Sashe 69
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sannu ahankali wani irin baƙon yanayi ke ziyartan ta, tunaninta ne ya soma sauyawa yayinda lokaci guda idanunta suka soma rufewa, wani irin sanyine ke ratsa jikinta, hakan yasa ta takure kanta waje guda, wani zazzafan feeling ne ya rufeta, lokaci guda mararta tasoma wani irin murɗawa, ahankali take jujjuya kanta yayinda idanunta ke lumshewa kamar wacce ke cikin yanayi na maye, tana ahaka akashiga ƙiraye ƙirayen sallan magriba, adaddafe tayi alwala, haka tayi sallah tana mai ƙoƙarin kawar da abun dake ranta, bata tashi akan sallayan ba har saida tayi sallan Isha, zuwa lokacin sosai mararta ke ciwo, kwanciya tayi aƙasa tana me ƙanƙame jikinta, ita kanta batasan me takeji ba, amma abun naneman wuce tunaninta, tanaji ajikinta kamar akwai wani abu da take muradi, wani irin ƙaiƙayi takeji acikin jikinta wanda gaba ɗaya ya hanata sukuni, haka ta dinga juyi tana murƙususu aƙasa har wajen ƙarfe tara na dare, sannu ahankali mararta tayi mata wani irin nauyi da tauri kamar dutse, gaba ɗaya ta fita cikin hayyacinta, kamar wani abu na tsakalanta acikin jikinta haka takeji, kuka mai sauti tasanya don kuwa abun yasoma fin ƙarfinta.
10:00 pm.
Daidai yashigo cikin gidan,  tun daga cikin falon yakejin kamar sautin sheshsheƙan kuka na tashi, ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, sheshsheƙan kukanta ne ya dira acikin kunnuwansa, inda yajiyo sautin kukan nata ya kalla, nan yaganta yashe aƙasa gaba ɗaya ta hautsina kanta, hannunta duka biyu dafe da mararta, iska ya fesar ta bakinsa tare da sauƙe ajiyar zuciya cikin ransa yace. "Dama nasani ta tsuniyar gizo bata wuce ta ƙoƙi, halan mutanenne suka motsa." Batare daya kula sha'aninta ba yashiga rage kayan jikinsa, towel ya ɗaura yashige bathroom, ruwan wanka ya haɗawa kansa acikin bathtube, kwanciya yayi acikin ruwan tare da sauƙe ajiyar zuciya, idanunsa ya lumshe yana mejin sautin kukan nata har yanzu na ratsa kunnuwansa, aƙalla yaɗauki kusan 20 min acikin ruwan, still kuma har zuwa yanzu bai dainajin sautin kukanta na tashi ba, wanka yayi tare dayin alwala, haka ya fito daga cikin toilet din jikinsa duk danshin ruwa, ahankali ya ƙarasa inda take, cikin mamakin rashin daina kukannata har zuwa yanzu, yaɗan tsuguna tare da sanya hannunsa ya taɓa wuyanta, jiyayi jikinta yaɗauki zafi zau, cikin nutsuwa ya kafeta da idanunsa tare da karantar yanayinta, ɗaukanta yayi ya maidata kan gado, long pencil jeans ya sanya tare da fesa boby spray ajikinsa, rage hasken ƙwan wutan ɗakin yayi, ahankali ya ƙarasa kan gadon ya zauna, tafukan hannayensa ya sanya ya rufe kyakkyawar fuskarsa, sosai kukanta ke taɓa masa zuciya, idanunsa ne suka kaɗa sukai ja, juyowa yayi ya fuskanceta, hannayensa dake rawa yakai ya taɓa gefen fuskarta, ahankali ta buɗe idanunta wanda suka ƙanƙance kuma sukayi ja, ta kalleshi, shima kallon cikin idanunta yayi, ƙamshin daddaɗan turarensa dake neman zautar da ita ne yasanyata maida idanunta ta rufe, ahankali ya haura saman gadon cikin kulawa ya ɗagota zuwa jikinsa, cikin muryarsa dake ɗauke da tsananin rauni yace.
"Wani abu na damunki ne?."Â Â
Jin muryarsa acikin kunnuwanta yasanyata buɗe idanunta wanda suka cika da ƙwalla, bakinta ne yasoma ɗan motsawa alamar akwai abun da takeson faɗa, kallon yanda bakinnata ke motsi yayi tare da lumshe idanunsa, ahankali ya sanya hannayensa ya riƙe gefen cikinta, wani irin bugu zuciyarsa keyi, ahankali fuskarsa ta kusanci nata fuskar, saboda tsananin kusancin da fuskokin nasu suka samu ne, yasanya hancinsu gogan juna, numfashinsune ya cakuɗe waje guda, yayinda ƙamshin da jikinsu keyi ya haɗe yabada wani irin daddɗan ƙamshi, tare da daddaɗan yanayi, sannan daga gefe atare zuciyoyinsu ke bugawa, numfashin da yake fitarwa shi take shaƙa, cikin nutsuwa yaɗaura bakinsa akan laɓɓanta wanda suka ɗan jiƙe da saliva ɗin bakinta, sake lumshe idanunsa yayi tare da kamo leɓenta na ƙasa ya ɗanyi sucking ahankali, wani irin yawu ya haɗiya amaƙoshinta tare da sake kama laɓɓannata cikin yanayi na sanyi da nutsuwa ya tsotsa, wani irin numfashi me zafi ta fitar, hakan yasa ɗumin numfashin nata ya daki kan fuskarsa, sake mannata da jikinsa yayi yayinda yashiga yawo da hannunsa cikin tsakiyar bayanta, cikin wani irin yanayi ya haɗe laɓɓanta da kuma harshenta yayi musu wani irin tsotsa na mussaman.
*Vote*
 *and*
*comment*
       fatymasardauna Â
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
      *SOORAJ !!!*
   *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My life Sardauna*
        *Wattpad*
    @fatymasardauna
#hearttouching
     *Chapter 48*
Wani irin zazzafan numfashi ya fesar, tare da sake kamo labb'anta na ƙasa yaɗan tsosa, numfashinsa ne yasoma ƙoƙarin sarƙewa, yayinda ƙirjinsa ke dukan uku uku, gaba ɗaya jikinsa ya ɗauki rawa, haka yakejin kansa na sarawa.
Wasu irin zafafan hawaye ne suka cika idanunta, ayayinda suke gangarawo izuwa gefen fuskarta,  wani abu takeji na musamman acikin jikinta,
jitake kamar zata shiɗe, yayinda wasu irin baƙin abubuwawa ke yawo acikin sassan jikinta, tanajin kamar zata zauce.
Hannunsa ya ɗaura adaidai saitin zip ɗin rigar dake jikinta, ahankali yayi ƙasa da zip ɗin rigar, sauƙan da lallausan tafin hannunsa sukayi, akan lallausan skin ɗinta ne, yasanyata sauƙe wata irin ajiyar zucia me karfi,   sake ƙara shigewa cikin jikinsa tayi, yayinda daddaɗan ƙamshin turaren sa ke ƙara hura mata wutar sha'awar dake damunta,  sannu ahankali, ɗumin bakinta yasanyashi jin wani iri ajikinsa, sake lumshe idanunsa yayi, cikin wani irin yanayin dake fusgarsa, yashiga sucking tongue ɗinta ahankali.
Wani irin sabon abune ke tasowa Zieyaderh, wanda yasanya har takejin kamar numfashinta na koƙarin ƙwacewa, bakomai ya haifar mata da hakan ba kuwa face yanda tausassun lips ɗinsa ke kokari wajen sarrafa tongue ɗinta, wani abune ke tsarga mata har cikin tafin ƙafarta, kamar yanda take ƙoƙarin fusgo numfashinta, wanda ke ƙoƙarin ƙwacewa, hakannne shima ya kasance a bangarensa,  lokaci guda idanunsa suka cika da wasu irin k'walla, ahankali yasoma janye bakinsa daga cikin nata, wani irin numfashi mai zafi ya fesar, alokacin dayake zare bakinsa daga cikin nata, sake ɗagota jikinsa yayi, fuskarsa yakawo daidai saitin tata fuskar,  bakinsa dake ɗauke da danshin saliva, yakai kan forehead ɗinta inda ya manna mata wani zazzafan kiss,
wanda taji sanyinsa har cikin jikinta, forehead ɗinsu ya haɗe waje guda, wasu irin zafafan hawaye ne suka sauƙo daga cikin idanunta, sosai yaƙara mata wutar sha'awa, saidai kuma awannan karon ba iya zallan sha'awa bane ke damunta, wani irin azabebben ciwon ƙaunarsa ne ke motsa ta, sam bazata iya jure zafin ciwon So da kuma na sha'awa ba.
Ahankali ya bud'e idanunsa wanda suka kaÉ—a sukai wani irin ja, innocent face É—inta ya kalla, kana Æ™asa Æ™asa ya kalli yanda kyawawan laɓɓanta suka jiÆ™e da yawun bakinsa har wani shinning suke, ahankali yakai bakinsa daidai saitin idanunta, batare da ta tsammata ba, kawai saijin sauÆ™an bakinsa tayi akan idanunta, inda ahankali ya shiga tsotse hawayen dake maÆ™ale cikin eye lashes É—inta, wani irin yaarr! haka taji ajikinta, lokaci daya jikinta ya sake,Â
ahankali yake yawo da harshensa akan fuskarta ta, cikin wani irin tsananin tausayinta daya rufesa, yashiga ƙoƙarin danne yanayin dayakeji, kansa ne ke barazanan tarwatsewa, yayinda yake masa wani irin masifaffen ciwo, ahankali ya ɗaura laɓɓansa adaidai gefen bakinta, har takai ga yana iya kamo leɓen bakinta na ƙasa, harshensa yasanya rabi acikin bakinta rabi kuwa na bisa harshenta, cikin nutsuwa yake ɗan goga harshen nasa akan lips ɗinta, duka hannayensa yasanya akan kafaɗunta, cikin dauriya yayi ƙasa da rigan jikinta, yayinda yasanya duka hannayensa, akan skin ɗin bayanta yana shafawa, bazata iya jurewa ba, hakan dayakeyi mata tamkar wuta yake ƙara kunna mata, jitake kamar yana tada mata da wani abu acikin jikinta, bazata iya haƙurin jure rashin daddaɗan saliva ɗinsa abakinta ba, wani irin garɗi takeji acikin saliva dinnasa wanda hakan yasanya takejin kamar zata zauce, cikin tsananin shagwaɓa haɗi da ciwon dake nuƙurƙusanta, ta sanya laɓɓanta duka biyu inda ta riƙe tongue ɗinsa, idanunta sun rufe bataji bata gani, gaba ɗaya ta birkice, yayinda tsikar jikinta suka mimmiƙe, ahankali irin na wacce bata taɓa ba, taɗan tsotsi tongue ɗin nasa, sauƙan tausassun laɓɓanta akan harshensa ne, yasanya tsikar jikinsa mimmiƙewa, kana kuma jijiyoyin jikinsa suka fito sukayi raɗa raɗa,  lokaci guda yaji mararsa ta daure, daga gefe guda kuwa kansane ke barazanar tarwatsewa, lokaci d'aya wani irin zazzafan zazzaɓi ya rufesa, cikin dauriya da ƙarfin hali yaɗan janyeta daga jikinsa, hannayensa yasanya ya kama duka shoulder ɗinta, jin yanda hannunsa daya riƙeta yaɗauki zafi zau yasanyata buɗe idanunta wanda suka d'an rage girma,  gani tayi ya rumtse idanunsa, yayinda yake ta aikin jujjuya kansa, da'alama sosae kannasa keyi masa ciwo, tsorone ya kamata, hakan yasanya takai hannunta, inda ta taɓa jikinsa, zafi zau haka taji tamkar garwashin wuta,  cikin wata irin raunanniyar murya tak'ira sunansa, inda tace.
"Ya....ya!."