Sashe 38
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana gama sipping black coffee tea É—insa, ya aje cup É—in tare da miÆ™ewa tsaye ya fice daga cikin kitchine É—in, direct É—akinsa ya wuce, toilet yafara shiga yayi wanka sannan ya É—auro alwala, wata blue t-shirt ya sanya kana ya wuce masallaci.Â
Bashi yadawo gidan ba sai ten pm dai dai, wanka ya sakeyi sannan yafito É—aure da towel a weast É—inshi,    ɗan Æ™aramin towel ya É—auka agaban dressing mirror ya shiga goge kansa, duk da cewa bai shafa turare ba amma gaba É—aya Æ™amshin sabulun da yayi wanka dashi ya cika É—akin,  wani body lotion wanda baya kama jiki sosai ya shafa ajikinsa, turarensa me sanyin Æ™amshi ya É—auka tare da fesawa, cumb ya É—auka ya taje kwantacciyar sajen dake kan fuskarsa, ɗan kallon kansa yayi amadubi lokaci guda kuma ya kawar da kansa gefe, pink lips É—insa ya É—an ciza, wani tunanine yazo ransa hakan yasanyashi sakin murmushin daya bayyana zallan Kyawunsa, shi kansa baisan da yayi murmushin ba, direct gaban drawer É—insa ya nufa tare da zaro kayan dazai sa, riga da wando na black jeans ya sanya ajikinsa wanda sukayi matuÆ™ar yi masa kyau,  White kambas masu kyau yasanya aÆ™afafunsa, tare da É—aura hulan white facing cap akansa, sosae da sosae yayi kyau harma baka iya tantance kammaninsa saboda yanda hulan ta É“oye fuskarsa, wayoyinsa ya É—auka tare da É—aukan car key É—insa, yana fita daga cikin É—akin ya murzawa Æ™ofar key tare da tura key din cikin aljihun wandonsa,  koda ya fito ko ina dake cikin gidan ya É—auki shiru, direct parking space ya nufa, mota Æ™iran kia yashiga tare dayi mata key,  koda ya iso bakin gate taradda Maigadi yayi yana ta zuba gyangyaÉ—i, wani silent horn ya danna, take maigadi yatashi a zabure, cikin daburcewa ya wangale masa gate É—in,  ba É“ata lokaci Sooraj ya cilla hancin motar sa waje,  kasancewar dare ne hakan yasa babu wani hayaniya sosai akan tituna, tuÆ™i yake cike da nutsuwa yayinda ya saÆ™ala earpiece akunnensa.Â
Duk da sanyin AC'n dake tashi acikin motar hakan bai hanasa sauÆ™e glass É—in window ba, wani irin ni'imtaccen sanyine ke ratsa jikinsa wanda har ma yafi na AC daÉ—i.Â
  Â
TRANSCOP HILTON.
Wangale masa makeken gate É—in akayi, asukwane ya tura hancin motarsa cikin Æ™awataccen compound É—in hotel É—in,  ababban parking space É—in hotel É—in yayi parking motarsa. Â
Ahankali ya zuro da ƙafafunsa waje, cikin takunsa me ɗauke da nutsuwa haka ya nufi cikin hotel ɗin, direct babban ɗakin da zasu gudanar dawani important meeting ya nufa, gaba ɗaya kowa da kowa sun hallara shi kaɗai kawai ake jira, kasancewar shine jagoran meeting ɗin shiyasa basu fara ba dole saida suka jira yazo, aƙalla sun ɗauki sama da 1 hour suna tattauna maganganu wanda gaba ɗaya su yasu suke abunsu, Sooraj kam maganarsa bata wuce "Eh" ko "A'a" Ko kaɗan basu wani damuba domin dama acikinsu babu wanda baisan halinsa ba, 11:30 pm daidai suka kammala meeting ɗin, kowa ya kama gabansa, koda ya baro Transcop Hilton baikoma gidansu ba, direct gidansa ya wuce kasancewar gobe zai koma bakin aikinsa na Bank.
Washegari.
Kamar koda yaushe 7:15 daidai take kammala shirinta na zuwa makaranta, yauma hakance ta kasance domin tuni ta shirya kanta cikin uniform ɗinta, school bag ɗinta ta ɗauka agurguje tafice daga cikin ɗakin, bata tarar da kowa acikin falonba gashi har 7:30 takusa sam kuma bataso tamakara, buɗe ƙofar falon tayi ta fice, Kamalu driver ta iske tsaye yana jiranta, tana shiga cikin motar yaja suka tafi.
***
Tun 7 daidai yagama shirya kansa cikin wani tsadadden maroon colour suit and white long sleeve shirt, sosai yayi kyau acikin suit ɗin, wani dark maroon toms ƙiran company'n Italy yasanya aƙafafunsa, sosai kwalliyan nasa ya sake ƙawata. Agogon rolex ne ɗaure a tsintsiyar hanunsa, gaba ɗaya gashin kansa sai shining yake yana ɗauke ido, saboda sosai yasha gyara,  kamar wanda akawa ɓarin turare ajiki haka yake tashin ƙamshi, sabuwar  black car ɗinsa mercedes benz yashiga, direct bank ɗinsu ya nufa,  tun fitowarsa daga cikin mota mutane keta kawo masa gaisuwa, sama sama yake amsasu yana wucewa,  koda yakai office ɗinsa ya samu komai nead, dama kowa yasan bayason ƙazanta shiyasa always ake tsabtace masa office ɗinsa, sosai yatarar da aiki na jiransa saboda haka tunda yaje bai wani huta ba aiki kawai yaketayi a computer.
_Zieyaderh_
Tun fitowansu break take jin kanta wani iri, ga wani amai da tashin zuciya dake damunta, haka dae tayi break adaddafe suka koma class, duk su Nasmah na lure da ita, saboda ko magana sosai yau din batayi,  ƙarfe 1 daidai aka fito dasu sallah, zuwa lokacin abun yasoma fin ƙarfin tunanin Zieyaderh, saboda ciwon sosai ya tsananta, gawani irin zazzaɓi daya rufeta, koda ta idar da sallah cusa kanta tayi tsakankanun cinyoyinta ta saki kuka me sauti, don bazata iya jurewa ba, sosai mararta ke murɗawa, gawani sabon ciwon ciki me tsananin azaba da takeji, ganin irin yanda take kuka yasa Nasma da Shukra kamata suka fice daga cikin masallacin, aƙasan wata bishiya suka zauna su dukansu, cike da kulawa haɗi da damuwa Nasmah ta dubi Shukhra wacce idanunta sukayi raurau alaman itama kuka takesonyi. "Ki kula da ita Shukhra banaje na faɗawa discipline master, nasan zai faɗawa principal!"  kae kawai Shukhra ta iya kaɗa mata alamar taji, saboda itama zuciyarta cike take da rauni haɗi da tausayin halin da Zieyaderh ke ciki, don zuwa yanzu numfashinta har seizing yake kamar zai ɗauke,
Sauri Nasmah keyi don taga ta isa office ɗin discipline master, kamar daga sama taji anƙira sunanta.
Tana juyawa tayi tozali da Pharouk, da sauri taƙaraso gareshi, kallonta yayi daga sama har ƙasa, ganinta aɗan hargitse yasanyashi cewa.
"Lafiya kuwa naganki ahaka? Sannan kuma ina kuka shige tun É—azun naketa nemanku?"
"Zieyaderh ce batada lafiya sosai, yanzuma office É—in discipline master zanje!"
Sexy eyes É—insa yaÉ—an waro tare da cewa. "Tana ina? Meke damunta? Muje kinunamin inda take!"
Babu musu Nasmah ta juya shikuwa yabi bayanta.. Lokacin dayaga Zieyaderh na kuka baƙaramin tashi hankalinsa yayi ba. Shida kansa ya je office ɗin principal yasanar dashi cewa zai wuce da Zieyaderh asibiti, su Nasmah ne suka sata acikin motarsa sannan suma suka shiga, zuwa lokacin gaba ɗaya hankalinta yasoma gushewa. Da wani irin speed Pharouk kejan motar.  A babban haraban asibitin yayi parking, zuwa lokacin bata da ƙarfin da zata iya ko da taka ƙafarta ne, batare da tunanin komai ba Pharouk ya sanya hannayensa duka biyu ya ɗagota zuwa jikinsa, tamkar ƴar baby haka ya ɗauketa yayi cikin asibitin da ita, duk dacewa baya cikin ishashshiyar nutsuwa amma duk da haka daya ɗagata saida yaji wani shock ajikinsa.  Emergency aka wuce da ita, take aka shiga bata kulawa.
Nasma da Shukhra gaba ɗaya basa cikin nutsuwarsu,  ganin haka yasanyashi lallaɓasu tare dace musu su koma makaranta shi zai kula da ita, babu yanda suka iya dole haka suka hau taxi suka koma makaranta, saidai kuma gaba ɗaya hankalinsu naga Zieyaderh har acikin ransu basason wani abu na cutarwa ya sameta.
Zama yayi akan wasu kujeru tare da sanya tafukan hannayensa ya rufe fuskarsa, numfashi yake fitarwa ahankali, wani irin feeling yakeji ajikinsa, daga wata ɓangare na zuciyarsa kuwa tunanin halin da take ciki yake,  yana awannan yanayinne aka fito da ita daga emergency room ɗin, kwance take flat akan wani gado me ƙafafun taya, kaitsaye ɗakin hutu aka wuce da ita.  Likitan da case ɗin ke hanunsa ne yace da Pharouk ya biyosa office.
Zama Pharouk yayi akan kujeran dake fuskantar na Doctor, cikin damuwa yace. "Yajikinnata?"
"Kada ka damu jikinta da sauƙi dama bawani babban ciwo bane, nace dama tana irin wannan ciwonne aduk sanda zatayi period ko kuma yanzune abun ya soma?" Doctor ya tambaya yana me ɗan rubuce rubuce ajikin wata fafar takarda.
Shiru Pharouk yayi cike da É—aurewan kai, kwata kwata shi bai fahimci me Doctor'n yake nufi ba.
Ganin haka yasa Doctor É—in gyara zama tare da duban Pharouk.Â
"Munyi mata alluran bacci, tana buƙatar hutu sosai, menstrual pain ne insha Allah idan tafarka zataji sauƙi, saidai irin wannan ciwon baicika warkewa ba harsai mace tayi aure, wasu kuma yakan daina idan sun haihu, wasu kuma ko basuyi aure ba idan suka dace da magani yana iya dainawa, so amma nata yanada tsanani sosai gaskiya, yakamata akula, sannan tarage yawan shan zaƙi, saboda shima yana ƙara ciwon sosai, ga wannan magunguna ne da zaka nemo saboda idan tafarka tasha" Dr Ya faɗi haka yana me miƙawa Pharouk wata ƴar farar takarda.
Karɓan takardan Pharouk yayi tare da yiwa Doctor'n godiya.
Koda yafito daga office ɗin Dr direct ɗakin da aka kwantar da ita ya nufa,  ahankali yaƙarasa gaban gadon da take kwance, gaba ɗaya gashin kanta ya watse akan pillow, yayinda kyakkyawar fuskarta tayi fayau, bakinta kuwa har ɗan bushewa yayi saboda wahalan da tasha, numfashi take fitarwa ahankali, kallon kyakkyawar fuskarta yayi tare da sanya hanu yashafi lallausan gashin kanta,  wani irin tausayi da soyayyarta ne suka sake dirarwa zuciyarsa,  kallonta ya shigayi sosai, yaune karo na farko daya fara ganinta babu hijab, ashe duk iya tunaninsa da yanda yake fasalta kyawunta azuciarsa tama wuce haka, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta, wanda har ana iya hango saman breast dinta, domin wuyan rigan yaɗanyi mata yawa kaɗan. Lumshe idanunsa yayi tare da jan numfashi mai tsawo, hanunsa ya zare daga cikin hair ɗinta tare da ɗan matsawa baya, wani irin abu yakeji ajikinsa na musamman agame da ita, kawar da kallonsa yayi daga gareta, domin kuwa idan ya yarjewa zuciyarsa yaci gaba da kallonta, to tabbas zai iya losing control ɗinsa. Jiki asanyaye yajuya yafita daga cikin ɗakin, azuciyarsa kuwa tattauna maganganun da Dr ya faɗa masa yakeyi. Aƙaton pharmacy'n dake gefen asibitin ya saya magungunan, motarsa ya shiga tare dayi mata key, inda ake saida fruits yanufa, duk wani kayan fruit saida ya saya sannan kai tsaye yadawo asibitin.
Har zuwa wannan lokacin bata farka ba, zama yayi akusa da ita tare da zaro wayarsa daga cikin aljihunsa ya soma dannawa.