Sashe 48
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yarinyar ynxu, Mujaheed yace "A'a ba sae ka ban ba, just dnt wrry baxa ka wuce sati ba a nn," ynxu dae ka amsa min duk tambayoyin da xan maka, nn dae Mujaheed yyi gather din informations din da ya kamata yyi sallama da Haydar, Haydar yace "so early?" Mujaheed yyi murmushi yace "bana son nayi missin juma'ah," Haydar yace gskya ne amma kai ko dan irin fruits din nn baxa ka iya siyo ma mutum ka kawo ba, Hajiya ta daina kawo min hasali ma haushina take ji, Mujaheed yyi dariya yace "ni tastin din nn da xa ace sae mutum yyi ne ke kona min rae, but nxt tym" yana kai wa nn yyi masa sallama. Karfe biyu Mujaheed ya isa gida, bbu kowa falon sae kamshin dake tashi, ya haura sama ya shiga dakinsa yyi wanka snn ya sa kananan kaya ya fito, yyi sllma ya bude dakin da Aneesah take, bbu kowa ciki, ya sauko yyi hanyar kitchen nn ma bae ga kowa ba, ya fara kalle kallen falon, ya fita da sauri yyi gun maigadi yace "yarinyar nn ta fita ne?" mai gadi yace "A'a tana ciki duk yau ma bn ganta ba ni," Mujaheed ya koma ciki ya shiga neman ta ta ko ina amma bae ganta ba, mamaki ya cika shi ya fita yyi hanyar garden, tana xaune tana karatun Novel, ya sauke ajiyar xuciya yana kallonta, ta juya da sauri tana kallonsa tace "sannu da dawowo," yyi murmushi yace "kin ban wahala kinsa ina ta nemanki kanwata," ita ma tayi murmushin tace "na gaji da xama cikin gida ni kadae ne," yace "hmm gskya ne," xo ki ga wani abu ta mike tsaye tana kallonsa tace "me xan gani," ya kamo hannunta xa su bar garden din ta dawo da sauri tace "yauwa yayana kai ne ke daga weight din can?" ta fada tana nuna masa inda weight din suke, yyi murmushi yace "ke ce" ta xaro ido tace "kai amma kana kkri wllh, " yace "in kika yi wasa ba sae na daga ki da hannu daya ba ynxu a nn," tayi dariya tace "xaka iya da gske?" bata ankara ba taji hannunsa daya a cikinta ya daga ta sama, ta fasa ihu a tsorace hkn yasa ta kusa faduwa ya rungumota da sauri suka fada kasa, a tsorace tace "wayyo Allahna," ya dinga dariya yace "ko na sake ne," tace "A'a don Allah kayi hkuri," ya mike tsaye ya daga ta sama da hannu biyu, snn ya sauketa kasa, har lkcn jikinta rawa yake, yana dariya ya ja ta xuwa gun weight din ya daga sama da hannu daya yace xo ki karba na gani, ta juya da sauri tace "ni ba ruwana," ya bi ta yana dariya suka shiga gidan tace "yayana nayi maka girki," yace "da gske bbyna," tace "Allah," ya ja ta suka yi dinning din, ya ga lafiyayyan jollof din da tayi masa yace "waw kanwata ngd," a tare suka ci abincin snn suka dawo parlor ya fara danne dannen laptop, ta tsura masa ido tana kallonsa, ya dago kansa yace "yadae wnn kallon kanwata" tayi murmushi tace "sbda kana daga weight shi yasa muscles dinka suka yi hka ko," yyi murmushi bae ce komai ba, tace "amma kana da karfi ssae," ya kalleta yace "xo ki ji" ta mike tace "naki," ta haye sama da sauri, yyi dariya yace "da kin gane kuranki," washegari da yamma mujaheed ya tilasta mata ta shirya suka fita xuwa shoppn don da ca tayi baxata ba, ta kusa gama siyayyan da xata yi su ka ci karo da wani katon mutum, biscuit din da ta dauka ya fadi shima abun hannunsa ya fadi, ta durkusa da sauri ta dauki nata, snn ta daukar masa nasa ma ta mike tsaye ta mika masa yace "kiyi hkuri fa," tace "aa bkm," har ya juya ya sake juyowa da sauri yana kallonta, ta dauke kanta da sauri ta ci gaba da daukan abinda take, taji mutumin a hankali yace "bala," wani mutum ya karaso da sauri yace "ya dae" taga duk sun tsaya kallonta ido a xaxxare, ta tsorata ssae ta ja trolly din ta ta je ta sami mujaheed dake xaune yana duba newspaper, yana ganinta yace "ba dae har kin gama ba kanwata," ta gyda masa kai da sauri kmr munafuka tace "Allah na gama yayana," yace "aa dae kanwata ki dauki duk abinda kike so," kmr xata yi kuka tace "aa ni nace mka na gama," ya daga kafada ya ja trollyn xuwa inda xa su biya kudi. Aneesah ta dan waiga taga lekota suke, suna ganin ta juyo suka dauke kansu da sauri bala yace "kan uban nn, wllh ita ce sallau," ya fito da hotanta a aljihunsa yana nuna ma sallau, sallau yyi dariya yace "ba karamin farin ciki Hajiya xata yi ba yau miliyan biyar cash" Aneesah ko a tsorace tayi bayan Mujaheed yace "ya dae kanwata," ta girgixa masa kai kawai, ya gama biyan kudin aka xuba masu kayan a booth, ya bude mata mota ta shiga shi ma ya shiga suka bar wajen, biyosu Aneesah ta ga mutanen sunyi a motarsu, tayi mugun tsorata amma bata ce ma mujaheed dake ta mata surutu komai ba. Suna isa gida taga sun canxa hanya, hkn yas[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:12] +234 803 751 8717: Khaleesah Haiydar 69..... Karfe shidda saura Mujaheed ya shigo dakin, Aneesah na xaune gefen gado tana karanta daya daga novels din da ya bata, tana son karanta novel ssae, bata yi xaton ganinsa wnn lkcn ba, kuma can ciki yyi sallamar ya shigo dakin, don hka bata ji sallamar ba shigowarsa kawae ta gani, da sauri ta boye novel din bayanta, ya tsura mata ido yace "me kike boye wa?" da ganinta kasan bata da gskya tace "ni?" ya karaso cikin dakin tace "wayyo ni wllh kar ka matso kusa da ni" ya tsaya tsakiyar dakin yana kallonta yace "me kike boyewa," ta fara kame kame "ni, ni dae bbu abinda nake boyewa, Allah kar ka xo kusa dani xan maka ihu," ya harareta ya karasa gabanta, xata kwala ihu ya xauna gefenta da sauri ya rufe bakin, ya hango Novel din a bayanta ya dauka ya mike tsaye yana murmushi, kunya ya kamata tayi tsaki ta kauda kai, ya ajiye gefenta yace "ynxun ma baxa ki mana girki bne?" ganin tayi masa bnxa ne ya sa ya xauna kusa da ita yana kallonta, ta mike tsaye ba tare da ta kallesa ba tace "me xan girka?" yace "abinda ke ranki," bata ce komai ba ta fice daga dakin ya bi ta da kallo, tana isa kitchen ta fito da indomie da kwai, cikin minti sha biyar ta gama girkin ta fito, ta debi nata ta ci snn tayi hanyar daki, a stairs suka hadu yace "har kin yi me?" tace "na gama." yyi shiru yana kallonta, xata wucesa ya riko hannunta yace "to xo muje mu ci together," tace "na ci nawa," ya harareta tace "wlh kuwa," ya ja ta suka isa dinnin din ya bude plate din da ta rufe masa nasa ya xuba ma indomien ido, can yyi murmushi yace "kin yi kkri," amma ni bana cin indomie, tace "ayya," sae abun ya basa dariya jin yanda tayi maganan, yace "je dauko hijab din ki," tace "mu je ina?" ya girgixa kai yace "bna sn musu Aneesah ki dinga yin duk abinda nasa ki," ta sunkuyar da kanta, yace "maxa je dauko hijab din ki," ta juya ta bar falon, ta dawo sanye da hijab din," yana gaba tana biye da shi a baya, suka isa mota, ya bude mata ta shiga snn ya xaga ya shiga, suka bar gidan, eatry ya shiga ya siyo masu kaxa da drinks sae ice-cream da hamburger, tace "na waye wnn?" yace "ni da kanwata," tayi murmushi bata ce komai ba, yace "in xa ga dake ki ga Abuja kanwata?" ta gyada masa kai, yace "ko ke fa kanwata," hka ya dinga nuna mata wajajen da ta sani da wanda ma bata sani ba a Abuja har kusan karfe tara snn suka kama hanyar gida, tace "yaya bamu yi sllh ba," yace "na sani kanwata," ta hanyar gidansu Haydar ya bi da su da xa su koma gida don kawae ya ga reaction dinta, bin gidan ta dinga yi da kallo, yace "ya dae kanwata" ta sauke ajiyar xuciya tace "bkm," ya hade rae yace "bna son karya ki fada min gskya," a hankali tace "wancan gidan ne gidansu ya Haydar, ko yana nn ma" bae ce komai ba taga yyi parkin snn yace "to fita ki je gun sa" ta xaro ido tace "iyye" ya hade rae yace "eh mana," ta girgixa kai tace "ni bance xan je ba fa," gate din gidan suka ji an bude ta juya da sauri sae ga pretty ta fito, Mujaheed ya tada motarsa ya bar wajen da sauri, Aneesah ta kasa daina kallon pretty, har suka isa gida Mujaheed bae ce mata komai ba, ya shiga dakinsa, ita ma ta shiga daki jikinta a sanyaye, har kusan karfe sha daya bae nemeta ba bare ya bata abinda ya siyo masu, jikinta a sanyaye ta sauko downstairs yana xaune yana danna laptop ya dago kansa yana kallonta, ta kasa karaso wa cikin falon, can ta juya xata koma sama, ya kirata, ta juya hawaye ya cika idonta tana kallonsa, yace "come kanwata," ta karasa gabansa ya xaunar da ita yace "baki yi bacci ba," bata ce masa komai ba, ya rungumota a hankali yace "am srry kanwata, amma bana son kina min xancen wani namiji a gabana," ta gyada masa kai ya share hawayen idonta yana murmushi, a hka suka xauna tare a falon ita tana kallo shi ko hankalinsa na kan na'urar gabansa, karfe daya saura ya gama abinda xae yi, ya kalli Aneesah da tun sha biyu tayi bacci ya shiga tashinta, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya mike tsaye ya kamo hannunta yace "xo muje ki kwanta kanwata," binsa kawae take don bacci na idonta har lkcn, suka hau sama ya bude dakin da take suka shiga ya kwantar da ita ya ja mata bargo ya rada mata gudnyt a kunne,