Sashe 39
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin kamar tana ƙoƙarin motsawa yasashi tashi da sauri yaƙaraso inda take, hanunsa yakai ya taɓa goshinta. Daidai lokacin aka turo ƙofar ɗakin, waiwayawa yayi don atunaninsa likitane sai kuma yaga saɓanin tunaninsa, wani kyakkyawan farin gaye idanunsa suka gane masa, wanda yake sanye da maroon suit me tsananin kyau da tsada, kallo ɗaya kayi masa zakasan ko wanene shi, matashin saurayi, maiji da kuɗi, ilimi, wayewa,ƙasaita, jinkai, da kuma miskilanci, domin ko alaman annuri babu akan kyakkyawar fuskarsa, hannaye Pharouk yasanya acikin aljihun wandonsa tare da kafe wanda ke shigowa cikin ɗakin da ido. Yanayin takunsa kaɗai ya isa sanar dakai cewa shiɗin wanine, baigama shigowa cikin ɗakin ba, Doctor ya biyo bayansa.
"Tafarka ne?"
Dr Ya tambayi Pharouk yana me ƙoƙarin ƙarasawa gaban gadon.
"A'a" Pharouk yabasa amsa ataƙaice yana me kallon mutumin da shigowarsa ya tsaya masa amaƙoshi.
Babu wanda ya saurara acikinsu ya ƙarasa gaban gadon, kallon fuskarta yayi tare da dawo da kallonsa ga ƙirjinta, rumtse idanunsa yayi tare da cije lips ɗinsa, lokaci guda yaji wani irin ɗaci amaƙoshinsa, hijab ɗinta dake gefe da ita ya ɗauka, hannayensa ya sanya ya tallafota tare da sanya mata hijabin, ransa na ƙuna haka yajawo hijab ɗin ya rufe mata ƙirjinta dake buɗe, lokaci guda idanunsa suka sauya kala daga farare zuwa jajaye. Juyowa yayi ya kalli Dr cikin lion voice ɗinsa yace "Inason kayi discharge ɗinta yanzu"
"Babu damuwa ae dama ba wani babban ciwo bane" Cewar Dr
Cikin rashin fahimta Pharouk yace.
"Saboda me za a sallameta bayan bataji sauƙi ba?" yanayin yanda yayi maganan daɗan zafi yasanya, Dr sakin murmushi nuna masa SOORAJ dake tsaye ya haɗe fuska, yayi tare da cewa "Yayanta ne inaga yafiso subata kulawa agida ne"
Dummmm haka Pharouk yaji ƙirjinsa ya buga, atare suka kalli juna shida Sooraj, wani irin kallo sukawa junansu mai ɗauke da tarin ma'anoni. Wani killer smile Pharouk yayi tare da miƙawa Sooraj hanunsa cikin wata murya me amo yace "Am Pharouk" Wani kallo Sooraj yayiwa Pharouk, daga ƙasa har samansa sannan yaɗan taɓe baki shima ya miƙa masa hannu suka gaisa, saidai da sauri Sooraj ya zare hanunsa daga cikin na Pharouk tare da kawar da kansa gefe, Murmushi Pharouk yayi tare da ƙarasawa gaban gadon, hannunsa yakai daniyar taɓa fuskarta, kafun hannunsa ya gama sauƙa akan fuskarta tuni Sooraj yayi masa wani irin riƙo wanda ya sanya Pharouk ɗagowa da sauri ya kallesa, ido cikin ido haka suke kallon juna, kai Sooraj ya girgiza masa, sannan ya ɗauke idanunsa daga kansa, kallo Dr da yazama kamar wani statue agarin kallonsu yayi yace.
"Thank you Doctor"
Hannayensa duka biyu ya sanya ya ɗago Zieyaderh dake bacci, akafaɗansa ya ɗaurata tamkar ƙaraman yarinya ƴar shekara 3, ko kallon inda Pharouk yake baiyiba yafice daga cikin ɗakin.
Bin bayansa Pharouk yayi da kallo tare da sakin murmushi. Azuciyarsa yace.
"SOORAJ!!! Yanzu aka soma wasan."
*Da Vote É—inku kaÉ—ai nake gane kunason labarinnan, ina godiya sosai masumin vote da comment Son So nake mukuâ¤*
*Vote*
*Comment and share*
*fatymasardauna*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
       *WATTPAD*
   @fatymasardauna
https://my.w.tt/7FVfmex8a7
*Chapter 31*
Yana fita daga cikin ɗakin direct hanyar dazai sadashi da compound ɗin asibitin ya nufa, baidamu da kallon da jama'a keyi masa ba. Yana isowa jikin motarsa ya buɗe gidan baya tare da kwantar da ita akan kujera, yana shiga yaja motar da wani irin speed yabar cikin asibitin, ransa amatuƙar ɓace yake wanda baisan dalili ba, hakanan yakejin wani ɗaci amaƙoshinsa. Yanayin yanda yake sharara gudu akan titi yasanyasa isowa gida cikin ɗan ƙanƙanin lokaci, ko jira agama buɗe masa gate ɗin gidan baiyiba ya tura hancin motar ciki.
Yana gama daidaita parking ya fito tare da buɗe gidan baya ya ɗauko ta, still akan shoulder ɗinsa yasake ɗaurata, wata hanya daban naga ya nufa ba wacce zata satadashi da babban falon dake cikin gidan ba,  ajikin wata ƙofa naga ya tsaya tare da sanya key ya buɗe, ahankali yatura kofar ya shiga, wani ɗan corridor ne wanda gefe dashi wani haɗaɗɗen swimming pool ne wanda aka ƙawatasa, ruwan ciki gwanin ban sha'awa, sai kuma wasu ƴan tsirarun shukokin flowers da suka ƙara ƙawata kyawun wajen,  wata ƙofar yasake buɗewa, wanda ya sadashi da ɗakin baccinsa, kasancewar bayan ƙofar shiga ɗakinsa wanda ke cikin babban falon gidan, akwai wata ƙofa ma wacce take ta bayan compound ɗin gidan.  Ƙofar ya mayar ya rufe tare da murza mata key, ƙarasawa gaban makeken gadonsa yayi tare da birkito da ita ta dawo kan hannuwansa, cike da tsananin muguntan dake ransa yasaketa tafaɗa kan gadon da ƙarfi, atake ta saki wani ƙara tare da sakin wani marayan kuka, hannayensa ya harɗe akan ƙirjinsa, tare da tsayawa ƙyam yana kallonta, sam fuskarsa ko alaman wasa babu.
Agalabaice ta sanya hannayenta ta riƙe weast ɗinta dake ciwo kaman zai ɓalle, sam batama gama sanin awacce duniya take ba, kasancewar alluran baccin da akayi mata baigama saketa ba, azaban sakinta da ƙarfi da yayi akan gado ne yasanyata farkawa,  ahankali idanunta suka ɗan soma washewa saidai duk da haka bata gani sosai, idanuntane suka sauƙa akan fuskarsa, adaburce taja jikinta baya, duk da cewa bata gama dawowa hayyacinta ba, amma hakan bai hanata tsorata data gansa ba, kukan da takeyi ta tsayar, tare da sanya white teeth ɗinta ta datse lips ɗinta, alaman wani waje nata nayi mata zafi.
Sooraj dake tsaye ya harÉ—e hannuwa ganin yanda take ciccije baki, yasanya cikin husky voice É—insa yace da ita "Tashi!"Â Â
Da sauri tasoma yunƙurin sauƙa daga kan gadon, tana aje ƙafafunta aƙasa, wani irin jiri ya ɗebeta tare da ƙoƙarin kada ita, da sauri tasanya hannayenta duka biyu ta dafe bango, siririn kuka tasaki marar sauti, don masifar tsoronsa takeji,  kallon jikinta yayi sannan ya kalli white bedsheet ɗin dake shimfuɗe kan bed ɗinsa, idanunsa yaɗan zaro tare dasanya hannu ya dafe goshinsa, aɗan harzuƙe yace.
"Bakida hankali ko? Ɗauka maza kije toilet kiwanke minshi yanzunnan, sannan kuma ki tabbatar da cewa yafita!!" yafaɗi maganar agadarance yana meyi mata nuni da bedsheet ɗin. Dubanta takai kan gadon, nan taga jini yaɗan ɓata tsakiyan bedsheet ɗin, wani irin faɗuwa gabanta yayi take taji wani masifaffen kunya ya rufeta. Kanta aƙasa ta sanya hannu tashiga jan bedsheet ɗin, duk da cewa dishi dishi idanunta suke gani sannan kuma babu wani ƙarfi ajikinta, hakan yasa komai takeyinshi cikin sanyi, ɗaukan bedsheet ɗin tayi tare da nufar wata ƙofa ta daban atunaninta nanne toilet, daga yanayin tafiyarta kaɗai ya isa sanar dakai cewa bata cikin hayyacinta, don har yanzu pain ɗin bai saketa ba.
Hannunsa yasanya ya damƙo ta, yanayin irin riƙon daya mata ba na wasaba ne, don har saida wani ƙashi dake cikin hannunta yayi ƙara, ƙafarsa yasanya ya daki ƙofar toilet ɗin, take ƙofar ta wangale, hankaɗata cikin toilet ɗin yayi tare da jawo ƙofar ya rufe.  Zama yayi akan wata kujera tare da ɗaukan laptop ɗinsa yashiga dannawa, gaba ɗaya wani irin takaicinta yakeji.
Itakuwa Zieyaderh rasa inda zata sanya bedsheet ɗin tayi, wani irin bacci tare da jiri ne ke fusganta har bata iya ganin gabanta sosai, wani bucket ta ɗauka tare da sanya bedsheet ɗin aciki, ruwa ta zuba acikin bucket ɗin sannan tajefa sabulu, tsugunnawa tayi ta zubawa bucket ɗin ido, tama rasa ta ina zata fara, ganin tsayuwan ya isheta yasanya ta zauna daɓas aƙasan tiles tare da jingina bayanta da jikin bango, 5 minute kacal bacci ya ɗauketa awajen.
30 minute ya É—auka azaune yana daddana laptop É—insa, kwata kwata shi yama manta da ita, ƙiran sallan magriba da akasomayi ne yasanyashi rufe laptop É—in tare da miÆ™ewa tsaye. Ahankali ya tura Æ™ofar toilet É—in yashiga bakinsa É—auke da addu'a.  Hannayen rigarsa yasoma naÉ—ewa tare da Æ™arasawa gaban sink. Alwala yayi yana cikin wanke Æ™afarsa na hagu idanunsa suka sauÆ™a akanta, saida yaji wani irin faÉ—uwar gaba domin shi sam yama manta da ita, cike da mamakin yanda tabaje tana sharar baccinta yashiga Æ™are mata kallo, ga bucket agabanta sannan kuma ga bedsheet da sabulun wankansa nan acikin bucket É—in, sabulun ya narke saboda yasha ruwa, itakuwa baccinta take tana sauÆ™e ajiyar zuciya. hankalinta akwance. Â
Ƙafansa yaɗan sanya ya zungureta, ko motsi batayi ba, wani murmushin da iyakansa leɓen baki yayi, gaban babban bathtube ɗin wankansa ya ƙarasa, ruwan sanyi ya tara har saida yacika bathtube ɗin, ƙarasowa gabanta yayi tare da ɗan durƙusawa ya ɗauketa,  kamar wata ƴar tsana haka ya jefata acikin bathtube ɗin, aruɗe ta buɗe idanunta da sukayi luhu luhu sannan sukayi ja, wani irin sanyine ke ratsata. Juyawa yayi cikin halin ko inkula yafice daga cikin toilet ɗin, cikin daurayi ta fito daga cikin bathtube ɗin, gaba ɗaya kayan jikinta sun jiƙe jaƙab,  ahankali take taka ƙafafunta da takejinsu kamar bazasu iya ɗaukanta ba.  Bazata iya jurewa azabobin dayake gana mata ba, ganin bakowa acikin ɗakin yasanya tanufi hanyar fita, saɗaf saɗaf take tafiya kamar munafuka,  ƙofar corridor ɗin ta buɗe ahankali, kanta tasako taɗan leƙa babban falon, kamar dai koda yaushe babu kowa acikin falon, da sauri ta fito ko tsaya rufe masa ƙofar batayi ba, daɗan sassarfa ta soma haura step ɗin dazai sadata da ɗakinta,  tana tafiya tana waigen ƙofar ɗakin Ummu, kamar ɓarauniya haka ta buɗe ƙofar ɗakinnata ahankali tana shiga ta kulleshi gam, jiƙaƙƙun kayannata tasoma cirewa, sannan ta wuce bathroom. Adaddafe ta haɗawa kanta ruwan ɗumi, tayi wanka, har yanzu pain ɗin bai gama saketa ba, saima wani sabon fever daya sauƙa ajikinta, pad ta ɗauka ta kimtsa kanta sannan ta sanya wata doguwar riga me ɗan nauyi, domin kuwa sosai takejin sanyi, duk da cewa akwai yunwa sosai acikinta amma bata damu da neman abinciba, kan gado ta hau tare da jan blanket ta rufe gaba ɗaya jikinta, jikinta sai rawan sanyi yake, haka ta lumshe gajiyayyun idanunta da suketa ambaliya wajen fitar da hawaye.
Ganin har ƙarfe 7 Ummu bataji motsinta ba gashi yau bataga dawowanta ba yasanya hankalinta yaɗan tashi, saboda haka tafito don dubata.