← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 58

Sashe 18

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da ya saba, yyi yar dariya yana kallon cikin idonta lkci daya yana takowa ixuwa gabanta, ita dae tana tsaye har ya karaso gabanta yace "Amaryata yane, me kike bukata, kinsan nn da asabar xaki xamo matata" tayi murmushin takaici ta ma rasa abinda xata ce masa, can ta tabe baki tace "yhu had beta wake up frm ur slumber," tana fadin hka ta ja tsaki ta juya xata shiga gidan ya fixgota, suna kallon juna, yyi murmushi mai sauti yace "we shall see 'yan mata, ina barristern naki" bata sake sauraransa ba ta shige gidan da sauri ranta a jagule, tun da suka fara exam sa ti uku knn kusan kullum sae Abdul ya xo mata da wnn maganar me tsoratata, tana shiga da ruwan hannunta bata sake komawa debo wani ba ta shige daki ta kwanta tana kuka a hankali, anya kuwa xata karasa waec din nn lfya kuwa, don ji tayi duk xams din ya fita ranta.... [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 35..... Ya karaso gabanta ya durkusa yana kallonta, har lkcn bata dago ba idonta na kan littafinta, ya fixge littafin yace "bby baki ganni bane?" tayi tsaki tace "kai din bnxa me xan mka," tana fadin hka ta mike tayi hanyar daki yyi murmushi yace "Ahaf ranar asabar xan sauke maki wnn rawan kan ka tsiwar dake damunki yarinya," yana fadin hka yyi dariya ya fice daga gidan, Ammi ta mike xaune tana kallon Aneesar da ta shigo dakin ta fashe da kuka duk da tana jin duk abinda Abdul din yake fadi tace "me ya faru Aneesah," cikin kuka tace "Ammi ca fa yyi wae xuwa ranar asabar xan xama matarsa ni bn gane me suke nufi da mu ba, kullum ya xo gidan nn maganarsa knn fa Ammi," Ammi tayi shiru tana kallonta can tace "ba gobe xaku gama jarabawan ba," Aneesah ta gyada kai tana hawaye, Ammi tace "to sae ki wuce gombe goben kawae, bna son tashin hankali," a hankali tace "to Ammi Neco fa" Ammi ta galla mata harara tace "ae ba dole bane sae kinyi Neco," Aneesah tace "hka ne," Ammi tace "don hka gobe kina dawowa daga makarantar xaki wuce gombe," to kawae tace ma Ammi ta kwanta jikinta a sanyaye, can kuma ta juyo tana kallon Ammin tace "to Ammi ya Haydar fa?" ba tare da Ammi ta kalleta ba tace "xan masa bayani idan ya xo goben," Aneesah bata sake cewa komai ba ta kulle idonta da xumar bacci, duk da tasan ba barcin xata yi ba, ita dae taga rayuwa. Abdul ya shigo falon Abbansa cikin gadara ya xauna yana kallon iyayen nasa dake ta binsa da kallo tun shigowarsa falon, yana shafa sajen dake kwance luf luf a fuskarsa ya daga masu kafada yana kallonsu ganin irin kallon da suka masa yace "ya?" Hajiya zuwaira tayi murmushi tace "daga ina hka Guy, tun tuni nake ta cigiyarka a gidan na kira wayarka kuma baka daga ba," ya tabe baki yace "naje gun local Amaryar nn tawa ce, ta ma bata min rae kawae a bnxa, ni don dae kawae ina da dalilin da yasa nake son ku aura min ita ne amma wnn 'yar kauyen ba class dina bace wllh," baffa ya dan sace kallon matar tasa ya ma rasa mai xae ce, hajiya xuwaira ta kirkiro murmushi ta fara kame kame "uhm, amm, guy ni kam na rasa dalilin da kke son auren Aneesar nn, har karuwanci fa tayi wllh, ni kar taje ma ta goga maka wani cutan ta cuceni kasan kai daya Allah ya bamu, da xaka ji ta nawa Abdul da......." ya mike a fusace cikin tsawa yace "da xan ji ta naki me, ni fa ku bar gaya min maganar bnxa, jibi fa dad yyi min alkawarin aura min ita, xaki kawo min wnn maganr taki mara ma'ana, ca nayi maki sonta nake yi dama to, ni kadae nasan abinda na shirya a kanta don hka duk wanda yace xae bata min plan dina wllh......" da sauri baffa ya mike yana dan buga kafadarsa ciki lallashi yace "cool down my guy, ynxu wa yace mka baxa a aura maka ita ba, daxu baka ga baffanka ibrahim ya xo ba dasu sambo, ai duk kan maganar daurin auren ne, ka kwantar da hankalinka insha'Allahu ranar juma'ah Aneesah taka ce my son" Abdul yyi murmushi yace "gud dad," snn yayi ma Hajiyar wani irin kallo ya fice daga falon, Hajiya xuwaira ta fashe da kuka tana salati tace "shknn na banu Alhaji, ynxu wnn tsinanniyar yarinyar Abdul xae auro mana, to me suka yi ma Abdul dina hka, kuma kafa san namiji wawa ne duk irin tsanar da xae mata lkcin da xata koya masa sonta ma ba sani xae yi ba, ni dae na shiga uku ni zuwaira," baffa ya harde hannayensa yana jijjiga kafa ransa a jagule, can ya mike shima ya fice daga falon.. Haydar yyi parkin a hankali yana hararan kofar shiga falon nasu kamr yyi masa laifi, can yyi tsaki ya fito daga motar yyi hanyar balcony a xuciyarsa yana cewa forsaken home knn, ya shiga falon da sallamarsa yana kallon agogo, yau satinsa uku rabonsa da gidan, suna xaune falo gaba dayansu suna kallo, pretty ta taso da gudu taxo ta rungumesa cike da farin cikin ganinsa, ya shafa kanta yace "ykk bbyna," sumy da meenah suka tabe baki a tare suka maida hankalinsu ga kallon da suke yi, Hajiya ta taso da murnarta tana masa sannu da xuwa, ya hade rai yana amsawa ba tare da ya kalleta ba, yyi hanyar stairs pretty na biye da shi yaji wani siririyar murya na masa sannu da xuwa daga cikin falon, ya juya da sauri yana kallonta, ya juyo yana kallon pretty yace "wnn kuma fa," pretty tayi wani irin dariya can ciki tace "ohon masu," bbu yabo bbu fallasa yace "yauwa," snn ya juya xae haura sama Hajiya ta dakatar da shi, hka ake yi Haiydar baxa ka tsaya ku gaisa ba, cikin fushi yace "to saninta nayi da xan tsaya mu gaisa," Hajiyar ta tabe baki tace "to matar da na xaba maka knn ko kaki ko kaso, ko shi Alhaji usman bae maka bayani bne a can kanon, xaka shigo kana cika kana babbatse ma mutane, ga ta nn sunanta zeenah, 'yar gidan Aminiyata ce kuma sae da na nemi shawara gun Alhaji usman shi ya bani go ahead din yin komai, don hka nn da wata daya ne bikinku tunda kai baka san ciwon kanka ba, degree fa gareta nn da kke ganinta, kuma da ka san irin mutanen dake nemanta da da gudu xaka amince mata, daxun nn ta xo gaisheni nace ta bari ta kwana kawae tunda na samu lbri gun Najeeb cewar yau xaka dawo." Like · Report · Just now [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 34.... Ba ita ta fito daga dakin ba sae da aka kira maghrib shima ta dalilin kiran da Ammi tayi mata ne, har lkcn ammi na tsakar gidan xaune, Aneesah tayi alwala ta koma ciki tayi sallah, tana idar da sllh Ammi ta kuma kiranta ta fito, Ammi tace "ki je ga abincin ki can a kitchen ki dauka, saura kiyi min irin na daxu wllh sae na bata miki rae," Aneesah ta juya ta koma cikin dakin tana cewa "ni sae na fara wanka Ammi," ammi bata ce mata komai ba ta fito daure da xani da dankwali, ta shiga bayi yin wanka bayan ta juye ruwan da Ammi ta daura mata a raguwan garwashin da tayi girki. Tana fitowa tayi dan shafe shafenta ta saka rigar barcinta, ta bata lkci ssai don bata son cin abincin har aka kira isha'i tayi sallahnta, Ammi ta shigo dakin fuskarta a daure rike da kwanon abincin ta dire mata a gaba, snn ta sa ta gaba sae ta cinye tuwon snn ta tashi, Aneesah ta hade rae kmr xata yi kuka ta kauda kanta bata ce kmai ba, Ammi dae bata ko kalleta ba tana jiran ta gama cinye tuwo ta bata kwanonta, ta jawo tuwon a hankali ta bude xata fara ci aka yi sallama cikin gidan, dan makwabciyarsu khabir abokin yusuf ne ya shigo gidan, nn da nn Aneesah ta sake fuska tana murmushi tace "khabir daga ina hka," tana son yaron ssai tun bayan rasuwar kaninta don yusuf bashi da abokin wasan da ya wuce khabir, yyi dariya yana nuna mata gibinsa ba tare da ya kula da Ammi ba yace "Antyn yusuf ina wuni," ta rungumosa a sanyaye kiran sunan yusuf da yyi tace "lfya lau khabir dina, daga ina," yace "wani mutumi ne yace na kira ki a waje," ta dan xaro ido tace "ni khabir," yaron yace "eh mana ke yace na kira, da katoton mota ya xo, kuma dogo ne kmr teachern su anty jamila na sch, ya sa glass da farin kaya, kuma yyi hka..." ya mike da sauri ya rungume hannayensa biyu a dan kirjinsa yana gwada mata yanda mutumin yyi, Aneesah ta dago a sanyaye tana kallon Ammin da ta xuba masu ido tana kallo, Ammi tace "waye?" Aneesah ta sunkuyar da kai tace "ya Haiydar ne ina ga," Ammi bata sake cewa komai ba, Aneesah ta mike ta dauki hijab dinta tace "xo muje khabir," ya bita suka fice daga gidan, yana jingine jikin motarsa har lkcin ko yana rungume da hannayensa, ta karaso a hankali ta tsaya gabansa tana kallonsa, yyi murmushi yana kallon khabir yace "yauwa gud boy, ga shi ka siya biscuit," ya ciro naira dubu ya mika masa, khabir din ya juya yana kallon Aneesah yace "na karba Antyn yusuf?" ta kirkiro murmushi tace "ka karba khabir," ya karbe daga hannun Haiydar yyi godiya ya bar wajen a guje, Aneesah ta sunkuyar da kanta murya can ciki ta gaishesa, ya amsa yana murmushi yace "Ammi fa," ta kauda kanta tace "tana ciki," yana kallon cikin idonta yace "ina wayar da na baki Aneesah," kanta a kasa tace "ban san inda yake ba," yyi murmushi yace "mu je ciki to," ta juya da sauri tana kkrin maida hawayen dake baraxanar gangaro mata, ya bi bayanta har suka shiga xauren snn ya riko hannunta ganin irin saurin
Chapter 18 · 0% Book details