Sashe 23
Aneesah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
na baku bne" yana shiga office din dpo ya mike yana masa sannu da xuwa, baffa ya xauna yana kallonsa yace "kai ya aka yi ne sule, ca nake xan xo na tarar ana jibgar shege," dpo ya girgixa kai yace "ka ga har fa ynxu honourable bbu kwakkwaran abinda xa mu fake da a kan cewar shi ya dauke wnn yarinya, snn fa dat aside, babban barrister ne, to ta ina kke ga xamu fara ynxu," baffa yyi tsaki yace "ka ji ka sule sae kace ba tsohon dan duniya ba, kudina ne fa ke magana a nn, kuma ba ga hotuna nn na kawo ba ko wnn bai isa a fake da ba" sule yace "to shiknn, amma fa sae ka kara kudi honourable, da alamar ina ga xamu yi nasarar jefa sa prison idan mun shiga court, tunda ynxu kam bae da mafita ga hotunansu nn da yawa a tare, kawae dae a tabbatar har a gama shari'ar nn, yarinyar nn baxata bayyana ba," baffa yyi dariya yace "ka kwantar da hankalinka ni ina da yakinin baxata taba fitowa daga inda na kai ta ba sae dae in fito da ita aka yi, ae matata tayi maganin wnn, daxun nn ita ma ta dawo daga kauye taje aiki." dpo yyi dariya ssae yace "to sae naji alert honourable," baffa ma ya mike yana dariya yace "wnn ai ba matsala bace, ku dae kuyi aikinku da kyau," yana fita daga office din yyi hanyar cell din da Haiydar yake yana nuna sa da dan yatsa kmr xae yi kuka yace "mugu munafuki sae ka fito min da 'ya ta," Haiydar ya mike tsaye da sauri ya cakumosa ta karfen cell din ya makure masa wuya da karfi, baffa ya dinga tsala ihu da kyar 'yan sandan suka kwace sa, a tsorace baffa yace "kun ga ya kashe min 'ya nima yana neman kashe ni ko," ku tabbatar kun hukunta min shi wllh, baffa ya fice daga station din kmr munafuki. Yana fita Hajiya ta shigo a rikice tana cewa "ina dpo..." 'yan sandan suka ce baxa ta samu ganinsa ba, a rude ta bukaci sanin abinda dan nata yyi, tana jin hka kuwa ta xaro ido da mamaki tana kallon hoton Ane[truncated by WhatsApp] [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 45..... Aneesah ta xuba ma farantin gyadan da shatu ta tura mata gaba wae ta dauka su wuce dandali ta sayar, a hankali tace "mama ki bari na fara sallah kinga maghrib ya kusa," shatu ta daka mata tsawa a fusace tace "baxa kiyi din ba, mu din ance maki kafirae ne, da'alla wuce kiyi kwalliya ki dau min faranti ki bace min, su xulai su raka ki dandalin," Aneesah ta mike hawaye cike idonta ta jawo jakar kayanta ta dan shafa powder, snn ta koma gaban farantin gyadar xata dauka, shatu tace meye hka kika yi, kwalliyar knn don uwarki, Aneesah ta girgixa kai tace "ni bn xo da kayan kwalliya ba," shatu ta mike da sauri ta jawo kwandon tarkacen kayan kwalliyan 'ya yanta ta tura ma Aneesah gaba, Aneesah ta tsura ma kwandon da bbu komai sae gantali ido, xano ta shigo dakin tace "meye hka shatu xaki bata kayan kwalliyan mu, wnn ae walakanci duk kin bi kin xama kmr wata sha sha kan wnn mayyar yarinyar" shatu tace "to tashi kawae ki dauki gyadar ga wani can cikin bokiti," Aneesah bata yi musu ba ta mike ta dauki hijab xata sa shatu ta hana ta a fusace, hkn yasa ta dauki farantin ta daura a ka snn ta dauki bokitin a hannunta, xulai ta shigo dakin daga bukkarsu kmr wata aljana fuskarta duk baki ta ko ina wae tayi kwalliyar xuwa dandali, shatu tace "yauwa xulai 'yar albarka maxa rakata lkci na wucewa, na tabbata yau gyadata baxa tayi kwante ba" Aneesah ta bi xulai suka fita daga gidan jikinta a sanyaye wae yau ita ce xa ta talla, xulai ta dinga sintiri da ita a kauyen, shiga wancan bukkar fita wancan bukkar duk sae da ta bibbi gidajen kawayenta kusan guda biyar suka fiffito su ma da shirin xuwa dandali, suna isa dandalin 'yan mata da samarin wajen suka mayar da kallonsu ga Aneesah, ita dae ta nemi gu ta xauna farantin gyadar ta a gabanta, bokitin kuma a gefenta, xulai ta dinga bin matan wajen tana cewa "ku xo su ga 'yar uwata da ta xo daga birni jiya," ai ko haka suka dinga tururuwa ba maxan ba ba matan ba suka yi ca kan Aneesah da ta rafka tagumi tana kallonsu, ita kam ta ga rayuwa, maxan wajen suka dinga siyan gyadar da basu yi niyyar siya ba, ita dae da ka mika mata kudi xata dauki gyada ta baka ba uhm ba uhm uhm, don duk yanda suka so tayi magana kinyi tayi, ita wani mugun haushi ma suke bata ga su duk gantalallu da kaxamen kayan jikinsu, xulai dae baki yaki rufuwa an kasa xaune an kasa tsaye, tsaf Aneesah ta sayar da gyadan ya rage bae fi kulli biyar ba, xuwa ynxu kam suna ta wasanninsu na dandali Aneesah na kallonsu mata nata tirkan rawa suna tsalle tsalle, ita abun ma mugun dariya ya bata, ji tayi ana cewa "ga ta nn," ta juyo da sauri tana kallon masu maganar, wasu rubabbun samari guda biyu ne, ta kauda kai da sauri tana girgixa kai cike da takaici, ta ji mutum ya xauna gefenta, ta dago da sauri tana kallonsa, yace "gyada xan siya," ta bude roban ta ciro daya ta mika masa, ya amshe ya bude ya fara ci, ganin bae mata maganan kudi bane yasa ta ci gaba da kallon masu wasa a dandalin, ya sake cewa ta karo ta dauko ta mika masa, hka ya dinga cewa ta karo har gyada ya kare, ita dae bata san yanda ake yake cinyewa da gudu gudu hka ba, a xuciyarta tace sae kace jaki, yana gama cinye na ledar hannunsa ya mike yana karkade wandonsa xae wuce, ta mike da sauri ta sha gabansa tace "malam baka bani kudi ba," ta ga ya fashe da dariya da ma samarin wajen gaba daya da 'yan mata wasu har da faduwa da shewa ta ringa kallonsu da mamaki baki bude, taga ya mika ma wani kato da taji mata na kira da garba mai machine hannu, wae duk kauyen bbu mai mashin irin tasa, garban ya cije lebe ya ciro dari biyu ya mika ma mutumin, tayi tsaki tace "malam magana nake baka bani kudin gyada ta ba ko tayi maka kama da ta sadaka ne," yyi dariya ssae ya karaso gabanta ya mika mata dari biyun yace "bani canji na 'yan mata, ta fixge kudin, ta kirgo canjinsa ta mika masa ta koma ta xauna," wae ashe kudi aka sa ma duk wanda ya sa ta tayi magana a dandalin, ganin gyadar ta ya kare ya sa tace ma xulai su wuce, xulai tace ina sae karfe sha daya, hkn yasa Aneesah ta kama hanyar gida ita daya ganin xata gane. [9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 46..... Tafe take da sauri tana dan waige waige a xuciyarta tana wonderin cewa to su wnn kauyen basu da wuta ne ko ko, don ko ina bakikirin sae dan hasken wata kuma tun da taxo ita kam bata ga alamar da wuta a kauyen ba, mutane biyu taga sun sha gabanta da sauri ta koma baya a tsorace tana kiran Allah a xuciyarta, muryar daya daga cikinsu taji yana cewa "garba garbebe ne ke son magana dake gashi can," ta juya tana kallon inda suke nuna mata, yana xaune ya hakikince kan machine din da yake ji da kamar ransa, ta cije lebe kmr ta gaura masu mari don haushi, taja dogon tsakin takaici tace "da'alla ku bani waje na wuce, a'a ba garbebe ba garu " taji daya ya daga murya yana cewa "garbebe ta fa ce baxa ta xo ba," taji katon muryarsa na cewa "ku dauko min ita" ta xaro ido tace "iyye wa xa ku dauka," murya su kaji daga bayanta yana cewa "kuje ku ce ma garbebe nace baxata xo ba," su ka juya gaba daya suna ganin mai maganar suka bar wajen suka yi gun garbeben, ta juya tana kallon mai maganar yace "ke mai gyada me yasa baki jira har a tashi daga dandalin ki biyo 'yan uwanki mata ba xa ki kama hanya ke daya," ta tabe baki tana kallonsa daga sama xuwa kasa tace "ae ban san hka ake yi ba," tana fadin hka ta ci gaba da tafiyarta, ya bi bayanta yana cewa "to muje na raka ki, sunana Mudatheer," ta juya da sauri tana kallonsa, yyi murmushi yana tauna abinda bata sani ba, tace "um yyi kyau," yana biye da ita yace "ke ya sunanki," tace "it's of no use," bae sake ce mata komai ba sae bin ta da yake tayi a baya har suka isa gida, ta juya tana kallonsa tace "ngd Mudatheer," yyi murmushin jin ddi da ya bayyana fararen hakoransa yace "to nima ngd," sae abun ya bata dariya, a xuciyarta tace "for d 1st tym na samu mai hankali da fararen hakora a kauyen nn, sae dae dressin din ne sae a slow," mutumin daxu ne na dandali. Ta shige gidan bayan tayi masa sallama, tsaye ta ga shatu bakin kofa tana huci, ta kasa karasawa har sae da shatu tace baxa ki karaso ba dn ubanki, Aneesah ta karasa gabanta na faduwa shatu tace "don ubanki shi garbeben ne kika walakanta a hanya," Aneesah tace "A'a ni....." mari shatu ta wanke ta da ta tura ta da karfi tace "maxa ki bi sa ki nemo sa ki ji abinda xae ce maki," Aneesah na kuka ta fice daga gidan ta rasa inda xata tafiya kawae take tana kuka, ta dan yi nisa ssae ta ga mudatheer xaune a kan wani benci da wasu yara biyu yana shan rake, yana ganinta ya mike tsaye da sauri yace "A'a 'yar birni ina xuwa kuma," bata ce masa komai ba ta tsaya tana kallonsa ya karaso gabanta ya tsaya yana ci gaba da shan rakensa yace "ko manta gidan naku kika yi, wae ma