Sashe 68
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali ya janye idanunsa daga kanta, cikin yanayi me ɗauke da gajiya, ya fesar da wani numfashi mai ɗumi daga bakinsa,  ƙarasawa gaban drawer ɗinsa yayi inda ya soma cire kayan jikinsa, wani orange towel ya ɗaura akan waist ɗinshi, kana ya wuce bathroom.
Yana gama wanka yayi alwala, kasancewar haka ƙa'idarsa take, muddin zaiyi kwanciyar bacci to saiyayi alwala, baiwani jima acikin banɗakinba ya fito, koda yafito daga cikin toilet ɗin, babu abun da jikinsa ke fitarwa, sai daddaɗan ƙamshin sabulunsa mai ratsa zuciya,  wani ɗan madaidaicin towel ya ɗauka inda ya shiga tsane jiƙaƙƙen gashin kansa, yana kammala tsane jikinsa yaɗan shafa body oil sama sama, wani farin 3 guater jeans yasanya, agajiye yake hakan yasa yafaɗa kan gado, tare da kwancia luf, ya lumshe idanunsa, gaba ɗaya kwana biyun dayake kwana akan cushion, ji yake duk jikinsa nayi masa ciwo, cikin ɗan yanayin baccin daya ɗan fara fusgarsa, ya buɗe idanunsa ahankali, tare da ɗan kai dubansa gareta, dagani kaikasan bawani jin daɗin baccin takeyi ba, gashi gaba ɗaya ɗakin ya ɗauki sanyi, ahankali ya zuro da ƙafafunsa ƙasa, ƙarasawa inda take yayi, hannunsa ya sanya ya zare hijab ɗin dake jikinta, kasancewar yaɗan shaƙe mata wuya, idanunsa ne suka sauƙa akan rabin breast ɗinta, wanda suka bayyana kansu ta saman wuyan rigar jikinta, ƙasa yayi da idanunsa, inda kalaman Dr.Waleey, suka shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa filla filla, cikin wani irin yanayi yaji gaba ɗaya sassan jikinsa sun amsa,, take kuma jikinsa ya ɗauki rawa, sake buɗe idanunsa wanda suka kaɗa sukai jajur yayi, hannunsa dake rawa yasanya yaɗagota caɗak, kan gado ya nufa da ita, inda ahankali ya shumfuɗe ta, tare da gyara mata kwancia, kwanciya shima yayi agefenta tare da tsura mata ido, har zuwa yanzu jikinsa baidaina rawa ba, ahankali yaɗan matso kusa da ita tare da ɗan yi mata rumfa da faffaɗan ƙirjinsa, sam baisan ta'ina zai fara ba, yanaso ya gwada amma baisan dame zai fara ba, kyakkyawar fuskarta yake kallo bayako ƙyaftawa, wani irin abu ne ke fusgar zuciyarsa akanta, yanajin itaɗin kamar wani sashi ne dake jikinsa, daga gefe guda na zuciyarsa kuwa tsananin tsausayinta yakeji, ahankali cikin yanayi na bacci taɗan buɗe kyawawan idanunta, sauƙesu tayi acikin nasa idanun, cikin magagin baccin da take yasanya take ganin hakan kamar amafarki, ɗan lumshe idanunta tayi kana ta buɗesu alokaci guda, sosai hakan ya ƙarawa beauty face ɗinta kyau, har izuwa wannan lokacin bai ɗauke idanunsa daga kanta ba, ƙasa yaɗanyi da ƙwayan idanunsa inda ya sauƙe ganinsa akan tausassun pitch lips ɗinta, batare daya shirya ba, ya haɗiyi wani zazzafan saliva, daya tsaya masa amaƙoshinsa, jin yanda kansa ke sarawane yasanyashi sauƙa daga kan gadon.
Kan kujera ya koma ya kwanta, zuciyarsa ne ta tsananta bugawa, rumtse idanunsa yayi da ƙarfi tare da cije laɓɓansa, bazai iyaba, bazai taɓa iyawa ba, abun da zuciyarsa ke faɗa masa kenan, wani irin raunine ya kamasa, sake shigewa jikin kujeran yayi yana sauƙe ajiyar zuciya akai akai haka har bacci ɓarawo ya ɗaukesa.
Washegari.
Tun 7:00 am.
Yabar cikin gidan kasancewar akwai babban meeting É—in da zasu gabatar, shida abokan aikinsa, saboda haka sosai yayi kyau cikin shigarsa ta suit navy blue colour.
Ita kuwa Ziayederh sai 8 tatashi daga bacci, koda tayi wanka falo ta dawo ta zauna, yaukam zaman kaɗaicin ya isheta, hakan yasa ta kunna makeken tv plasman dake cikin falon, series film take kallo a tashan Zee wold, hakan yasa gaba ɗaya ta bada hankalinta garesu,  Oummu ce ta aiko akayi ƙiranta, koda taje sashin Oummun nan ta iske Aunty Muhibbat da Oummun tsaye cikin shirinsu, da alama unguwa zasu, Oummu ce tace da Zieyaderh'n ta ɗauko mayafinta akwai inda zasuje, wani ƙaton mayafi Zieyaderh ta ɗaura akan doguwar rigan atamfan dake jikinta, haka suka fita itace ke zaune agefen mai zaman banza, yayinda Aunty Muhibbat ke driving motar, Oummu kuwa ita ke zaune agidan baya, basuwani yi tafiya sosaiba suka iso gaban wani tsararren gida wanda aka ƙawatasa, sosai haɗuwar gidan yakai haɗuwa, horn Aunty Muhibbat ta danna, take maigadi ya wangale musu gate ɗin gidan, cikin wani ƙaton parking lot dake cikin gidan Aunty Muhibbat tayi parking motar,  ganin su Oummu sun buɗe murfin motar suna ƙoƙarin fita ne, yasanyata fitowa itama daga cikin motar, wani dogon ginin gidan sama dake cikin compound ɗin gidan suka nufa, gaba ɗaya tsaruwan compound ɗin gidan yatafi da hankalin Zieyaderh, don kusan gaba ɗaya compound ɗin cike yake da shukokin kyawawan flowers gwanin ban sha'awa, Aunty Muhibbat ce tasanya key ta buɗe wata babbar ƙofan dazai kaisu cikin wani ƙawataccen falo, wani irin daddaɗan ƙamshi haɗi da sanyine suka shiga jikinta alokacin da ta sanya ƙafanta cikin falon, wanda kaitsaye za'a iya ƙiransa da Aljannar duniya, falone wanda aka ƙawata cikinsa da haɗaɗɗun royal chairs masu masifar kyau da tsada, komai dake cikinsa milk colour and golding ne, da wasu irin haɗaɗɗun cottings aka ƙawata jikin ƙofa da window's ɗin falon, gefe guda kuwa wani haɗaɗɗen tv plasma ne wanda aka cika wasu new designed flowers agefe da gefensa, can gefe kuwa wani haɗaɗɗen dinning area ne wanda aka ƙawatasa, sosai haɗuwarsa ya zarce misali, gaba ɗaya jikin bangon falon ɗauke yake da wani irin magic paint mai kyau da ɗaukar hankali,  sosai falon yayi kyau duk da ba a wani cika tarkace acikinsa ba, amma duk da haka tsarin yayi kyau, don sosai aka narka uban dukiya wajen ƙawatasa.
daganan falon sama suka haura, nan suka sake samun kansu acikin wani ƙawataccen falon, saidai shi wannan falon ɗin anƙawatasa ne da wasu irin kujeru irin leda sit ɗinnan, sosai kujerun sukayi kyau wanda suke da kalan light green ajikinsu, yayinda aka watsa musu ƴan ƙananan trow pillows milk colour akansu, gaba ɗaya cottings ɗin dake cikin falon light green and milk colour ne, wani ɗan madaidaicin tv plasma ne maƙale ajikin bango, sosai shima falon yayi kyau duk da cewa baikai wancan naƙasan kyau ba, amma shima yayi kyau ba laifi, 2 bedrooms ne acikin falon, koda suka shiga na farkon, ƙawace yake da haɗaɗɗun furnitures, komai na cikin ɗakin coffee colour ne, ɗayan ɗakin ma yaji furnitures saidai shi baikai na farkon haɗuwa ba, amma shima babu laifi saidai ace masha Allah. Duban Zieyaderh Oummu tayi cikin kulawa tace.
 "Gaba ɗaya abun dake cikin ɗakinnan dama wanda ke cikin falon nan, mahaifinki ne yasayamiki."
Cikin mamaki Zieyaderh ta kalli Oummu, kai Oummu ta gyaɗa mata tana murmushi, wani irin hawayene suka cika idanunta take tashiga ƙarewa kayan ɗakin kallo, sai yanzun take ƙara ganin kyawun komai da komai, wani irin farinciki ne ya lulluɓe mata zuciya, ganin hawaye a idanunta ya sanya Aunty Muhibbat cewa.
"To Æ´ar gatan babanta badai kuka zakiyi ba?."
Murmushi tayi tare da sadda kanta ƙasa, haƙiƙa mahaifinta yayi mata babban ƙoƙari,domin sam bata taɓa tsammatan haka daga garesa ba, bata taɓa tunanin zai iyayi mata hidima mai yawa kamar haka ba. Nan Oummu da Aunty Muhibbat suka shiga nuna mata ko'ina dake cikin gidan, har kitchine saida suka shiga inda aka shaƙesa da zafafan kuloli da kuma sauran abubuwan buƙata, daganan gidan kaitsaye wani babban shagon ɗinki suka nufa inda anan Oummu ta bada ɗinkin kayan auren Zieyaderh, suna zuwa kuwa telan ya basu kayan don dama yaɗinka aƙoƙarinsa ma shine yau ɗin yakai musu, kayane niƙi niƙi har cikin wasu manyan leda guda biyu, daga shagon ɗinkin gida suka dawo, inda takoma ɓangarenta, da kanta ta shirya kayan da suka karɓo natan acikin drawer.
***
Wasa wasa yau Zieyaderh take cika sati da kasancewarta mata awajen Sooraj, cikin kwanakin da suka shuɗe abubuwa da yawa sun faru, ciki kuwa harda rashin ganinsa da batayi, domin yanzu, yakoyi wani salo, tun kafun tatashi daga bacci yake ficewa, haka kuma baya dawowa harsai tayi bacci, yau kwananta huɗu cif kenan bata sashi acikin idanunta ba, saidai kullum yana barmata fitinannen ƙamshinsa dake azabtar da zuciyarta, fitowarta awanka kenan cikin sauri ta kimtsa kanta, cikin wata haɗaɗɗiyar jallabiya wacce taji adon stones, sosai rigan tayi mata kyau, ɗan madaidaicin mayafin rigar tayafa akanta,cikin sauri ta fita daga ɓangaren nasu don yau Aunty Muhibbat da Oummu zasuyi tafiya, kuma tanaso tayi musu adawo lafiya, koda taje ɓangaren Oummun ita da kanta ta taya Aunty Muhibbat shirya kayanta, tana kammala zuge zip ɗin jakar Oummu dake hannunta, Aunty Muhibbat tashigo cikin ɗakin hannunta riƙe da wata gora wanda cikinta ke ɗauke da zuma,  miƙowa Zieyaderh goran zuman tayi cikin kulawa tace tasha kaɗan, cikin yanayi naɗanjin kunya Zieyaderh ta amshi goran, Aunty Muhibbat kuwa ficewa tayi daga cikin ɗakin, harshenta tasanya taɗan lashi zuman wanda ido nagani basai an faɗaba, zaigane cewa anyi mixed nasa da wani abu, koda ta lashi zuman, wani irin daɗine taji ya kama harshenta, aikuwa saita kafa bakin gorar zuman anata bakin, ita da akace tasha kaɗan sai gata tasha har fiye da rabin gora, cikin tsananin kwaɗayi irin nata tashiga lashe laɓɓan bakinta wanda suka ɗan jiƙe da danshin zuman,  jin motsin kamar za a buɗe ƙofar ɗakinne, yasanyata saurin ɓoye goran zuman, Oummu ce tashigo cikin ɗakin tare da Aunty Muhibbat.
Ita ta riƙewa Oummu jaka har zuwa bakin mota, nan Oummu keta nanata mata kan cewa ta kula da kanta, harsai da taga ficewarsu sannan takoma cikin gidan, tana shiga ɓangarensu ta kwanta luf akan kujera, wani irin baccine ke sanɗan idanunta, kallon agogo tayi taga ƙarfe 5:30 pm.
Sarai tasan cewa bacci a irin wannan lokacin bashida kyau, hakan yasa tayi ƙoƙarin kore baccin daga idanunta...
Some minutes.