Sashe 6
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba ɗaya ko ina acikin garin yaɗauki shiru, babu wani abu dake kai kawo, kowa yana gida akillace, adai dai irin wannan lokacin mafi yawancin mutane suna kwance ne aɗaki suna bacci,   duhun dare ne sosai, babu wani abu dake motsi, sai ɗan abun da baza'a rasa ba, kamar yanda ko ina yaɗauki shiru haka gidannasu ma yake shiru, babu motsin kowa, gaba ɗaya jama'ar gidan suna bacci, amma banda ita, idanunta sun ƙeƙashe sun bushe, babu wani alamun bacci acikinsu, tun tana kuka da iyaka ƙarfinta, harta koma sauƙe ajiyar zuciya akai akai, babu wani abu dake ɗaga mata hankali, kamar idan tatuna cewa gobe za'a ɗaura mata aure da Tsoho Ɗan Dashe, tsohon dakowa yasan cewa ba mutumin kirki bane,  shiru tayi tana mai sake nazartan abun da zuciyarta ke raya ma ta.  Tabbas awani ɓangaren tunanin dake kwance cikin zuciyarta awajenta shine daidai, amma kuma tawani wajen tanaga kamar hakan ba daidai bane, duk duniya bata da kowa sai mahaifinta da kuma danginsa da suka ɗauki karan tsana suka ɗaura mata.   Tana zaune awajen taji ansoma ƙiraye ƙirayen sallan asuba, jitayi gabanta ya tsananta bugawa, lokaci ɗaya taji zuciyarta na ingizata, ɗan dangwalin kayanta taɗauka, haɗe da yaye labulen ɗakinnata tasako kanta kaɗan tana leƙa tsakar gidannasu, ganin bakowa yasa tafito saɗaf saɗaf ta nufi hanyar fita daga gidan, saida takai bakin ƙofa kafun ta tsaya tare da juyowa tana mai kallon ƙofar ɗakin Babanta, wata irin karyewa zuciyarta tayi, take sai ga hawaye nasauƙa akan kumatunta, sosai takeson Babanta, tasan duk wani abu dayakeyi mata balaifinsa bane, amma bata da yanda zatayi, dole ko duniya ne ma tashiga, dole tanesanta kanta ga faɗawa halakar auren tsoho ɗan dashe. Juyawa tayi aɗari tabar cikin gidannasu, gudu takeyi sosai harta yi nisa da gidajen dake cikin ƙauyen tasoma shiga jejin dazai sadata da bakin hanya, komai tanayinshine acikin ƙarfin hali, amma har aƙasan zuciyarta tsorone shimfuɗe..
Bai kwana acikin garin Kaduna ba, kasancewar dare yayi masa, sam shi ba mutum bane mai son tafiyar dare, hakan yasa ya gangara gefen hanya, anan ya kwana cikin motarsa.  Asuban fari yakamo hanyar dawowa cikin gari, saboda yau ɗin yakeso ya koma Abuja.  Gudu sosai yaketa shararawa akan titi kasancewar babu wasu yalwan motoci dake tafiya akan titin.
Ba ƙaramin tafiya bane daga cikin ƙauyen nasu zuwa bakin titi saboda haka sosai tagalabaita, ganin takusa kawo bakin titi ne yasa ta rage sauri tasoma tafiya ahankali, dama ƙarfinta yasoma ƙarewa.  Jitayi kamar anabin bayanta, da sauri tawaiwaya aikuwa wasu maza tagani su biyu abayanta, waro manya manyan idanunta tayi cike da tsoro tana kallonsu, dariya suka bushe dashi, ɗayanne ya sanya harshe yalashi laɓɓansa, cikin yanayi irin na ƴan iska yace.  "Baaba yau fa munyi babban samuwa, ɗanyen kaya ce"
Dariya wanda aka Æ™ira da suna Baaba yayi, ya karkace tsayuwarsa tare da kai hanunsa kan belt É—in wandonsa.  "Ay gaye yau zamu more" yafaÉ—i haka yana me zare belt É—in wandonsa.Â
Ganin haka yasa Ziyada shiga cikin wani irin matsanancin firgici, aruɗe tasoma ja baya, da ƙarfin gaske ɗayan ya fusgota, ihu tashiga yi tare da yunƙurin ƙwace kanta amma riƙon da yayi mata bana wasa bane, ɗan kwalin dake kanta ya fusge ya yi cilli dashi gefe, ganin haka yasa taƙara fasa ihu haɗe da turjewa, amma takasa ƙwacewa, hanunsa yasanya da iyaka ƙarfinsa ya ja rigan koɗaɗɗiyar atamfan dake jikinta, ɓesss kakeji rigar ta yage, dama tuni kayan sunyi laushi. Ganin saman ƙirjinta ya bayyana afili, yasa samarin suka bushe da dariya, kowanne acikinsu jikinsa yaɗauki mazari, burinsu kawai shine suga sun farketa.  Wani irin ihu Ziyada tasa tare da kafa bakinta akan hanun wanda ke riƙe da ita ta sakarmasa cizo, awahalce yasaketa yana fidda wani irin ƙaran azaba, itakuwa aguje ta lula cikin jejin.  Ganin haka yasa suka rufa mata baya, gudu take sosai suna biye da ita, sam batasan cewa takawo bakin titi ba, aguje ta zo zata bi takan titin tasake faɗawa wani jejin... Kafun ƙiftawan ido wata mota da tataho aguje tayi sama da ita, tim haka ta faɗo ƙasa.  Amatuƙar razane yafito daga cikin motar yayo kanta, waro kyawawan idanunsa waje yayi tare dasa hanu ya toshe bakinsa, lokaci guda jikinsa yaɗauki rawa ganin irin ɓarnar da yayi, kwance take cikin jini ba ako iya gane kamanninta, wani irin rawa jikinsa keyi kamar anjona masa shocking, hannayensa duka yasanya yaɗagota, buɗe motar yayi yasata agidan baya, yanashiga wajen driver ko gama rufe murfin motar baiyiba, ya figi motar da gudun gaske.  Samarinnan naganin abun daya faru sukayi saɗaf saɗaf suka bar wajen, cike da haushin rashin samun nasara da basuyi ba.
Gudun da yakeyi har ya wuce hankali, tamkar zaitashi sama, gaba ɗaya ya ruɗe, ganin yanda jini ke fita ajikinta. Alokacin daya shigo cikin garin Kaduna, gani yake kamar motar tasa bata gudu, hakanne yasanya yaƙara gudun motar mintuna kaɗan saigashi a cikin asibiti,  amatuƙar ruɗe yaje yaƙira likitoti suka zo suka ɗauketa aka wuce da ita emergency room.  Ganin yanda kanta ke zubda jini yasa likitoti suka duƙufa akanta wajen bata taimakon gaggawa.
Shikuwa SOORAJ yana nan awaje yakasa zaune yakasa tsaye, hankalinsa amatuƙar tashe yake, tsoronsa ɗaya kar ace masa ta mutu, wani irin gumi ne ke fesowa ta goshinsa, kowa yagansa yasan cewa yana cikin tashin hankali.
Aƙalla sama da awa ɗaya da rabi likitoti suka ɗauka suna bata taimakon gaggawa, cikin ikon Allah Kuwa sun shawo kan lamarin, saidai bata farfaɗo ba, amma sun tsaida jinin dake fita daga goshinta dakuma gefen kanta da ya fashe.
Yana tsaye likitotin suka fito daga Emergency room É—in. Da sauri yataho wajen Dr.Salees, baikai ga cewa komaiba Dr.Salees yasakar masa murmushi tare da sanya hanu ya dafa kafaÉ—an SOORAJ É—in.  Â
"Karka damu SOORAJ munshawo kan matsalan, sai dai mujira farkawanta, muje office saina ƙarasama sauran bayanin"
Babu musu SOORAJ yabi bayan Dr.Salees zuwa office É—insa.
Suna shiga cikin office É—in Dr.Salees ya nunawa SOORAJ wajen zama, kana shima ya zauna.
Sakeyin musabaha sukayi kafun Dr.Salees yacigaba da cewa.Â
"Ka kwantar da hankalinka ba wani babban damuwa bane, buguwane kawai, tabugu sosai gaskiya, amma dayardan Allah munshawo kan komai, saidai kuma bamusan awani irin yanayi zata buɗe idanuba, amma muna kyautata zato, Insha Allahu ma zata tashi lafiya, Allah dai yatsare na gaba"
Da "Ameen" Kawai SOORAJ ya amsa yana mai sauƙe ajiyar zuciya akai akai.
Bisa umarnin SOORAJ aka maidata wani special room,,,,  ahankali yaturo ƙofar ɗakin yashigo, sauƙe idanunsa yayi akanta, tana kwance flat kanta na kallon sama, gaba ɗaya rigar dake jikinta ta ɓaci da jini, kanta kuwa a ɗaure yake da farin bandeji (bandage) yayinda tulin gashin kanta ke watse akan pillow, ɗauke kansa yayi daga kallonta tare da ƙarasowa cikin ɗakin, kan wata kujera yaje ya zauna haɗe da kai dubansa kan ledan ruwan da aka saƙalashi ajikin wani dogon ƙarfe, yana shiga cikin jikinta ahankali, kallonsa yakuma dawowa dashi kan agogon kamfanin Gucci dake ɗaure a tsintsiyar hanunsa. Ƙarfe goma na safe daidai haka agogon yanuna masa, hanunsa yaɗaura akan haɓansa haɗe da furzar da iska daga bakinsa, miƙewa yayi tsaye tare da nufar ƙofar fita, haryaje bakin ƙofar kuma sai ya tsaya juyowa yayi ya kalleta, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta da kusan rabin breast ɗinta suke a bayyane, da sauri yakawar da kansa, wani irin bugawa yaji kansa yayi, kamar andoka masa guduma,  jacket ɗin dake jikinsa ya cire tare da nufar inda take kwance, saidai koda wasa baisake barin idanunsa sun kalli ƙirjinnata ba,  jacket ɗin nasa yarufa mata ajikinta, kana yafice daga cikin ɗakin.   Office ɗin Dr.Salees yaje ya biya kuɗi, aka tura nurses guda biyu wanda zasu tsaya akanta don bata kulawa, shikuwa motarsa yashiga yabar asibitin.   Direct gidansa ya nufa ransa ajagule, sam baiso haka takasance ba, yau yatsara tafiya Abuja, amma ga abun daya faru, zaman cikin Kaduna yakamashi dole harzuwa farfaɗowar yarinyar.
Wanka yayi kana yazo ya kwanta akan gado, lamo yayi yana tunanin yanda accident ɗin ya kasance, sai alokacinne ma mamaki ya kamasa, ƙaramar yarinya irinta mai zai fito da ita awannan lokacin? da dukkan alamu kuma ba acikin hayyacinta take ba. "To kodai mahaukaciya ce?" ya raya hakan azuciyarsa, da sauri ya kawar da wannan tunanin acikin ransa, wayarsa yaɗauka ya kunna karatun Al'Qur'ani mai girma, yana cikin jin karatun bacci ɓarawo ya sace shi.....
(More Comment nd Vote more typing😠kuyi haƙuri yau banyi editing ba...  Zan fara halina fa readers idan nayi update yau sai jibi kuma🤣😠Allah yasa bazaku takura ba. )
    Â
    *18/March/2020*
*✅OTE ME ON WATTPAD*
     @fatymasardauna
#Love
#Romance
[4/7, 12:02 PM] fatymasardauna: *ðŸ‡SOORAJ FANS GROUPðŸ‡*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HFwwNXNTaW6HUbrbHjBHVM
*Idan kinsan Bazakina Comment ba kada kishiga, ONLY NOVELS kawai mukeso, bayan haka bamason kowani irin post.... Bamason Talla kona menene, idan kinyi zaki ganki a waje*
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈Kainuwa Writers Association*
_{United we stand ans succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
       *WATTPAD*
    @fatymasardauna
    *CHAPTER 6*
Tunda ya kwanta bacci bashi ya tashi ba sai da aka soma Æ™iraye Æ™irayen sallan Azahar. Toilet yashiga yayo wanka. Still riga da wando na jeans yasanya ajikinsa. Masallacin dake kusa da gidansa ya nufa donyin sallah.  Tun da yafita yin sallah baidawo ba sai Æ™arfe huÉ—u na yamma, wanka yasakeyi.  Combat jeans ne ajikinsa baÆ™i sai kuma wata farar riga mai É“aÆ™aÆ™en aninaye.  Yana tsaye agaban dressing mirror yana taje tulin sumar kansa, wanda yasha aski irin na zamani, screen É—in wayarsa ya soma kawo haske, É—an matsawa kusa da yawartasa yayi.  Sunan Mas'oud ne ke yawo akan screen É—in wayar, kasancewar ya sata a silent shiyasa batayi Æ™ara ba, É—an É“ata fuska yayi haÉ—e da É—aukan wayar yakara akan kunnensa.Â
 "Ina falo" Inji cewar Mas'oud.