Sashe 13
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nuni yayi mata da ta cire sit belt É—in dake jikinta, cire sit belt É—in tayi tana mai mutsutstsuka idanunta da suke cike da bacci.
Gudun kada tayi masa halinnata na ƙauyanci ta ba da shi agaban mutane yasa ya tusa ƙeyarta gaba suka nufi hanyar fita daga cikin jirgin.
Cikin takunsa na isa yake sauƙowa daga kan matattakalan jirgin, sanye yake da riga da wando na jeans baƙaƙe sai kuma facing cap white colour daya sanya akansa, kalan takalman dake ƙafansa.
Kallo É—aya zakayi masa kafahimci cewa shiÉ—in cikakken É—an gaye ne wanda yake murza naira. babu wani makusa atattare dashi, komai nasa yayi hundred percent, sam a halittarsa ta bayyane bazaka taÉ“a kawo cewa yana É—auke da wata damuwa ba, saboda shiÉ—in irin mazan nanne masu aji da wayewa, sannan yanada cikar halitta, komai nasa abun so ne ga Æ´a macen da tasan kanta. yanada kyawun jiki data fuska, ajikinsa dai kam baida wata makusa, amma kuma saidai shikaÉ—ai yasan menene aibunsa, wanda idan da zai bayyana rauninsa a fili, to tabbas da sai kowacce mace ta gujesa, saboda aibun dayake É—auke dashi, yafi tsananin kyawu da dukiyarsa tasiri wajen rugujewar farincikinsa.  idan akayi dubi da lalurar dake damunsa shekara da shekaru to tabbas kyawunsa da haÉ—uwarsa ba zasu amfana masa komaiba, dama kuma hakane yawanci kowani bawa da irin tasa tawayan.Â
Yana gama sauƙowa daga kan matattakalan ya gyara zaman facing cap ɗin dake kansa. Wani matashin saurayi ne ya ƙaraso wajen da suke da sauri. Cike da girmamawa ya ce.
"Barka da zuwa Oga"
yaÆ™are maganar yana mai karÉ“an jakan dake hanun Sooraj É—in...  Â
"Yauwa!" Sooraj ya amsa ataƙaice.
Juyowa yayi ya kalli Ziyada dake ta faman murje gajiyayyun idanunta, tana kuma ƙarewa haɗaɗɗen wajen kallo, domin kuwa wannan airport ɗin ya ɗarawa wanda suka baro.
"Kuje mota ina zuwa" yafaɗi haka yana mai ƙoƙarin shiga wata babbar ƙofa ta glass dake cikin airport ɗin.
"Ranki yadaɗe muje ko" wannan saurayin yace da Ziyada, da haryanzu take ta kalle kalle.  Babu musu tabi bayansa, sai dai a ƙasan zuciyarta shumfuɗe take da tsoro, zuwa yanzu wata zuciyar na sanar da ita cewa "Sai da ita Sooraj zaiyi" hakanan zuciyarta tasa mata cewa ba banza yake ɗawainiya da ita ba, saidai kuma ta wata fuskar sam baiyi kama da mugayen mutane ba, duk da bayi da sakewa, amma baiyi kamanni da mugaye ba.
Direct wajen wata dan ƙareriyar mota taga sun nufa, buɗe mata gidan gaba ɓangaren mai zaman banza matashin saurayin da ake ƙira da Kamalu yayi, yana mai satan kallon fuskarta, mamakine cike azuciyarsa, yana mamakin a ina ogansa ya samota, yasan Sooraj yakuma san baida wata ƙanwa mace balle yace itaɗin ko ƙanwarsa ce, ya kuma san halin ogan nasa baya neman mata, balle ko yace wata ya ɗauko zasuyi zaman haramci, da wannan tunanin yashiga ɓangaren driver ya zauna.
Fuskarta ta manna ajikin glass É—in window'n motar tana mai kallon mutanen dake ta hada hada a wajen.
Kallonta ta mayar ga Æ™ofar da taga ya shiga, daidai lokacinne kuma ta hangoshi ya fito, fuskarsa É—auke da wata Æ´ar guntun murmushi da iyakanta kan leÉ“e,  tunda take arayuwarta bata taÉ“a ganin mutum irinsa ba, haka kawai take ganinsa wani daban acikin mutane, komai nasa special ne.   Gani tayi wani ya biyosa abaya yana dariya, atare suka jero da Sooraj É—in fuskar wannan É—in É—auke take da fari'a saÉ“anin Sooraj da fuskarsa ke É—auke da yanayi irin na ba yabo ba fallasa. Har wajen motar Ma'arouf ya rako Sooraj. (Ma'arouf abokin Sooraj ne sannan babban matuÆ™in jirgin sama ne)    Â
Buɗe gidan baya Sooraj yayi ya shiga, ɗan ranƙwafowa Ma'arouf yayi haɗe dayin knocking glass ɗin window'n motar ta inda Ziyada ke zaune, a hankali Kamalu yayi ƙasa da glass ɗin window'n, atunaninsa gaisawa Ma'arouf ɗin keso suyi dashi, don yasan halin Ma'arouf akwai kirki, baruwansa komin ƙasƙancinka zai sake kuyi mu'amala dashi.
Waro idanunsa yayi haɗe da sanya hanu ya shafi fuskarsa, "Masha Allah!" yafaɗa acikin zuciyarsa bayan yayi tozali da kyakkyawar fuskar Ziyada.
"Wow!! Raj ina kasamo mana wannan haɗaɗɗiyar baby'n haka?   i hope dai ba kayan ka bace?"  Ma'arouf yatambayi Sooraj yana mai sake ƙarewa fuskar Ziyada kallo, saboda yarinyar tayi matuƙar tafiya da imaninsa musamman ma Innocent face ɗinta.
"Kaya na?" Sooraj ya maimaita tambayar da Ma'arouf yayi masa abakinsa cike da mamaki.
Dariya Ma'arouf yayi haɗe da dawo da kallonsa ga Sooraj. Gira ɗaya ya ɗage masa haɗe da cewa
"To ya kagani idan da ace zata zama MALLAKINA?"
Murmushin gefen baki Sooraj yayi haɗe da cewa " ko zaka jarraba hakan ?" yanayin yanda yayi maganar cikin halin ko inkula, shiya sanya Ma'arouf yin murmushi haɗe da kallon Ziyada wacce idan da za'a kasheta bata fahimci inda kalaman nasu suka dosa ba, ita hankalinta ma ba akansu yake ba.
"Zan jarraba idan kabani dama, amma bayanzuba zaifi kyau nayi kiwonta" Ma'arouf yafaɗi haka cike da shauƙi.
"Banda enough time zaka iya jan motar mutafi?" Sooraj yafaÉ—i haka ga Kamalu cike da halin ko inkula da zancen da Ma'arouf É—in keyi.
Jin kalaman Sooraj yasa Kamalu saurin tada motar. Â
Ma'arouf dake tsaye yana kallon Sooraj yasaki murmushi haɗe da maida kallonsa ga kyakkyawar yarinyar dako sanin sunanta baiyi ba.  Maida Glass ɗin window'n Kamalu yayi ya rufe, haɗe da yin reverse.  Juyawa Ma'arouf yayi yakoma inda ya fito yana sakin wani murmushi.
Tunda suka hau titi ta sake baza idanunta wajen kalle kallen shukokin dake jere gefe da gefen titi, dogin gine gine masu kyau suketa wucewa, komai gwanin burgewa.      Â
Shikuwa tunda ya ɗauki jarida yamai da hankalinsa akai, ko ɗago kansa baiyi ba, sai dai har aƙasan zuciyarsa yanata juya kalaman Ma'arouf da yake tambayarsa "wai itaɗin kayansa ce?"  Hmmm lallai yasake yarda babu wani wanda yasan sirrinsa, inbanda ma rashin aiki irin na Ma'arouf mai zaiyi da wannan ƴar mitsilan yarinyar? shi bayaji idan ma akwai wani abu acikin iskanci to zai samu atattare da ita, duka dukanta bata wuce 18 to 19 years ba to me zai ɗauka ajikinta? balle ma shikam mace kodaga wacce duniya tafito bazata amfanesa ta fannin mu'amala ba, saidai ko tawani ɓangare kamar aiki da sauransu.
Asokoro.
Gaban wani tangamemen gate mai kyau da tsari Kamalu driver ya tsaya haɗe da soma danna horn ɗin motar, da sauri wani daga cikin gidan ya wangale musu makeken gate ɗin, shikuwa Kamalu driver ya shigar da motan ciki.
Yana gama daidaita parking ɗin motar ya juyo ga Sooraj cike da ladabi yace "Ranka ya daɗe mun ƙaraso"
Batare daya É—ago kansa daga karatun jaridan dayake ba yace "Okay!"
Fita daga cikin motar Kamalu driver yayi bayan ya É—auki jakar Ogannasa ya yi cikin gida da ita.
Ganin yana ƙoƙarin fita daga cikin motar yasa itama ta buɗe murfin motar ta fito, compound ɗin gidan take ta kallo.
Kamar jela haka take biye dashi a baya, kafun yaƙaraso ma tuni Kamalu yasa key ya buɗe ƙofar da zata sadasu da cikin katafaren falon gidan.
Ganin ya buÉ—e Æ™ofar yashiga yasa itama ta bi bayansa Tana jefa Æ™afafunta acikin falon suka soma nutsewa acikin wani lallausan carpet dake malale aÆ™ofar shigowa falon, wani sanyin AC ne ya ratsata.  Kamalu driver na ajiye jakan hanunsa ya fita daga cikin falon haÉ—e da rufo musu Æ™ofar, sam tamanta ma tare suke dashi, falon tashiga Æ™arewa kallo, komai na cikin falon milk colour ne daga kan kujeru har zuwa kan labulaye, falo ne haÉ—É—aÉ—É—e mai É—auke da tsari irin na mazan da suka san kansu.Â
Sooraj kuwa kota kanta baibi ba direct ɗakinsa ya wuce, yana shiga yarage kayan dake jikinsa haɗe da shigewa cikin bathroom. Al'adansane idan yaje wanka kafun yayi wanka sai ya kunna shower ruwa ya dakesa sosai, yau ma hakance ta kasance, sosai ruwan shower yadaki jikinsa, sannan yayi wanka.
Fitowa yayi daga cikin bathroom É—in sanye da rigan wanka ajikinsa.
Akan kujeran dressing mirror ya zauna haɗe da ɗaukan comb yashiga taje sumar dake kansa wacce take a jiƙe da ruwa.
Yana kammalawa yayi amfani da handryer wajen busar da gashin kansa, hakanan yake shi mutum ne maison tara suma akansa, sannan kuma koda yaushe, askin kansa irin na turawa ne, shiyasa always yake yanayi dasu, sosai kuma askin keyi masa kyau, saboda gashin nasa yana da laushi, ga kuma gyaran da yakesha na mayuka masu tsadan gaske.
Sosai yake son combat trouser saboda hakanema yawancin wandunansa suka kasance Combat.  Yanzu madai Combat jeans yasanya a jikinsa.  kwanciya yayi akan makeken gadonsa, lumshe idanunsa yayi haÉ—e da jawo wayarsa ya saÆ™ala earpiece akunnensa, waÆ™a yakeji mai sanyin sauti, hakan yasa duk yaji jikinsa yayi weak.Â
Jin ansoma Æ™iraye Æ™irayen sallan Isha ne yasashi miÆ™ewa, jallabia ya sanya ajikinsa, haÉ—e da zura flat shoe aÆ™afafunsa ya fice daga cikin É—akin. Â
*** *** ***
Biro ya É—auka ya cike wata farar takarda dake aje kan babban table É—in dake gabansa. Ɗaukar takardan yayi yashiga jujjuyata acikin hanunsa, kamar wani maiyin nazari, kallon katafaren office É—insa yayi haÉ—e da fitar da wani dogon numfashi ta bakinsa. Â