Sashe 84
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ÆŠan jim yayi tare da lumshe idanunsa, hannunsa É—aya ya zura acikin aljihun wandonsa, cikin halinshi na rashin sabawa da yawan magana yace.
"Bazata sake zuwaba nacireta."
Idanu Oummu tazaro tare da cewa.
"Kacireta kuma?"
Kansa ya gyaÉ—a mata alamar "Eh."
duban agogon hannunsa yayi tare da cewa.
"Lesson teacher zaizo yana koya mata agida, then zatayi WAEC examination s S.S 2."
ÆŠan jinkirtawa da maganan yayi kana yace.
"Zan sama mata addmission a Nile University."
Ajiyar zuciya Oummu ta sauƙe tare da cewa.
"Amma Sooraj me zai hana ka...."
Da sauri yasake kwaɓe fuska, kamar wani ƙaramin yaro wajen sakalci yace.
"Oummu pleaseeeee!!..." Yaƙare maganan yana meyi mata nuni da agogon hannunsa.
Tun kan tasake cewa wani abu ya fice daga cikin falon.
Murmushi kawai Oummu tayi tare da komawa kan kujera ta zauna, aranta tana tunanin halin ɗan nata, shi komai bayaso, bayaso ayi masa magana mai tsawo, haka kuma bayaso shima yayi, saidai har aƙasan zuciyarta tana cike da farinciki, musaman ma yanzu da ta hango zallan kwanciyar hankali haɗi da jin daɗi acikin ƙwayan idanunsa, wanda dama tsawon shekaru haka take fata.
***
Sauri sauri haka take zura kaya ajikinta, cikin ɗoki da zaƙuwan son ganin fuskar mahaifinta da akace mata yazo, tana gama zura doguwar rigan data ɗauko ta zura hijab, da sauri tasanya flat shoe aƙafanta, Kana tafice daga cikin ɗakin. kaitsaye BQ ta nufa, da sallama ɗauke abakinta ta ƙarasa cikin babban falon, nan ta iske Babanta, dakuma Inna Ma'u, haɗi da Oummu dake zaune can gefe dasu, yayinda aka cika musu gabansu da kayayyakin ciye ciye dasu drinks,
fuskarta ɗauke da tsananin farinciki taƙarasa wajen mahaifin nata, har ƙasa ta durƙusa tagaishesa, inda ya amsa mata fuskarsa ɗauke da fari'a, shima sosai yaji daɗin ganin ƴartasa, nan tagaishe da Inna Ma'u wacce keta tsuru tsuru da ido.
amaimakon Inna Ma'u ta amsa sai kawai tasaki kuka, baki Zieyaderh da Oummu suka buɗe suna kallon ikon Allah. Cikin sheshsheƙan kuka tace..
"Dan Allah Zieyaderh kiyafemin, haƙiƙa nasan na cutar da rayuwarki, haka kuma ban kyauta miki ba, saidai kuma nayi nadama dan Allah kiyi haƙuri!." Takare maganan tanajan majina.
Murmushi Zieyaderh tayi tare da cewa.
"Bakomai Inna Ma'u, ni dama ban riƙeki da komai ba, kuma na yafe miki."
Cikin jin daÉ—i Inna Ma'u tace.
"Nagode Allah yayi miki albarka.
Nan Zieyaderh ta dubi mahaifinta inda tace.
"Baba ka É—ansha koda ruwane mana."
Ae ma kafun yai yunƙurin cewa wani abu, tuni Inna Ma'u tajawo bowl ɗin dake cike da apples ta ɗau ɗaya tare da kaiwa bakinta, bata gama tauna nabakinnata ba taƙara gabzan wani, hannu tasa tajawo wani babban bowl dake cike da dambun nama, nanfa ta dumbula tare da kaiwa bakinta, (Like Amjad ƙawata, lokacin da tazo gidana kwaɗayin nama. Lol)
Murmushi kawai Zieyaderh tayi tare da girgiza kanta, cikin ranta tace tabbas mai hali baya fasa halinsa.
Oummu kuwa dariya Inna Ma'un ta bata, hakanan sha'anin na Inna Ma'u ke bata dariya, miƙewa tsaye tayi tafice daga cikin falon, tayi hakanne kuma don barinsu su tattauna.
Oummu na fita Zieyaderh ta matso kusa da mahaifinta, cikin yanayinta daya sauya taÉ—an karyar da wuyanta gefe, murya araunane tace.
"Kayi haƙuri da tambayar da zanyi maka Baba, tun ada naso nasani saidai bansamu fuska ko daman da zan tambayeka ba."
Murmushi mahaifinnata yayi tare da shafa kanta, cikin kulawa yace.
"Ki tambayeni duk kan wani abu da kikeson tambaya zan baki amsa matuƙar nasani."
Kanta ta sunkuyar ƙasa take wasu siraran hawaye suka kwaranyo daga cikin idanunta, araunane tace.
"Su waye dangin MAHAIFIYATA ? inson saninsu Baba, Inason sanin meyasa sukayi watsi da Æ´ar uwarsu, sannan kuma sukayi watsi dani, shin me mahaifiyata ta aikata musu haka da ta cancanci yin watsi da ita da sukayi?."
*Vote*
   *and*
*Comment*
 Â
     HameefatðŸ
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SOORAJ!!!*
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
         *Wattpad*
     @fatymasardauna
#romance
         *Chapter 55*