← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 58

Sashe 55

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tace "wllh ina yi," ya jawo bargon saman gadon ya shimfida mata nn kasa ya dauko filo ya ajiye mata yace "to yi kwanciyarki a nn kanwata" bata yi masa musu ba ta kwanta ya dauko wani bargon ya lullubata da shi, tace "yayana meyasa baka yi bacci ba," yace "tunaninki ne ya hanani bacci kanwata," ta wara ido tace "ni?" ya gyada mata kai yace "ina son ki da yawa kanwata," bata ce komai ba ta gyara kwanciyarta ya matso kusa da ita yace "baxa ki ce min kina sona ba," tayi murmushi bata ce komai ba yace "i luv yhu Aneesah," xata rufe fuskarta da bargon ya rike yace "kema ki ce min hka plss" ta girgixa kai tace "baxan iya ba," ya sake mata bargon a hankali bae ce komai ba ya koma inda yake ya xauna, can bayan ya manta yaji tace "i luv yhu 2 yayana," don farin ciki ma rasa me xae ce mata yyi. Washegari da pretty ta fahimce dakinsa Aneesah ta kwana hkn yasa ta kuka ssae don tausayin yayanta da irin halin da ya shiga sbda son Aneesah, taji wani irin haushin Aneesar da ma Mujaheed, ita kam bata goyi bayan yayanta ya auri Aneesah ba kuma, ko sllma bata masu ba ta bar gidan Yau Monday Aneesah ta tashi da fargaban xuwa kotu, knn fa yau baffanta da Hajiyarsu ya Hydar da kowa ma xae ganta, kila ma har da Amminta, Mujaheed ya shigo dakin yace "kanwata xaki bata min lkci mana," tace "yayana jiya da kaje gun ya Hydar me yace maka?" yyi mata mugun harara yace "ban sani ba, idan kinga dama kiyi maxa ki shirya" yana gama fadin hka ya bar mata dakin, ta bi sa da kallo, idan da sabo ta fara sabawa da saurin fushin Mujaheed idan ta kawo masa maganar wani namijin, ko da ya dawo dakin ta gama shirinta gudun masifarsa, tace "yayana to ni tsoro nake ji, bn san me baffa xae min idan ya gan ni ba da hajiyarsu ya Hydar," yace "duk bbu abinda suka isa su maki, shi baffan daga can ma xa a kama sa na sani," Aneesah tace "to Ammina fa," yace "kila ki ganta yau, xo muje muyi break" bata yi masa musu ba ya ja ta suka sauko downstairs suka karya, karfe tara saura suka bar gida, gabanta ya dinga faduwa tace "yayana ni fa tsoro nake ji," yace "kiyi ta addu'a kanwata, snn banda karya a kotu duk abinda aka tambayeki iya gskyarki xaki fadi" ta gyada masa kai kmr xa tayi kuka, ya dinga mata hira don ta kwantar da hankalinta har suka isa kotun. [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 81.... Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah bayan ya gama parkin yace "kar ki damu kanwata ba ynxu xaki shigo ba, sae an nemeki," ta xaro ido tace "wa xae neme ni?" Mujaheed yace "idan lkcn yyi xaki gani," ya kunna mata A.c ya sa mata karatun qur'ani, ya fita daga motar ya kulle, ta bi sa da kallo har ya shiga kotun, ohh ita fateemah ta ga lyf, tana ta xaune cikin motar tana bin duk wanda ta gani da kallo, wata katuwar mota tayi parkin Hajiya tafito cikin shiga ta alfarma da kawayenta har hudu kmr ba dan ta ke kulle a kurkuku ba, motar dake bayan tasu su meenah da pretty ne a ciki ta bi su da kallo har suka shiga kotun gaba daya, bayan shigarsu da kmr minti goma sae ga motar baffanta da abokansa suka shiga kotun suna ta surutu, can sae ga Hajiya zuwaira da nata kawayen, hka Aneesah ta dinga bin mutane dake ta shiga kotun da kallo tun daga kan 'yan uwa xuwa kan su karere, ta san ixuwa ynxu kam kotu ta cika tam, Abdul ne kadae bata gani ba, can sae ga motar gidan yari ta shigo haraban kotun tana kallo aka fito da Hydar, ya rame amma ba ssae ba, sae dai yyi haske bbu abinda ya ragu a kyansa, ta bi sa da kallon tausayi hawaye ya cika idonta har aka shiga da shi kotun 'yan sanda kusan biyar na biye da shi a baya, ta fashe da wani matsanancin kukan da bata san dalilinsa ba. Su oga Baffa sae surutu ake da abokanansa cikin kotun yana buga kirji yana fadin irin hukuncin da xa a yanke ma Hydar idan bae fito masa da 'yarsa ba don ga uwarta can hawan jini ya kamata ya sa an fita da ita waje tana karban treatment, Mujaheed da hankalinsa duk yana gun baffa duk da ba kallonsa yake ba, ya dinga murmushi yana buga kafa, Hajiya kam ko a jikinta don tasan tunda Mujaheed yana nn yau dole sae an yi bail dinn danta, don Mujaheed ba wasa ba, ba dan ba dan ba sae tace ma yafi Hydar iya aikinsa don Hydar slowly yake yin abunsa shi ko sharp sharp xae yi ya gama, sae tauna [8:14PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 120..... Tun daga ranar Aneesah bata sake ganin Hydar ba sae dae taji muryarsa a gidan, kwata kwata ya daina shiga dakinta bare sabgarta iyaka idan ya dawo ya ba pretty abinda ya shigo da ta kai mata, sau dayawa sae dae ta fito da ledan da safe bata taba komai ba amma daga shi har kanwarsa bbu mai ce mata meyasa duk da ta lura Avoidin dinta ma yake da sassafe xae fice ya dawo late, duk tabi ta xama wani iri ta rame a gidan har pretty ta fara tausayinta don daga baya ta dinga nuna ma yayanta bata jin ddin abun da yake, shi kam sae yake nuna ko a jikinsa duk da ba hka bne , hkn yasa ta kan shiga ta xauna dakin Aneesah ko bata yi mata hira ba, kuma ta fara mata magana kan cewa ta dinga cin abinci dan ta rame ssae, sau dayawa Hydar kan ba pretty waya ta kai mata su gaisa da Ammi ko Abdul ko kuma faruuq, a sanyaye take karban wayar, taji kmr ta koma gun Amminta, duk sae taji bata son auren kuma da xae taimaka mata ya bata takardarta ta koma gidansu, amma tsoron yi masa magana ma take gaba daya. Ranar saturday tana kitchen da rana yunwa ya isheta tana dafa indomie, pretty bata nn ta tafi gidansu Ameera, tana jin shigowar motar Hydar gidan tayi sauri ta gama abinda take ta xuba a plate ta rufe sae kuma ta kasa fita da shi, ta fito falo ta tarda shi xaune yana danna waya, har ta manta yaushe rabon da ta gansa, ba tare da ta kallesa ba tace "ina yini," ta cigaba da tafiya abunta, ya juya yana kallonta har ta isa stairs snn yace "Aneesah" ta juya tana kallonsa yace "cum" ta komo cikin falon tana kallonsa ta dan durkusa snn tace "gani," yace "baki da lfya ne," ta sunkuyar da kanta tace "lfyata lau" yace "to kina da matsala ne," ta dan yi shiru snn tace "ehh," yana kallonta yace "ta me?" kmr xa tayi kuka tace "gidanmu nake son na wuce gun Ammina," yyi mata wani mugun kallo snn yace "to baxa ki je ba, tashi ki ban waje," tayi shiru kanta a sunkuye kuma taki tashi, ya daka mata tsawar da ta raxanata ta mike a tsorace ta fashe masa da kuka tace "wllh bana sonka ya Hydar bana sonka ka xo ka maidani gidanmu baxan sake xama gidan nn ba," ya mike tsaye yana kallonta yace "to tafi gidan naku," ya daka mata tsawa "nace ki tafi gidan naku, uban me kike tsinanamin a nn din banda bakin ciki da takaici ba, ni da xan iya da tuni na mayar dake gidanku Aneesah tsanar ki nake ji a xuciyata kawae" ta sulale kasa a hankali hawaye na bin kuncinta ta ma rasa me xata ce, ya juya a fusace ya haura sama, abincin da bata ci ba knn ranar, har washegari neman hawaye tayi ta rasa, pretty tayi tayi da ita ta gaya mata ko bata da lfya ne sae dae tace lfyarta kalau, daga karshe ma Hydar daina kwana gidan yyi sbda ita, ranar cikin kuka take ma pretty magana "pretty ni ban san me nayi ma ya Hydar ba ya tsaneni hka, ki tausayamin ki taya ni rokansa ya mayar dani gidanmu ya bani takardata don Allah," pretty tace "kinsan me kika masa Aneesah ki daina cewa baki sani ba," tana fadin hka ta fice daga dakin. Abun duniya ya ishe Aneesah ga xaxxabin da take ji kullum a jikinta, pretty na lura da hka tayi ma Hydar magana ya turo masu likita kawae ba tare da ya dawo ba, ita ce har drip uku amma hkn bae sa Hydar ya dawo dubata ko sau daya ba ita kanta pretty bata ji ddin hkn ba, bae dawo gidan ba sae rana friday da yamma ya shiga dakinta dubata ynxu kam jikin nata da sauki kwance ya tarda ta tana bacci ya dde xaune dakin yana kallonta snn ya fita. Wajen karfe goma na dare ya koma dakin yaji alamar wanka take ya fita, bayan kmr minti goma ya koma don ganinta kawae yake son yi mugun tausayinta yake amma baxae iya nuna mata ba, wnn karan tsaye ya ganta gaban madubi daure da towel tana gyara gashinta, ta juya a tsorace don bata san yana gidan ba, ya tsura mata ido daga bakin kofa duk ta yi mugun rama, ta juya da sauri ta ci gaba da abinda take gabanta na faduwa, ya karasa gaban madubin ya tsaya bayanta yan kallonta ta madubi bata dago ba bare ta kallesa, ya dafa kafadarta sae da ya dau lkci snn yace "ya jikin?" tunda ya daura hannu kan kafadunta jikinta ya dauki rawa ta kasa ce masa komai don tsoro, ya dago kanta yana kallonta ta madubi yace "magana nake," da kyar muryarta a sarke tace "da sauki," ya dan yi shiru snn ya juyo ta tana fuskantarsa yana kallon cikin idonta yace "wanka kika yi," da kyar ta shiga gyada masa kai ba tare da ta kallesa ba. A hankali yace "ki gaya min
Chapter 55 · 0% Book details