Sashe 37
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Wow!!" Nasma da Shukra suka haɗa baki wajen faɗa, da sauri Nasma ta karɓi envelope ɗin ta ciro chain ɗin,   saboda tsabar kyawun chain din har ɗauke musu ido yake.
Kallon Zieyaderh Nasmah tayi tare da cewa  "Gaskiya guy É—innan ya haÉ—u, wannan chain É—infa na gold ne, zaikai 50k fa!"Â
"Wasa ma kike, zai iya kai 60k wannan neck chain din, gaskia guy É—innan ya iya bada gift" Shukra tafaÉ—a tana me jujjuya chain É—in ahanunta.
Zaro idanu Zieyaderh tayi sakamakon jin kuÉ—in chain É—in, cikin yanayi na tsoro tace.
"Zan maida masa gaskiya ni bazan karɓa ba"
Baki Nasma da Shukra suka sake suna kallonta, cikin nuna mata batasan me takeyi ba Shukra tace "Zaki mayar masa fa kikace?"
"Eh, bazan iya sawa ba gaskiya" Zieyaderh tafaÉ—i haka har acikin azuciyarta.
Dariya suka sanya su duka biyun, cikin dariya Nasmah tace
"Allah har yanzun baki waye ba babe, ae idan masoyinka ya maka kyauta baka maida masa."
Murmushi kawai Zieyaderh tayi kana ta kifa kanta akan desk, wani abune taji ya tsaya mata arai, har abada bazata taÉ“a manta matsayinta da kuma wacece itaba, sam bazata yaudari kanta ba, tanajin su Nasmah nata yaba neck chain É—in tayi musu shiru,, Shigowan Islamic teacher yasanya su yin shiru, tare da bada hankalinsu gareshi.  Gaba É—aya wunin ranan Zieyaderh asukurkuce tayishi, abu biyune ke tsaye aranta,  ƙarfe 5 pm daidai aka kaÉ—a musu Æ™ararrawan tashi. AmatuÆ™ar gajiye takejin kanta, sama sama sukayi sallama dasu Nasmah, kana tanufi inda Kamalu driver ke tsaye yana jiranta, gidan baya ta buÉ—e ta shiga, duk da cewa tafi yawan zama agidan gaba, don bata damu da zaman gidan baya ba.Â
Tunda suka ɗauki hanya ta maida hankalinta kan titi, sanyin AC'n dake tashi acikin motar ne ya sanya tasomajin sanyi,  hakan yasa ta duƙunƙune jikinta.
Saida sukazo gaban tamfatsetsen gate ɗin gidan Kamalu driver ya danna horn, take aka wangale masa gate ɗin gidan ya tura hancin motar ciki.
Wata Black colour jeep ce tayi parking a gefen gidan, wanda tun barowarsu makaranta take biye dasu batare da sunsan da hakan ba.  Murmushi Farouk yayi tare da sauÆ™e ajiyar zuciya, key ya sake yiwa motar tare dayin reverse, sai yanzu yakejin sanyi aransa, sam bada wasa yakeson Zieyaderh ba, so yake ya mallaketa, so yake ta soshi fiye da yanda zata so kowa, aransa ya gama yarda da shawaran da zuciyarsa ta basa, saboda haka da confidence É—insa ya juya yakoma inda ya fito. Â
Kamalu driver na gama daidaita parking, agajiye ta buɗe murfin motar ta fice, school bag na riƙe ahanunta ta nufi hanyar da zai sadata da babban falon gidan,  bakinta ɗauke da sallama ta shiga cikin falon, babu kowa afalon sai TV plasma wanda yaketa aiki shi kaɗai, direct sama ta wuce, kamar zata wuce ɗakinta sai kuma ta ƙarasa gaban ɗakin Ummu tayi knocking, daga cikin ɗakin Ummu dake zaune tana karanta jarida tace "Yes come in"
Tura ƙofar ɗakin tayi tashiga bakinta ɗauke da sallama, ganinta yasa Ummu taɗanyi murmushi.
"Barka da gida Ummu" Zieyaderh tafaɗa cikin ƙasa da kai.
"Yauwa Zieyaderh kindawo ko, ya school É—in?"
"Alhamdulillah!" Zieyaderh tafaÉ—a still aÉ—an kunyace, domin har acikin zuciyarta tanajin girman Ummu.Â
"Masha Allah, to je kicire uniform É—in akwai abinci a dinning" Cike da kulawa Ummu tafaÉ—i haka.
Miƙewa Zieyaderh tayi tare da cewa "to"
Har ta fice daga cikin ɗakin Ummu bata daina kallonta ba, hakanan alkunyan Zieyaderh'n ke burgeta, sam baruwanta da rawan kai, komai nata acikin sanyi takeyinshi, tabbas zata sowa ɗanta Almustapha samun kyakkyawar yarinya kamar Zieyaderh, ta yanke hukunci aranta zata samu Mas'oud suyi magana, lallai tanason ganin iyayen Zieyaderh, don tanason nemawa ɗanta Almustapha auren Zieyaderh a wajensu, tasan Almustapha bazai taɓa ƙin zaɓinta ba, musamman ma idan yaga Zieyaderh tasan dole zai sota, dama kuma shi bai da wata matsala bakaman SOORAJ ba wanda komai nasa aƙa'idance yake.
Zieyaderh kuwa tana shiga cikin É—aki ta soma rage kayan jikinta, towel ta É—aura aÆ™irjinta tare da shigewa bathroom, da ruwa me É—an É—umi tayi wanka, take taji gajiyan dake nannaÉ—e a muscles É—inta sun soma warwarewa,  Ko body lotion bata shafa ajikinta ba ta zura wata slim net gown red colour ajikinta, wanda take da guntun hannu, sosai rigan tayi mata kyau, hasken fatanta yasake bayyana sosai, wani mayafi me shara shara ta É—auka tayane kanta zuwa Æ™irjinta dashi,  ko bedroom slippers bata sanya ba haka ta buÉ—e Æ™ofar É—akin ta fice, wani irin yunwane ke Æ™waÆ™ulan cikinta, kaitsaye dinning area ta nufa, food flask ne masu kyaun gaske jere a kan babban royal table É—in, kulan farko data buÉ—e white rice ne aciki wanda yaji carrot da piece, É—ayan kulan kuwa chicken soup ne wanda za aci shinkafan dashi, su kaÉ—ai ma sun wadaceta hakan yasa bata bubbuÉ—e sauran food flask É—in ba,  ɗiban abincin tayi ta sanya a plate, direct kitchine ta wuce don É—aukan ruwa,  sam bata taÉ“a tunanin zata tarar da wani acikin kitchine É—inba kasancewar yanda taji gidan ya É—auki shiru alamun banda Ummu da ita babu kowa acikin gidan, bata damu da gyalenta daya zame daga kanta har yayi sanadiyar fito da tsefeffen gashin kanta ba, kasancewar gyalen yana da santsi shiyasa yaketa zamewa ajikinta. Â
Tanashiga kitchine ɗin taga baki ɗaya wutan kitchine ɗin akashe suke, abun da bata taɓa gani ba kenan, gashi garin yasoma yin duhu hakan yasa bakomai dake cikin kitchine ɗin take iya gani ba, dayake tasan wajen da makunnan wutan suke sai kawai ta ƙarisa ta kunna wutan, take haske ya mamaye gaba ɗaya kitchine ɗin, bata damu data waiga bayanta ba ta nufi wajen fridge, buɗe murfin tayi ta ciro bottle water me ɗan sanyi. Tana juyawa idanunta suka faɗa cikin nashi, take ta sake goran dake hanunta ya faɗi ƙasa, buɗe manya manyan idanunta tayi cike da mamaki taɗan kalleshi,  zaune yake akan saman wata ƴar madaidaiciyar drawer, dagashi sai long jeans ba shida ko riga ajikinsa, fresh naked skin ɗinsa sai shining take, wani cup ne riƙe ahanunsa wanda cikinsa ke ɗauke da black coffee, tun shigowarta cikin kitchine ɗin yake kallonta, harzuwa yanzu kuwa bai ɗauke idanunsa akanta ba, wani irin bugawa taji heart ɗinta nayi amma saita ɗan daure, tsugunawa tayi ta ɗauki goran ruwan tare da miƙewa tsaye, gaba ɗaya a tsarge takejin kanta,    Ahankali ta juya ta nufi hanyar fita daga kitchine ɗin.
Cikin husky voice ɗinsa yace da ita. "Zoki bani ruwa"
Cak ta tsaya da tafiyan da takeyi tare da juyowa taɗan saci kallonsa, har yanzu bai ɗauke idanunsa akanta ba, zuwa tayi ta buɗe firjin tare da ɗauko masa bottle water me sanyi, cikin yanayi naɗan rusunawa ta miƙa masa, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta, da sauri yakawar da kansa gefe tare da taɓe baki, cikin rashin kulawa yace "Ajiye" agefe dashi ta ajiye, cikin sanyin jiki ta juya zata fice daga cikin kitchine ɗin.
"Waye kika ajiye da zai kashe miki wutan da kika kunna?"Â Æ´ajefo mata tambayar yana me jujjuya spoon É—in dake hanunsa.
Tsayawa tayi daga tafiyan da takeyi tare da juyowa, jiki asanyaye ta ƙarasa ta kashe makunnin wutan, tana fita daga cikin kitchine ɗin ta saki wani wawan ajiyan zuciya, tare da ɗaukan plate ɗin abincinta da sauri ta haura sama.  Shikuwa coffee ɗinsa ya cigaba da sha, sam duhun dake cikin kitchine ɗin bai damesa ba, sometimes yafison zama acikin duhu fiye da zama acikin haske.
Aƙasa ta zauna tare da tanƙwashe ƙafafunta, har yanzu ƙirjinta be daina bugawa da ƙarfi ba, hannu tasanya acikin plate ɗin, saidai takasa kai koda loma ɗaya ne na abincin cikin bakinta, gaba ɗaya tayi losing nutsuwarta, ganinsa da tayi yanzu ya matuƙar hautsina tunaninta, ba komai ke ruɗar da ita ba kamar zallan kyau da kwarjininsa, sosai takejin wani iri aduk sanda tayi gamo dashi, lumshe kyawawan idanunta tayi tare da jingina bayanta da jikin gado, shock ɗin da ta shiga lokacin da idanunsa ke yawo ajikinta tane, ya shiga yadawo cikin brain ɗinta.
(sorry am busy kuyi manage please)
*Vote*
    *And comment*
    fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
*Chapter 30*
Haka ta daure ta cuccusa abincin wa cikinta zuciyarta cike da tarin tunani, tana kammalawa tayi sallan magriba, bayan tayi sallan isha ne tabi lafiyan gado, da yake agajiye takejin kanta take bacci ɓarawo ya ɗauketa.
_SOORAJ_