Sashe 8
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
     Â
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
   *CHAPTER 7*
A ƙalla yaɗauki kusan mintuna 4 ajikin ƙofar, yayinda hanunsa ke kan handle ɗin ƙofar. Cije laɓɓansa yayi kana yatura ƙofar ahankali yashiga.
Duka hannayensa ya zuba acikin aljihun wandonsa yana kallonta cike da takaici. Kallonsa yakuma maidawa ga ledan daya aje mata, yananan ayanda ya aje, don ko taɓa ledan batayi ba.
Ƴar ƙaraman tsuka yaja, haɗe da sanya hanu ya ɗan bugi kansa.  "Wannan yarinyar da'alama itace ƙaddarata ta biyu!" yafaɗi haka cikin wata silent voice, sam bayason damuwa, gashi yafahimci cewa ita kanta Yarinyar Damuwa ce mai zaman kanta agaresa.  "Yanzu da tayi bacci, shine takeso ya ɗauketa ko kuma me?" yatambayi kansa cike da takaicinta.
Tsuka ya kuma ja kana yafice daga cikin É—akin.
Mintuna kaɗan wasu nurses su biyu suka shigo cikin ɗakin, kasancewar alluran da Dr.Salees ya mata nada matuƙar ƙarfi bazata iya farkawa nan kusa ba, yasa Nurses ɗin suka ɗaurata akan wani gado wanda keda ƙafafun taya,  haka suka turota akan gadon har bakin motarsa, buɗe musu gidan baya yayi suka sanyata aciki.  Da wani irin gudu ya figi motartasa yafice daga cikin asibitin,  shikaɗai yaketa zuba tsuka, har ya iso makeken gidansa dake cikin unguwar Malali, yana gama daidaita parking ɗin motar tasa, yaɗauki goran ruwan dake gefensa, ɓalle murfin yayi haɗe da kai goran bakinsa,  gaba ɗaya ruwan dake cikin goran yashanye tas, ko kaɗan bai rageba,  yanaganin wayarsa na ƙara amma yaƙi ɗagawa, duk da bai duba sunan dake yawo akan screen ɗin wayarba, amma yasan wake ƙiransa, tunda yatafi yabarsa kuwa to shima bazai ɗaga ƙiransa ba, idan wulaƙancine shima ya'iya salo salo.
Direct É“angaren da zai sada sa da part É—insa ya nufa.  Yana shiga cikin bedroom É—insa yasoma rage kayan dake jikinsa. Wani farin towel ya ciro acikin drawer'nsa ya É—aura, bathroom yashiga tare da kwanciya acikin haÉ—aÉ—É—en jakuzzie'n da ruwan cikinsa ke ta tashin Æ™amshi. lumshe gajiyayyun idanunsa yayi, Sosai yakejin sanyin ruwan na ratsa sa.  AÆ™alla yakusan 30 minute yana kwance acikin jakuzzie'n.  Da Æ™yar ya samu ya iyayin wanka, jinsa yake amugun gajiye.   Koda yafito a wanka sama sama yashafa mai, da body spray É—insa mai matuÆ™ar Æ™amshi, ya feshe duka jikinsa, take É—akin yasake gaurayewa da wani ni'imtaccen Æ™amshi.  3 guater combat jeans yasanya, sai kuma wata riga da bata da nauyi.  Ƙara gudun AC'n É—akin yayi, haÉ—e da faÉ—awa kan gado, pillow ya jawo ya É—aura kansa, tare da lumshe idanunsa.Â
Ƙarar wayarsane takaraÉ—e kunnuwansa, tsuka yayi cikin baÆ™in ciki yajawo wayar ya kara akan kunnensa,  shiru yayi batare da yace komaiba, baiduba wake Æ™iransaba alokacin daya É—aga wayar, amma tabbas yasan cewa bawani wanda zai Æ™irasa adaidai wannan lokacin in banda Mas'oud.Â
Jin yayi shiru baice komaiba yasa Mas'oud buga tsuka cike da haushin SOORAJ ɗin yace...  "Karkayi tunanin nawani damu da kaine, tausayin yarinyar mutane kawai nake, yanzu yajikinnata? inafata dai ta farfaɗo ba wata matsala?"
Ƙirjinsa ne ya buga, da sauri ya buÉ—e idanunsa da suke a lumshe, haÉ—e da tashi zaune, hanu yasa ya É—an doki kansa, harga Allah shi ya ma manta da batun wata yarinya, sam yamanta da tana cikin motarsa, da sauri ya kashe wayar, tare da sauÆ™owa daga kan gadon. Bedroom slipper É—insa yazura aÆ™afafunsa kana yafice daga cikin É—akin. Â
Key yasa ya buɗe murfin motar, tananan kwance tana sheƙa baccinta cikin kwanciyar hankali.
Hararanta yayi kafun ya tura kansa cikin motar, É—aukota yayi kamar wata Æ´ar baby yayi cikin gidan da ita.   Ɗakin dake gefen nasa yashiga da ita, komai na É—akin neat kamar akwai wani wanda ke rayuwa acikinsa. Yana zuwa daidai gadon ya saketa, ji kake tim tafaÉ—i akan lallausan katifan dake kan gadon.  Tabbas da badon alluran da aika mata mai Æ™arfi bace, da ayanda ya wurgatan nan dole saita farka.  Juyawa yayi yafice daga cikin É—akin.  Ɗakinsa ya koma, rigar jikinsa ya cire, komawa kan gado yayi ya kwanta. Shi kaÉ—ai yake Æ™unÆ™uni acikin zuciyarsa har bacci yaÉ—aukesa.....Â
1:30 am
Tsananin yunwan dake damunta, shiyayi sanadiyar farkawanta daga bacci..   Buɗe gajiyayyun idanunta tayi tana jujjuyasu ahankali. Azabure tatashi tana ƙarewa ɗakin data ganta aciki kallo, tabbas idan zata tuna, wannan bashine ɗakin da ta ganta ɗazu aciki ba, da sauri tashiga waige waige, dirowa tayi ƙasa tana ƙarewa royal bed ɗin data ganta kwance akansa kallo, jingina tayi da bangon ɗakin zuciyarta cike da tarin tsoro da kuma tambayoyi, hanu tasa ta dafe cikinta, da takejinsa kamar babu ƴaƴan hanji acikinsa, tsabar yunwan dake nuƙurƙusanta, wani irin juwa ne ke ibanta, durƙusawa tayi aƙasa haɗe da fashewa da kuka,  da duka hannayenta ta kama cikinta, tunda take adunia bata taɓa jin yunwa irin wanda takeji ayanzu ba, jitake kamar wani abu na tsakalan cikinta. Miƙewa tayi ta buɗe wata ƙofa dake cikin ɗakin, atunaninta ko wani ɗakine da zata iya samun abinci taci,  gani tayi ɗakin ba komai sai fanfo da kuma wasu fararen abubuwa, saikuma wani abu da tagani asama kamar famfo, duk da cewa bata taɓa zuwa birni ba, amma jikinta yabata cewa nan ɗin banɗaki ne, jan ƙofar tayi ta rufe haɗe da nufar wata ƙofar, tana jan ƙofan kuwa ya buɗe, ahankali ta buɗe ƙofar ta fita, ganinta tayi acikin wani katafaren falo wanda yagaji da haɗuwa, duk da cewa babu yalwataccen haske acikin falon, amma hakan baihanata ganin kyawun falon ba, wurga idanunta dake ɗigar da ruwan hawaye tasomayi tako ta ina, tsorone yasake kamata, kawai saita sulale awajen tashiga rera kuka.
Bayida nauyin bacci ko kaɗan, sama sama yakejiyo gunjin kuka acikin kunnuwansa, ɗan ya mutsa fuskarsa yayi, haɗe da buɗe idanunsa. Shiru yayi yana maijin sautin kukan naƙara ratsa kunnuwansa,   Ahankali yace "Najidowa kaina masifa!"
Gyara kwanciyarsa yayi cike da takaicin tashinsa daga daddaÉ—an baccinsa da tayi, hanu yasanya ya toshe kunnuwansa, sosai yatsani jin kukan mace arayuwarsa, so yayi ya shareta amma kukan da takeyi masa yakasa barinsa yayi hakan. SauÆ™owa yayi daga kan gadon, batare daya sanya riga ajikinsa ba ya fice zuwa falo. Â
Hanunsa ya ɗaura akan makunnin wutan dake falon haɗe da ɗan matsawa, take haske ya gauraye cikin falon, saurin ɗago kanta da ta cusa acikin cinyoyinta tayi, idanunsu ya sauƙa acikin na juna, wani irin bugawa kirjinta yayi kamar zai faɗo waje, take jikinta yaɗauki rawa, da sauri ta rumtse idanunta, ganinsa a haka babu riga da tayi, ya mafi yunwar da takeji ɗaga mata hankali.
"Wai Uban me kikewa kuka?" ya tambayeta a tsawace.
Bakinta ne ya ɗauki rawa, ƙanƙame jikinta tayi guri guda, ahankali ta shiga jijjiga masa kanta alaman "Babu"
"Mcheeww" yaja tsuka cike da takaicinta.
Kallonta yayi a ƙufule sakamakon yanda yaga gaba ɗaya jikinta na rawa. Harara ya wurgamata haɗe da nufar inda zai sadashi da kitchine ɗin dake cikin falon.
Tana ganin tafiyarsa, ta saki wani irin marayan kuka, aranta tana cewa, inane takawo kanta, wataƙila ma saida ita zaiyi, shikenan itakam ga abun da guduwa yajawo mata.
Mintuna kaÉ—an yadawo cikin falon, hanunsa É—auke da wani cup, Æ™arasowa gabanta yayi haÉ—e da miÆ™a mata cup É—in.  Jikinta na rawa haka tasanya hanu ta karÉ“i kofin, ruwan tea ne aciki, hanunta har É“ari yake alokacin da takai kofin bakinta, abun da batasani ba shine Tea É—in da zafi sosai, da sauri ta furzar da wanda ta kurÉ“a, sakamakon Æ™ona mata harshe da yayi,  ta gefen ido yakalleta, haÉ—e da yin wata muguwar murmushi, yana sane ya haÉ—a mata tea É—in da tafasheshshen ruwa.Â
Hawayene suka gangaro daga cikin idanunta, harshenta ya ƙone sosai, amma Allah yasani bazata iya haƙura da shan tea ɗin ba, saboda yunwa takeji sosai. Haka ta daure ta cigaba da shan tea ɗin tun tanajin zafinsa har ta daina ji, tas ta shanye tea ɗin ta aje kofin, lokaci guda jikinta ya soma tsatstsafo da gumi, sake jin gina bayanta tayi da jikin bango tana sauƙe ajiyar zuciya akai akai.
Fitowa yayi daga kitchine É—in haÉ—e da sanya key ya rufe Æ™ofar, plate ne ahanunsa, wanda ke É—auke da yankakkun kayan fruit,  miÆ™a mata plate É—in yayi cike da haushinta yace Â
"GargaÉ—i na Æ™arshe kada ki sake tashina idan ina bacci!"  Â
Itadai kanta na ƙasa bata sake ɗagowa ta kallesaba tun ganin farko da tayi masa, jin ƙaran rufe ƙofarsa ne, yasa ta sauƙe ajiyar zuciya, da bibbiyu take tura yankakkun kayan fruit ɗin abakinta, fruit ɗin nada yawa, amma saida taci fiye da rabinsa sannan taji ta dawo cikin hayyacinta, hamma tayi haɗe da tashi tsaye tanufi wajen da fridge ke aje, bata iya buɗe fridge ɗin ba, hakan yasa tasoma kiciniyar ɓalle murfin, da ƙyar dai tasamu ta buɗe dayake murfin na glass ne, kana iya hango komai dake cikin fridge ɗin, goran ruwa ta ɗauka tasha, mayarda sauran ruwan tayi cikin fridge ɗin, saɗaf saɗaf haka ta koma ɗakin da ta ganta aciki tun farko, jingina tayi da jikin ƙofar tana mai ƙarewa ɗakin kallo,  tsananin tausayin kantane ya kamata, yau gata a wata duniya wacce batasan ina bane, gata acikin gida tare da wani, wanda batasan ko shiɗin waye bane, ahalin yanzu batasan menene makomarta ba, zamewa tayi akan yalwataccen carpet ɗin dake malale a tsakar ɗakin, kuka tashiga rerawa marar sauti, sosai tayi kuka harsaida taji kanta yayi mata nauyi, sannan ta tsagaita ajiyar zuciya tashiga sauƙewa akai akai, tana jingine ajikin bango, wani wahalallen bacci ya ɗauketa.....
Tunda kukanta ya tashesa yakasa komawa bacci, toilet yashiga ya ɗauro alwala, dardumansa ya shumfiɗa yatada sallah.... Yajima yana salla kafun ya idar, laptop ɗinsa yajawo ya soma gudanar da wasu ayyuka, yananan har aka ƙira sallan asuba,  rufe laptop ɗin yayi yafita zuwa masallaci...
Sauri Sauri yake shirya kansa kasancewar angayyacesa meeting É—in gaggawa anan branch É—insu dake cikin Kaduna.