Sashe 24
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta Shukra tayi tare da É—anyin murmushi.
"Zaki iya mana, ki daure ki ƙarawa kanki confidence, amma ai babu wani wahala"  Shukra tace haka cikin son ƙarawa Ziyada ƙarfin guiwa, shiru sukayi daganan basu sake cewa komai ba. Takwas na cika dai dai suka shiga jarabawa, 1 hour suka ɗauka suna rubuta exam ɗin, cike da jin daɗi Ziyada ta miƙa booklet ɗinta, sannan tafito daga cikin exams hall ɗin, tsayawa tayi ajikin wata bishiya tare da lumshe kyawawan idanunta, wani nishaɗi takeji acikin ranta saboda tana da yaƙinin cewa zata ci duka tambayoyin da ta amsa. Su Nasmah ne suka fito nan suka haɗe suka ci gada da hiransu,  kasancewar yau paper biu zasuyi ƙarfe 10 daidai suka sake shiga wata jarabawan na Islamic. Suna kammala jarabawan kowa ya fara haramar komawa gida, tsayawa tayi tare da dafe goshinta, gaba ɗaya ta manta batace da Kamalu driver yazo ɗaukarta da wuri ba, gashi yanzu sun gama exam kowa na ƙoƙarin ko mawa gida.  Kai tsaye ta nufi babban ƙofar gate ɗin makarantar.  Tana fita daga cikin gate ɗin ta soma kalle kalle, batasan ya zatayi ba don bata da wata mafita, gashi su Shukra sun tafi. Wata baƙar motace tazo ta tsaya agabanta, hakan yasa ta ɗan ja baya.  Ahankali ya sauƙe glass ɗin windo'wn motar, kyakkyawar fuskarsa ta bayyana wacce ke ɗauke da murmushi.
Kallonshi tayi tare da sauÆ™e idanunta Æ™asa, tabbas bazata manta shiba shine wanda ta buge kwanaki.Â
Murmushi yakumayi tare da buÉ—e murfin motar ya fito, takowa yayi har zuwa inda take, murmushine akan fuskarsa wanda suka bayyana dimples É—insa. "Tsayuwa acikin rana bai kamaceki bafa Æ´an mata" yafaÉ—i haka yana me É—an É—aga kansa ya kalli sararin samaniya.
Ɗago manya manyan eyes ɗinta tayi, tare da sauƙesu akan fuskarsa. Idanunsu ne suka sarƙe acikin na juna, murmushi yaƙara yi mata tare da cewa.
"Mai kikeyi anan? ba'azo É—aukarki bane?"
Samun kanta tayi ta kaÉ—a masa kai alamar "Eh"Â Â
"Okay muje na sauƙeƙi agida" yafaɗi haka yana me ƙoƙarin buɗe mata murfin motar, ɓangaren mai zaman banza.
Saurin kallonsa tayi tare da É—an matsawa can gefe, sam batajin zata iya shiga motar, ita da batasan kowa ba banda MR. HANDSOME (Sooraj)Â yaza ayi ta yarda ta shiga motar wani, kalan ma yaje ya sayar da ita. Abunda tafaÉ—a acikin ranta kenan.
Ganin alaman cewa bata yarda dashi bane yasanyashi sake É—anyin murmushi cike da son ya gamsar da ita yace. "Calm down dear, i will not hurt you, trust me!"Â
Yanzu kam salon kallon da tayi masa, yana É—auke ne da ma'anoni masu yawa. Horn É—in motar da taji abayanta ne yasata waigawa, ai kuwa Kamalu driver ta hango acikin mota, da sauri ta juya ta nufeshi, buÉ—e murfin motar tayi ta shiga, ƙarasowa yayi har jikin motar, sannan yayi knocking glass É—in window, Kamalu driver ne yayi Æ™asa da glass É—in tare da É—an dubansa, shikuwa idanunsa akan kyakkyawar fuskarta yake, cikin Æ™asa da murya yace. "Yace kin Æ™i yarda dani ko? ba damuwa ki kulamin da kanki!" yana gama faÉ—an haka ya juya ya nufi wajen motarsa.Â
Tafiya suke amma gaba É—aya tunaninta yana ga maganan da ya gaya mata "Kikulamin da kanki!" mai hakan yake nufi kenan? tambayar da take ta yiwa kanta kenan gaba É—aya kanta ya kulle, ahaka har suka isa gida.
Tsaye yake agaban drawer, dagashi sai dogon wando fari dake sanye ajikinsa, yayinda murÉ—aÉ—É—iyar surar jikinsa ta bayyana, gaba É—aya shape É—in bayansa abun burgewa ne. Kayansa yake cirowa daga cikin drawer'n yana shiryawa acikin trolly bag É—in dake aje kan gadonsa. yana gama shirya kayannasa ya É—auki wata rubber t-shirt yasanya ajikinsa.  Wata jaka ya É—auko irin wacce ake goyawa a baya, buÉ—e jakan yayi ya zuba wasu takardu aciki, saida ya tabbatar daya haÉ—a komai nasa wanda yasan zai buÆ™ata, sannan ya É—auki wayarsa ya sanya acikin aljihunsa, direct falo ya nufa. Direct dinning area ya nufa, haÉ—a tea É—insa yayi, tare da dawowa cikin falon ya zauna.  Sipping tea É—in yake ahankali, yayinda lokuta zuwa lokuta ya ke kai dubansa ga agogon bangon dake cikin falon. 6 pm daidai jirginsu zai tashi. 5:40 ya kammala gaba É—aya abubuwan da zaiyi, ɗaukan troly É—insa yayi tare da rataya jakarsa akafaÉ—ansa,  yana fitowa daga cikin É—aki, dai dai lokacin ita kuma tana fitowa daga kitchine, sanye take da riga da wando na pakistan sai kuma hijab dake jikinta.  Idanunsu ne ya sarÆ™e acikin na juna. Da sauri ya É—auke kansa, ya nufi hanyar fita daga cikin falon, bin bayansa tayi da kallo harya fice daga cikin falon. Samun kanta tayi da kasa É—auke idanunta daga bakin Æ™ofar fita daga falon, komai nasa abun burgewane,  wasu irin hawayene suka cika idanunta, sannan suka samu daman fitowa alokaci guda. Jingina bayanta tayi da jikin bango, tare da É—an cije laɓɓanta, akullum rayuwarta ta baya, ta zame mata abun tunawa, tunanin babanta ne akullum yake damun zuciyarta, tayi rayuwa cike da rashin gata da kuma Æ´anci, ta taso cikin maraici, sam bata wani san menene daÉ—in mahaifiya ba, tun tana Æ™arama mahaifiyarta ta rasu, har i'yanzu tana buÆ™atar sanin wacece ita, gaba É—aya rayuwar da tayi abaya cike take da duhu, Maraici, KaÉ—aici, da kuma Ƙunci su suka cika rayuwarta ta baya, babu wani wanda ya damu da ita, itake shanye damuwarta komai girmansa, ɗan zamewa tayi ta zauna daÉ“as akan tiles É—in dake malale a wajen, lumshe kyawawan idanunta tayi, tare da soma murza Æ´an yatsun hanunta. Ƙamshin turarensa da taji yana shiga hancinta ne, yasanya ta buÉ—e idanunta da suke cike tab da Æ™walla, ganinshi tayi tsaye akanta ya zuba mata idanunsa masu matuÆ™ar rikitata. Â
Saurin ɗauke idanunsa yayi daga kanta, domin bazai taɓa iya juran kallon yanda ƙwayan idanunta ke cike da ƙwalla ba, envelop ɗin dake hanunsa ya miƙo mata, hanunta na rawa haka ta amshi envelop ɗin, shikuma ya juya ya fita, samun kanta tayi da kasa buɗe envelop ɗin jiki asanyaye ta koma ɗaki.
6:00 pm daidai jirginsu ya ɗaga zuwa sararin samaniya. Jingina bayanshi yayi da jikin kujeran da yake zaune, tare da lumshe idanunsa,  wani tunani da yazo ranshi ne yasanyashi sakin murmushi, lokaci guda kuma ya haɗe fuskarsa tare da buɗe idanunsa da sukayi jajur dasu.
*** ***
Wasa wasa har sunyi sati ɗaya da fara exam, a ɓangaren Ziyada kuwa sai dai muce Alhamdulillah, domin kuwa tana amsa tambayoyin jarabawan da iyakayi mata, da duka iya ƙoƙarinta.
Zaune take a inda aka tanadar musu don cin abinci, kasancewar yau ta riga su Nasmah fitowa daga ɗakin jarabawan, yasa take zaune ita kaɗai, kanta ta kifa akan ɗan madaidaicin table ɗin dake gabanta wanda yake zagaye da kujeru.
Wani irin ƙamshin turarene yashiga kawowa hancinta Ziyara,  lumshe idanunta tayi tana mai shaƙan ƙamshin turaren batare da ta ɗago kannata ba.
Ahankali ya jawo kujeran dake fuskantar nata ya zauna. Sexy eyes ɗinsa ya zuba wa ƴan yatsunta dake aje kan table ɗin. Hakanan taji kamar akwai mutum akusa da ita, saboda hakane yasa ta ɗan ɗago kanta, waro idanunta tayi cike da mamaki, duk da cewa aƴan kwanakinnan yaɗan matsa mata, amma kuma sam bata tsammaci ganinsa a wannan lokacinba. Murmushi yayi mata tare da ɗage giransa sama.  "Surprise!" yafaɗa yana me sake ƙarewa kyakkyawar fuskarta kallo.  Kawar da kanta gefe tayi tare da turo ɗan ƙaramin bakinta gaba.
"Idan kina cikin yanayi na damuwa kinfi kyau, but even at that, i don't want to seeing you in this situation, ki ɗan saki fuskarki kinji ƴan mata na!" Ya faɗi maganar yana mai langwaɓar da kansa gefe tamkar wani ƙaramin yaro. Yanayin yanda yayi maganar shine abun daya sanya ta ɗan juyo ta kalleshi, irin kallon daya keyi mata ne ya sanya taji jikinta yayi sanyi.  Yana shirin sake yi mata magana ne wayarsa ta soma ringing alaman shigowan ƙira. Ɗaga wayan yayi tare da karawa akan kunnensa, baiwani jima yana wayanba ya kashe, tare da maida wayar cikin aljihunsa. Miƙewa tsaye yayi, tare da ɗan ranƙwafowa dai dai fuskarta. in a silent voice yace. "Kina da kyau sosai, komai naki me kyau ne, zanyi baƙin ciki idan kika kasance saɓanin tunani na!!" yana gama faɗin haka ya juya ya soma tafiya, binsa tayi da kallo har ya ɓacewa ganinta. Dai dai lokacin su Nasmah suka ƙaraso. Shukrah na zama ta kwashe da dariya. "Har angama shan love ɗin?" Nasmah tafaɗi haka tana mai ƙoƙarin gumtse dariyarta.
"Love kuma?" Ziyada ta tambaya.
Dariya Shukrah da Nasmah suka sanya tare da tafawa, ganin haka yasa Ziyada ci gaba da sabgoginta, domin ta sansu abu mai sauƙi ne su fassarata da wata manufar.
*** ***
LAGOS NIGERIA.
SOORAJ!!!
1:00 am, ƙarfe ɗaya na dare, kwance yake akan makeken gadonsa, wanda yaji zanin gado na alfarma. Sanye yake da white pencil jeans ajikinsa, bai sanya riga ba hakan yasa gaba ɗaya surar jikinsa take abayyane, musamman ma sick packs ɗinsa, wanda suka samu daman kwantawa raɗau akan fatar cikinsa, sama sama yake jiyo motsin mutane acikin kunnuwansa, ahankali ya buɗe idanunsa, aikuwa nan ya tabbatar da cewa ba karya kunnuwannasa keyi masa ba, tabbas motsin mutanene acikin gidansa, saƙƙowa yayi daga kan gadon tare da nufar ƙofan fita daga cikin ɗakin, ahankali ya murza handle ɗin ƙofar ya fita, taku uku kacal yayi ya samu kanshi a babban falon dake gidan, hanu yasanya akan makunnin ƙwan wutan dake falon ya kunna, kunnawansa yayi daidai da sakar masa bullet da akayi akan ƙirjinsa, wani ƙara yasanya sakamakon wani irin zafi da raɗaɗi da suka ratsa shi, tun daga ƙasan ƙafarsa harzuwa tsakiyar kansa, kafun yayi wani yunƙuri ansake sakar masa wani bullet ɗin akan hannunsa, wani irin azabane yaji yana huda jijiyoyin jikinsa, yana ratsawa ta ƙwaƙwalwarsa, take idanunsa suka soma rufewa, wani irin abu yaji acikin jikinsa wanda bai taɓa jin irinsa ba, take yafaɗi awajen baya ko motsi.
*(Kuyi haÆ™uri saida na gama typing ya goge gaba É—aya, da Æ™yar nasamu nayi wannan, nasan kuna fushi dani amma dan Allah kuyi haÆ™uriðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»ðŸ™ðŸ»)
   *Vote Me On Wattpad*
     @fatymasardauna
[4/23, 12:04 PM] +234 814 541 1152: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡