Sashe 53
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Atare duka matan suka haÉ—a baki wajen cewa "Masha Allah!" don kowaccensu ta yaba da kyau da kuma Æ™uruciyar Zieyaderh, duk da bata É—ago kanta sun kalleta da kyau ba amma kunyanta kaÉ—ai ya isa gamsar dasu. Cike da ladabi Zieyaderh ta gaidasu, dukansu suka amsa fuska asake cike dajin daÉ—i. Oummu ce tace taje ta kawo musu drinks da kayan fruits, aikuwa babu musu Zieyaderh ta miÆ™e, cikin mintuna kaÉ—an ta cika musu gaba da kayan fruits da drinks wanda duk tanayin aikinne cikin nutsuwarta, ba laifi sukam sun gamsu da yanayin tarbiyan yarinyar sosai, fatansu É—aya shine Allah yasa tazamo itace matar zama agareshi. Koda ta kammala gabatar musu da komai É—akinta ta koma tare da Æ™arasawa gaban madubin É—akin ta shiga duba irin kyawun da tayi, don zuwa lokacin Bilkh tama jima da tafiya. Wani irin murmushi me sanyi tayi tare da sanya hannu ta shafi fuskarta daketa fidda Æ™yallin kyau hancinta kuwa sai shinning yake.Â
Gyara zama Hajiya Sauba tayi tare da duban Æ´ar uwarta cike da jin daÉ—i tace "Gaskiya Sulaimiyya na yaba da hankalin wannan yarinyar sosai Allah yabasu zaman lafiya!"
Da Ameen Oummu ta amsa tana murmushi.
"Nima kuwa na yaba ƙwarai Allah yasanya alkhairi, amma fa wani hanzari ba gudu ba Sulaimiyya yakamata ace anyi bikinnan acikin watannan, saboda banga amfanin jinkirtawa ba" Cewar Aunty Laylerh.
"Wannan tunanin shine araina Aunty Laylerh, kuma Insha Allah zamusa auren nan bada jimawa ba, domin kuwa daren jiya maganan auren mukayi da Abbansa yakuma ce zasuje shida abokinsa har can garin su yarinyar!"
Murmushin jin daÉ—i su duka sukayi tare dayin addu'an Allah yatabbatar da alkhairi acikin auren.
(Chaiii wani gurmin sai ranan da RAJ É—inku yayi aure zai angwanceðŸ˜Â am so sorry jia banyi update ba naÉ—an shiga busy neðŸ™ðŸ»)
 Â
*Vote*
  *and comment*
      fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
     *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
        *WATTPAD*
     @fatymasardauna
#romance
       *Chapter 40*
Hira Oummu da Æ´an uwanta sukayi sosai inda suka cigaba da tsara yanda bikin zai kasance. Aunty Muhibbat wanda takasance itace Æ™aramar cikinsu ta kalli Oummu tare da cewa "Ni aganina idan babu damuwa, zamanta ya dawo wajena saboda kinga ina tare da shuwa arab saboda haka ba Æ™aramin gyara zata samu ba"  murmushi Oummu tayi tare da cewa "Hakane amma aikinsan tana zuwa makaranta, duk da ma dai muntsara kan cewar awannan year din zata zana waec nd neco É—inta"Â
Cike da jin daÉ—i Aunty Muhibbat tace "To Allah yasa ayi komai dai a sa'a" da "Ameen" suka amsa su dukansu, basu wani jima sosai ba suka kama hanyar tafiya bayan sun jibgewa Oummu tsarabobi masu yawa da suka kawowa surukarsu Zieyaderh.
Æangaren Zieyaderh kuwa jin kamar ta takura yasanya cikin nutsuwa ta shiga warware sari É—in dake jikinta tare da aje sa gefe. Ajiyar zuciya ta sauÆ™e akaro na barkatai, tare da É—an jingina kanta da saman gadon da take zaune akai, tunanine cike fal azuciyarta, turo Æ™ofar É—akin da akayi ne yasanyata É—ago kanta ta kalli bakin Æ™ofan, Nabila ce tashigo cikin É—akin cikin É—an rusunawa tace "Hajiya tace ayi mata Æ™iranki"
Murmushi Zieyaderh ta ɗanyi tare da ƙoƙarin miƙewa tsaye "Ganinan zuwa" tafaɗa tana me zura bedroom slippers aƙafanta. Kai tsaye ɗakin Oummu'n ta nufa, ɗan tsayawa tayi ajikin ƙofan tare dayin knocking. Sanin cewa itace yasa Oummu dake zaune akan gado ta bada izinin shigowa, da sallama ɗauke abakinta ta shigo tare da neman waje taɗan rusuna daga gefe.
Oummu da yawancin lokuta fuskarta baya rabo da murmushi yanzun ma murmushine ɗauke akan fuskarta, miƙowa Zieyaderh wata haɗaɗɗiyar ƴar jaka me kyau tayi, amsan jakan Zieyaderh tayi tana me kallon Oummu cike dason ƙarin bayani, "Kyautane daga surakanki, inafata zakiyi murna zakuma ki yaba da kyautar!" Oummu tafaɗa tana me ƙoƙarin manna farin glass akan idanunta.
Jitayi gaba ɗaya jikinta yayi sanyi sunkuyar dakanta ƙasa tayi asanyaye tace "Nagode sosai Oummu amma sai nake ga kamar kyautan sunyi yawa, duk dama banga menene aciki ba!"
Murmushi Oummu tayi tare da cewa "Bana tunanin kyautar tayi yawa kedai ki amsa kawai, gaba kuma idan kunsake haÉ—uwa sai ki musu godiya"
Cike da jin nauyin Oummu'n tasake yi mata godiya sannan tatashi ta wuce ɗakinta. Koda taje zama tayi akan gado tare da buɗe jakar, wani ɗan box me kyau da burgewa taciro daga cikin jakan, tare da buɗewa, wani danƙareren agogon hannu na gwal ne ya bayyana acikin kyakkyawan box ɗin. agogone na mata me matuƙar ɗaukar hankali, kyawawan duwatsunsa sai ɗauke ido suke, sake fito da wani box ɗin tayi wanda har yamafi wancan ɗin girma, shi kuwa wani irin danƙareren sarƙa da ɗankunnen gwal ne acikinsa me kyaun gaske, sosai design ɗin sarƙan ya mata kyau,  har batasan sanda ta saki lallausan murmushi akan fuskarta ba, ganin kyaututtukan nada yawane yasanyata zazzage jakan gaba ɗaya akan gado, nan tayi arba da wasu arebian gown masu kyaun gaske, tare da wasu kwalaben humra masu ƙamshi irin masu kama jiki ɗinnan, cike da jin daɗi ta tattara kayan ta maida cikin jaka, sosai kayan suka mata kyau saidai kuma tasan matsayinta baikai nanba, bai kamata ace amatsayinta na ƴar wanda ba kowa ba ayi mata irin wannan hidiman,  shigowar Nabila cikin ɗakinne yasanya ta tsaida duk wani abu da take tana kallonta.
"Hajiya tace ashaida miki kina da baƙo awaje"
Ƙirjinta ne ya buga da ƙarfi yayinda taji gabanta ya ɗan faɗi cikin yanayi naɗan mamaki tace "Baƙo?"
Kai kawai Nabila ta iya kaɗa mata alamar "Eh" kasa cewa komae tayi har Nabila ta juya ta fice daga cikin ɗakin, Vail ɗinta me kyau da walwali ta sanya tarufe jikinta, cikin fargaban sanin ko waye haka ta buɗe ƙofar ɗakin ta fita, bata samu kowa afalon ba hakan yasa kaitsaye tanufi ƙofar da zai sadata da compound ɗin gidan.
Tsaye yake ajikin motarsa ƙirar jeep yasha kyau cikin shigarsa ta half jumper White and blue colour, yayinda ya kafa hular Zanna bukar mai adon blue akansa, haɗaɗɗen sajen dake kwance akan fuskarsa ne ya kwanta luf akan ƙuncinsa, yana ganinta yasaki murmushinsa mai kyau wanda har saida gefe da gefen kumatunsa suka loɓa, ganinsa baƙaramin faɗar mata da gaba yayi ba,take mood ɗinta ya sauya daga ƙwarin guiwa zuwa raunin zuciya, kanta ta sunkuyar ƙasa tare da kasa ƙarasowa inda yake, murmushi yayi ganin ta tsaya batare da ta ƙaraso garesa ba, ahankali yashiga takawa har zuwa inda take, daddaɗan ƙamshin turarensa ne yasanar mata da zuwansa, ahankali ta ɗan lumshe idanunta tare da buɗesu, kanta taɗan ɗago ta kallesa, idanunsune suka sarƙe acikin na juna kasancewar shiɗinma kallonta yake, kasa ɗauke idanunta daga kansa tayi saima wani irin marairaicewa da idanun nata suka yi, shiɗinma kallonta yakeyi da sexy eyes ɗinsa wanda suke wani irin lumshewa kaɗan kaɗan,  cikin wata irin murya me sanyi yace "Anan zaki barni bazaki bani wajen zama ba?"
Kanta ta sunkuwar ƙasa tare da ɗanyin murmushi, kallonta tamayar ga wajen ɗan shaƙatawan dake cikin gidan wanda aka ƙawatashi da wasu kujeru guda huɗu masu kyau gaba ɗaya flowers sun zagaye wajen yayinda sukayiwa rumfar dake wajen ƙawanya, kallonsa tayi sannan tanufi wajen shima ya rufa mata baya. Akan ɗaya daga cikin kujerun ta zauna yayinda shima ya zauna akan kujeran dake facing nata. Ƙasa tayi da kanta tare da soma wasa da ƴan yatsun hannunta murya asanyaye tace. "Ina wuni!" murmushin daya bayyana dimples dinsa yayi batare daya amsa taba sai idanu daya zuba mata, sosai yau ɗin tayi masa kyau, don kokaɗan meckup ɗin dake kan beauty face ɗinta bai goge ba,  jin shiru bai amsata bane yasanyata turo bakinta gaba aɗan shagwaɓe tace "To ba gaisheka nake ba kuma kaƙi amsawa!" Murmushi yayi harsai da haƙwaransa suka bayyana. "To ae banji bane, please kiɗan ƙara ɗaya sainaji!" Yafaɗa cikin salon kwaikwayon maganarta.   Idanunta ta ɗago kana taɗan watsa masa hararan wasa tare da ɗan murguɗa masa ƙaramin bakinta dayasha baby pink colour lipstick, lumshe idanunsa yayi tare da jingina bayansa da jikin kujeran, wani irin shauƙi ne ke shigansa, sosai yanda tayi da bakinta yayi masa kyau, cikin wani irin yanayi yace. "Kullum ƙara kyau kike, idan kina fushi kyau kike ƙarawa, idan kina murmushi kyau kike ƙarawa, haka ma idan kina gabana kyau kike ƙarawa, inajin kamar sonki acikin jinina yake Zieyaderh, ko sau ɗaya ne please ki amsa min cewa kina sona!" yaƙare maganar yana me kafeta da mayun idanunsa wanda suka ɗan sauya kala, gaba ɗaya jikinta yayi sanyi, kanta ta sunkuyar ƙasa tare da ɗan ciza laɓɓanta, ƙirjinta ne yake bugu da sauri, maganan aurenta da Almustapha ne yazo yayi tsaye aranta, tabbas tanajin wani abu na daban dangane da Pharouk, to amma bata da tabbacin cewa wannan abun soyayyace, koda ma acd sonsa take mecece amfanin soyayyar? yanzu burinta shine ta koyawa zuciyarta soyayyar Almustspha, dan sai da soyayya ne kaɗai zata iya kyautata masa azaman aurensu. Ɗago idanunta da sukayi raurau da hawaye tayi daniyar yiwa Pharouk magana, saidai tuni maganan nata ta maƙale sakamakon Ido biyu da sukayi da Almustapha dake tunkaro inda suke, ganin ta tsaida idanunta abayansa yasanyashi ɗan waigawa don ganin abunda take kallo, idanunsa ne suka sauƙa akan kyakkyawan saurayin dake zuwa garesu, kwata kwata bai wuce saura taku shida ya ƙaraso inda suke ba, tashi tsaye yayi yana me fuskantar saurayin, daidai lokacin Almustapha ya ƙaraso, dayake shi jan ajin nasa baya hanasa fari'a, hakan yasa bawani ɓata lokaci ya miƙawa Pharouk hannu don su gaisa, ganin haka yasa Pharouk ma bashi hannu suka gaisa, cike da kulawa Almustapha ya kalli Zieyaderh wanda kanta ke ƙasa, hakanan gabanta keta faɗuwa, cikin muryarsa me ɗauke da nutsuwa yace "Inason aron baƙon naki naɗan wasu mintuna, inafatan bazan takuraki ba?"