Sashe 23
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda ta kwanta ba itace ta farka ba sai Æ™arfe 8:00 daidai na safiya, ahankali take buÉ—e gajiyayyun idanunta da suka kumbura sukayi luhu luhu dasu, kasancewar daren jiya tasha kuka sosai, tashi tayi ta zauna akan gadon tare da sanya hanu ta shafi saman mararta, ko É—igon ciwo bataji ajikinta saidai kasala kawai dake damunta, lumshe idanunta tayi tana mai Æ™oÆ™arin son tunano abun da ya faru da'ita a daren jiya, ita dai bazata iya cewa ga abun daya wakana ba, amma tabbas tasan ta ganshi acikin idanunta, sannan kuma taji daddaÉ—an Æ™amshinsa acikin hancinta, amma wata zuciyar ta na faÉ—a mata cewa ba shi bane. Zuro Æ™afafunta Æ™asa tayi daga kan gadon tare da tashi tsaye, banÉ—aki ta wuce ta haÉ—awa kanta ruwan wanka mai É—an É—umi, sosai taji daÉ—in wankan da tayi domin ya Æ™ara taimakawa wajen warware mata gajiyan dake jikinta.Â
Cikin sauri sauri ta zura kayan uniform ɗinta, safa'nta ta sanya tare da ɗaukan school bag ɗinta, duk da batasan ƙarfe nawa bane yanzun, amma tabbas da dukkan alama yanda taga rana ta bayyana raɗau tasan tayi latti, fitowa falon tayi tana mai ƙoƙarin cusa wani littafi dake hanunta acikin jaka, sam bata lura dashi ba kasancewar bata kawo ma aranta cewa zata ganshi ba.
"Ina zakije?"Â muryarsa ya doki dodon kunnenta, cak ta tsaya daga tafiyar da takeyi, tare da dawo da kallonta zuwa inda taji sautin muryar ta fito.
Zaune yake akan dinning table yasha kyau cikin riga da wando na suit amma baisanya suit ɗin ba, sai dai tana aje agefensa, parking shirt ne ajikinsa Navy blue colour wanda ta ƙara masa kyau. Cup ɗin tea ne ahanunsa yana sha da kaɗan kaɗan.
Bazata iya jure kallonshi ba, saboda sosai yake mata kwarjini. "Dama zanje makaranta ne!" tabashi amsa cikin muryarta mai sanyi.
Shiru yayi kamar bazai amsa mata ba, sai kuma ya ɗago kansa yaɗan kalleta.  "Zokici abinci!" yace da ita ataƙaice.
Duk da tasan cewa tayi latti, amma bazata taɓa iya faɗa masa hakan ba, batasan tayaya zata iya fara zama tare dashi ba, amma ya zatayi? Ƙarasawa gaban dinning ɗin tayi tare daɗan durƙusawa. "Ina kwana!" tace dashi cikin sassanyar murya.
Kansa kawai ya kaɗa mata batare da ya amsa ba,  aɗaɗare ta zauna akan ɗaya daga cikin kujerun dake dinning table ɗin. Food flask da kuma plate ɗin dake gabanshi ya turo mata, kana ya cigaba dashan tea ɗinsa, wayarsa ya ɗauka yasoma latsawa.  Buɗe food flask ɗin tayi ta ɗan ɗibi abincin kaɗan, gaba ɗaya ta kasa sakewa taci abincin, jin kanta take atakure, duk abun da takeyi yana lure da ida ta gefen idanunshi,  miƙewa tsaye yayi tare da ɗaukan suit ɗinsa ya sanya.
 Â
Saida ya É—anyi tafiya kaÉ—an sannan ya tsaya, batare da ya juyo ya kalleta ba yace.
"Yau bazakije school ba kizauna agida" Â Baijira abun da zata ce ba yayi gaba abunsa.
Bata É—auke idanu akanshi ba har saida yafice daga cikin falon.Â
"Yau bazakije school ba ki zauna agida"
Tamaimaita abun daya faɗa cikin ɗan nazari, kenan yana nufin tazauna agida kada taje makaranta? Babu mai amsa mata, hakan yasa ta ci gaba da tsakalan abincin. Bata wani ci abincin sosaiba tatashi ta koma ɗaki, uniform ɗinta ta cire sannan ta dawo falo ta zauna, ƙurawa tv idanu tayi tana kallon yanda ake koyar da girki.
***
Shikuwa yana fita daga falon direct wajen lafiyayyar motarsa ƙirar Range Rover Blue colour ya nufa, yana shiga Kamalu driver yaja suka fice daga cikin gidan. Yau meeting suke dashi a Transcop hilton saboda haka direct can suka wuce. Tun ƙarfe 9 da suka shiga meeting ɗin basu suka fito ba sai 11 daganan yawuce office.
Ziyada kuwa dake zaune agaban tv, duk wani abu da ake koyarwa na girki taÉ—aukeshi tsab akanta, hatta abun da tagani jiya a kitchine wani mai kamar kofi,(Blender) yau taga yanda ake amfani dashi, ashe abun markaÉ—e ne ita bata sani ba, suna gama koyar da girkin, suka sako wani film shine abun daya Æ™ara É—auke mata hankali.  Ba itane ta tashi agaban tv'n ba harsai bayan sallan Azahar. Kitchine ta shiga cike da karambaninta yau taci alwashin sai tayi girki. Ruwa ta zuba atukunya cike da karambani ta kunna gas, duk abun da taga sunyi acikin tv'n ta riÆ™eshi yana kanta, ruwan na tafasa ta wanke shinkafa ta zuba, fridge É—in dake cikin kitchine É—in ta buÉ—e ta É—ibi kayan miya, saida ta wankesu sannan ta É—auko irin abun da taga sunyi markaÉ—e aciki gaba É—aya kayan miyan ta juye acikin blender tare da É—aukanshi can ca É—ak takaishi gaban socket, kamar yanda taga sunyi haka itama tayi ta jona sa ajikin socket, ƙaran da taji yayi kaÉ—ai saida ya kusa fasa mata Æ™irji, don baka É—an ba ta tsorata, can gefe ta koma tana ganin ya markaÉ—u ta siÉ—aÉ—o da Æ™yar ta iya kashe socket É—in, duba shinkafarta tayi taga ta nuna, haka ta sauÆ™e shinkafar batare da ta kashe gas É—in ba, da sauri sauri ta juye markaÉ—en acikin wata tukunya sannan tasanya mangyaÉ—a akan markaÉ—en don ita agarinsu haka suke miyansu.  BaÆ™aramin jimawa tayi ba kafun ta samu miyan ya soyu mata, hmmm nan akeyinta sam batasan me zata sanyawa miyan don kashe mata tsami ba, haka ta zuba kayan haÉ—i ta rufe miyar, mintuna kaÉ—an ta kashe gas É—in lokacin miyar tayi, komawa É—akinta tayi tayi wanka, wata doguwar riga blue colour ta sanya mai kyau, rigan irin arebian gown É—innan ce, sosai ta amshi jikinta, zuciyarta fara tas ta nufi kitchine É—in, daÉ—i takeji yau zataci abincinta, bata taÉ“a mantawa awasu lokuta da dama a Æ™auye idan tayi girki babanta yaci yakan yaba girkin sosai, sannan ita kanta Inna Ma'u idan tanacin girkin har santi take, hakanne ma yasa aka sallama mata gaba É—aya girkin gidan.  Food flask ta É—auka ta juye shinkafan aciki, sannan ta É—auki plate ta zuba nata, miyan ma juyeshi tayi acikin wata kula gaba É—aya kulolin takaisu kan dinning table ta ajiye.. Â
Akan sofa ta zauna tare da ɗan ƙwashe ƙafafunta, cikin ɗari ɗari takai loman farko na abincin bakinta, saboda atunaninta miyan tayi tsami sosai, sai dai kuma koda taci abincin, ga mamakinta sai taji miyar batayi wani tsami sosai ba, hasalima mutum zai iyaci hankalinsa kwance.  Sosai taci abincin tana kammalawa ta je kitchine ta wanke plate ɗin. Dawowa falon tayi ta zauna, tana zama tajiyo ƙarar horn ɗin motarshi, tashi tayi da sauri ta tafi jikin window ta ɗan leƙashi, yatsun hanunta tashiga murzawa aranta tana cewa.
"Allah yasa ya yarda yaci abincinnata"
(😆Lallai Sooraj zaici daÉ—i shinkafa da miya available, please waye zaizo aci shinkafarnan dashiðŸ˜.... Then saiku sani gobe fa babu update. Seriously i'am tired editing kaÉ—ai yana bani headache)
   Â
[13/April/2020]
*Vote Me On Wattpad*
   @fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ !!!*
 *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
#romance
      *Chapter 20*
Numfashinta ne yasoma ƙoƙarin ƙwacewa, saboda tsabar tsananin tsoron da ta samu kanta aciki, ƙasa tayi da idanunta, tana me kallon hanun da aka rufe mata bakinta dashi, hanun namiji ta gani, wanda ke ɗauke da kwantattun gargasa da sukayi luf akan farar fatarsa, jikinta ne ya ɗauki tsuma, wani irin tsoro mai ƙarfi ya ziyarceta,  wani ɗan corridor dake cikin kitchine ɗin ya shiga da ita, ɗan sassauta riƙon da yayi mata yayi, ba tare da ya sake mata bakinta ba, ya juyo da ita suka zama suna fuskantar juna,  idanunta ta zaro waje tana me sake kallonsa. Sake mata bakinta yayi, tare da ɗaura hanunsa akan laɓɓansa cikin ƙasa ƙasa da murya yace.
"Shiii!! kada kimin ihu, ina da baÆ™i a falo ki zauna anan kada ki fito" yana gama faÉ—an haka ya saketa, tare da juyawa ya nufi hanyar fita daga cikin kitchine É—in, bakinta a wangale haka ta bisa da kallo har ya fice, wata irin Æ™atuwar ajiyar zuciya ta sauÆ™e, tare da jingina bayanta da jikin bango, har acikin zuciyarta tayi bala'in tsorata, duk atunaninta wanine daban yazo saceta, hanunta ta É—aura adaidai kan chest É—inta dake ta bugawa da Æ™arfi, aÆ™alla takusan mintuna 9 ahaka, kafun tasamu ta iya daidaita nutsuwarta, kan wani plastic chair dake cikin kitchine É—in ta zauna, tare da kifa kanta akan cinyoyinta.Â
Shikuwa Sooraj yana barin kitchine ɗin, komawa cikin falo yayi, wajen abokan business ɗinsa, da suka kawo masa Ziyara, yana zaunene amma gaba ɗaya hankalinsa naga ƙofar kitchine, sam bayaso tayi gangancin fitowa, ba tsoronsa ganinta da zasuyiba, tsoronsa shine wani irin bahagon kallo za suyi masa? tabbas ba lallai suyi mishi kyakkyawan zato ba, shikuwa ko kaɗan bayason ayi masa irin wannan kallon. Sunjima suna tattaunawa akan business ɗinsu, kafun daga bisani sukayi masa sallama, har bakin motarsu ya rakasu, shima daga rakiyarsu bai dawo cikin gidanba, motarsa ya shiga ya fice daga gidan gaba ɗaya.
Jin anata Æ™iraye Æ™irayen sallan ne yasata takowa saÉ—af saÉ—af taÉ—an leÆ™a cikin falon, ganin ba kowa acikin falon yasa ta sauÆ™e ajiyar zuciya. Fitowa daga cikin kitchine É—in tayi ta wuce É—akinta.Â
*MONDAY*
Yau yakasance ranar da zasu fara exam, 8:00 am daidai zasu shiga exam ɗin inda zasu fara da Biology.  Zaune suke akan wani bench su dukansu ukun,  kallon Shukra da Nasmah Ziyada tayi murya asanyaye tace.
"Tun safe ƙirjina yaketa bugawa, wani irin tsoro nakeji, anya zan iya zana exam ɗinnan kuwa?"