Sashe 10
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Zo!" yace da Ziyada dake tsaye tana ta aikin murza Æ´an yatsun hanunta.
Kanta aƙasa tatako harzuwa inda yake, durƙusawa tayi agabansa haɗe da cewa "Gani"
"Kinci abinci?" yatambayeta ataƙaice.
Kanta ta girgiza masa alaman "A'a"
"Tashi ki É—aukomin ledan da aka kawo miki É—azu" yafaÉ—i haka batare daya É—ago kansa ya kalleta ba.
Babu musu taje ta ɗauko masa ledan, dama ledan tananan abakin ƙofa kamar yanda peter ya ajiye tun farko.
Har Æ™asa ta durÆ™usa haÉ—e da miÆ™a masa ledan. Â
"Zauna kici !" yafaɗa ataƙaice tare da tashi yanufi hanyar ɗakinsa.
Zama tayi akan carpet tare da buÉ—e ledan take away É—aya ta ciro haÉ—e da buÉ—ewa. Soyayyen chips ne da ketchup sai kifi, ahankali take tsakuran abincin tanaci. Â
Koda yashiga cikin ɗakin zama yayi abakin gado haɗe da sanya duka hannayensa ya dafa kansa. Maganganun mahaifinsa da yayi masa ɗazune ke dawowa cikin kansa filla filla, Damuwa da rashin gamsashshiyar nutsuwa sune abun dake damunsa ako da yaushe, haƙiƙa Allah bai tauye masa komaiba nadaga arziki da abubuwan jin daɗi, saidai kuma atawani ɓangaren yana da babban rauni, akullum da tunanin ciwon dake damunsa yake kwana yake kuma tashi,  tunanin zuwa gida wajen Ummu ne yaji ya ɗarsu acikin ransa, tashi yayi yashige bathroom, yana tsaye agaban shower ruwa na dukansa amma tunanin yanda zaiyi da rayuwar Ziyada ne yacika zuciyarsa, a yanda ya fahimta shine bata da wani gata, kuma tabbas akwai tawaya acikin rayuwarta, ya fahimci cewa kamar yanda yake cikin ƙunci haka itama take cikin ƙunci, saidai kuma damuwarsu sun banbanta, duk da baisan menene damuwarta ba, amma tabbas yasani matsalarta mai sauƙine akan nasa.
SOORAJ sarkin ado yanzuma sanye yake da riga da wando farare ƙal ƙal sosai yayi kyau sai tashin ƙamshi yake.
AÆ™alla yaÉ—auki sama da 10 minute yana tsaye abakin Æ™ofar É—akin, duka idanuwansa ya kafa mata, komai nata acikin sanyi take yinshi tundaga kan yanda take tsakalan chips É—in harzuwa yanda take taunasa acikin bakinta.  Murmushin gefen baki yayi haÉ—e da girgiza kansa. Ahankali yashiga takawa harzuwa tsakiyan falon. Â
"Kije kiyi wanka, kiɗauki kaya acikin ledanan kisa" yace da ita yana mai ƙoƙarin gyara zaman touch watch ɗin dake saƙale a tsintsiyar hanunsa.
Baisake bi takanta ba yasanya kai yafice daga cikin falon. Â
Tana kammala cin abincin ta koma É—aki.  BanÉ—aki tashiga haÉ—e da cire kayan jikinta, soso da sabulu ta É—auka haÉ—e da tsugunnawa aÆ™asan wani fanfo, sosai ta durje duk wani datti dake jikinta. Â
Tana fitowa a wanka ta ɗauki ledan haɗe da buɗewa. Wata doguwar riga mai kalan ruwan ƙasa taciro daga cikin ledan, ƙurawa rigan ido tayi, irin shape gown ɗinnanne mai kyau, anyiwa gabanta ado da kyawawan duwatsu masu ɗaukar hankali, zura rigan tayi ajikinta, take rigan tayi mata ɗas ajiki, zama tayi abakin gado tana mai wasa da yatsun hanunta, har acikin ranta taji daɗin wankan da tayi, harwani bacci bacci takeji.
"Meye kuma kazo kamin? hala duk ɓacin ran da muka gwada maka bai isheka bane dole sai kazo ka gani a aikace ko? katashi ka fitarmin daga falo tunkan nayi maka ba dai dai ba!" Abun da Ummu ke faɗa ga SOORAJ kenan cikin ɓacin rai.
Langwaɓar da kansa gefe yayi cikin yanayi mai ɗauke da rauni yace. "Dan Allah Ummu kiyi haƙuri, bawai inayin haka ne don ɓacin ranku ba, bayin kaina bane, Ummu banjin zan iya zama da wata mace aduniya, dan Allah Ummu ku ajiye maganan aurena agefe, ƙaddarata ce haka bazan iya zama da mace ba"
"Saboda Sarauniyar Aljana ce ta duniya ta aureka ko? wallahi SOORAJ kayi kaɗan da muzu ba maka idanu katafiyar da rayuwarka yanda kakeso, kaɗaukemu mutanen banza, mata ɗai ɗai har huɗu muna aura ma amma kana sakarsu, wai shin kodai kana shan giya ne?" Ummu ta tambayesa.
Da sauri SOORAJ ya ɗago kansa ya kalli mahaifiyarsa, sam baiyi zaton jin haka daga gareta ba.
"Wallahi Ummu....."
"Katashi kafitarmin daga É—aki nace, kar kuma kasake zuwarmin gida, zan sanarwa mai gadi kada yasake barinka kashigomin gida!!"Â Ummu takatseshi tahanyar faÉ—an haka a tsawace.
Jikinsa a sanyaye ya miƙe tsaye, har acikin ransa baiso hukuncin da Ummu tayanke masa ba, amma babu yanda ya iya,, sumu sumu haka yafice daga cikin ɗakinnata.
Jingina bayansa yayi da jikin ƙofar fita daga falon, haɗe da  lumshe idanunsa, yana maijin raɗaɗi acikin ransa... Cikin zuciyarsa yace. "Kodai na sanar da Ummu ciwon dake damu nane?"
*(Kuyi haƙuri zan ɗauƙi hutu kwana biyu banajin daɗi wallahi, idan nasamu ƙarfi ajikina zan cigaba insha Allah.. Kuyi haƙuri namuku late update)*
 Â
*VOTE ME ON WATTPAD*
    @fatymasardauna
#hearttouching
#romance
#truelove
[4/7, 12:02 PM] fatymasardauna: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
     @fatymasardauna
*(Banso cigaba da rubutunnan ba amma yazanyi daku😥 My Wattpadians sun sakoni gaba, waƴand sukace aci gaba sunfi waƴanda sukace a dakata yawa... Nagode da nunawa littafina ƙauna. Inayinku hundred percent My Wattpadians Allah yabar Ƙauna!!)*
       *Chapter 9*
Sake lumshe gajiyayyun idanunsa yayi, aransa yanaso yaje yasanar da mahaifiyarsa matsalan dake damunsa, saidai kuma sosai wata zuciyar ke gaya masa hakan badai dai bane.  Jikinsa asanyaye ya nufi wajen da yayi parking motarsa.
***
Bacci tasha sosai ba ita tafarka ba sai lokacin da aketa ƙiraye ƙirayen sallan la'asar. Banɗaki tashiga ta ɗauro alwala, kan lallausan carpet ɗin dake malale a gefen gadon ta hau haɗe da tada Sallah, bayan ta idar da sallan ta zauna jigum haɗe da sanya hannayenta ta tallafi kyakkyawar fuskarta. Jitayi ruwan hawaye sun cika idanunta, tausayin kanta take, musamman ma yanzu da take cikin rayuwa irin ta BULAYI.
***
Kallon Mamaki Mas'oud ke yiwa SOORAJ, da ƙyar ya iya cewa. "Me hakan yake nufi kenan SOORAJ? kakuwa san illan abun da kake shirin aikatawa? ajiye mace'n da ba muharramanka ba acikin gidan ka fa abune da baidaceba sannan kuma hatsarine babba"
Murmushin gefen baki SOORAJ yayi, haÉ—e da É—aukan cup É—in fresh milk É—in dake aje agabansa yaÉ—anyi sipping kaÉ—an, miÆ™ewa tsaye yayi tare da kai dubansa ga agogon dake É—aure a tsintsiyar hanunsa.Â
Â
"Ni zan wuce" yace da Mas'oud ataƙaice.
Kallonsa kawai Mas'oud yayi haÉ—e da girgiza kansa.
"Nasani dama SOORAJ ba zaka taɓa sanjawa ba" Mas'oud yafaɗi haka acikin zuciyarsa. SOORAJ baisake bi takan Mas'oud ba yanufi wajen da motarsa take.
Yana shiga cikin motar ya murza mata key haÉ—e da cillata kan titi. Direct babban asibitin dake cikin Garin Kaduna ya nufa.
Ajiyar zuciya mai ƙarfi Dr.Waleey yayi haɗe da gyara zamansa, kallon SOORAJ yayi cike da tausayawa....   "Ka kwantar da hankalinka SOORAJ, akwai wani sabon magani idan na ɗauraka akai wata ƙila adace"
Kallon Dr.Waleey Sooraj yayi da shanyayyun idanunsa.
"Banatunanin akwai wani maganin da zan ƙarasha Dr.Waleey, zan haƙura kawai, zamana ahaka wata ƙila shine abu mafi alkhairi!" yafaɗi maganar cike da raunin zuciya.
"Karkace Haka SOORAJ, kada ka karaya, sauƙi zai iya samuwa ako da yaushe, kasan Allah Babu yanda baya ikonsa, amma nikaina al'amarinka yana matuƙar girgizani, nasha samun case ire iren wannan, amma naka yayi worse." Ɗan tsagaitawa daga maganan Dr.Waleey yayi, haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, cigaba yayi da cewa.
"Kada kadamu Sooraj Insha Allah watarana sai labari." ya ƙare maganar cike da son ƙarfafawa Sooraj guiwa.
Murmushi Sooraj yayi haÉ—e da cije lips É—insa,  jin Dr.Waleey kawai yake, amma ji yake ajikinsa kamar shikam ahaka zai mutu, ahaka zai Æ™are rayuwarsa babu wata ingantacciyar farinciki.Â
Sunan wasu magunguna Dr.Waleey ya rubutawa Sooraj a ƴar wata farar takarda. Hanu Sooraj yabasa sukayi musabaha, kafun ya fice daga cikin office ɗin.
Direct Pharmacy yaje yasaya maganin, sannan yabar cikin asibitin.
***
Idar da salla'n isha ɗinta kenan ta zauna akan gado, haɗe da kama cikinta daketa yi mata kukan yunwa, gawani tsoro daya lulluɓeta, ayanda tafahimta shine ita kaɗaice ke rayuwa acikin gidan, domin kuwa tunda ta zauna bataji motsin kowa ba. Sam bata saba irin wannan zamanba, tasaba gaba ɗaya rayuwarta cikin aiki take, sam bata da hutu, yi wancan ɗauko wancan, da haka ta saba, shiyasa gaba ɗaya takejinta amatuƙar takure.
Ƙarfe takwas na dare daidai motarsa ta kunno kai cikin gidan.   Yana gama daidaita parking ɗin motar tasa ya tattaro ledodin dake cikin motar yafito.
Sake matse jikinta tayi haÉ—e da soma Æ™if Æ™ifta oily eyes É—inta, jin motsi acikin falon yasa taÉ—anji gabanta ya faÉ—i.Â
Direct bedroom É—insa ya wuce, kayan jikinsa ya cire kana ya wuce toilet.Â
Fitowa yayi ɗaure da towel aƙugunsa, jikinsa duk danshin ruwa.  Agaban dressing mirror ya tsaya, tare da ɗaukan ɗan ƙaramin towel yashiga goge ruwan dake jikinsa. sama sama yashafa body lotion ɗinsa mai daɗin ƙamshi,  3 guater jeans yasanya haɗe da saka wata riga marar nauyi, da turarensa mai sanya nutsuwa ya feshe jikinsa. aje comb ɗin dake hanunsa yayi, haɗe da sanya hanu ya shafi lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, wayarsa ya ɗauka yafice daga cikin ɗakin.
Tsayawa yayi ajikin ƙofar ɗakin, haɗe da ɗaura hanunsa akan handle ɗin ƙofar, kamar zai tura ƙofar ciki kuma sai ya fasa, hanunsa yakai jikin ƙofar yayi knocking.
Da sauri takalli ƙofar jin ana ƙwanƙwasawa, shiru tayi haɗe da ƙurawa ƙofar ido.  Sooraj dake tsaye ajikin ƙofar yasake ƙwanƙwasawa.
SaÉ—af saÉ—af ta sauÆ™o daga kan gado, zuwa tayi ta buÉ—e Æ™ofar, karab idanunsu ya sauÆ™a acikin na juna, wani irin bugawa taji Æ™irjinta yayi, abubuwa biyune suka haÉ—e mata, ganin kyawawan eyeballs É—insa da kuma daddaÉ—an Æ™amshinsa mai sanyaya zuciya.Â
"Biyoni!" yace da ita ataƙaice haɗe da juyawa ya koma cikin falon, sumu sumu haka ta bi bayansa tana matse jikinta domin kuwa mayafin rigar dake jikinta iya ƙirjinta kawai ya tsaya.
Zama yayi akan lallausan carfet ɗin dake malale tsakiyan falon, tare da tanƙwashe ƙafafunsa. Cikin sanyi ta ƙaraso cikin falon, durƙusawa tayi aƙasa haɗe da sunne kanta ƙasa.
 "Gani"
tace dashi in a silent voice. Â
"Kinci abinci?" yatambayeta batare daya kula sashin da take ba.
Mamakin tambayar da yayi matane ya kamata, ta ina zata samu taci abinci bayan babu abincin.