Sashe 50
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana rufe ƙofar ɗakinnata da gudu ta faɗa kan gado, kanta ta cusa acikin pillow tare da sakin kuka me sauti. Sosai tayi kuka wanda ita kanta batasan na menene ba, batasan metakeji acikin zuciyarta ba, saidai tabbas tasan tanajin wani irin yanayi na babu daɗi, ya zatayi idan bata amincewa Oummu ba, ko ba komai su ɗin sunkasance mutane masu tsananin karamci agareta, idan har bata amince da maganan Oummu ba menene sunanta? BUTULU? tabbas Oummu tabata kulawa, sannan duk da batasan wacece itaba ta zauna da ita bata ƙyamaceta ba, shin saɓamata daidai ne? koma badon Oummu ba kodanshi ya cancanci tayiwa mahaifiyarsa biyayya, koba komai shiɗin wani ne na musamman awajenta, idan taƙi aminta da maganan mahaifiyarsa tabbas tasan bazaiji daɗi ba, amma kuma meyasa takejin wani abu dangane dashi? meyasa baice wani abuba alokacin?  "Mekikeso yace?" wata zuciar ta tambayeta, shiru tayi da kukan da take tare da soma sauƙe ajiyan zucia akai akai.
Kusan 30 minutes ya É—auka ruwa na dukan jikinsa, da Æ™yar ya iya kashe shower'n tare da ficewa daga cikin bathroom É—in, sauya shigarsa yayi zuwa wani white yard wanda yaji É—inkin half jumper da wando, sosai kayan sukayi masa kyau, saidai rashin walwalan dake kan fuskarsa na yau ya zarce na kullum, É—an makullin motarsa ya É—auka tare da wayarsa kana yafice daga cikin É—akin.Â
Tuƙa motar yake amma batare dayasan ina ya nufa ba, ganin ya soma gajiyawa ne yasanyashi gangarawa gefen titi yayi parking ɗin motar, ahankali ya kifa kansa akan steering motar, shikansa baisan mene dalilinsa na tsayuwa awajen ba, baisan dalilin daya sanya yakejin kansa acikin wani irin bad mood ba, mekenan? me hakan yake nufi? hakanan yaji kansa acikin damuwa, to amma abun tambayar shine damuwar tasa na menene? shikansa baisan akan mene yake damuwan ba, dalilinsa na sanya kansa cikin damuwa yayi ƙaranci,  tabbas yanaji ajikinsa cewa idan har ya bari tunanin dake ƙwaƙwalwarsa yasamu mafaka acikin ƙirjinsa to tabbas zuciyarsa zata buga.
*Follow,*
*vote,*
*comment and share*Â
       fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
#romance
       *Chapter 38*
Ɗago kansa yayi daga jikin steering motar tare da sakin wani murmushi mai ɗauke da tarin ma'anoni, agogon dake ɗaure a tsintsiyar hannunsa ya duba, ƙarfe 11 dae dae, ɗan ƙaramin tsuka yayi tare da tada motar ya cillata kan titi.
Zieyaderh kuwa tana gama koke kokenta baccine ɓarawo ya saceta wanda sai yanzun ta tashi, ji tayi yanayinta ya sauya tamkar wata marar lafiya, bathroom tashiga tayo wanka, tare da dawowa ta zauna akan gado, tv ta ƙurawa ido amma azahirin gaskiya hankali da tunaninta ba ga tv'n yake ba, tunaninsa ya matsanta mata, lallai tana da buƙatar me fayayyace mata halin da take ciki, Shukra, itace wacce ta fara faɗo mata arai, tabbas tasan idan tasamu Shukra to zata fayyace mata komai, to amma idan Shukra ta bata amsar da zai hautsuna tunaninta fa? ajiyar zuciya ta sauke tare da soma ƙoƙarin shanye hawayen dake cikin idanunta, sam yau haka taji zaman gidan ya isheta, komai jinsa take ba daɗi.
Wuse zone 4
SOORAJ, zaune yake akan wata kujera dake kusa da haɗaɗɗen dinning table ɗin dake cikin falon, cup ɗin coffee ne agefensa yayinda yake signing ɗin wasu papers dake gabansa,  Mas'oud ne ke zaune akan kujeran dake facing nasa, wayar dake hannunsa ya ajiye tare da kai dubansa ga Sooraj, cikin yanayi na ɗan damuwa yaƙira sunansa.
Batare daya tsaida aikin da yakeyi ba, batare kuma daya É—ago ba yace "Ummm"Â Â Â
Gyara zama Mas'oud yayi tare da cewa "Oummu tayimin magana akan auren Almustapha da Zieyaderh, sannan tace dani gobe Abba zaizo nakuma ce mata zan sameshi muyi magana, gaskiya RAJ nayanke shawaran zan sanar da Abba komai adangane da rashin lafiyanka!"Â Â
Aje pen É—in hannunsa yayi tare da É—ago kansa ya dubi Mas'oud.
"FaÉ—a masa matsalata bashida wani amfani Mas'oud, kabari kawai badai aure suke so nayi ba, nashirya zanyi" YafaÉ—i haka cikin halin ko inkula.
"Yin aurenka bashine mafita ba Sooraj samun lafiyanka shine abunso, ya zakayi da matar idan har baka samu lafiya ba?" Mas'oud ya tambaya cike da tsananin tausayinsa.
Murmushin gefen baki Sooraj yayi tare da É—an cizan lips É—insa, adai dai wannan lokacin shikaÉ—ai yasan me yakeji.
ÆŠan numfasawa Mas'oud yayi tare da cewa "Amma RAJ auren Zieyaderh da Amustapha abun na damuna sosae!"
"Why?" Sooraj ya tambaya ataƙaice.
"Sooraj" Mas'oud yaƙira sunansa.  Ɗago kai yayi ya kalli Mas'oud ɗin batare daya amsa ba, shima Mas'oud din kallonsa yake, tabbas shikam akwai abun daya jima yana hangowa acikin idanun SOORAJ, amma baitabbatar da abunba sai ayanzu, wani tarin tausayin Sooraj ɗinne yasake kamasa, haƙiƙa Sooraj baisan komaiba agame da so, shi mutum ne wanda yake rayuwarsa shi kaɗai, baya sharing damuwarsa da kowa, saboda haka ba lallai ya fuskanci cewa wani abu na damunshi ba, koda ma yafahimci hakan ba lallaine yasan menene abun ba. Kawar dakae gefe Sooraj yayi tare da miƙewa tsaye key ɗin motarsa ya ɗauka tare da cewa "Nagama signing papers ɗinnan, ka kula sai munyi waya!"
Kasa ce dashi wani abu Mas'oud yayi harya fice, shikam Allah Yasani tausayin SOORAJ yake, tabbas yau ya hango damuwa me tarin yawa a cikin idanun SOORAJ.
Monday
Tun kafun 7 yau tagama shiryawanta, bata da wani buri wanda ya wuce taje ta sanar da Shukra damuwanta kozata ji sauƙi acikin zuciyarta, duk yanda Oummu taso ta tsaya tayi break ƙi tayi haka ta tafi makarantar da yunwa acikinta.
Shiru Shukra tayi tare da ɗan nazantar maganganun da suka fito daga bakin Zieyaderh.. "Bansan ya zanyi ba Shukra, bansan me yasa nakejin haka dangane dashi ba" Zieyaderh tafaɗa cikin yanayi na damuwa.
Murmushi Shukra tayi tare da dafa shoulder ɗinta, gyara zama tayi tare da cewa "Zaki iya yarda da cewa kin kamu da son sa?"
Idanu Zieyaderh ta zaro waje tare da dafe ƙirjinta dake bugawa, cikin yanayi na tsoro tace "SO fa kikace Shukra?"
"Eh SO, karki yarda ki ƙaryata zuciyarki akan alamomin so da take gwada miki, tabbas Son shi kike Zieyaderh, don so ne kaɗai ke kawo waƴannan alamomin, idan ba so ba, me zae sanya dan kinganshi gabanki yana faɗuwa? me zaisa tunaninsa ya samu mafaka azuciyarki ba dare ba rana? Idan baso ba me zai sanya tsananin tausayinsa wanzuwa acikin ranki? Wannan duk alamomin SO ne Zieyaderh, hmmm bana faɗa miki SO ya wuce duk wani tunaninki yana zuwa da alamomi masu yawa, haƙiƙa sonda kike masa irin sane wanda yake sanya ciwo azuciya, kiyarda kawai sonshi yana daga cikin ƘADDARA'nki!"
Shiru Zieyaderh tayi tare da rumtse idanunta, tabbas bazata iya ƙaryata Shukra ba, domin itama zuciyarta ta gamsu da hakan... "Menene amfanin wannan son? menene amfanin son wanda baisan kanayi ba, meyasa zuciyata tayi mini haka, tabbas idan nasoshi na so kaina dayawa saboda ba ajina bane!" Zieyaderh ta faɗa murya araunane.
"So baruwanshi da aji ko rashinsa Zieyaderh, kiyi fata wata ƙila shima ya soki!" Shukra tafaɗa cikin son ƙarfafa mata guiwa.
"Soyayyata bata da amfani Shukra, saboda É—an uwansa zan aura, wani riba zan samu idan naci gaba da sonsa Shukra?" hawaye har sun cika idanunta.
Ajiyar zuciya Shukra tayi tare da cewa "Kicire sonsa azuciyarki Zieyaderh, haka shine samun sauƙin kai da zuciyarki"
Hawayen dake cikin idanunta ne suka gangaro ahankali tasa hannu tashare,  "Nayarda inasonka, amma zan barwa zuciyata ita kaÉ—ai, zan jure duk wani zafi da Æ™unci, idan har soyayyarka zata zauna azuciata bazata fice ba, ko ba komai watarana ita zata tausheni" maganan da takeyi acikin zuciyarta kenan...  Haka taÆ™are gaba É—aya wunin ranan cikin damuwa, sam walwalanta ya ragu babu wani jin daÉ—i atattare da ita. Koda aka tashi amakaranta data koma gida aÉ—aki ta zauna, ko abinci bata fito taci ba, damuwar SOYAYYARSA ne kwance aÆ™asan ranta.Â
Tun É—azu yaketa juyi akan makeken gadonsa, shikansa baisan tunanin me yake ba, yasan Æ™addara tana iya sauyawa ako da yaushe amma baya fatan tasa Æ™addaran ta sake sauyawa, saboda zai iya jure komai amma banda sabon baÆ™on yanayin dayake samun kansa aciki kwana biyun nan, yasani shi mai rauni ne ako da yaushe... Kansa ya cusa acikin pillow tare da sakin wani numfashi me zafi, baitaÉ“ajin ciwon Æ™addaransa ba sai ayanzu, yanaji ajikinsa cewa zuciyarsa nason wani abu, to amma metakeso? shine abun daya kasa sani, sau da dama yakanjinta awani É“angare ne na zuciyarsa, amma asannu sannu sai yakejin gaba É—aya ta mamaye zuciyarsa, kowani bugun numfashin da zaiyi da fargaba yake tafiya, ada baisan wani damuwa da zafin zuciya ba, amma asannu yanzu duk ta dalilinta yasansu,  yana da buÆ™atar sanin me hakan yake nufi, baisan mezai kira abun ba, amma wani lokaci yakanji dama ace bai santa ba kwata kwata, yakanji inama da ace baizama silan taimakonta ba wataÆ™ila da bata shigo rayuwarsa ba, akullum ji yake kamar an rubuta wani abu daya shafeta acikin Æ™irjinsa, saidai babu wanda zai sanar dashi me hakan ke nufi. Idanunsa da suka kaÉ—a sukai ja ya ware tare da É—aukan wayansa ya turawa peter saÆ™o, akan yayi masa booking flight,   kallon agogo yayi yaga Æ™arfe 7 na dare, ahankali ya sauÆ™o daga kan gadon tare da Æ™arasawa gaban drawer É—insa, wata black trolly ya jawo tare da buÉ—e sip yashiga É—ebo kayansa yana zubawa acikin trolly'n, yagama sawa aransa cewa acikin waÆ´annan satuttukan bazaiyi zaman Nigeria ba....Â
***
Dariya sosai Yasmeen keyi wanda hakan ya matuƙar harzuƙa Aneesa, cikin yanayin fushi tace "Wallahi indai ina da rai bazan taɓa barin SOORAJ ba dole sai na koyardashi yanda zaiyi ya zama namijin gaske!"
Gimtse dariyan da takeyi Yasmeen tayi tare da cewa "Bakida hankali Aneesa, ko kin manta nice wadda nafara son SOORAJ acikin zuciyata? Ke Sha'awar SOORAJ kawai kikeyi Aneesa nikuma ba iya sha'awaba sonsa nakeyi, bandamu ba don kince shiba Namiji bane, ni indai zanna ganinsa akusa dani akullum zan iya jurewa, please Aneesa kibarmin SOORAJ dan Allah Ina burin kasancewa dashi"