o'i a xuciyarta ta bude kofar dakin a hankali tayi hanyar dakinsa, murya can ciki gabanta na faduwa tayi sallama duk da tasan ba lallai bne yaji ba ma, ta turo kofar dakin a hankali ta tsaya daga bakin kofa, yana kwance ya tsura ma ceilin ido, ya maida dubansa gareta snn yace "ya dae, kina son wani abu ne," ta girgixa masa kai tana kkrin mayar da hawayen dake neman gangaro mata, a hankali tace "magana xan maka ya Hydar," ya mike xaune yana kallonta yace "ok ina jin ki," ta karaso cikin dakin a sanyaye ta xauna gefen gadon tayi shiru har sae da taji yace "ina jinki wace magana xa kiyi min," a hankali muryarta na rawa ta fara magana "ya Hydar ban san me nayi maka ba kke fushi dani ka daina kwana dakinka sbda ni, don Allah ka gaya min ko xan gyara..." tana kai wa nn ta fashe da kuka, ya kauda kansa da sauri can ya juyo ya dafa kafadarta cikin wani yanayi mae ban tausayi yace "to ya kike son nayi dake Aneesah, me xan maki, me kike bukata daga gareni, hakkin ki ko me," ya karasa maganar a fusace ta fashe da kuka don takaici ta kasa ce masa komai ta mike ta juya xata bar dakin ya fixgota a fusace yace " shi din kike so ko, kar ki damu xan baki hakkin ki amma sae na shirya," ta fixge hannunta tace "Allah ya kyauta bana bukatan hka, kuma ni bashi ya kawo ni ba, ya Hydar ka bani mamaki, dama ka auro ni ne don ka dinga cin xarafina kana musguna min Allah shine....." ta kasa karasa maganar ta fashe da wani matsanancin kuka ya mike yana kallonta yace "ae ba karya nayi ba Aneesah, ke din meye ne baki sani ba, meye baki yi ba, wlh tllh don kawae son da nake maki na ke xaune da ke ba don wani abu naki ba, komai naki baya burgeni Aneesah," Aneesah ta juya da sauri ta fice daga dakin tana da ta sanin shigan da tayi dakin, ynxu dama Hydar xarginta yake yi bata sani ba, ranar kasa bacci tayi, tai kuka tai kuka har ta gode Allah. Da safe tana xaune a daki abun duniya ya isheta Hydar ya shigo bata dago ba bare ta kallesa, ya karaso ya xauna kan kujera yace "kin tashi lfya," ta gaishesa ba tare da ta kallesa ba ya amsa snn ya mike yace "na fita office," tayi masa Allah ya kiyaye ya fice daga dakin, ta fada kan gado ta fashe da wani sabon kukan. [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 121..... Hydar ya girgixa mata kai yana kallon cikin idonta kuma har lkcn yana rike da towel din yace "A'a i will help yhu," da ganinsa kasan ba shi bane, hankalin Aneesah ya tashi hawaye ya cika idonta muryarta na rawa tace "A'a ya Hydar wllh xan iya," ya daura yatsu biyu kan lips dinta a hankali yace "bana son musu, just stay still" bata sake yunkurin yin komai ba amma har lkcn tana rike da towel din, ya cire hannunta daga towel din ta shiga girgixa masa kai hawaye na bin kuncinta, yyi mata wani irin kallo, tana ji tana gani ya cire towel din jikinta ta fashe masa da kuka tare da durkushewa a kasan tiles duk da akwae kaya daga ciki, Hydar ya bita ya dago ta kan yace komae tace "A'a ya Hydar don Allah ka rufa min asiri ka bari bana so," yace "sbda me?" a gigice ba tare da ta sani ba tace "kunya nake ji," yace "ko" ta gyada masa kai da sauri, yace "gud! yau xan raba ki da munafukin kunyar da kike min, amma ae baki ji kunyar Mujaheed ba" bae jira mae xata ce ba ya shiga kissn dinta, kuka ssae ta shiga yi tana turasa, hkn bae sa ya saketa ba ya ci gaba da abinda yake kmr xae cinyeta, tsoro ya cika Aneesah jikinta ya dau rawa ganin abubuwan da yake mata har lkcn bata daina kukan da take tana rokansa ba, shi ma bae fasa abun da yake ba, ganin irin abinda Hydar ke mata yasa ta fasa ihu ya rufe bakin da sauri yana mata wani irin kallo yana mayar da numfashi, idonsa ya sauya launi, jikinta na rawa tace "No ya Hydar ka daina min hka tsoro nake ji kayi hkuri don Allah ka kyaleni," shaketa yyi yace "kika sake min magana xan baki mamaki, xan maki abinda baki xata ba ynxun nn," ba shiri ta hadiye kukan da take xuciyarta na mugun bugawa, ya ci gaba da abinda yake abun ma sae taga kmr mugunta yake mata, ajiyar xuciya kawae take don ynxu ta daina kukan, ganin yana shirin rabata da pride dinta kuma a walakance yasa ta kankamesa tace "No ka tsaya ya Hydar ka tausaya min kar ka min hka," da kyar ya iya ce mata plss duk da bae ma san ya fadi hkn ba, hkn yasa ta bar shi ya ci gaba da abinda yake tana kuka a hankali, gani tayi ya turata ya mike kmr wanda aka tsikara da allura ya koma kan gado yyi rub da ciki yana mayar da numfashi, ta mike xaune tana kuka a hankali, a tunanunta kukan da take ne ya basa haushi, hkn yasa ta mike tsaye da kyar ta daura towel dinta tayi hanyar gadon ta xauna gefensa muryarta na rawa tace "kayi Hkuri ya Hydar wllh baxan sake kukan ba," ganin yyi shiru yasa ta dan matso kusa da kansa tace "kaji ya Hydar baxan sake kuka ba kome xaka min, kayi hkuri," ya mike a fusace yace "nayi hkuri na cigaba ko me? Na biya maki bukatanki kike nufi ko, to karki damu ba sae kin marairaice min kina kuka xan baki hakkin ki ba," ta xaro ido kan tace komai ya fixgota ya jefar kan gadon, kuka ssae ta fashe da tace "wllh bana so, ka kyaleni kar ka taba ni idan ba hka ba xan maka ihu" bae saurareta ba ya fara aiki, kuka take tana fixge fixge tana dukansa amma yaki saketa daga karshe ma wanka mata mari yyi tayi tsit tana maida numfashin tsoro, lallai Hydar bae da imani ta shiga uku kasheta xae yi yau, rungumesa tayi ko xae ji tausayinta amma taga alamar kawae mugunta ma yake shirin mata, wani gigitattcen kara ta saka ta kankamesa, lkci daya kuma ta sake sa tayi tsit, Hydar ya kasa sarara mata duk da abinda ya lura, wani ihun ta sake yi na wahala wnn karon ma tsit tayi lkci daya kmr daxu, daga nn bata sake yin wani ba, hkn yasa ya dago ta a gigice yana kiran sunanta amma shiru, ya jawo fitila da sauri xae kunna ta rungumosa cikin murya mai ban tausayi tace "kar ka kunna plsss," sae kuma ta fashe da wani matsanancin kukan wahala tana kiransa, gefe ya koma ya xauna hade dafe kansa yana mayar da numfashi, kkrin sauka ta shiga yi daga kan gadon ya rikota da sauri muryarta na rawa tace "ya Hydar xan mutu xafi don Allah ka taimake ni," ya rungumeta ssae yana girgixa mata kai ya kasa cewa komai, hawayensa ta dinga ji a bayanta ta dago da sauri tana lalubar fuskarsa, ta fashe da kuka tace "me ya faru yayana baxan sake maka ihu ba wllh," ya rungumeta ssae da kyar har lkcn yana hawaye yace am ssrry Aneesah plss ki yafe min am beggin yhu, na cuce ki na xalunce ki..." sae ya kasa karasawa, ta girgixa masa kai tana kwance kirjinsa tace "ni baka min komai ba yayana ka daina hawaye a kai na," da kyar yace "ban maki adalci ba Aneesah na xarge ki a kan abunda ba hka bne," a hankali tace "in my nxt lyf baxan sake yin mistake din da nayi yasa kke xargina ba, ba laifinka bne Ya Hydar" ta fashe da kuka ssae ya jawo bargo ya lulluba masu, ranar daga ita har shi bbu wanda yyi bacci don nn da nn xaxxabinta ya tashi jikinta ya dau xafi ssae, hankalinsa ya tashi ya rasa abun yi, kuka ta dinga masa ta rasa inda xata sa ranta, ya dauko doguwar rigarta yace "tashi in sa maki kaya mu tafi asibiti Aneesah," ta girgixa masa kai da kyar alamar baxata ba, dole ya shiga kiran likitansa amma wayarsa a kashe, to ynxu wa xae kira, Abdul ya
Chapter 56 · 0% Book details