Sashe 47
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dawowarsa daga Lagos kenan, dama baije don ya kwana ba, socks ɗin dake ƙafansa ya cire sannan ya zare suit ɗin dake jikinsa, maɓallan long sleve ɗinsa yashiga cirewa, yana kammalawa ya cire rigar tare da zare white singlet ɗin dake jikinsa, belt ɗin wandon shi ya zare yana me ƙoƙarin zame wandon ƙasa yaji ana knocking ƙofarsa, bai kula ba ya cigaba da cire kayansa, jin still ana knocking ɗinne yasanya shi ɗaukan wani 3 guater jeans ya sanya, ko gama zuge zip ɗin wandon baiyi ba, ya nufi wajen ƙofar ransa aɓace, ko damuwa da yanda saman maranshi ta bayyana baiyi ba. Itakuwa Zieyaderh dake tsaye gaba ɗaya atsorace take, harta gama yanke shawaran cewa zata koma kawai tace da Oummu ƙofar a kulle take. Da wani irin fushi ya buɗe ƙofar, idanunsu suka faɗa cikin na juna, kallonta yayi from head to toe sai kawai yasaki wata tsuka me sauti tare da komawa cikin ɗakin, ganin haka yasa jikinta ya shiga ƙyarma ba shiri ta bi bayansa, hannunta har rawa yake wajen aje tray ɗin, ƙoƙarin haɗa masa coffee ɗin take ya juyo tare da soma tahowa inda take, cak ta tsaya daga haɗa coffee ɗin da take, tare da sunkuyar da kanta ƙasa, tabbas kunnuwanta sautin takunsa suke jiye mata, wanda ke ɗauke da alaman cewa gareta yake zuwa, hakan yasa wani uban tsoro ya lalluɓeta, wanda har ya kaita ga kasa ɗaga kai ta kalleshi. Taku biyu kacal ya rage atsakaninsu yace.   "Ke!!"
Da sauri ta ɗago kanta aɗan daburce tace "Umm!" sake matsowa kusa da ita yayi wanda hakan yasa gaba ɗaya takusa ficewa hayyacinta, gab da ita yazo har suna iya jiyo hucin numfashin juna, sosai ta ruɗe sakamakon ganinsa agabanta, baƙaramin cika mata idanu yayi ba, gaba ɗaya ba ta iya ganin komai don yacika mata gaba da faffaɗan chest ɗinshi, haka ta zama wata ƴar cukula agabansa, gaba ɗaya jikinta ɓari yake.. Cikin wani irin husky voice ɗinsa yace. "Ke baki da hankali ko? Haka aka koyar dake bugun ƙofa?"
Yanzu kam ba iya gangar jikinta bane ke rawa, harma da laɓɓan bakinta, cikin daburcewa tayi ƙasa da idanunta don bazata iya kallonsa ba, idanunta ne suka sauƙa akan waist ɗinshi wanda har saman mararsa ta bayyana, kasancewar har yanzu bai ƙarasa jan zip ɗin wandon nasa ba, wasu jijiyoyine kwance akan maran nasa wanda suka mimmiƙe, ga wani irin murɗewa da cikinsa yayi, da sauri ta rumtse idanunta, tana me ƙara ƙanƙame jikinta. "Badake nake magana ba!!" Yafaɗa atsawace. Baƙaramin tsorata ta wannan tsawan yayi ba, har batasan lokacin da ta ƙanƙame jikinta sosai ba, bakinta na rawa tace "Dan Allah kayi haƙuri, Allah Bazan sake ba!"
Kallon fuskarta yayi tare da ɗan cizan laɓɓansa, hannayensa ɗaure akan waist ɗinsa yace.    "Buɗe idanunki!"
Kasa buɗe idanunnata tayi saima rawan jiki data ƙara, tare da kullesu ƙam.
"I say open your eyes!!!" Yafaɗa murya akausashe. Tun kafun ya gama idar da zancen, ta buɗe idanunta tare da sauƙesu akansa. Sarƙewar idanunsu waje guda yasanya idanunta sukayi wani irin juyawa, take suka wani irin lumshewa luuuuu kamar zata sume. Cikin tsawa yace "Wallahi idan kika sumemin saina wanka miki mari stupid girl!!" ae kuwa tamkar wanda ya watsawa ruwan sanyi saigata ta tsaya cak akan ƙafafunta, tare da sake maida idanunta ta rufe, saidai ya kasheta amma tabbas bazata iya kallon cikin ƙwayan idanunsa ba, musamman ma ayau, idan kuwa tace zata sake kallonsa to tabbas sumewa zatayi koda kuwa kasheta zaiyi bayan ta farfaɗo.
Tsaki yayi tare da nuna mata hanyar ƙofa murya akausashe yace. "Out!"
Ae kamar jira take haka ta tattari ƙasan riganta aguje ta fice, baki ya buɗe yana mamakin yanda tasa gudu kamar wacce aka turowa dodo. "Wannan yarinyar anya tana da lafiya kuwa?" Tambayar daya yiwa kansa kenan cike da mamaki, ƙofarsa ya rufe tare da murza mata key, bathroom ya shige tare da sakarwa kansa shower.
Aguje ta haura steps ɗin dake cikin falon, tana kaiwa ɗakinta ta shige tare da rufo ƙafar, kan gado ta faɗa tare da lumshe idanunta, har yanzu jikinta baiwani gama daina ɓari ba, saida ta ɗauki kusan 8 minute tana maida numfashi, kafun tasamu daman dawowa cikin nutsuwarta.  Shiru tayi tare da cusa kanta acikin pillow, yau kam gaba ɗaya brain ɗinta ta cushe, yayinda tunaninta kuwa gaba ɗaya ya gudu.
Ruwan shower ne ke dukan lafiyayyar fatan jikinsa, yayinda hannunsa É—aya ke dafe da bango,  akasalance ya buÉ—e idanunsa, kasancewar yajima tsaye ruwa na dukansa, hakan yasa idanunnasa suka É—anyi ja. So yake ya goge wannan tunanin daga cikin ransa, so yake wannan idanun su fice daga cikin nasa idanun, so yake duk wani abu dake cikin zuciyarsa ya goge, baishirya É—aukan wannan Æ™alubalen ba, bakuma yajin zai shirya har abada, hannu yasa ahankali ya kashe shower'n, tare da É—aukan wani nead towel ya É—aura akan waist É—inshi. Haka ya fito daga cikin bathroom É—in jikinsa na É—igan ruwa,  wani É—an Æ™aramin towel ya É—auka ya shiga goge jikinsa, sama sama ya shafa mai ajikinsa, sannan ya sanya long jeans, shida kansa ya haÉ—a coffee É—in yasha, jin ana Æ™iraye Æ™irayen sallan Isha ne yasanyashi miÆ™ewa, wata farar rigar Dolce and Gabbana mai kamar na sanyi ya sanya, kasancewar ana yanayin sanyi hakan yasa ya jawo hulan dake jikin rigan ya rufe kansa dashi. Yana fitowa ya haÉ—u da Almustapha shima masallacin zaije saboda haka atare suka wuce.Â
Washegari.
Tun seven yagama shiryawa, wayarsa ya ɗauka tare da turawa shugaban makarantar text message, ko 4 minute ba ayiba saiga ƙiran shugaban makarantar ya shigo wayansa. Fuska yaɗan taɓe sannan ya ɗaga wayar, bayan sun gaisa ne, Principal ɗin yace.
"Naga saƙonka amma banƙi ta taka ba, saidai bakowa muke bawa irin wannan uniform ɗin daka buƙata ba, mukan bawa ire irenta ne yara da sukayi aure basu kammala school ɗinba, to idan zasu ci gaba da zuwa shine muke basu, amma tunda haka ka keso babu damuwa"
Ajiyar zuciya ya sauÆ™e tare da cewa "Nagode, sannan kuma karka manta idan ansamu wani problem ka Æ™irani, kamar yanda kaÆ™irani a wancan time É—in da aka kaita hospital, so ba matsala always zaka iya nemana!"Â
"Okay dont mention" Principal din ya faɗa tare da aje wayan.
Shima wayartasa ya aje tare da É—aukan cover disigner shoe É—insa ya shiga sanyawa, iya kyau kam yayi sa, saidai kuma amma fuskar nan ahaÉ—e take babu alamar fari'a akanta. Â
Zaune suke su duka uku akan dinning É—in, sanye take da kayan uniform É—inta na riga da wando, ahakali take tsakalan chips É—in dake gabanta, gaba É—aya batajin daÉ—in zama acikinsu don haryau ganinta take amatsayinta na bare. Gaba É—ayansu ƙamshin turarensa ne ya cika hancinsu.   Cikin Æ™asaitarsa yake tahowa hannunsa É—auke da wata Æ´ar briefcase me kyau, kujera yaja ya zauna cikin Æ™asan maÆ™oshi yace "Barka da safiya Oummu"  murmushi tayi masa tare da cewa "Barka, hope kunyi waya da commisioner?"Â
Kansa ya kaÉ—a mata alamar "Eh"Â
Mood É—inta ne yaÉ—an sauya tare da cigaba da cewa "Ya faÉ—a maka cewa yarannan da suka harbeka sun faÉ—i wanda ya turosu ko? gaskiya nikam nashiga fargaba da tsoro, indai har akan aikinka za a iya turowa akasheka, me kenan kake tunanin zai faru anan gaba? zasu iyayin komai!" ta Æ™are maganar fuskarta cike da damuwa.Â
Kafun Yayi magana Almustapha yace "Nima nayi mamaki Æ™warai da akace wai MR.J.J ne yaturo ayimaka hakan, wani irin tsananin gabane ke tsakaninka dashi ne wae? Meyake nema dakai ne, tunfa sanda aka baka BM yakejin haushinka, gaskia yanzu kam baikamata mubarshi ba!" ya Æ™are maganar cikin yanayi naÉ—an É“acin rae.Â
Aje mug É—in dake hannunsa yayi tare da cewa "Its Okay, anyi arresting É—inshi jiya" yana gama faÉ—an haka ya miÆ™e tare da ɗaukan tissue ya goge bakinsa, briefcase É—insa ya É—auka ya fice, duka suka bishi da kallo, hakanan yake shi koda yaushe baiso ayi magana me tsawo dashi, sai kace marar gaskiya.  Â
Ture plate É—in abincin dake gabanta tayi tare da É—aukan school bag É—inta dake gefe ta rataya.Â