← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 58

Sashe 50

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

xae kashe min ke kanwata sae lkcn ki yyi, bana son ki sake wnn kukan" gyada masa kai kawae take tana hawaye yace "xaki sha tea na baki maganinki" ta girgixa masa kai da sauri tace "aa," yace "to ina ke maki ciwo ynxu kanwata," bata ce masa komai ba sae ajiyar xuciyar da take, ya sake tambayarta ta girgixa masa kai tace "ba ko ina," ya dago kanta yana kallonta yace "ki kwanta kinji kanwata," ta kankamesa ta fashe da kuka tace "wllh ni baxan kwana cikin dakin nn ba tsoro nake ji don Allah kar ka tafi ka barni," yace "haba kanwata, add'ua fa xaki yi ki kwanta, baxa su sake dawowa ba, nasa an tafi da su station," cikin kuka tace "wllh tsoro nake ji ka kaini gun Ammina," Mujaheed ya rasa me xae ce mata yyi shiru yana kallonta, a hankali tace "yayana kar ka tafi ka barni don Allah ina rokanka," yace "to naji, kiyi kwanciyarki a kan gado ni sae na kwanta a kasa," ta rikesa tace "A'a wucewa xaka yi ka barni yayana," a hankali yace "shekaranki nawa Aneesah," ta na goge hawayen fuskarta tace "16" ya mike tsaye ta rikosa da sauri tana kuka tace "wayyo yayana wucewa xaka yi," ya girgixa mata kai yace kaya xan dauko maki ki sa, ita ma ta mike da sauri ta bisa ya juya yana kallonta bae ce komai ba ya fito mata da wani gown mara nauyi ya mika mata tana rike da shi duk don kar ya fita ya barta ta sa rigan, ya koma kan gadon tana biye da shi a baya ya kwantar da ita ta riko hannunsa tana sabon kuka har wani rawa jikinta yake tace "wucewa xaka yi ka barni yayana?" ya girgixa mata kai ya kwanta ta daya side din yace "kiyi baccinki bbu inda xa ni kinga na kwanta," ta gyada masa kai ta matso kusa da shi a hankali ta kwanta tayi lamo a bayansa tana sauke ajiyar xuciya, ya juyo yana kallonta da kyar yace "kinga Aneesah idan baxa ki kwanta a can ba ni xan bar maki dakinki," Like · 5 · Reply · Report · 15 minutes ago Hauwee Abdulkadir [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 74...... Aneesah ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a kar ka tafi ka barni yayana," a hankali yace "to koma can," ta koma inda ya nuna mata tana hawaye ta kwanta, ya juya mata baya, Mujaheed ya kasa bacci, kuma bae sake juyawa ba bare ya kalli inda take, a hankali yaji ta birginowa kusa da shi tayi lamo a bayansa, ya rumtse idonsa bae dae ce mata komai ba, har bayan kusan minti talatin snn ya juyo a hankali yana kallonta ta takure kanta amma bacci take, ya mike xaune a hankali kar ta tashi, ya kusan minti biyar a xaunen daga bisani ya mike ya shige bathroom dae dae lkcn da agogon dakin ke struck din 2 o clck ya dauro alwala ya fito, ya dauki darduma ya shimfida ya fara sallah, ya kai kusan minti sha biyar yana sllh Aneesah ta farka a tsorace ta mike xaune da sauri cikin kuka tace "na shiga uku yayana ina kke," tayi shiru hankalinta ya kwanta ganinsa yana sllh, ta bar kan gadon ta dawo gefensa da sauri ta xauna, can dae ganin ba gama sllhn xae yi ba, ta tashi ta shiga bathroom ta wage kofar yanda xata dinga ganinsa da kyau tayi alwala ta fito ta dauki hijab dinta ta fara binsa sllhn ita ma, daga karshe gajiya tayi da binsa ta sallame ta kwanta kan darduman a bayansa nn da nn bacci ya kuma dauketa, ba shi ya idar da sllhn ba sae kusan karfe hudu, ya mike ya dauko bargo ya lulluba mata snn ya koma kan darduman ya xauna yana addu'a, daren ranar dae Mujaheed bae yi bacci ba asuba tayi xae tafi masallaci ya tuna kar Aneesah ta tashi ta dinga rusa mashi ihu a gida hkn yasa yyi sllhn a dakin, snn ya tasheta ita ma tayi sllh, har gari ya waye bata bar gefen Mujaheed dake duba wani littafi ba, can ya juyo yana kallonta yace "kin tashi lfya kanwata?" ta dan yi murmushi ta sunkuyar da kanta a hankali tace "ina kwana yayana," yyi murmushi ya gyada mata kai ya mike yace "kije kiyi wanka, nima shi xanje nayi, da wuri xamu fita yau don sae mun fara xuwa station," ta marairaice fuska tace "aa ni yaya kar ka tafi ka barni," yace "to je kiyi wankan ki fito ina jiranki, baxan tafi ba," ta mike jikinta a sanyaye ta shiga bathroom ya bi ta da kallo yana murmushi, bayan kmr second talatin ta budo kofar ta ga ko yana nn har lkcn, ta rufe da sauri ganin yana nn, shi ko yyi murmushi sae da ya ji ta bude tap snn ya bude kofar dakin a hankali ya fice, ko da ta fito bata gansa ba ta fashe da kuka ta fice daga dakin da sauri tayi hanyar dakinsa, ta jirasa xaune a dakin har ya fito, yana ganin ta yace "xan fa bata maki rae kanwata baki shirya ba xaki fito," muryar ta na rawa tace "tsoro nake ji," ya harareta yace "tsoron idonki ba," ya rakata ya tsaya daga bakin kofa ta sa kayan snn ta fito da sauri, tana xaune ya shirya a dakin, snn suka sauko falo tare, coffee kawae ya sha ita ko ya tilasta ta ta ci tea da bread snn suka bar gidan bayan Mujaheed ya duba mai gadi, a hanya ya kalleta yace "Aneesah su waye mutanen jiya," nn da nn hawaye ya cika idonta tace "nima ban sani ba, amma jiya na gansu a supermarket, kuma naga kmr suna biyo mu har muka kai gida snn suka canxa hanya," yyi parkin da sauri yace "wat, shine baki gaya min ba Aneesah," ta fashe da kuka tace "ni ban san da gske binmu suke ba ashe," mujaheed yace "to me suka ce maki?" a hankali tace "sunce aiko su akayi su kasheni," Mujaheed ya gyada kai yace xasu ci ubansu, snn ya ja motar suka bar wajen, kin shiga station Aneesah tayi tace xata jirasa a waje, ya shiga shi daya, bae fito daga station din ba sae kusan karfe tara, yace "srry kanwata kin gaji da jira ko," ta girgixa masa ka kawae yyi reverse suka kama hanyar gidan yari, bae ce mata komai ba ita ma bata tambayesa ya akayi ba, ko da suka isa ba su sami ganin haydar a lkcn ba, aka ce masu sae eleven, suna xaune suna jiran eleven din yyi Aneesah tace "yayana tsoro nake ji gabana sae faduwa yake ban san meyasa ba," ba tare da ya kalleta ba yace "kiyi ta addu'a," a hankali tace "yaushe xaka nemo min Ammina yayana," ya juya yana kallonta yace "vry soon," tace "yayana amma ba gidan nn xamu kwana ba yau ko?" yyi murmushi yace "eh" ba tare da ya kalleta ba, karfe sha daya aka basu ixinin shiga gun Hydar, Mujaheed ya juya yana kallonta a sanyaye murya can kasa yace "tashi muje kanwata," Aneesah ta xaro ido tace "aa ni baxan shiga ba yayana tsoransa nake ji, ba kace yarinya ya sace ba," Mujaheed yyi murmushi ya kamo hannunta yace "c'mon sharri aka masa abinda ma xae ga yarinyar ynxu," bae jira me xata ce ba ya ja ta tana nonnokewa kmr xa tayi kuka suka shiga inda Hydar yake. Hmm wae Khaleesah ta cika abinda ya saba ma al'adar Hausa fulani a lbrin Aneesah inji mutane, ohh hka nace maku baxan sa side effect din hkn ba ba, nifa na san abinda nake yi kuma idan ina sa batsa a lbrina tun a Inteesar xa ku gane hkn, in kun bi ni sannu a hnkli xaku ga yanda xa a kaya. I knw wat am doin. [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 75..... Haydar ya dago kai yana kallonsu, har lkcn Aneesah na labe bayan Mujaheed wae ita tsoro take ji, Hydar ya hade rae yana kallon Mujaheed ganin ba shi kadae bne don a xatonsa daya daga gantalallun 'yan matansa ya taho masa da, Mujaheed ya kyaleta ya karaso kusa da Haydar ya xauna yana kallonsa, kasa karasa wa Aneesah tayi ganin Hydar bayan Mujaheed ya bar ta gun a tsaye, ji tayi kafarta ya kasa daukar ta ta durkushe wajen jikinta na rawa, hkn ne dalilin da ya sa Hydar dago kansa yana kallonta don har lkcn bae kalle da warce Mujaheed ya shigo ba, ya mike tsaye a hankali yana kallon Aneesah da mugun mamaki, Aneesah ta fashe da kuka tana kallon Mujaheed da ya tsiri danna waya tace "wayyo Allahna ya Hydar me kke yi a nn," Hydar ya juya yana kallon Mujaheed da alamar tambaya, amma ya kasa cewa komai, ba tare da Mujaheed ya kallesa ba yace "ita ce Aneesar da kke gaya min ko," Hydar ya koma ya xauna da kyar yana ci gaba da kallon Aneesah da mamaki yace "ina ka samo ta Mujaheed," Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah dake kuka ssae tana kallon Hydar, bae ce komai ba ya ci gaba da danna wayarsa, Hydar ya karasa kusa da Aneesah ya durkushe gabanta yana kallonta, ta dago kai ita ma tana kallonsa, a hankali yace "Aneesah," ta girgixa masa kai ta fashe da wani sabon kukan ta fada kansa, ya dagota ya girgixa mata kai yace "No Aneesah," muryarta na rawa tace "ya Hydar me kke yi a nn dama kai ne yayana ke fada min," ya tsura mata ido yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed da har lkcn idonsa na kan waya bae ko kalle inda suke ba, Hydar ma ya juya yana kallonsa, mujaheed dae bae ce masu kmai ba, Hydar ya dawo da dubansa ga Aneesar yace "ina ya kai ki Aneesah?" ta goge hawayen fuskarta tace "wa?" yace "baffanki" ta dan yi shiru tana ci gaba da goge hawayen da yaki tsaya mata tace "can wani gari ya kai ni," Hydar yace "gun wa?" ta fashe da kuka tace "ban san su ba, can wani
Chapter 50 · 0% Book details