Sashe 35
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inda yake zaune wani secret wajene me kyau da burgewa, wajen tamkar garden haka yake domin anƙawatasa da korayen furanni masu sanyin ƙamshi.
Zaune yake akan wata haɗaɗɗiyar chair wanda aka ƙawata tsakiyanta da wani haɗaɗɗen table me kyau, drinks ne kala kala ke jere asaman table ɗin, gefe dashi Mas'oud ne ke sipping coconut juice, yayinda Sooraj ke aikin latsa wayarsa, azahirin gaskia idan kaga yanda gaba ɗaya attention dinsa ke kan wayan zakayi tunanin wani abu me amfani yake aiwatarwa, saɓanin haka kuwa kwata kwata hankalinsa ba ga wayar yake ba, idanunsa ne kawai ke kan wayan amma gaba ɗaya tunaninsa yayi nisa izuwa wani ɓangare na daban, duk abun dayake Mas'oud na kula dashi, ɗan aje cup ɗin coconut juice ɗin yayi tare da duban Sooraj...
"Bazaka taɓa daina sakanka adamuwa ba matuƙar bazaka fito ka faɗa mana damuwarka ba, haka kuma bazaka warke daga ciwon dake damun zuciyarka ba matuƙar ba zaka amayar da abun dake cikinta ba, har yaushene zakana ɓoye matsalanka RAJ? taya kake tunanin zaka samu sassauci da kuma nutsuwar zuciya bayan bakanemi hakan ba? shin ni bankai na zama abokin da zaisan matsalarka bane RAJ? tun muna ƙanana muke abota me yasa har yanzu bankai jigon dayakai sanin sirrinka ba?" Duka waƴannan tambayoyin Mas'oud yayiwa Sooraj alokaci ɗaya fuskarsa ɗauke da damuwa.
Ɗan numfasawa Sooraj yayi tare da ɗago kansa, ɗan kallon Mas'oud yayi sannan ya kau da kansa gefe, lips ɗinsa ya ciza tare dayin wani shu'umin murmushi, wanda shikaɗai yasan ma'anarsa, cikin husky voice dinsa yace.  "Babu wani wanda zai fahimci matsalata Mas'oud, idan nafaɗa maka matsalata ba lallai ka yarda ba, idan nace maka bansan waneneni ba nasan bazaka taɓa yarda ba, wannan dalilin shiasa banason nayi sharing damuwata da kowa, saboda damuwata damuwata ce ni kaɗai!" cikin wani irin yanayi ya ƙare maganar tare da haɗiyan wani saliva me ɗaci da ya tsaya a maƙoshinsa.
Cike da mamaki haÉ—i da rashin fahimta Mas'oud yace "Banfahimci inda kalamanka suka dosa ba Sooraj, me hakan yake nufi?"
"Aure ne banaso Mas'oud, sam banason zama da kowace mace, nafison nayi rayuwata ahaka" ɗan tsagaitawa da maganan yayi tare da kallon kansa, daɗan ƙarfi ya cije laɓɓan bakinsa kana yaci gaba da cewa "Bazan taɓayiwa wata mace amfani amatsayin namiji ba, niba kamarka bane bakuma kamar sauran maza bane, inada rauni Mas'oud inada rauni wanda yake barazanar durƙushewar rayuwata, ita ƙaddara tana iya zuwa wa bawa aduk yanda baizata ba, ta ɓangarena haka tawa ƙaddaran take, amma banajin akwai wata wacce zata rayu dani ahaka, banajin zanyi wani farinciki.... " Kasa ƙarasa maganan yayi sakamakon wani irin nauyi dayaji ƙirjinsa yayi, bada kowani lokaci yacika yin magana me tsawoba, hakan yasa yanzu yakejin kansa tamkar zai faɗo ƙasa, yayinda yakejin tamkar ana hura masa wuta acikin ƙirjinsa. Bottle water Mas'oud ya miƙo masa, babu musu ya amsa bai aje bottle water'n ba har saida ya tabbatar da babu wani sauran ruwa acikin goran, wani irin ajiyar zuciya mai ƙarfi ya sauƙe, ɗago idanunsa da suka soma rikiɗewa daga farare zuwa jajaye yayi ya kalli Mas'oud daya kafesa da idanu,  wani ɗan murmushi yayi tare da sanya hanu yashafi sajen dake kwance akan fuskarsa.
''Zan tafi, kada ka manta ranan monday muna da meeting" yanakaiwa nan azancensa ya miƙe tsaye kota bakin Mas'oud bai tsaya jiba yayi gaba, binsa Mas'oud yayi da kallo har ya ɓacewa ganinsa, wani irin iska me zafi Mas'oud ya fesar tare da sanya hannuwansa ya dafe kansa, sai ayanzu brain ɗinsa ke ƙoƙarin harhaɗo masa matsalolin Sooraj, batun yauba ya kamata ace yagano menene matsalan, tunanine barkatai suka shigo cikin brain ɗinsa, wasu abubuwa daya tuno da kuma maganganun da sooraj yafaɗa masa yanzu sune suka taimaka wajen kawo masa haske daga duhun daya shiga, wani irin faɗuwa yaji gabansa yayi yayinda bugun numfashinsa ya soma fita da sauri sauri, abayyane ya furta.
"Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!!" kansa ya kifa ajikin table ɗin, take yaji ruwan hawaye naƙoƙarin cika idanunsa, da sauri ya yi ƙoƙarin maidasu, car key dinsa ya ɗauka, haka ya bar wajen jiki babu ƙwari.
Sooraj kuwa tafiya kaɗan yayi ya gangara gefen titi tare da yin parking din motar, kansa yakifa akan steering motar tamkar me bacci, aƙalla yaɗauki sama da 30 minute awajen har saida yajisa ya fara zama normal sannan yasake ta da motar ya cillata kan titi.
***
Monday.
Kamar yanda duk wani ma'aikaci da student's sukasani Monday ranace me mahimmanci agaresu, sannan kuma ranace da ko wani ɗalibi yakewa kansa shirin makaranta na musamman kasancewar ansha hutu harna tsawon kwana biu.
Æangaren Ziyada ma hakance takasance domin kuwa yau zasu koma makaranta inda zasu tafi S.S.2
Tun ƙarfe 5 da ta tashi tayi sallan asuba bata yarda takoma bacci ba, ƙarfe shida da rabi daidai ta shiga toilet donyin wanka.
Wanka da brush tayi sannan ta fito ɗaure da towel ajikinta, zama tayi agaban mirror tare da ɗaukan body lotion ɗinta ta shiga shafawa ajikinta, normal green tea powder ta shafa akan fuskarta tare da goga wani man leɓe me kalan pitch, eye black pencil taɗauka tagoga acikin idanunta, take idanunnata suka ƙara bayyana kyawu da girmansu, tashi tayi daga gaban mirror'n tare da buɗe drawer tazaro gogaggun uniform ɗinta, tsab tashirya kanta cikin riga da wando na uniform ɗinnata wanda yake matuƙar amsar jikinta, zama tayi akan bed tare da ɗaukan white socks ɗinta ta zura a ƙafafunta, dogon gashin kanta ta kanannade tare da kamasa da ribbom, ɗan madaidaicin hijab ɗinta ta sanya, ƙarasawa gaban mirror tayi tare da duban kyakkyawar fuskarta, ita kanta tasan tayi mugun sauyawa wani irin haske tare da kyau ne suke sake bayyana atattare da ita akullum kwanan duniya, sau da dama idan ta dubi kanta amadubi takan ga kamar ba itace Ziyadan ƙauye ba, kamar sauyata akayi, musamman ma yanzu da hips ɗinta suka ƙara cikowa shape ɗinsu yazama abun ɗaukar hankali, shiyasa bata taɓa yarda ta zauna haka batare data rufe jikinta ba, ita kanta yanzu tasan cewa cikar ƴan matancinta da bai bayyana ba ada, shine yake bayyana yanzu, domin kuwa ayanzu babu wani abu daya rage na ƴanmatanci ajikinta da baifito ba, saidai kuma ita kaɗaice tasan haka kasancewar bata yarda kayan da take sawa su nuna hakan.
Tana kammala kimtsa kanta tajawo ƙatuwar school bag ɗinta ta aza akafaɗanta, har wani sanyi takeji aranta yau zataje taga ƙawayenta Nasmah da Shukrah sosai take kewarsu.
7:15 am Ahankali take sauÆ™owa daga kan step É—in yayinda ta kanannaÉ—e hannayenta acikin hijabinta.Â
Ummu ce zaune acikin katafaren falon, laptop na companyn apple ne aje agabanta da alama wani aiki takeyi, kasancewar har da wani É—an madaidaicin farin glass dake sanye a idanunta.Â
Karasowa cikin falon Ziyada tayi cike da ladabi tarusuna tare da cewa. "Barka da da safiya Ummu Ina kwana!"
Juyowa Ummu tayi fuskarta ɗauke da murmushi da "Lafiya" ta amsa mata sannan taƙara da cewa
"Har kinshirya da wuri haka?"
Murmushi tayi tare da É—an kaÉ—a kanta alamar "Eh"Â Â
Agogo Ummu takalla taga babu wani sauran time hakan yasa tace da Ziyada ta ɗauki food flask ta sanya abinci aciki tatafi dashi, hakan kuwa Ziyada tayi, koda tazo fita daga cikin falon tsaida ita Ummu tayi ta bata 500 tace tasaya chocolate,  cike da jin nauyi Ziyada ta girgiza kanta alamar bazata amsa ba.
Murmushi Ummu tayi ta tura mata kuÉ—in acikin jakanta sannan tahaura sama.  Fitowa tayi daga cikin falon tana Æ™ara gyara zaman school bag É—inta wanda yake rataye kan kafaÉ—anta.   Kamalu driver ta tarar tsaye ajikin mota yana jiranta, tafiya ta cigaba dayi tana me gyara igiyan jakar makarantarta.  Kansa tsaye yake tafiya yana me Æ™oÆ™arin maida wayarsa daya amsa Æ™ira yanzu cikin aljihun wandonsa, babu wanda yakula da wani acikinsu, sam bata ankaraba saiji tayi ta buge mutum, kafun ta gama daidaita nutsuwarta ma tuni fitinannen Æ™amshinsa ya gauraya da numfashinta, aÉ—an daburce taja baya, chest É—insa daidai saitin inda kanta ya buga ya É—an riÆ™e,  bakinta na rawa tace "Dan Allah kayi haÆ™uri bansan kana zuwa bane!"Â
Kallonta yayi daga Æ™asanta har sama, yana kawowa daidai fuskarta yatarar da Æ™walla sun cika idanunta, Æ™iris suke jira su gangaro.  Wani irin haushi da takaicinta ne suka cikasa, cikin wata murya me É—auke da amo yace "Are you insane?" Â
Ƙasa tayi da kanta aikuwa saiga hawaye kam sun ziraro kan kuncinta.  Wani baƙincikintane yasake kamasa, hannunsa yakai ya kamo haɓanta tare da ɗago fuskarta, manya manyan idanunta ta zaro waje tana kallonsa, bazato ba tsammani ya hankaɗata gefe yayi shigewarsa abunsa, ƙiris yarage tafaɗi, wani irin wawan ajiyar zuciya ta sauƙe tare da ɗaukar school bag ɗinta data faɗi ƙasa ta nufi wajen Kamalu driver.
Tunda suka ɗauki hanyar makarantar take tunani, akan fuskarta kuwa hawayene caɓa caɓa, wasu na koran wasu.
"Me turetan da yayi yake nufi? wulaƙanci kenan kome?" abun da take ta tambayar kanta kenan.  Wata zuciyarta ce tace da ita "Baki da hankali Ziyada, dama irin waƴannan mutanen idan ba alfarma ba mene zai haɗaki dasu? sam baki da daraja da kimar da zaki raɓesu" Hannu takai kan fuskarta ta share hawayenta, aranta taƙudiri aniyar zatayi karatu sosai itama ta zama wata, daganan saita fita daga cikin rayuwarsu baki ɗaya. Da wannan tunanin azuciyarta har Kamalu driver ya ajiyeta acikin makarantar, tun bata gama fitowa daga cikin motar ba Nasmah ta taho da sauri ta rungumeta, wani irin daɗi Ziyada taji tuni ta manta da wata damuwa itama ta rungume Nasmah...
"I miss u so much my Æ™awa!" Nasmah tafaÉ—a cike dajin daÉ—in ganin Ziyada.Â
"Miss you too!!" Ziyada itama tafaÉ—a tana murmushi, Æ™arasowar Shukra yasa Ziyada sakin Nasma, ta rungume Shukra dukansu dariya suka sanya cike dajin daÉ—in ganin juna, suna maÆ™ale da juna haka suka nufi wajen taron assembly, koda aka kammala assembly'n direct sabon ajinsu suka nufa S.S 2A.  Kamar yanda suke a wancan ajin hakama suke a wannan ajin sit É—insu É—aya, Ziyada ce ke tsakiya sai Nasma da Shukra dake gefenta.Â