Sashe 20
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan sipping tea É—in kaÉ—an yayi, tare da kallon Sooraj da yaketa aikin juya tea da spoon É—in dake hanunsa, ya É—an karanci damuwa akan fuskar Sooraj É—in, amma da yake yasan kwanan zancen sai kawai ya share haÉ—e da cewa..
 "Ya maganan waƴannan kayanne? kasanfa yanzu babu kaya aƙasa"
Ajiyar zuciya Sooraj ya sauƙe haɗe da cewa "Next week zanje USA zan taho dasu"
Kai Mas'oud ya jinjina cike da gamsuwa sannan yace.
"Amma baka karɓi ribanka na wannan month ɗin bafa"
Shiru yayi baice komai ba, aƙalla yaɗauki kusan 4 minute bai tankawa Mas'oud ba, ganin haka yasa Mas'oud yin murmushi kawai ya cigaba da shan tea ɗinsa.
Ganin bazai iya shan tea din bane yasanya shi miƙewa tsaye, yana ƙoƙarin barin wajen Mas'oud yace.
"Inason muyi magana dakai"
Komawa yayi ya zauna tare da ɗaukan wayarsa ya soma latsawa  "Inaji!" yace ataƙaice.
"Aure nakeso nayi" Mas'oud yafaÉ—i haka yana wata Æ´ar dariya.
Ajiye wayan Sooraj yayi tare da dawo da duk wani attention É—insa ga Mas'oud. Â
"Aure kuma?" ya tambaya da É—an mamaki.
"Eh Aure mana, gaskia Raj na gaji, shekaru 29 fa ba wasa ba, ko so kake na zauna sha'awa ta kasheni bansamu na kawar da ita ba?" Mas'oud yafaÉ—i haka yana mai kafe Sooraj din da idanu.
Sunkuyar da kai ƙasa Sooraj yayi tare da cije laɓɓansa, wani irin abu mai ƙuna yaji acikin ƙirjinsa, ahankali ya ɗago kansa ya kalli Mas'oud ɗin cikin wata irin murya kamar mai koyon magana yace. "Sha'awa!"
"Eh sha'awa, banason na faɗa halaka Raj, amma seriously ina da buƙatar mace akusa dani, ina da buƙatar zama cikakken mutum nima, inaga kawai zan tura su Baba gidansu Aisha, su tambayomin izinin aurenta, inaga hakan shine mafita, amma kai maikagani?" Mas'oud ya tambayi Sooraj.
Wani murmushi Sooraj yayi, wanda shi kaÉ—ai yasan menene meaning É—in murmushin nasa, leÉ“ensa na Æ™asa ya sake É—an ciza, tare da fesar da iska ta bakinsa.Â
"Allah Ya sanya Alkhairi!" yafaɗa ataƙaice.
"Ameen" Mas'oud ya amsa yana maison karantar yanayin da Sooraj É—in ke ciki, sai dai kuma sam ya kasa gano wani irin yanayi Sooraj É—in ke ciki, saboda Sooraj murÉ—aÉ—É—en mutum ne, zai maka wahala gane gabansa da bayansa.
"Abba ya faɗamin yanda kukayi dashi, ina fata dai zakayi abun da ya keso?" Mas'oud ya tambayi Sooraj.
Miƙewa Sooraj yayi daga kan dinning ɗin, tare da ɗaukar wayarsa ya bar wajen. Da kallo Mas'oud ya bisa har ya shige ɗakinsa, kai kawai Mas'oud ya girgiza, sannan yadawo cikin falon ya zauna.
Yana shiga cikin ɗakinsa ya rufo ƙofar gam, jingina bayanshi yayi da jikin ƙofar tare da lumshe idanunshi, wani iri ya keji acikin jikinsa, baijin ayau zai iya ɓoye rauninsa. "Inama da ace zai iyayin kuka, inama da ace akwai wani wanda zaiyi sharing ɗin damuwarsa dashi, inama da ace zaiji abun da Mas'oud ya keji."  Abun da yake faɗa acikin ransa kenan. Hanu yasa ya dafe saitin ƙirjinsa da keyi masa zafi. Aƙalla ya ɗau kusan sama da mintuna 10 tsaye ahaka, da ƙyar ya iya jan ƙafafunsa ya zauna akan gado, har yanzu idanunsa a rufe suke, jin kansa yake nayi masa ciwo, kwanciya yayi akan gadon tare da buɗe idanunsa, numfashi yake fitarwa a hankali.... Saida yaji yaɗan dawo normal sannan yatashi ya fita falo, can ya samu Mas'oud, sake ɗan tattaunawa sukayi kafun daga bisani suka bar gidan baki ɗaya.
Gumi ne keta fitowa daga jikinta, zaune take agefen gado ta takure jikinta waje ɗaya, wani irin ciwo mararta da cikinta keyi mata, sake matse ƙafafunta tayi, laɓɓanta kuwa sai rawa suke kamar wata wacce take jin sanyi,  ahankali sautin kukanta ke tashi acikin ɗakin, jin mararta take kamar zata ɓalle ga zazzaɓi mai zafin gaske da ya rufeta.  Jin bazata iya daure ciwon ita kaɗai bane, yasa ta tashi a daddafe ta nufi falo.  Tana kaiwa tsakiyan falon ta faɗi a wajen tare da sakin wani ƙara, ciwonne ya ta so mata gadan gadan, kwanciya tayi aƙasa tanata mutsu mutsu da ƙafafunta yayinda ciwon ke ci gaba da nuƙurƙusanta. Kuka take sosai hatta numfashinta saida ya soma seizing.
Dawowarsu kenan daga Sheraton hotel inda sukaje suka gudanar da wani business ɗinsu, atare suka shigo cikin falon. Akuma daidai lokacinne kukanta ya dira acikin kunnuwansu, a ɗan razane Mas'oud ya kalli Sooraj, shima kallonsa yayi amma sai ya share ya ƙarasa cikin falon, idanunsa yaɗan waro ganin yanda take yashe aƙasa gaba ɗaya ta fita acikin hayyacinta, ɗan kwalin dake kanta ya zame gefe yayinda gashin kanta ya watse akan carpet ɗin dake malale a tsakiyar falon, yanayin yanda yaga takeyi shine abun daya ɗan tsoratashi, domin kuwa ta shiɗe sosai da alama ma bata cikin hayyacinta, amatuƙar tsorace Mas'oud ke kallon Yarinyar yana kuma kallon Sooraj, koda wasa bai taɓa tunanin Sooraj yana tare da yarinyar ba, a iya tunaninsa Sooraj yajima da sallamanta ta kama gabanta, wani irin bahagon tunani ne ya ɗarsu acikin ran Mas'oud, bakinsa cike suke da tarin tambayoyi amma dole ya adana tambayoyinsa.
Ƙarasawa inda take yayi haÉ—e da É—an durÆ™usawa hanunsa yakai yaÉ—an bugi fuskanta "Ke!" ya faÉ—a yana mai sake É—an tattaÉ“a fuskarta.Â
Wani irin nishi tayi take kuma gaba ɗaya jikinta ya sake komai nata ya daina motsi. Ya ɗan razana kaɗan da al'amarin nata, ɗaukarta yayi caɗak ajikinsa ya nufi ƙofar fita daga falon. Tsananin mamaki shiya hana Mas'oud rufa musu baya, tsayawa yayi ya kasayin komai kamar wani statue, ganin tsayuwar baza ta kai mishi ba, yasanya shima ya rufa musu baya, lokacin da ya fita waje har Sooraj ya sanyata acikin mota yana ƙoƙarin shiga gidan driver, da sauri Mas'oud yaje ya shiga motar ɓangaren mai zaman banza.   Gudu sosai Sooraj keyi akan titi mintuna kaɗan suka isa asibiti, likitoti ne suka karɓeta sukayi ciki da ita.
Zama yayi akan wata kujera tare da sanya hannayensa ya rufe fuskarsa da tafukan hannunsa. Agefen Sooraj Mas'oud shima ya zauna, shiru yayi ko wanne daga cikinsu da irin nazarin da yakeyi acikin ransa,  tambayoyi ne cike azuciyar Mas'oud, shi kuwa Sooraj ya marasa wani tunani zaiyi, abubuwa sunyi masa yawa,  ahankali idanunsa suka kaɗa sukayi jajur dasu, tananne kawai zaka iya fahimtar tarin damuwan da yake ciki.  Wani likita ne ya fito daga cikin ɗakin da aka kwantar da Ziyada, ce wa yayi su Sooraj ɗin su sameshi a office ɗinsa, babu musu suka tashi suka rufa masa baya.
Ajiyar zuciya Sooraj ya sauƙe abayyane tare dayin ƙasa da kansa.
Mas'oud ne yayi ƙarfin halin cewa "Yanzu likita wani hali take ciki?"
Gyara zama Likitan yayi tare da cewa.
"Kamar yanda na faɗa muku a farko, ba wani babban matsala bane, yawancin mata sukan samun irin wannan matsalolin idan zasu fara period, to itama tana ɗaya daga cikin irin waƴannan matan, amma babu wani damuwa zata warke insha Allah, Yanzu haka ta samu bacci, da ta farka kuma zamu baku Sallama, ga wannan saiku sayo shine magungunan da za tana sha" likitan ya faɗi haka yana me miƙowa Mas'oud wata ƴar farar takarda da yayi rubutu ajiki, amsa Mas'oud yayi tare da ɗan satan kallon Sooraj wanda har yanzu kansa ke ƙasa bai ɗago ba. Hanu dukansu suka miƙawa likitan suka sakeyin musabaha daga haka suka fice daga cikin office ɗin, direct wajen da ake biyan kuɗi Sooraj ya nufa, kuɗin gadon da aka kwantar da ita ya biya, sannan suka nufi pharmacy. Bayan sun karɓi maganin Sooraj ya sake biyan kuɗi, direct motarsa ya nufa, ganin haka yasa Mas'oud ya bi bayansa. Ƙoƙarin buɗe murfin motar yake, muryar Mas'oud ta dakatar dashi. ɗan tsayawa da abun da yakeyi yayi tare da juyowa ya fuskanci Mas'oud ɗin.
Shima Mas'oud fuskantar Sooraj É—in yayi haÉ—eme da cewa.. "Wacece ita awajenka? Sannan mai yasa ka ajiyeta agidanka? Me wannan rayuwar da kukeyi take nufi SOORAJ ?" Mas'oud yayi masa duka waÆ´annan tambayoyin alokaci É—aya.
(Sorry kwana biu bana baku update da wuriðŸ™ðŸ» Fans É—ina na Facebook ina gaisuwa)
*Vote Me On Wattpad*
@fatymasardauna
[4/13, 10:52 PM] fatymasardauna: ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
         *SOORAJ !!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*
_{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}_
*https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation*
      *WATTPAD*
  @fatymasardauna
#romance
     *Chapter 17*
Buɗe murfin motar yayi ya shiga, batare da yace wa Mas'oud dake tsaye ƙala ba, zai rufe murfin motar ne, Mas'oud yayi saurin riƙe murfin ransa aɗan ɓace yace.
"Wai hakan da ka keyi me yake nufi ne Sooraj? me kake tunani idan su Abba sukaji abun da ka aikata? menene amfanin hakan!!"Â
Wani iska ya fesar daga bakinsa, tare da jingina bayanshi da jikin kujeran motar.Â
"Mai kakeson ji daga gareni Mas'oud?"Â yafaÉ—i haka cikin wata murya mai sanyi.
A ƙufule Mas'oud yace.
"Bansani ba" Juyawa Mas'oud yayi afusace yabar wajen, da ƙafansa ya nufi hanyar fita daga cikin asibitin, Sooraj na kallonsa ya tari taxi ya shiga, yana ganin tashin taxi ɗin ya jawo murfin motarsa ya rufe, kifa kansa yayi akan steering motar, tare da sauƙe wata ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya, ya ɗauki kusan mintuna 6 ahaka, kafun daga bisani ya ta da motarsa ya fice daga cikin asibitin.  Direct wani super market ya nufa, zama yayi akan wata kujera, tare da umartan wata ma aikaciyar wajen da ta haɗa masa duk wani abu da tasan mace na da buƙata, kama daga kan suturun sawa da dai sauransu, take ita kuwa tashiga aikinta, kaya masu kyau ta jidar masa hadda su pants, kasancewar tasan duk wata mace indai ta girma to tana da buƙatarsu, bai da mu da yawan kuɗin kayan ba haka ya cire ya biya, yaran dake aiki a wajen su suka kwashe kayan suka kai mishi cikin mota.