Sashe 43
Sooraj Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ahankali tatura ƙofar ɗakin ta shiga bakinta ɗauke da sallama,  da fasassun glasses ɗin dake ƙasa tasomayin arba, baki buɗe take ƙarewa kowani kusurwa dake cikin ɗakin kallo, mamakin yanda aka hargitsa ɗakinne ya kamata, don kuwa ancire komai daga ma'ajinsa anyardashi ƙasa.  Kallon Beedshet ɗin dake yashe aƙasa tayi sannan ta dawo da kallonta kan gado inda yake kwance, ƙirjinta ne taji yaɗan buga don ayanda taga ɗakin ahaukace batayi tsammanin ganin wani acikinsa ba. Idanunta ne suka sauƙa akan hannunsa wanda ke ɗauke da jini, wani irin tashi tsikar jikinta yayi, har saida ta ɗan ciza laɓɓanta.   "Kenan shine yayi duk wannan abun?" tambayar da tayiwa kanta kenan tana me duban jinin dake jikin tiles ɗin.  cikin takatsantsan ta ƙarasa gaban gadon tare da kafeshi da ido.  "Meke damunshi? Bashi da lafiya ne?" zuciyarta ta tambayeta tambayar da bata da amsa.   Ganin saƙawa da kuncewa ba nata bane yasanya ta ɗauki abun shara da packer tashiga tattara glasses ɗin, tana kammalawa ta ɗauko moper tayi mopping ɗin wajen, room freshner ta fesa acikin ɗakin take ko ina yaɗauki ƙamshi, kayan shafansa ta jere masa akan mirror sannan ta ninke bedsheet ɗin dake ƙasa ta ɗaurasa akan gado,   saida ta maida komai dake cikin ɗakin nead kafun ta buɗe fridge ta ɗauko ruwa wanda bashi da sanyi sosai, audugan da ta gani acikin drawer ɗinsa ta ɗauko, ahankali taƙaraso jikin gadon tare da zama daɓas akan carpet ɗin daya kewaye gadon, dayake hannun nasa me ciwon ba'akan gadon yake ba hakan ya bata daman sanya hannunta ta kamo nasa hannun, ruwa ta ɗiga ajikin auduga sannan tashiga goge masa busashshen jinin dake hannunsa, ahankali takeyi kuma cikin nutsuwa gudun kada ta tashesa.
Ahankali yaɗan buɗe idanunsa da suka ƙanƙance, cute face ɗinta ya kalla da kuma small lips ɗinta, maida idanunsa yayi ya rufe yana mejin yanda take lallaɓa hannun nasa tamkar wanda aka bawa ajiyan ƙwai,    sam batasan da cewa ya farka ba,domin gaba ɗaya tabada hankalinta ga aikin da takeyi,   tas ta goge masa jini har ya zamana tana iya ganin yankewan da yayi, wani irin tausayinsa ne taji ya kamata, tasan dole idan ya farka sai ciwon yayi masa zafi, wata ƙila yanzu ma yanayi masa zafi, tunowa da haka yasanya taɗan sunkuyo da kanta, ahankali tashiga hura masa iskan bakinta adaidai kan ciwon, tayi hakanne saboda ta sama masa sauƙi, kasancewar idan taji ciwo in tana hurashi baya yi mata zafi, hakan yasa tashiga yi masa.
Wani irin sanyi yakeji na ratsa jikinsa, duk da cewa ciwon bayayi masa wani zafi sosai, amma hakan da tayi masa ya sanya ya samu relief, don har wani sabon bacci yaji yana fusgarsa, luf yasakeyi akan gadon tare da sake lumshe idanunsa. Sai yanzu yakejin ya dawo cikin sense ɗinsa, sai yanzu abubuwan da yayi ɗazu ke dawowa cikin brain ɗinsa,   shiru yayi yana mejin yanda zuciyarsa ke bugawa, tabbas SHI BA NAMIJI BANE yau ya sake tabbatarwa kansa da hakan, duk da cewa tuntuni yasan yana da rauni ta ɓangaren mu'amala da mace amma baiyi tunanin matsalartasa takai har haka ba, bazai taɓa iya biyawa wata mace buƙatarta ba, sannan bazai taɓa iya alfahari da kanshi amatsayin cikakken Namiji ba, baisan menene Sha'awa ba, bai taɓa jiba bai kuma san ya akeji ba, baisan ya Sex yake ba bai kuma san ya daɗi da rashinsa yake ba. Tabbas shi gwanine akowani ɓangare amma awannan ɓangaren shi rago ne. Zuwa yanzu ƙwaƙwalwarsa takusa daina aiki domin kuwa tunani na neman illata ta, Meyasa bayajin Sha'awar mace? Me yasa bazai taɓa iya yin sex da mace ba? Me yasa bayajin wani abu na musamman ajikinsa dan gane da kowacce mace? Waƴannan tambayoyin sunjima suna barazanan tarwatsa zuciyarsa wajen neman amsarsu amma har yau baisamu amsan ba, hakan yasa ya rufe sirrinsa yabar abun amatsayin ƘADDARA me girma agareshi. Ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauƙe, tare da rumtse idanunsa da ƙarfi, shi LOOSER ne, amma duk da haka baya fatan ci gaba da zama looser akoda yaushe, saboda haka ayanzu baijin zai baiwa hawayen dake cikin idanunsa daman fitowa......
(Kowani bawa da irin Æ™addaransa, haka kuma kowani labari da irin yanda aka tsarashi, tabbas nasan nan gaba kaÉ—an zanzo wajen da bazai taÉ“a yi muku daÉ—i ba, bakuma zanzo wajen ason raina bane ba, labarinne yazo ahaka, sai ansha gwagwarmaya, sai anfuskanci Æ™alubale, sai kuma anjure ake kaiwa ga daÉ—i,  tabbas wasunku nasan bazasu iya juran wannnan wajenba, nasan Æ™orafe Æ™orafen ku zaita iskeni, nasan zakuyi challenge's É—ina, wasunku zasu faÉ—amin magana mai daÉ—i, wasunku kuwa zanji saÉ“anin haka daga bakunansu, tun ayanzu ina fuskantar challenge's daga wajen wasu, tabbas nice me labari kuma nice me rubutu, idan asonane ako da yaushe nayi abun dazai faranta ranku, wannan shine kullum fata na, watarana inada important abun da zanyi amma haka nake squeesing nayi typing duk dan nafaranta muku, shin me zanji araina idan kuka jefeni da magana marar daÉ—i? kunaga zanji Æ™arfin guiwa da farincikin sake yi muku wani fejin da zaku karanta? Tabbas nasan kuna Æ™oÆ™ari sosai sosai,musamman yanda kuke mini votes da comment, har acikin raina ku na dabanne My Wattpadians people, acikinku wasu ke faranta raina akuma cikinku wasu ke disturbing É—ina, amma nidai ina muku son so, nasan wasu mutane dagangan suke faÉ—an wata maganan duk dan su É“ata raina, amma babu damuwa dukanku ni inasonku.... Ni mutumce me Æ™aunar duk wani maisona.... Please! Please!! Pleaseeeee!!! Idan kinsan nan gaba kaÉ—an zaki fito kiyi challenging É—ina akan labarinnan don Allah ki haÆ™ura da karantawa wannan roÆ™o ne nayi muku masu challenge's É—ina. Love You all and Son So My lovely fansâ¤*
*Vote and Comment*
    Â
      fatymasardauna
ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡ðŸ‡
       *SOORAJ!!!*
  *Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Life (Sardauna)*
      *WATTPAD*
    @fatymasardauna
#romance
        *Chapter 34*
A hankali idanunta ke lumshewa da alama bacci takeji, amma kuma har izuwa wannan lokacin bata daina hura masa iskan dake bakinta ba.  Ahankali yake fitar da numfashi, yana mejin sanyi na sauƙa acikin zuciyarsa, juyo da kansa ɓangaren da take yayi tare da sauƙe gajiyayyun idanunsa akanta,  itama ɗago manya manyan idanunta tayi ta kalleshi, hakan yabawa idanunsu daman sarƙewa acikin na juna, wani irin mimmiƙewa gashin dake jikinta sukayi, take tsikar jikinta ya shiga zubawa, tamkar wacce aka watsawa ruwan sanyi, ba komai ya haifar mata da hakan ba kuwa, face arba da sexy eye balls ɗinsa da tayi, wanda suke lumshewa ahankali tamkar na mejin bacci. ƙasa tayi da idanunta, batare da ta sake hannunsa dake cikin nata ba, ƙofar ɗakin aka buɗe hakan yasa ta ɗago kanta da sauri ta kalli ƙofan, Almustapha ne ya shigo bakinsa ɗauke da sallama, da sauri tatashi daga zaunen da take tare da sakin hannunsa ta koma gefe.  Ƙarasowa cikin ɗakin Almustapha yayi yana me ƙare mata kallo, cikin muryarsa me sanyi yace. "Ya tashi ne?"
Kai kawai ta iya gyaɗa masa alamar "Eh" Raɓawa tayi tagefenshi ta fice daga cikin ɗakin.  Binta yayi da kallo harta fice, ajiyar zuciya ya sauƙe tare da juyowa ya kalli Sooraj wanda ko motsawa baiyi ba.
"RAJ" Almustapha yaƙira sunanshi.
"Ummm!" Sooraj ya amsa masa akasalance yana meƙoƙarin tashi zaune.
Kallonsa Almustapha yayi sosai sai kawai yayi murmushi tare da cewa. "Ya jikin naka?"
"Wani yace maka banida lafiya ne?" Sooraj ya faɗa yana me ƙoƙarin sauƙa daga kan gadon.
"No ni ne kawai nake tunanin baka da lafiya, ko dai mutanen naka ne suka motsa?" Almustapha ya tambaya yana me ƙoƙarin gimtse dariyan dake bakinsa.
Hararansa Sooraj yayi baice dashi komai ba ya nufi hanyar da zai sadashi da bathroom, sarai yasan iskancin Almustapha yawane dashi, yanzu idan ya tsaya yadinga ɓata ransa kenan.
Dariya Almustapha yayi tare da jawo laptop É—in Sooraj É—in yashiga amfani dashi.
Luf tayi akan gado tana me sauÆ™e ajiyar zuciya akai akai, ƙwayan idanunsa ne keta yiwa nata idanun gizo, lumshe idanunta tayi tare da sakeyin hugging pillow'n dake hannunta, hancinta takai kan hannunta wanda tariÆ™eshi dashi, sosai hannunnata ke Æ™amshinsa, wani irin kasalane taji yana sauÆ™a mata, tabbas ayanzu tayarda da cewa shiÉ—in na musammanne, kamar yanda komai da ya shafesa yake na musamman.Â
Tari yake sosai acikin toilet É—in, wanda har hakan yaÉ—auki hankalin Almustapha dake zaune akan gado, ɗan tsayawa yayi ajikin Æ™ofar toilet É—in, tare da cewa "RAJ are you Okay?" shiru baiji ya amsa masa ba, hakan yasa ya tura Æ™ofar bathroom É—in, da sauri ya Æ™arasa wajen Sooraj dake tsaye agaban sink yana goge bakinsa da tissue.Â
Idanu Almustapha ya zaro tare da duban tissue ɗin dake hannun Sooraj hankalinsa amatuƙar tashe yace
"RAJ jinin mene wannan?"
Hararansa Sooraj yayi cike da ƙosawa yace
"Amma dai ban gayyatoka ba ko?"
Fuskar Almustapha babu alaman wasa ko tsokana yasake cewa. "RAJ jinin menene wannan? please tell me dama baka da lafiya sosai har haka ne?" Gaba É—aya Almustapha ya É—aga hankalinsa.
"Bakina ne ya fashe!" Sooraj yafaÉ—a ataÆ™aice yana me sanya ruwa ya shiga wanke bakinsa.Â
Kamar statue haka Almustapha ya tsaya yana kallon Sooraj, sam bai yarda da cewa wai bakinsa ne ya fashe ba, cikin yanayi me É—auke da tsananin damuwa yace
"Shi kuma tarin da kake fa?"
"Uhhhhhh! am tired, please Mustapha leave me alone!!" Sooraj yafaÉ—i haka yana me dafe forehead É—insa, sam bayason irin wannnan tambayoyin da Almustapha keyi masa.
Jiki asanyaye Almustapha ya juya ya fice daga cikin toilet É—in, saidai har cikin ransa yasan wannan jinin daya gani abakin Sooraj bana lafiya ba ne.