← Book details Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 58

Sashe 33

Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kofar ta buge da kofan ta fasa ihu "wayyo kai na" ya rikota da sauri ta xube jikinsa suka durkushe wajen gaba daya yace "subhanallahi srry kanwata, kin buge ssae koh," bata ce masa komai ba ta fashe da kuka tana rike da goshin nata, yace "ohh don Allah kiyi hkuri kanwata, xafi yake maki ne" nn ma bata tanka masa ba sae kukan da take, duk ya rude ya shiga hura mata goshin ta turasa a fusace tace "da'alla ka tashi gabana ni," ya rungumota yace "A'a sae goshin ya daina maki xafi," ta tsorata ta fara turasa don ta mike tsaye ya ki sakinta, hkn yasa ta sake fashewa da kuka, ya dago kanta yace "ni fa bana son kuka kanwata," ya fara kkrin cire mata hijab din jikinta ta buge masa hannu bae damu da haka ba, ya cire hijabin ya dagota suka ta shi tsaye yace "haba sae kace matan malam," kinga yanda rigar ta maki kyau kuwa, bae jira cewarta ba ya ja ta suka sauka xuwa kitchen snn ya fara nuna mata kayan girkin yace kinga duk jiya da nyt na siyosu kafin na shigo gida, na dawo naga kin bingire kina bacci daga ke sae inner cloth da xani, xanin ma ya kwanta shi daya gefenki abinsa, ni ban san me yasa wasu matan basu iya kwanciya da xani ba, gashin ki ma yyi relaxin abinsa baki takurasa ba amma me yasa baki sa net din bby ba, kinga ni bana cin plantain kar ki soya da yawa, snn ki dan mana farfesu kadan kuma karki dafa ruwan lipton sae dae idan kece ke so don ni coffee xan sha, duk wnn surutun da yake yana yi ne yana ciro kayan da xata girka, jin shirun yyi yawa ne ya sa ya juyo yana kallon Aneesah da mamaki ya gama cikata tana kallonsa kmr xata fashe da kuka yace "hope ba wahalar da ke xan yi ba kanwata," ta kasa cewa komai sae mamakin yanda aka yi ya san yanda ta kwanta jiya take, da dan damuwa bayyane a fuskarsa yace "me ya faru kanwata, goshin ne har ynxu" ta hade rae kmr xata yi kuka don takaici tace "jiya ina bacci ka shigo min daki koh?" ya xaro ido da mamaki yace "ni? Wa yace maki na shiga ba kinsa key ba kanwata, ta ina xan shiga?" ta girgixa kai hawaye har ya fara taruwa idonta tace "wllh ka shiga, ga shi nn ka gama gaya min komai," ya wara ido don shi bae san ma ya fada ba yace "me ma nace kanwata?" ya fara kkrin tuna surutan da ya gama yi, ta juya a fusace xata bar kitchen din ya rikota da sauri yace "am srry kanwata, i just want 2 make sure u re comfortable snn baki bar A.c a kunne ba don kar kiyi mura kinga akwae sanyi ynxu, amma xan baki spare key din ki hada duka." ta hararesa tace "bad habit knn," ya kauda kai yana dan murmushi yace "srry, ynxu dae ga ki ga kayan girki ni xan je nayi wanka don akwae inda xa mu yau," ta galla masa harara tace "sae ka xo ka ja ni mu tafi," yyi dariya yace "xaki gani kuwa," har ta gama hada breakfst bae sakko ba, hkn yasa ta haye sama kawae ta shiga daki, tana shiga wayar da bata san ynda aka yi ya shigo dakin ba na katsewa, ta dauki wayar tana kallon screen, aka sake bugowa pretty ta gani gaban screen, hkn ya tuna mata da ya Haydar ta juya a sanyaye jiki ba kwari ta bar dakin xata kai masa wayar, a hankali ta tura kofar dakinsa ta shiga, duk hankalinta ba ya tare da ita tuno Haydar da tayi, yana tsaye gaban madubi sanye da singlet da gajeran wando yana combn din kansa. Bata san lkcn da ta fasa wani ihun da ya raxanasa ba don a tunanin[truncated by WhatsApp] [12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar
Chapter 33 · 0% Book details